Sashe 35
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
~Takun
arshe
Dedicated to Aunty Kubra
An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists
Daga al
alamin Boss Bature
__________________________
_cikin fitar hayyaci take yin sambatun tuni mayafin dake akanta ya zame
asa, duk tabi ta yamutsa gyaran gashi da akayi mata tamkar mahaukaciya haka ta koma, jikinta duk ya raunata saboda bugun kofar da take yi tana faman ciccije la66anta, ga
arancin iskar dake a wurin ta fara affecting dinta, gwanin ban tausayi baiwar Allah, jan numfashi ta cigaba da yi tana ganin jiri jiri a idanunta kamar daga sama taji zubar wani abu a tsakankanin cinyoyinta da wani irin matsanancin ciwon mara na fitar hayyaci nan take wata juwa ta kwashe ta gaba
aya ta kife kan floor sumar kanta ta tarwatse har ta saman fuskarta, hannayenta daddafe da cikinta dake ta mur
amata yanayi mata zogin azaba, muryar ta adisashe take ambaton sunan Allah da da
yar da
yar, zufa ce ta soma tsastsafo mata ta ko'ina na jikin ta, kafin wani lokaci jikinta ya saki tamkar matacciya ko yatsanta bata iya
agawa ta gama fita hayyacin ta............_
*Shin Ina prime minister ya tafi da garkuwa?*
Lokacin da suka fito daga Hall hannun su ru
e cikin na juna, Yayin da gimbiya mujeedat da Yazrin suke a biye da bayan su, gaba
aya hankalin Jami'an da ke tsaron wurin Ya dawo kansu, da wani irin tsantsar mamaki da Al'ajabi suke kallon fuskar Danish da ta prime minister, Musamman jami'an Canada sun yi matu
ar girgiza da ganin shi, sun ru
e sai faman Kallo
urulla suke bin su da shi.
Wata dan
areriyar mota Suka nufa, irin motar da a mafarki ka
ai talaka ya ke iya ganin ta, da sauri Wani gabjejen Soja Ya bu
e masu murfinta, Cikin motar yadda kasan bedroom tsabar ha
uwarta ga wani sanyin A.c dake sanyaya zukata, a tare suka shiga ciki ba tare da sun raba hannun su daga cikin na juna ba, Gimbiya mujeedat da Yazrin motar dake a jere da tasu suka shiga, zuciyoyinsu cike fall da al'ajabin Danish....
Kusan a tare motocin suka soma tafiya A hankali, Yayin da sojoji ke take masu baya, da kafafuwansu suke tafiya ta gefe da gefen motocin nasu.
Lumshe idanu gimbiya mujeedat tayi yayin da brain din ta ke tariyo mata fuskar Danish, bata san ya akai ta tsinci kanta da jin tsantsar kaunarsa ba, farat
aya taji ta kamu da son shi ya kwanta mata aranta, batasan ma ya zata mistalta yadda take ji azuciyar ta ba.
Ita kanta Yazrin zuciyarta ta tsunduma a kogon kaunar matashin da bata san wanene shi ba, jin shi take tamkar
an uwanta na jini......
"Mommy, fatana Allah yasa ba mafarki na ke yi ba" can cikin kunnanta ta tsinkayi maganar Yazrin da tayi magana cikin harshen larabci.
Numfasawa ta
anyi muryarta da wani irin sanyi ta soma magana da yaren su na larabci
"ban ga laifin mijina ba, yanzu nake danasanin maganar dana gaya mashi
azu da mu ka shiga restroom, ban ta6a tsammanin zanga yaron haka ba, ay dole ma ya nemi zaucewa, Ni ko a tarihi ban ta6a jin labarin kamanceceniya irin wannan ba"
"Abun da yafi
aure mun kai shi ne, ba mu ha
a alakar komai da shi ba, bamu ta6a ganin ba, ba mu ta6a jin labarin shi ba, sai yau da Allah Ya ha
a mu.....
Fuskokin kowan nan su da tsantsar al'ajab
Slowly motor su ta ratsa katafaren entry way na shiga gidan hateem dake a tsare da security, basu nufi ko'ina ba sai cikin
awataccen Lambun gidan.
Bayan sunyi parking, da sassarfa sojojin dake safa da marwa su ka
araso tare da bu
e ma su marfin motor.
A hankali Prime minister Ya dira kafarsa Ya fito tare da ru
o hannun Danish, Lokacin daya fito daga motar kusan suman tsaye jami'an dake tsaron gidan su ka yi, sai faman yin dogon wuya suke yi suna le
en fuskar danish, Sun saki bakunansu kamar lehen sakarai,
asa
asa da murya sautin ra
ar da sukewa junansu ta soma baiyana
"Abun mamaki bai
arewa"!
"Kodai idanuwana ne suke nuna min badai dai ba?
"Dama prime minister Yana da
a Namiji ne?
"To ko dai 6acewa yayi ne sai daga baya aka gano shi? In ba haka ba ni dai a iya sanina ya'yan sa biyu mata....."
Murmushin gefen fuska prime minister ya
an saki jin tseguminsu, aranshi yana mai jin wani irin annushuwa.
sai bayan da suka soma tafiya tukunna motarsu gimbiya mujeedat ta
araso, sam bai son sun biyo su ba, saboda ya makance idanunsa danish kadai su ke iya gane masa, Fitowa su ka yi a tare suka bi bayan Su prime minister, wanda Ya mi
i hanyar shiga wurin sha
atawarsa da ke a cikin garden.
