← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 188 OF 247

Sashe 188

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

akin Elder? kefa sirrina ce, sai da na fada maki banaso kowa ya rabeki in bani ba" kokarin bashi hakuri tayi, ko kallo bata ishe shi ba, saukowa yayi daga kan gadon da kakkausar murya ya furta"Tana ina"! Jiki na rawa tsohuwa Khala ta sauko daga kan gadon. "Pls kada ka rabani da ita, Inasonta, wallahi bada wata manufa na ajiyeta adakin nan ba.." magiya ta dinga yi mashi amma dayake zuciyar irin ta fir'auna ce ko kadan bai saurare ta ba. Tsoro Ya hana Gabriella fitowa, kirjinta kamar ana luguden ta6are.. "Zaki fito da kafafuwanki, ko kuwa Ni kikeso In fito dake..." cikin karyayyar murya khala ta kira sunanta.. Jiki asanyaye ta fito daga karkashin gadon, wani dan iskan kallo Elder yabita da shi, farat aya Ya gane ar wacece. Dariyar sha iyanci Ya saka kafin Yace"wannan Ay yar gurin Jan wuya ce, sadaukarwar Jini ce, bazan Iya barmaki ita ba, dama wata ce daban, Ko ubanta Yaji kin dauke ta sai yazo ya kar6eta ya mayar da ita cikin prisoners, kinga kuwa babu amfanin boyeta agurin ki...." Gabriel ta ru e da jin maganar shi, ta fashe da kuka, idanunta akan fuskar Khala dake kallon ta. cikin shesshekar kuka tace"kada ki bari arabani dake, kashe ni zasuyi, bana so na koma gurin su, kada ki manta da alkawarin da kikayi min pls...." Da kallon tuhuma Elder Ya dubi Khala"wani alkawari ne kikayi mata" "Zan hada ta da an uwanta" ta fada rai a6ace.. "Ku shigo ku dauke ta" suka ji ya fada, kafin wani Ya furta kalma sai ga Giants biyu karfafa sun fado cikin akin, wani irin faduwar gaba Gabriella taji, jikinta na bari kamar mazari ta la6e bayan Khala, ta rurruke hannunta tanayi mata magiya kan kada ta bari su tafi da ita. shiru khala tayi jikinta yayi sanyi lakwas, Zuciyarta ta karaya. "Ku maida ta, Cikin an uwanta," Duk yadda Gabriella taso ta kubce masu abun yaci tura, tana ji tana gani suka nuna mata fin karfi akan idonta Giants suka fuce da Gabriella... Jiki asanyaye ta koma kan kujera ta zauna, idanunta suka cicciko tab da kwalla... Matsawa yayi kusa da ita tare da sunkuyar da kanshi gab da fuskarta"fushi kike dani"? Ya fa a tare da age mata gira.. *DAGA AL ALAMIN BOSS BATURE *Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08169856268 ko 08103884440* [14/10, 6:06 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: _______________________________ Yar dariyar takaici ta yi, "Elder kenan, ka jima kana nuna min fin arfi, wlh tun ranar dana gane asalin wa nene kai, na ji ka fita araina, wlh na tsaneka kamar mutuwa, babu abunda nake kwa ayi da ya wuce inga bayanka, dan Allah ka mutu mana, na gaji ! na gaji !! da irin ba incin da kake unsa mini, wai kai wani irin mutunne? ko sau aya baka ta6a jin nadamar irin zunubban da kake aikatawa ba? Na jima ina kokwanton anya kai mutunne? Saboda babu zuciyar imani a irjinka... " Bata are maganar ba, ya daka mata tsawar da tayi silar rikicewarta tuni tasha jinin jikinta, nuna ta yayi da yatsan shi, "Bansan a ina kika samu warin gwiwar gaya min magana