← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 20 OF 247

Sashe 20

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

Lokaci aya suka sauke ajiyar zuciya, tare da sakin murmushi, saboda jin yadda ake yabon mahaifinsu bayan mc din yagama da baba obie Ya koma kan prime minister ya soma ko a shi yana fadin. _Tsakin tama gagara tauna Prime minister Hateem Obinna, Shugaba mai cikakken iko, na Mujeedat ba maza a gabanka. Kasar Canada taka ce, Namijin duniya Taka lafiya, hasken wata sha kallo, fari mai farar aniya, adalin shugaba namu na mutun ci_ sautin tafin hannayensu ne ya cika hall din. Mc din Yaci gaba da yi ma su kirari aya bayan "Ina kike 'yar sarki jikar sarki, basarakiya 'yar mun gada, uwar gida sarautar mata, sarauniya aya tak dake mulkar zuciyar hateem, Damisa ki sabo, Sheikha Mujeedat Al Maktoum, Dubai da kewayenta ikonku ne. Damisa kike, kin ki kallo biyu. An gaishe ki uwar Nazli da Yazrin, ku ne yau ku ne gobe, har kullum ku ne. Sukari kuke ba ku yi farin banza ba.....' yayin da yake yi masu kirarin murmushine dauke akan fuskar Mujeedat, duk da kasancewar bata jin hausa prime minister hateem ne ke fassara mata abunda mc din Yake fadi hakan ba karamin dadi yayi mata ba Bayan ya gama ko a Su gimbiya mujeedat Ya koma kan sauran Iyayen family din yaci gaba da cewa. _Ina ka ke, Sanata Lateef, fari mai farar aniyya, ina ka gane mini His excellency Abdul Razak, farin wata mai haske duniya. Ban manta da kai ba, His excellency Deen, na Hateem. Ku garafa ga manya nan, Soja birgimar hankaka, Sir Mubarak, Soja marmari daga nesa. Soja na gwamna ga rawa ga yaki_ gaba aya filin taron Ya kara e da sowarsu, Sir mubarak dai murmushine dauke akan fuskarshi bashi ba hatta mom turai taji dadin yabon da akayiwa mijinta. _ina kake Sharafuddeen, Namijin duniya, An buga dakai an barka, Namijin uban maza, kaga adalin shugaba, nigeria taku ce ciki da wajen ta, Ban manta da ke ba, auta shalele, Hajiya Saratu. Auta ba kya laifi ko kin kashe dan masu gida. Bushiya kike kowa ya kwana da ke ya kwana salati._ asa asa da murya hajiya saratu tace"lallaima dattijon nan! ya raina min wayau, wato ya rasa dame zai ko a ni sai da bushiya"? Ta6e baki tayi babu yabo babu fallasa taja guntun tsoki, Ita da ba'ay mata gwanin ta. Cikin mutunta juna suke ara gaisawa da junansu ga sautin ki a na tashi, sun an jima atsaitsaye suna ta fira cikin raha kafin daga bisani kowa ya samu wuri tare da Iyalansa, gaba aya suka natsu suna sauraron mc Addu'ar bu e taro ya fara karantowa Innalhamda lillahee, nahmaduhu wa nasta'eenuhu wa nastaghfiruhu, wa na'oodhu billaahi min shuroori anfusinaa wa min sayyiaati a'maalinaa. Mainyah dihillaahu falaa mudillilahu, wa mainyudlil falaa haadiya lah. "Alhumdulillah. Indeed, all praise is due to Allah. We praise Him and seek His Help and forgiveness. We seek refuge in Allah from our souls' evils and our wrong doings. He whom Allah guides, no one can misguide; and he whom He misguides, no one can guide." Wa ashhadu anlaa ilaaha illalaahu, wahdahu laashareeka lahu, wa ash hadu anna muhammadan 'abduhu wa rasooluh. "I bear witness that there is no god except Allah- alone without any partners. And I bear witness that Muhammad is His 'abd (servant) and Messenger." Allahumma salli 'alaa muhammadinwa 'alaa aali muhammadinwa 'alaa aali muhammadin kamaa sallayta 'alaa aali ibraaheema innaka hameedumajeed. Allahumma baarik 'alaa muhammadin wa 'alaa aali muhammadin kamaa baarakta 'alaa aali ibraaheema wa 'alaa aali ibraheema innaka hameedum majeed. Bayan ya kamalla ya soma gabatarwa cikin harshen turanci "We are gathered here today to hold a farewell party for Prime Minister Hateem Obinna, who is a wise and compassionate leader, and a beloved member of the Nigerian community. Though he is the Prime Minister of Canada, he has graced us with his presence and leadership here in Nigeria. Despite his many responsibilities as the leader of Canada, Prime Minister Hateem has shown great dedication and compassion to our community. Prime Minister Hateem, you have demonstrated the qualities of a great leader, and your kindness and wisdom have touched the lives of many. Though we will miss your presence in Nigeria, we know that your work will continue to make a positive impact on our world. Please accept our gratitude and well-wishes as you return to Canada. May Allah bless you and your family, and may you continue to be a beacon of compassion and strength to all those around you. an dakata da yin bayanin yana bin kowan nan su da kallo aya bayan aya, ga dukkan alamu kalaman shi sun tsuma zuciyoyinsu duba da yanayin da suka shiga, jikinsu duk yayi sanyi wani irin kewar prime minister da family dinsa suke ji, Cigaba da magana mc din yayi _Dear Prime Minister Hateem, We love you, and our love for you extends deep into our hearts. It