← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 175 OF 247

Sashe 175

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

hankali ce ta wanke goshin su kamar ba A .c a dakin, wlh sun yi matu ar ki ima da jin labarin kurkukun addara da kuma irin mugunyar azabar da ake yi ma matasan yaran da basu ji ba basu gani ba... tsabar fusata da ba in ciki da takaici yasa jikin commender ya fara tsuma yana zubda gumi. Bakomai yafi Karya masu zuciya ba face Labarin Unaizah da Majnoon duk irin dauriyar Soja saida ruwan hawaye suka cika idanuwansu kamar zasu fashe da kuka, ule hannu General Noah yayi ya dinga bugun gaban table din yana cizon lower lips dinshi, saboda tsabar fusata. Commender James kuwa da shi da tawagar shi tsantsar mamaki da al'ajabi Ya hana su ko motsa, sai faman jinjina kawunansu suke yi al'amarin ya girmi tunaninsu, su mamakinsu yadda har matsafan suka share tsawon lokaci suna aikata 6arna a asa batare da an iya kama su ba, a ganinsu sakacin shuwagabannin asarne da kuma wa anda keda alhakin kula da tsaron asar" Jikin kowannansu yayi mugun yin sanyi lakwas, akin taron yayi tsit baka jin sautin komai saina muryoyin su Unaisah. Murya na rawa General Noah Ya furta"Owais, I can't believe what I'm hearing. Am I not dreaming? What cruelty and evil? I have never heard of such a thing before! a kasar nan wannan tashin hankalin ke faruwa batare da saninmu ba? Toh meye amfaninmu? Nayi danasanin mukamin da nake dashi tun da har ban iya kawo karshen ta'addanci a kasar nan ba, bamu ba al'umma tsaron da ya dace ba..."bai are maganar ba saboda ululun ba in cikin da ya tokare ma oshin shi. da sauri Canal dake gefen shi ya dafa kafa arshi cikin sigar lallashi ya fara arin kwantar mashi da hankali. Cikin sanyin jiki chief Owais Ya zaro hanky daga front pocket insa Ya mi a ma general Noah ganin yadda yake zubda gumi yatsun hannunsa na kerma Ya kar6a ya fara share hawayen dake sintiri kan kuncin sa..." "Owais lamarin Ya aga hankali na! Wai dagaske ne Yana faruwa?" Commender James ne ya yi maganar tsabar ru in tashin hankali yasa shi jin al'amarin kamar almara. Jinjina mashi kai ya yi alamar eh ba tare da ya iya furta kalma ba.." Gaba aya saida ya kunna masu videos in prisoners lokacin da aka zo kan nasu Jemimah kifa kai general Noah yayi kan table in kamar zai fasa ihu saboda tsananin tausayin yaran, kukan zuci yake mai azabar radadi. Babban abun takaicin da ya haddasa matsananciyar damuwa a zuciyarsu yadda matsafan suke lalata rayuwar ananun yaran saboda rashin imani a lokacin da suke tsaka da ra in ciwon cikin jinin al'ada. Bayan haka sun karaya da jin irin kullan da suke yi masu tun suna jarirai babu shige babu fuce, abinci sau aya a rana, kaya kala aya, sun antar da rayuwarsu sun tauye masu hakkinsu na rayuwar duniya sun maida su kamar dabbobi. "Wlh, na rantse da wanda raina yake a hannun shi, mutanan da suka iri gidan kurkukun addara ba zasu ara sha ar numfashi cikin kwanciyar hankali ba, aya daga cikin su bazai sha ba, idan har suka kuskura suka zo hannu wlh sai sunyi danasanin haihuwarsu da uwayensu suka yi a duniyar nan, sai sun ani ku arsu sai sun manta da duk wani jin da i da suka ta6a ji a duniyar nan..." a harzu e Noah ya fa a kamar ana tunzarashi da yar suka lalla6a shi ya koma ya zauna yana faman yin haki kamar wanda yasha gudu... Shiru suka yi na an wani lokaci, batare da wani ya ara furta uffan ba, ari suke su kwantar da hankalunsu don su samu nutsuwar fa in ta cikin su, tashin hankali ya hana ko ruwan sanyi su kora ma ma oshin su. Muryar Big guy ce ta katse shirun nasu "Abunda muka gano dangane da kungiyar matsafan, sadaukarwa da su ke yi, dole sai danginka, mutun ba zai iya sadaukar da wanda bai ha a ala ar jini da shi ba". Girgiza kai Dr. zahra ya yi, "Banma san me zance ba, mutanan nan sun san me suka taka, kuma daga ji manyan mutane ne a asar nan, shiyasa suka da e suna aikata ta'addanci batare da asirin su ya tonu ba..." Maganar Dr. Zahra ta aga hankalin Chief Owais da Big guy saboda sunsan su wanene ke ru e da asar wato family in su. "Mutane ne masu hatsarin gaske, tunkarar su ba abune mai sau i ba, ta ya za'ae ma mu san su wanene su balle har mu iya kawo arshen su? Babban abun da ya aure mana kai yaran gaba aya ba su ta6a ganin fuskokinsu ba, hatta shi babban cikin su Salsabeel da ya fi su da ewa a gidan kurkukun, kai hatta yaron da ke ru e da mu amin garkuwarsu, ya rayu tsawon shekaru baisan fuskokinsu ba amma yasan Nicknames in su, saidai ya i fa a mana komai dangane da su, yana da taurin kai, mutunne mai wuyar sha'ani, an uwansa Salsabeel ya fa a mana cewa