cikin idona ba, koda yake dama haka kike da kafiyar tsiya, ke kin sani bada son raina na jefa ki cikin kurkukun nan ba, kece sila, shisshiginki da bin kwakkwafinki ne suka ja maki, naso mu dawwama acikin farin ciki amma kin 6ata komai, wallahi ba don son da nake maki ba da tuni najima da kashe ki, amma saboda aunar da nake maki shiyasa na killaceki anan saboda kada ki tona min asirina..." Cike da taikaici ta yi murmushi ha i da an girgiza kai ta ce, "Ai ni tuni kajima da kashe ni, me kuma ya rage? Tsawon shekaru ashirin rabona da inga hasken rana, tsawon shekara ashirin rabona da inga wani dangina, dan Allah ka kashe ni in huta, na ro e ka Ka kashe ni mana...!" cikin jin kunar rai ta fa Lumshe idanunshi yayi akan fuskarta tare da bu e su, da wata irin siga ta jan hankali yace, "Idan na kashe ki, kamar na kashe kaina ne, nafison in ma mutuwar zakiyi mu mutu atare." "Elder kenan, makomarmu ba zata ta6a zama aya ba, ni da nake so In mutu Cikin rahamar ubangiji, taya za kai min fatan mu mutu atare?" Tuntsirewa ya yi da dariya, cike da tsana take kallon shi.... "Bazan bari ki 6ata min ranata ba, yau ina cikin farin cikin zagayowar ranar da muka kafa gidan kurkukun addara, ko murna baki tayani ba..." Wani kallon rainin wayau ta jefa ma shi a cikin ranta ta furta, "In Sha Allah yau ce rana ta arshe da zaku yi black night a duniya, Ubangiji Allah Yasa su kawo maku farmaki su tarwatsa tawagar azzalumai..." "Me kika ce?" Firgigit ta kalle shi cike da fargaban kada ace Yaji ta, duk da ta dai san a zuciya tayi maganar amma tasan yana iya karantar abunda take sa awa acikin zuciyarta. "Kaji nayi magana ne?" Girgiza mata kai yayi. "Ni zan Shiga fadata, ko zaki raka ni?" Banza tayi da shi, "Ki kula min da kanki." Bai tsaya yaji amsarta ba, Ya 6ace ma ganin ta.. Me ya faru bayan Giants sun tafi da Gabriella? Tana ta kuka tana tirjewa, a haka suka mi i hanyar komawa cikin Kurkukun da ita, adaidai zasu karya wata kwana kwatsam saiga Tsohuwa Inno ta fito daga fadar elders karaf idanunta suka hango mata Gabriella... A sukwane ta dakata da yin tafiya ta zuba mata idanu, yarinyar da take nema ruwa ajallo sai gata yau Allah Ya ha asu.. Dariyar mugunta ta saki mara da in ji kamar haniniyar jaki, A firgice Gabriella ta kai dubanta ga tsohuwa Inno jin sautin dariyarta, Lokaci aya yanayin fuskarta Ya canza ganin matar da ta tsana fiye da mutuwarta. arasowa Inno tayi gaban su da sandarta ta tsaya cike da sha iyanci ta ce, "Wanake gani kamar Gabriella? Yarinya mai ran arfe, ashe rai kanga rai? dama saida raina ya bani baki mutu ba, Kina nan da ranki, kai! amma fa nayi mamakin tayaya akai kika rayu bayan tiyatar dana sa giant yayi maki? Wani mai imanin ne yayi jinyarki? Banza tayi da ita, ta6e baki Inno tayi tare da kallon giants din dake a ru e da ita, "A wace Bola kuka tsunto sharar nan"? Wannan kalma ta ona ran Gabriella, ta ulu sosai. aya daga Cikin Giant inne Ya ce, "Daga akin Khala, Elder ne ya bada Umarnin mu dawo da ita cikin yan uwanta." Ta6e baki Inno tayi, "Dama nasani, duk cikin kurkukun nan babu mai zuciyar imanin da zai iya