← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 23 OF 247

Sashe 23

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 4 min read

shigo dakin taron nan babu abun da ke damunka fuskarka da annurin farin ciki amma lokaci aya ka canza mana meyasa? Hatta yanayin jikinka ya dauki zafi rau.... " fuskarta a yamutse tayi maganar ago da fuskarshi yayi tare da kallon ta, ya sanya palms dinsa ya tallabi fuskarta dake asanye da gold chain "Ki kwantar da hankalin ki, kinsan dai bazan maki karya ba, kamar yadda na fada maki babu abun da ke damuna, zuciyata ne ke bata min dadi" Wani kallon kauna ta jefa mashi"ban yarda ba, Ko dai akan wannan Yaron ne na wurin owais"? Da mamaki ya kalle ta jin ta gano abun da ke damun shi "Ai ina lura da duk wani motsin ka, Jiya saboda shi baka runtsa ba ka zauna yi mashi nafila ko ba haka ba" ta fada tana binsa da kallon na kamaka Kamar wani mara gaskiya yayi shiru yana kallon ta "Har hotunan shi ka ajiye awayarka, lokacin da naje tada ka daga bacci naga hoton shi da kake kallo a wellpaper na wayar ka, mijina anya kuwa kana da lafiya? Ta fa a fuskarta da tsantsar Al'ajabi Lumshe idanun shi yayi bai san amsar da zai bata ba "Akan yaron da bakasan ko wanene ba kake nema ka rasa sarrafa zuciyarka? What kind of crazy love is this? Na ru e please ka fahimtar dani' ta fada tana zare mashi kyawawan idanuwantaBest gifts for your loved ones "You don't know who he is, you have no connection to him, so why would you cause yourself so much pain for loving him" Cikin tausasa murya tayi maganar, bawan Allah yayi shiru yana sauraranta ya rasa abun fada.Best gifts for your loved ones "Hankalina ya tashi hubby, kwara mubar kasar nan tunkafin In rasa kanka, Maybe if we distance ourselves from him, you'll be able to forget about him.... " cikin karyayyar murya tai maganar, fuskarta duk ta yamutse. "Idan ma akan rashin haihur a namiji da baka samu bane yasa kake son shi, nayi maka alkawarin zan dage da addu'a akan Allah ya bani ciki na a namiji nima na haifa maka ko hankalin ka ya kwanta, zan kira mahaifina in fada mashi yasa ayi min addu'a...." tuni idanunta sun cicciko tab da kwalla, nan fa hankalin shi ya tashi don ko kadan baison 6acin ran gimbiya mujeedat gaba aya yake rasa sukuninsa, da sauri ya janyota jikin shi. ya rungumeta sosai yana lallashinta, "Na gane kuskure na, ki yi hakuri gimbiyata, nima bayin kaina bane bansan ya akai na kamu da kaunarsa har haka ba, amma tun da baki so na daina, zanyi kokarin mantawa da shi arayuwana....' lallashinta yaci gaba da yi har sai da yaga ta dan saki jikinta kafin ya ago da ita. chain mask dinta Ya gyarata mata ganin ya karkace, bayan ya gama suka kalli juna lokaci aya suka saki murmushi, yatsun hannun ta ya ru o ahankali ya daura mata soft lips dinsa hadi da sumbatar su, ya kuma dagowa ya sumbaci forehead dinta, sai da ya tabbatar ya faranta mata almost 15 mins, tukunna ya mayar da rigarsa, kafin Yaja hannun ta suka nufi kofar fitowa daga room din, Jami'an dake a bakin door suna jiran su, ganin sun fito yasa suka take masu baya. Suna gab da zasu arasa ga mazaunin su, ba zato ba tsammani Hasken Hall in Ya auke gaba aya duff ko'ina Yayi duhu sai hasken candles din dake a kunne, Hankalin jama'a ba karamin tashi yayi ba, Kowa Ya ru e sautin muryoyin su Ya cika hall din Kowa sai tambaya yake yi ya akai aka dauke wutar hall din ko an samu matsala ne "Jama'a wai meke faruwa ne? Meyasa za'a auke mana hasken Hall? Ba'aji ina magana ba ne"! Hajiya saratu ce take ta faman surfa masifa Sautin muryarta yafi na kowa Faryat Har ta fara Fasa masu ihu saboda lalurar dake gare ta na rashin son duhu gaba aya take firgicewa ta dinga kuka tana iface iface, Jazz na jin sautin ta jiki na bari ya shiga laluban ta cikin duhu cikin sa'a Ya cafko hannunta ta ame shi tana kuka.... "Wannan wani irin rainin wayau ne za'abar mutane cikin duhu? Hajiya laurat ce ta fa a atsiwace ran kowa Ya harzu a, Hankalin zahra ba karamin tashi yayi ba fargaban ta kada ace Aikin decoration dinsu ne Yajawo matsalar, tuni an hanjin cikin ta suka ka a ido ya raina fata, harta fara tunanin zuwa prison. _Kwatsam ba zato ba tsammani, A lokacin da kowa Ya gama rikicewa wani Haske mai yali daga saman ceilling Ya soma baiyana A hankali Ya ke haskaka bakin ofar shigowa Hall din, gently ya dira afarsa kan Polished marble floor din wurin A matu ar ru e suka kai idanunsu kan mai shigowa yayin da zuciyoyinsu ke harbawa da arfi arfi_
Chapter 23 · 0% Book details