Yayin da suke tafiya wata irin ni'imtacciyar iska ce ke ratsa fatar su hakan bakaramin
aimi ya
arawa yanayin ba, danish Ya nutsu Yana bin furannin dake a garden din da kallo, dama can shi ma'abocin son furannine da alama dai Garden din ya burge shi...
Hateem sai satar kallon shi ya ke yi kamar zai lashe shi, shi kuwa wanda akeyiwa kallon bai ma son anayi ba.
Su Gimbiya Mujeedat da Yazrin suna a biye da su ba tare da sanin su ba.
Sauke idanunsa yayi akan Peacocks da ke yawo a garden din sun bubbu
e Tail feathers dinsa gwanin ban sha'awa, ba karamin burge shi su ka yi ba..
Wani
awataccen wuri suka nufa, inda akayi shimfi
a ta alfarma irin ta sarakuna, a kewaye yake da furanni launuka daban daban, Ga wata lumbutsetsiyar Round mattress mai tudu lallausar gaske, an kewaye ta da matassan kai masu laushi.
"Bismillah mu zauna" muryar Hateem ce ta dawo dashi daga kallon gardeen din da yake yi, A hankali suka zauna saman shim
idar.
Daga inda suke a zaune suna fuskantar swimming pool tamfatsetse, launin ruwan da ke a cikinsa blue sky ne pure, ga wasu fararen agwagi saman ruwan suna ta shawagin su.
alla sun dauki tsawon mintuna babu alamun danish zai mayar da hankalinsa akan prime minister, ya nutsu sai kallon agwagin ya ke yi.
Yayin da shi Hateem din gaba
aya ya tattara nutsuwarsa da hankalinsa akan danish, wani irin kallon kurulla yake jifar shi da shi mai dauke da zallar kaunarsa, Jin shirun yayi yawa yasa shi yin gyaran murya, hakan Yaja hankalin Danish zuwa gare shi, slowly ya juyo tare da
aura fararen idanunsa akan fuskar minister, a karo na farko kenan daya fara kallon shi, nan fa suka fara jifawa juna kallon kallon, ko
yafta ido ba sa yi, sai da suka kusa shafe mintuna batare da sun kau da ido ga juna ba, su gimbya mujeedat dake a tsaye can gefen wata bishiya mai yalwar rassa da ganyayyaki sun kura ido suna kallon su, Ita da yazrin dake a gefen ta.
Wani irin
warjini Danish yayi mashi, da sauri ya katse kallon da suke jefawa juna ta hanyar yi mashi magana
"Sorry ban gabatar maka da kaina ba, Ni sunana Prime minister Hateem Obinna, kai fa"? Ya fa
a yana duban shi har lokacin danish bai daina jefa mashi kallon ba, babu alamun zai tanka mashi kamar akwai wani abu daya ja hankalin da yasa shi kallon nasa.
"Ka yi shiru baka ce komai ba," kamar kurma haka danish yayi mashi.
Dafe kai Hateem yayi muryarshi da kasala ya furta"please ka yi min magana, ba ka son yadda na
agu da son ganin ka samu lafiya ba, na damu da kai kamar yunwar ciki na, dan Allah ka saki jiki dani, kada ka azabtar dani da kaunar ka...." fuskar shi a yamutse yake yi mashi magana.
"Ina fata babu inda ke yi maka ciwo yanzu"? Ya jefa mashi tambayar, lumshe mashi idanu danish yayi alamar eh.
"Ya Ilahi, ba zaka yi min magana ba, sai dai ka yi min nuni da ido, ni bana so ka daure ka yi min magana, Inason jin muryarka ko hankalina ya kwanta, namanta ban fa
a maka ba, gobe da asuba zan bar
asar ba lallai mu sake ha
uwa ba, shiyasa nakeso ka bani ha
in kai mu more lokacin nan da muka samu...." cikin sanyin murya ya
are maganar.
Har lokacin kallonsa danish ya ke yi, abun ya
aure mashi kai, Ya rasa gane ma'anar kallon nan.
"Ko dai kana mamakin kamannina dakai ne"? shiru yayi mashi.
"Wayyo Allah na, to ko dai baka jin harshen hausa ne inyi maka da turanci ko larabci ko french wanne yare kafi ji a cikin wadannan"? A
agare da son jin amsar shi ya fa
a yana kallon la66ansa burin shi ya motsa su don yayi magana.
iri
iri danish yana neman ya zautar da prime minister, zuciyarshi a jagule yace"nayi maka uziri tun da ba ka jima da farkawa ba, may be har yanzu baka gama dawowa normal ba, a hakan ma na samu kwanciyar hankali, ganin ka da nakeyi ba karamin faranta raina yayi ba" ya fada yana
an murmushi sama sama.
"Nasan kana jin yunwa bari nayi magana akawo mana abinci" wayarsa ya zaro daga aljihunsa har time din yana lura da kallon da danish ke jefa mashi har ya fara jin shakkar ko dai ifritan dake jikinsa ne suka motsa, dauriya ce kawai irin ta Hateem