← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 169 OF 247

Sashe 169

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

taya zai 6ullowa lamarin ba, Danish Yana nema Ya zamar ma shi ciwon kai... Yayin da yake wannan tunanin safa da marwa yake a tsakar bedroom insa, boxer short ne ka ai a jikin shi, fuskarshi a yamitse ba annuri.. Jefi jefi in damuwar ta addabe shi tafin hannunsa yake cusa cikin sumar kanshi ya yamutse ta kamar an mahaukaci wani lokaci da karfi ya ke bugun iska da hannayen shi. Phone ringing dinsa ne ya katse hanzarin shi, kamar bazai duba mai kira ba, zuciyarshi ta takura mashi akan ya duba, juyawa yayi a sukwane cikin rashin kuzari ya dauko wayar dake aje kan mirror chair, yayi mamakin ganin almost 16 missed calls, picking call din yayi tare da kare wayar a kunnan shi yai shiru yana jiran jin me zaice "Owais, ya ake ciki game da kai farmakin?..." "Only a few days remain" "Ko zaka Iya fa amin menene shirin ku a yanzu ni kuma zan arfafa maku gwiwa" Har yanzu bai yarda da mutumin ba, shi mugu bashi da kama, zai iya bayyana ta suffar mutanan kirki don ya shiga jikin mutun... "I'm sorry to say, bazan iya fa a maka ba, in har dagaske kana son taimakona ba dole sai kaji me muke shiryawa ba" "Hakane, Ka fa i gaskiya, Owais, shawarar da zan baku shi ne, Ku sanya malaman addini su tayaku addu'a, sannan ku ma iyayenku magana su tayaku da addu'a, ku kuma yawaita sadaka ga marayu da mabu ata suma su tayaku da addu'a, ku nemi kariya daga wurin Allah, in sha Allah badai mutun da Aljan ba sai Allah...." bai ta6a jin 6oyayyan mutumin ya burge shi irin na yau ba yaji dadin shawarwarinsa Har ya bu e baki zai yi mashi godiya yaji uff yai rejecting call din.. Hakanan Yaji Yana ra'ayin ganin Unaisah, wall clock Ya kalla arfe 11 na dare, yasan i war haka tayi bacci Jaraba kiran layinta yayi, tana fara ringing ta yi picking yayi mamaki bai zata zata aga ba .. Kara wayar yayi a kunnan shi yama rasa me zai ce mata. Sanyayyar muryartace ta ratsa kunnanta "Barka da dare chief, ka wuni lafiya"? "Why are you still not sleeping" "I woke up for the night prayer" yaji dadin jin hakan "Okay, if you dont mind I want you to bring me the girl's backpack" "Toh" rejecting call in yayi, sai da yayi unclocking in kofarsa don ta samu damar shigowa, kafin ya shiga bathroom don yayi wanka. Saukowa tayi daga kan gadon ta tsaya gaban mirror tana kallon kanta ta cikin madubin. Silk Pyjama ne a jikinta, riga da wando launin blue sky, rigar tana da dogon hannu sun yi matu ar yi mata kyau. Lallausar Curly hair dinta tabi da kallo, duk Ya har gitse saboda rashin kwanciyar hankali ta manta when last tayi fixing dinsa. Fragrance set ta auko ta feshe ko'ina na jikinta da shi, cikin kankanin lokaci daddadan kamshin turarenta ya bu akin ta auko veil ta yafa ma kanta kafin ta saka flat shoe a kafarta. Back pack din ta dauko, ta daurata kan mattress, ta curo wasiyar da Unaizah ta bata guda biyu ta boye su cikin diary inta, don bata jin zata iya rabuwa da su tunda kamar amana ta bata, tafison ta dam a ma iyayenta da hannunta. Goya jakar tayi abayanta, ta fito daga akin, gidan shiru babu kowa a falon alamar duk sunyi bacci adakunansu.. Bata nufi ko'ina ba sai akin Chief, tana arasa bakin kofar takai hannu zatayi knocking sai taji ofar ta fara kokarin bu e kanta ta anyi mamaki Almost 3 times tana yin sallama ba'a amsa mata ba, ta kutsa kai ta shiga ciki, bata ga kowa ba, sai dai taji sautin safkar ruwa daga toilet dinsa, wurga ido tayi tare da kallon glass wall din toilet nasa yayi duhu sama ka dai take iya gani.. Gajiya tayi da tsayuwa, ga wata kasala da take ji, wasa wasa ta fara gyangya in bacci, har ta saki backpack din hannunta ta fadi kan floor ba tare data lura ba.. Lokacin daya fito waist dinshi aure da towel fari kyal, fatar shi tayi freshi danshin ruwa ya ji ata...yana kokarin aga kafa ya nufi dressing mirror ba zato ba tsammani ya hango mutun kwance kan rug kamar an jefar da ita a gurin ta baje sai sharar bacci take yi, ga backpack inta yashe gefe aya... Yayi mamaki cos bai tsammaci zai iske ta adakin ba, ya daisan ya cire security din kofar, abun da ya fi daure mashi kai ta yadda bacci yayi awon gaba da ita akan rug dinsa, kamar wadda tasha kwaya.. Walking slowly ya nufi rug din Ya zu unna daga gabanta, ya nutsu yana kallonta, yanayin yadda take fitar da numfashi cikin nutsu kirjinta na sama da kasa ba karamin tafiya tayi da imaninsa ba, kamar jinjira la66anta sai kerma suke. Sai yanzu yayi tunani me ya hanata bacci da wuri? tabbas akwai damuwa aranta wanda silar hakan ta kuntata kanta ta hana idanunta bacci shiyasa da tazo dakinshi baccin yaci