is with heavy hearts that we say goodbye to you, but we must do so, as it is necessary for you to return to your home, May Allah guide you wit your family and protect you on your journey, and may you return in good health to your loved ones_Best gifts for your loved ones Jikin su gaba aya yayi sanyi, musamman prime minister, Idanun shi har sun ciko da ruwan hawaye juriya ce ta hana shi fitar da su, bakomai yake tunawa ba face yaron daya kwallafa rai akanshi, mai girma sharafuddeen dake a gafenshi Ya lura da halin da an uwan nasa yake a ciki, ru o hannun shi yayi acikin nasa ya ru e gam Yana lallashin shi ha i da bashi baki. Daga bisani mc din ya gayyaci prime minister daya taso yayi jawabi, jiki ba kwari Ya mi e Ya hau kan step, cikin sanyin murya yayi magana mai ratsa zuciya, bayan ya gama aka kira gimbiya mujeedat itama tayi nata, Harta su Senate lateef saida suka hau kan step suka bayyana yanayin da suke a ciki na kewar rabuwa da an uwansu, baba obie ma yayi nashi speech din wanda Ya ta6a zukatansu sosai. Daga bisani komai Ya lafa, Sautin kira a ya cigaba da wanzuwa a cikin hall din, Yayin da servers da ke jigilar raba abinci da kayan sha suka soma gudanar da aikin su. "Har Yanzu banga mutuniyarki ba, ko ina ta shiga? Watakil taji tsoron hada kanta da mu ne" Her excellency muhibbat ce tayi maganar tana karka a kafarta, Hannunta ru e da glass na lemu tana sha. "Hauka takeyi da zata kawo kanta cikin mu? Ay rijiya ba wurin ga ar makaho bane, ina nan ina jira inga ta inda zata 6ulo kinsan ba zuciya kare lashe ni nasan zatazo ne" acewar Hajiya saratu, ta fada tana faman tura dambun nama abakinta atsayice take taunsar shi. Ta6e baki Hajiya Laurat tayi tana fadin"ga ayar munafukar can, da yake yau tana a tare da me bata kari ko kallo bamu ishe ta ba, ar kan uba, dalla jibi yadda ta ankame hannun shi kamar uban wani ya ce zai kwace mata shi" gaba aya suka sanya dariya suna satar kallon 6angaren da su Hajiya turai suke, baiwar Allah sam hankalinta ba akansu yake ba, batasan ma sunayi ba. "Taci albarkacin Yaya mubarak, da wallahi yau saina sa ta raina kanta Allah," Acewar Hajiya saratu Mom madina dake sauraron su bata tanka masu ba, sai dai duk wanda yayi magana ta dube shi. "Mubar wannan maganar, shin ko kun lura prime minister baya fara'a? Ko dai baya farin ciki da dinner din nan ne wai"? Hajiya muhibbat ce ta fada tana faman yamutsa fuska Hajiya saratu tace"kinsan yayan nawa bai cika son surutu ba, duk da kasancewarshi an siyasa abu ka an ke takura shi, may be baya jin dadin jikin shi ne" "Anya kuwa? Ni dai nafi tunanin wani abu ke damun shi," acewar Hajiya laurat Hajiya jamila tace"may be yana kewar family dinsa ne, dole yaji ba dadi in fa suka tafi babu wanda yasan ranar dawowarsu, zamuyi missing din su sosai" Hajiya laurat jefi jefi take wurga idonta ta saci kallon Chief Owais wanda tun shigowarshi hall din yake a hamkimce kan kujera, tare da su Zaki da Justice Nadeem, hankalin shi na akan wayar hannun sa. Hajiya muhibbat ta lura da ita, hakan yasa tayi mata gyaran murya tare da cewa"Lafiya kuwa naga kin kurawa an naki ido," Ta6e baki ta anyi kafin tace"kawai ina mamakin halayansa ne, ni tun da nataso arayuwana ban ta6a ganin baudaddan mutun irin shi ba, mai wuyar sha'ani, kwata kwata owais baya kula ni a matsayina na matar daddyn sa, bansan meyasa ba, babu abun da ke shiga tsanina dashi in ba gaisuwa ba" Kwa6e fuska Muhibbat tayi"kin ban dariya, ay duk rashin sakarwa mutane fuska da baiyi, bai kai wannan yayan naki ba uban an ji dakai, tun lokacin da yake akan mulkinsa har ya sauka ban ta6a ganin hoton shi da fara'a ba...." Hajiya Jamila tace"abun da zance kenan, wlh kamar kin shiga zuciyata, Allah najima ina mamakin Alhaji musa gashi dai namiji har namiji sai dai babu annuri a fuska, Har tambayar kaina na ke yi ko yaya matarshi take iya sarrafa shi? Don kuwa wannan mutumin zaiyi wuyar sha'ani" Hajiya saratu tace"ni kuma wallahi burgeni yakeyi, don bancika son namiji mara kamun kai ba, mai an banzan surutu amma shi daga ganin shi namijin duniya ne, ni har kun tuna min da matar shi muna mutunci da ita sosai lokacin baya" Murmushin gefen fuska hajiya laurat tayi yayin da take sauraron su Babu alamun zata tanka masu, ay tun da suka soma zancen yayanta taja baki tayi shiru. Suna cikin yin fira wayar hajiya saratu tayi ringing daga cikin yar purse dinta, curo wayar tay ta duba me kiran. ewa tayi har suna ha a baki wurin tambayarta ina zuwa. "Surukata ce ta araso, tun azu nake jiran ta, Yanzu haka jami'e ne suka hana ta shigowa ciki, Bari naje na taho da ita" Da tsantsar mamaki suka kalli juna, bata bi takansu ba, tayi saurin nufar hanyar fita daga hall din.......... ewa pravin yayi daga mazauninsa Ya nufi area din da bakowa, Ya curo phone dinsa ya danna ma hajjaty kira har sai
Chapter 20 · 0% Book details