jinyarki in ba ita khala in ba, amma fa na tayaki ba in ciki, da kin mutu da kin huta." Ta fa a tana le en fuskarta, warin bakinta duk Ya cika hancin Gabriella, wani irin yun urin amai ta fara Ji.. Bin ta da kallo tayi daga asa har sama, saboda tsabar fitsara hada sanya hannu ta age rigarta ta tura kai tana le en gabanta don taga aikin da akai ma wurin, duk tayi shiru bata hanata ba... agowa tayi fuskarta dauke da shu'umin murmushi ta ce, "Kin inku da kyau, wuri fa yayi kyau, naji dadi kinga yau Manyan Ba in mu zasuyi badago a kanki..." ta fa a tana sakin dariya. ululun ba in cikine Ya tokare makoshin Gabriella sai huci take kamar zakanya, kashe mata ido tsohuwa Inno ta yi kafin ta kalli giants din dake a ru e da Gabriella ta basu Umarnin su tafi. Kamar jira take Giants in subar wurin dama zuciyarta ta kawo wuya, aikuwa tayi wani irin kukan kura da iya arfinta na karshe ta daka uban tsalle tayi zaman yan bori akan Tsohuwa Inno, kamar Allah ya aikota ta dinga gartsa mata cizo da yakushi tsohuwa inno ta dinga kokarin Kayar da ita asa amma takasa, sai da ta kekketa fatar walin kanta, duk ta ciccisge mata yar hurhurar dake a kan, tayi ma kwallan kan rantali da akaifarta duk ya yi jaga jaga da jini... Wa'iyazubillah! Wata irin kururuwa tsohuwa inno ta saki tare da jijjige jikinta silar hakan yasa Gabriella ta kundumo asa timm! nan take Inno ta riki a ta zama wata mummunar halitta mai razanarwa, gurnaninta ka ai Ya isa ya rikita kwakwalwar mutun. Da mugunta ta durfafi Gabriellah, a lokacin so tayi ta kasheta ta hanyar handameta, aikuwa ta watsa aguje ta nufi wata doguwar hanya mai duhun gaske, bin ta Halittar ta yi aguje duk inda ta taka sai floor in gurin ya girgiza saboda girman halittar, gaba aya Gabriella ta rude ta razana ta rasa ina zata boye kanta, don tasan muddin Tsohuwa Inno ta kamata Sai dai buzunta... o da lungu ta dinga bi, tana tsaka da yin gudun ta fa o cikin wani ke6a66en wuri mai tarin komatsai ga shi babu wadataccen haske, Gurnanin dabbar da ta jiyo ne yasa ta furgice ta soma ja da baya, cikin rashin sani tana ara aga kafarta ta taka wani wuri gaba aya asan gurin ya rubza da ita ta zurma cikin wani rami wanda bakomai ne a cikinsa ba face zallar jini mai arnin gaske ga oyi, shi wannan tafkin asalin samuwar shi daga akin fi a ne na gidan kurkukun addara, jinin mutanan da suke fe ewane idan ya gangaro ta cikin pipe kai tsaye yake shiga cikin tafkin anan ya ke taruwa in suka tashi amfani da jinin zuwa suke su dibe shi a cikin tuluna. Wa'iyazubillahi! kamar zata ha iye zuciya saboda azabar arnin da ya toshe ofofin hancinta, jinin ya mamaye jikinta Iya wuyanta ne awaje sai ihu take tana kokawar fitar da numfashin ta. Ko da tsohuwa Inno ta fa o wurin ta hango Gabriella tana ihu cikin jini, nan take ta Riki a ta dawo ainihin suffarta ta mutane, wata irin mahaukaciyar dariya ta saki, ganin ha arta ta cimma ruwa, Saboda zalunci maimakon tabarta haka sai da tayi mata sihiri ta arasa nutsar da ita cikin jinin kanta ya shige gaba aya, tasan bazata rayu ba, sai dai a fito da asusuwanta
Chapter 188 · 0% Book details