karfinta har yai awon gaba da ita batare da sanin ta ba.. Baya jin zai iya tada ta daga baccin, bai shirya katse mata jin dadin ta ba, baccin da takeyi sauki ne agare ta. Yanke shawarar canza mata gurin kwanciya yayi, A hankali ya sanya hannayen shi biyu ya tallabota ya dago da ita tare da mi ewa Ya nufi katafaren gadon shi da ita, kusan itace mace ta farko da zata kwanta akan shi, A tsakiyar mattress din Ya shimfidar da ita, duk da baccin da takeyi hakan bai hanata jin dadin sauyin gurin kwanciyar da akayi mata ba, numfashinta har canzawa yayi, lallausan duvet insa ya janyo ya lullu6e ta shi har zuwa kan kirjinta, kasa janye idanun shi yayi daga kallon ta gaba aya ya shagala da kallon kyakkyawar sexy face dinta wani irin yanayi ya fara ji a jikin shi hakan yasa shi saurin mi ewa Yabar gaban gadon, badan bai yarda da tsoron Allahn shi ba sai don gujewa sharrin shaidan... Can cikin bacci kunnuwanta suka soma jiyo mata dadda ar kira'ar karatul qur'anin shi, kamar amafarki take sauraron karatun a lokaci yana zaune kan darduma jikinshi sanye da farar jallabiya, raba dare yayi yana kai kukansa gurin Allah, bayan ya kammala ya bu e kur'ani yacigaba da karantawa. Yana tsaka da karatun, tayi wani kwakkwaran juyi cikin bacci ta dinga mirgino kiris Ya rage ta kundumo asa, yana gani yai hanzarin mi ewa yai saurin tallabota da hannayen shi biyu.. unnawa yayi gaban gadon ya bi ta da kallo, ganin kamar tana kokarin bu e idanunta, biji biji ta fara ganin kamar mutun a kusa da ita aranta ta ayyana anya ba mafarki take ba"? Murya na rawa ta furta"Batool" shiru ba'a amsa mata ba "Aunty ummi" still ba amsa mata ba "Sajeed" nan ma shiru ba'a amsamata ba Murza idanunta tayi da yatsunta, don ta samu damar ganin wanene...wani irin faduwar gaba taji lokacin da idanunta suka washe ganinta ya dawo normal, kokwanto ta farayi anya Chief ne? Ko dai mafarki ta ke ba? Taya za'ai chief ya shigo dakin su"? Kwata kwata ta manta abun da ya faru. Tunani tayi ko Danish ne ya koma mata Chief, Cikin disasshiyar murya ta furta"Danish" Jin shiru bai amsa mata ba, yasa ta fara kokarin mi ewa da wata irin kasala a jikin ta, zama tayi tare da jingina bayanta jikin headboard. "Kin tashi lafiya"? sexy voice dinsa ce ta ratsa kunnanta, firgigit ta ware idanunta sosai akan fuskar shi wani irin faduwar gaba taji, a rude ta kalli bedroom din sai yanzu ta gane adakin wa take..nan take ta tariyo abunda ya faru daren jiya bayan ta zo dakin shi bacci yaci karfinta adakin shi...tsabar rudu jikinta na kakarwa ta zabura zata sauko daga kan gadon ai kuwa gaba aya jiri ya kwasheta kiris ya rage ta kifa kasa da sauri Chief Ya janyota ta fado kan laps dinsa, wata irin kunyace ta kamata, ta runtse idanunta la66anta na kerma tace"i'm really sorry, I didn't know I fell asleep in your room dan Allah ka yi ha uri ka yafe mini" amshin turarenshi ya hana ta arasa maganar saboda ratsa makoshinta da yayi. Batai aune ba taji numfashin shi na kokawa da nata numfashin Jin shiru bata ji move dinsa ba yasa ta an kyalla ido aya don ta ga wani hali yake ciki Unexpectedly suka ha a ido cikin na juna, sam ta kasa runtse idanunta.. gani take kamar amafarki wai yau gata ga chief, ya auketa kamar yar jinjira..bakomai take tunawa ba face maganganun daddynta, duk da bai fito fili ya fa a mata wanene mijin da yayi mata ba, taji aranta Chief ne, kuma tabbas taga abunda yake kokarin ankarar da ita, Chief ya ha a komai da zaisa mace ta so shi. Matsawo yayi da fuskarshi saitin tata, har tsinin hancinsu ya gogi na juna anata wautar tayi azaton kiss zai mata abaki, gaba aya tabi ta dabarbarce kamar wadda electric shock ya kama, ayataccen murmushi ya sakar mata har dimples dinsa ya lotsa aransa ya yi mamakin kamun kanta cos yadda mata ke hauka a kanshi da wata ce ta samu kusancin nan da shi tuni zata waye masa. Ya riga da ya fahimci me zuciyarta ke raya mata.. A hankali ya sauke ta kan floor din. da sauri ta mi e tare da sunnar dakanta kasa. Veil dinta dake ajiye kan gadon shi ya dauko ya yafa mata akai tare da na e mata shi. "Thank you.." tafiya tasoma yi zata bar dakin ya dakatar da ita"ban gama magana da ke ba" tsayawa tayi tare da juyowa ta dube shi Zama yayi gefen gadonshi, da yatsan shi Ya nuna mata backpack din data kawo ma shi e min jakar" da sauri ta dawo ta zukunna ta bude backpack din.. "Ki curo komai dake aciki" ta amsa mashi da toh, bayan ta kammala curo kayan dake a cikin jakar ta jerasu kan floor. "Ki bu e min textbooks din, Inason ganin meke a cikin su.."zama tayi dirshan kafin ta fara bude shafukansu harta kammala Ya rage saura Diary din Unaizah.. "Zaki iya karanta min"
Chapter 169 · 0% Book details