Sashe 195
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
kan Salsabeel, wasu irin zafafan hawayene suka wanke fuskarshi ganin hannun shi dake a karye iris ya rage ya 6alle biyu, ashi har ya 6ullo ta fatar, da arfi ya fasa ara mai sautin gaske shatun jijiyoyin goshinshi suka fito ru u ru u kan fatarsa, Su Commender dake kallon shi jikinsu ya yi sanyi sosai kamar su zubda mashi walla saboda tausayi. Unexpectedly Ginin kurkukun Ya fara Jijjiga kamar zai 6a66ako, lokaci aya kunnuwansu suka fara jiyo masu sautin wata shu'umar dariya ta tantirin shai ani mara da in saurare. Tunkafin ma su ga wanene suka sha jinin jikin su, saboda tashin hankali gaba aya sun shafa'a sam sun manta da zaman Elders a hall in wa anda tuni sun jima da 6acewa, 6at babu su babu alamarsu, sun riga da sun san tsiyar da suka shuka, sun tafi sun bar su da masifa. Cikin hanzari Danish ya mi e tsaye, zuciyarsa na dakan uku uku, yayin da rinannun idanunsa ke akan rijiyoyin dake a hall in saboda yasan yana ciki. "Ina Elders suke? Sautin dariyar da muke ji ta wanene?" Canal Herry ne ya yi tambayar a ru "The Elders have disappeared, the only way to escape is to run away before the evil giant emerges from the wall, He's the most dangerous evil giant in the prison of Destiny, and their new prison shield, ba zaku iya ja da shi ba, Ku barni da shi, In ba haka ba, zaku rasa rayukan ku ne!" Wani irin fa uwar gaba suka ji, kafin wani daga cikin su ya motsa, Unexpectedly murfin aya daga cikin rijiyoyin ya 6alle da karfi tattare da iska ya yi sama kafin ya undumo asa, gaba aya suka zare ido suna jiran ganin menene zai biyo baya. A firgice Danish Ya dinga yi masu tsawa yana fa in su tafi! su barshi da shi, amma suka i tafiya saboda bazasu Iya barinshi shi ka ai ba. Lokaci aya wani irin haya i mai ha e da tartsatsin wuta ya fara fitowa daga cikin rijiyar tuni suka sha jinin jikin su, ashe basu ga komai ba, lokacin da basamudan shai anin ya duro daga cikin rijiyar kusan suman tsaye suka yi tsabar razana da ki ima. Wani irin zabgegen mutun, kwata kwata babu sutura a jikin shi, zir yake haihuwar uwarsa, gaba aya jikinshi zanen tattoo ne da zanan aka yi mashi sutura, Ga wasu za o-za on akaifu masu kama da tsinin mashi, lokacin da ya bu e idanun shi iris ya rage su commender su arce a guje saboda wani irin jajayen idanu gare shi, Idan ka kalleshi sau aya ba zaka ara marmarin ha a idanu da shi ba saboda tsoratarwar da gare shi. Bakowa bane wannan face sabon Garkuwar kurkukun addara wato JEREMIAH. arfi commender ya ba sojojin da suka rage umarnin su fara harbin shi, saita shi suka yi da bindigu suka dinga sakar mashi wuta ta ko'ina sai dai ko gizau baiyi ba, har bomb suka wurga mashi ya gangara agaban shi, ya aga faffa an tafin afarsa ya murje bomb in, koda ganin haka ai saifa jikin ta aura ya yi La'asar! Tun fitowar shi daga rijiyar idanun shi na akan Garkuwa shi ka ai yake hari, dama da niyyar aukar fansa suka ire shi, girgiza jikin shi yayi tare da sakin tsawa mai kuwar gaske, tamkar zai fasa dodon kunnuwansu, duk saida suka girgiza. Tsautsayi ne ya kai wani soja gaban shi ya aga wu a zai caka mashi aikuwa ya dam i wuyanshi, nan take ya tsinka shi biyu, jini ya dinga tartsatsi ya jefar da gangar jikinsa gefe aya, ai koda ganin hakan nan fa suka fara Ja da baya In ka cire Danish shi ka ai ne bai motsa daga inda yake ba, arasowar shi kawai yake jira. Da gudu wasu sojojin suka nufe shi, tunkafin su karasa ya matse yatsun hannayenshi nan take jikinsu ya faffashe kamar anyi jajjagen kayan miya... Waro idanu waje su Commender suka yi, lamarin ya gigita tunanin su, basu ta6a ganin bala'e da musiba ido da ido ba sai yau da Allah Ya ha a su da Jeremiah. Gaba aya gurnanin Jeremiah ya addabi kunnuwan su, Danish dake atsaye ya rasa abun yi, yasan muddin Jeremiah ya baro bakin rijiyar wlh sai ya kashe su kaf insu da ido kadai zai iya salwantar da su. Shiru ya yi yana yanke shawara da zuciyar shi lokaci aya ya fara tariyo kalaman Unaisah sai ya ji kamar a lokacin take furta mashi su, _I love you, Danish! I really love you, i wanna be with you for the rest of my life, I can't live without you, My heart beats for you alone, My soulmate, I'm yours, I don't want you to go and leave me! Please come back to me! don't die! I'll wait for you..."