yafi shi sanin su wanene elders..." Big guy ya are maganar yana dubansu. Ci ya aura da cewa, "Har yanzu suna sarrafa shi, mawuyacin abune ya bamu ha in kai, an uwansa yace in har muka tursasa mashi zai iya ja mana gagarumar matsalar da bazamu iya magance ta ba..." Agent Jabeer Osman ya aura da nashi bayanin, "Matsafan suna da kaifin basira da wayau, sun san cewa wata rana asirin su zai iya tonuwa shiyasa basu ta6a yin kuskuran da wani zai san fuskarsu a cikin yaran da suke raino ba, sun iya takun su..." ya fa a yana jinjina kan shi. "Garkuwar nasu Yaro ne mai kafiyar tsiya, bai yarda da bare ba, yan uwansa ka ai ya sani, amma abun aure kai shine silar aukar yarinyar da suka ru a matsayin addararsu suka kaita gidan kurkukun wanda silar kasantuwarta a gidan ya ja har suka samu sha uwa mai arfi tsakaninta da shi garkuwar nasu ta yadda su kan su suka gaza raba shi da ita, silar hakan yaja har ya ku6utar da su daga kurkukun. Big guy ne ya kora jawabin, bayan ya kai karshe Commender James Ya ce"That means Unaisah is his weak point, she can be used to control him, right?" Jinjina mashi kai chief yayi murmushin gefen fuska James ya saki, "Everything will be easy for us if we can use her to control him" "Da bu atar mu san ya arfin ikon su Yake? Menene rauninsu? da kuma Location in da gidan kurkukun kaddarar Yake kafin mu fara shirye-shiryen kai masu farmaki" A cewar Captain lewis... Chief Owais yace, "Karfin ikon su, suna iya 6acewa, bayan haka harsashin bindiga baya iya fasa fatarsu, makami ko wuta basa tasiri akan su, In har ba an ta6a lafiyar idanunsu ba, wanda kuma yin hakan ba abu ne mai sau i ba, saboda kakin Gaints in dake a jikin su garkuwa ne, makami irin namu bazai iya yi masu illa ba..." gaba aya hankalinsu ya tashi da jin bayanin Chief! Tunaninsu ta ya za'ai su farmaki mutanan da basa jin bullet, ko wuta balle wani makamin irin nasu. Big guy ya aura da cewa, "Bayan haka, su basa fa a da makami sannan da bugu aya suke kashe mutun." Waro idanu waje su commender suka yi gaba aya sun ki ima da jin zancen nan, "Sanin inda gidan kurkukun addara yake mutun aya ne zai iya yi mana jagora kuma shi ka aine zai iya taimaka mana gurin sanin ta yadda zamu iya kashe su cikin sau *Daga Al alamin Boss Bature *Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08169856268 & 08103884440*[14/10, 6:06 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: _____________________________ Ya fa a yana arin taimaka mata don ta tuna. Shiru tayi fuskar ta da alamun ru u sam takasa tunawa, Girgiza kai ta anyi"bazan iya tunawa ba, dama hoto aya ne akai..." bata are maganar ba ya katse ta da cewa"zan baki lokaci, ki nutsu kiyi tunani a ina hotunan suke, cos inaji araina akwai hotunan nan biyu da babu jikin diary din, pls ki kokarta ba karamin taimako zaiyi mana ba gurin gudanar da binciken mu" jinjina mashi kai tayi"in sha Allah zanyi kokarin in tuna" rufe Diary dinsa yai tare da maida shi cikin drawer. Kiran Sallar asubahin farkone Ya kara e kunnuwansu, mikewa tayi da sauri tace"zan iya tafiya" aga mata gira yai alamar eh.. Juyawa tayi da sauri ta nufi kofar fita, bai daina kallonta ba, har saida ta 6ace ma ganin shi. Cikin tafiyar san a take taka matalar benan gudun kada wani ya ganta ta fito daga akin Chief a irin wannan lokacin, kamar wata munafuka. Kwata kwata bata lura da mutun agabanta ba, sai yan waige waige takeyi kamar wuyanta zai balle Unexpectedly tayi tuntu6e da faffa an kirjin shi. tsabar tashin hankali kusan suman tsaye tayi tunkafin ma ta kalli fuskarshi ta riga da ta gane wanene! Ja da baya ta anyi tare da sa tafin hannu ta dafe handrail ta ago tare da kallon shi from head to toe tayi mamakin ganin sleeping dress dinsa kalar na jikinta launi aya, idanun shi manne da shade fari ya aure sumar kan shi ta baya, ba karamin kyau yayi mata ba sai dai ta ji shakkar yanayin shi, ya ha e rai kamar bai ta6a murmushi ba, Allah kadai yasan tun yaushe yake tsaye. Ido cikin ido suke kallon juna batare da kyaftawa ba tayi mamakin ganin fuskarshi a yamutse idanunshi sun dan kumbura da alamun rashin bacci atattare da su, ko me ya fito da shi a wannan lokacin? Ko dai damuwar maganarsu Salsabeel ce ta hana shi runtsawa ne"? Aranta ta ayyana hakan. Shiru babu wanda yayi magana sai sautin numfashinsu dake fita har na tsawon mintuna biyar kafin ta katse shirun nashi da fa in"My man, me kake haryan zu ba ka yi bacci ba"? Shiru bai tanka mata ba "How long have you been here"? "Tun lokacin da kika shiga bedroom insa" waro idanu waje tayi sam ta kasa magana sai yan kame kame ta ke
Chapter 175 · 0% Book details