_ Yana so ya gana da tsohuwa khala saboda yaci burin ta fa a mashi su wanene iyayensa yana matu ar son ya gansu fiye da komai na duniyar nan, yana kuma son ya rayu saboda Unaisah, amma ya zai yi? Baida wata mafita da ya wuce ya aiwatar da abun da yake ganin dai dai ne. Su Commender sai kiran sunanshi suke yi don su ji me yakamata su yi kafin Evil din ya farmakesu, Hankalin shi baya atare da su, gangan jikinsa ka ai suke gani amma ruhinsa yana atare da Unaisah... Wata irin jijjiga Jeremiah ya yi, A lokacin ya gama daidaita jikin shi, dama abunda ya tsayar da shi kenan, babban kuskuren da zasu yi shine su bari Jeremiah ya baro bakin rijiyar, domin kuwa in har ya dira afarsa duk wani mai sauran rai da babu sihiri a jikin shi sai ya mutu in ba wani iko na Allah ba, aikuwa yana aga afarsa kafin Ya dire ta asa, Danish ya watsa da gudun gaske ya durfafe shi, yana arasawa gaban shi ya daka uban tsalle ya haye kanshi ya cakumeshi da hannuwan shi biyu, da iya arfin shi na arshe ya ingizasu gaba aya suka rubza cikin rijiyar, nan take murfinta ya maida kanshi ya rufe makullinta ma ya datse kan shi, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!!! arfi suka dinga ambaton sunan Danish kamar zasu fasa ihu saboda tashin hankalin kada su rasa shi, da gudun gaske su Commender suka nufi rijiyar, suka ha a hannu duka Sojojin suka fara kiciniyar 6alle murfin, saida ina, abun ya ci tura saboda murfin rijiyar mugun arfene da aka tsaface shi, haka suka dinga zubda gumi suna ta haki tare da jan murfin don ya bu e amma duk a banza. Duk irin jarumtakarsu ta sojoji saida suka fashe da kuka tamkar ransu zai fita, babu irin makamin da basuyi amfani da shi ba don su bu e murfin rijiyar abun yaci tura, har bomb suka aura saman murfin don ya bu e suka ja da baya tare da du ewa asa, sai dai koda bomb in ya fashe babu abunda murfin rijiyar ya yi. A gaban rijiyar suka zuzzu unna cike da takaicin rasa Danish da suka yi, Suna tsaka da tashin hankalin nan, saiga Chief ya duro ta tagar akin da Elder Ya gar ame shi, da yar yake jan afar shi, jini duk ya wanke fuskarshi da gaban kakinsa, babu inda bai raunata ba ajikin shi, hankalin shi ya tashi da ganin gawawwakin rayukan da aka salwantar, nan take ya fara jin matsanancin fa uwar gaba da tashin zuciya gami da ru ani... Kalmar farko da ta fara fitowa a bakinsa shine Ina Danish? Ina Omar? Ina Taj da Salsabeel?" Shiru sojojin suka yi an rasa wa zai bashi amsa saboda fargaban halin da zai shiga, cikin rauni na murya ya furta, "Wai baku ji ina magana ba? Ina Danish ne?" Cikin karyayyar murya Commender James ya ce, "Omar, da Taj da Salsabeel, sun raunata sosai, bamu da tabbacin suna a raye ko sun mutu," Ya fa a tare da nuna mashi inda suke, da yar ya iya hangosu, Cikin sanyin murya ya ce, "Shi fa Danish yana ina?" Kallon juna su ka yi batare da sun furta kalma ba.. "Kada kuce min ya mutu! Meyasa nake ganin hawaye akan fuskokinku?" A wahalce yake yin magana, da yar Major ya bashi amsa da cewa, "Kayi ha uri Sir, bamu da tabbacin yana araye ko ya mutu...." "Yana Ina ne??" Ya fa a kamar zai saka masu kuka, da hannu lieutanant Jackson ya nuna mashi rijiyar. Kafin ya labarta mashi abunda ya faru na baiyanar Jeremiah ya ara da cewa, "Mun yi iyakar bakin arinmu, sai dai mun kasa bu e murfin rijiyar, gaba aya bamu ji da in abunda ya faru ba, saboda mu rayu, ya sadaukar da kan shi...." Ya fa a hawaye cike tab da idanun shi. Cikin rauni na murya Thompson ya ce, "I've never seen a braver person than him, He's the real hero" Captain ya aura, "Ni kaina na jima banga mutun mai jarumta irin nashi ba, Ya cancanta ya rayu amma tayaya zamu iya taimakon shi..."? Idanunshi cike tab da walla ya are Maganar, jiri Chief ya fara gani a cikin idanun shi, duk irin juriyarshi saida ya fashe da kuka mai sauti kamar aramin yaro, a sukwane ya zube kan gwiwowinsa ya kifa kanshi asa kamar zai ha asa ya binne kanshi saboda wutar ba in cikin da ke ruruwa acikin zuciyar shi, da sauri su commender suka kewaye shi don su lallashe shi amma ina zuciyarshi ta kai ma ura, Yun urawa yayi ya mi e da sauri suka rurru e shi, idanun shi a rufe yake tambayar Ina Elders? Suna a raye ko sun mutu?" Commender Haroon Yace, "Sun 6ace ma ganin mu, ina da tabbacin sun gudu daga gidan kurkukun nan." Dafe kanshi yayi da hannu aya, ji yake kamar ya kurma ihu ko ya samu ya fitar da abunda ke ranshi, bakowa ya fa o mashi a rai ba face tsohuwa Khala yasan zata iya taimakon su. Sai da ya fara umurtar wasu daga cikin sojojin yace su auki su Taj su tafi da su, a kafa a suka rataya su, basu tsaya 6ata lokaci ba, cikin sauri suka nufi hanyar da zata sada su da akin tsohuwa khala,