← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 131 OF 247

Sashe 131

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

read what interests you! Plus with our Google Adsense partner program, monetize when readers engage with your content. Novels Elite SUBSCRIBE Posts Comments Links Post a Job LATEST POSTS ADVERT Novels Elite Copyright 2024 Novels Elite | All Rights Reserved DMCA.com Protection Status Disclaimer | Privacy Policy | Terms and Conditions [14/10, 6:06 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: Home Kurkukun Kaddara Kurkukun addara Takun arshe page 40 Complete Novels Elite Admin September 03, 2024 Sponsored Link Takun arshe Ex-Prisoners Gaba ayan su suna zaune kan sofas na falo. "Aunty ummi wai yaushe angel dinmu zata dawo gida ne? Jemimah ce ta fa a tana faman ha e fuska. Sajeed yace"ni ma na damu da rashin dawowarta gashi tun jiya ko awaya bata kira munji muryarta ba.." Batool tace"dan Allah aunty ummi ki kira mana ita mu gaisa, ko hankalinmu ya kwanta" tayi maganar tana kallon Ummi, gaba aya hankalinta yana akan wayar hannunta da alama chatting takeyi batasan ma me suke cewa ba.. "Dama kun daina wahalar da kanku gurin yi mata magana, saboda hankalinta ba akanku yake ba.." acewar Parvin. aga murya batool tayi"Aunty Ummi..." a an firgice ta ago da ido tana kallon ta"batool! Lafiya kike kwala min kira kamar baki san ina akusa ba"? Dariya su naufal sukayi Batool ta marairaice mata fuska"aunty ummi muna ta yi maki magana kin yi shiru baki amsa mana ba.." maida hankali tayi akansu "Okey, Ina sauraronku lafiya"? Kafin wani ya furta magana acikinsu ba zato ba tsammani, sallamar Unaisah Ta katse masu hanzarin su, kusan atare suka mi e da gudun gaske suka nufeta hada masu tuntu6e garin sauri, Batool ce ta fara karasawa gareta ta fa a jikinta suka rungume juna kamar zasu koma mutun aya sai faman tikar dariyar murna sukeyi, gaba aya sukayi mata rumfa kamar zasu lasheta yadda kasan sunyi shekara basu ganta ba, Bayan ta raba jikinta daga na Batool, tabi su aya bayan daya tayi hugging din yan mata, sajeed Ya bu e hannu zai rungumota tayi saurin ja da baya tunawa da maganar aunty ummi itafa yanzu tsoran hada jikinta da namiji take yi saboda gudun kada ta samu ciki. *_______________________________Daga Al alamin Boss Bature Bayan ta raba jikinta daga na Batool, tabi su aya baya daya tayi hugging din yan mata, sajeed ya bu e hannu zai rungumota tayi saurin ja da baya tunawa da maganar aunty ummi itafa yanzu tsoran hada jikinta da namiji take yi, gani take kamar ciki zai shiga, har naufal ya kai hannu zai yi hugging dinta again ta ara ja da baya hadi da girgiza kan ta, mamaki ne ya kama su Naufal ganin yadda ta hana su ta6a ta kamar taga wani mugun abu. "Meyasa mu bazaki rungume mu ba, ko bakiyi kewarmu ba"? murmushi ta sakar masu"kuyi hakuri ba haka bane, nayi missing dinku gaba ayanku.." girgiza kai sajeed yayi ni ban yarda ba Allah, naufal yace"kinfi son su batool shiyasa kika rungumesu ko"? Javed ma yace"ni banji dadi ba, wariya kike nunawa atsakanin mu.." gwalo parvin tayi masu, Sarah tace"nan fa ba prison bane, mun riga da mun gane jinsin mu, ku maza mu mata don haka kuyi hakuri no more hugs atsakanin mu ehe" dariya suka sanya. Batool tace"bayan haka aunty ummi ta fada mana babu kyau mace ta rungume namijin da ba muharramin ta ba, koda ruke hannunsa ne" wani irin farin ciki ne Ya lullu6e Unaisah dake sauraronsu taji dadin yadda suka fara gane abunda ake koya masu. Gaba daya kalamansu akan kunnan chief dake abakin kofar shigowa falon maganar Batool ta faranta ranshi dama yajima yana son a fahimtar dasu game da mannewa juna da sukeyi amma yanzu alhamdulililah sun fara hankali Mubeen yace"amma ay a prison mu na yi kuma baku ta6a hana mu ba" Harara Parvin ta watsa mashi"ay lokacin muna a jahiliya period ne, yanzu kan mage ya waye..." maganarta ta basu dariya, fashewa ummi tayi da dariya ashe tana tsaye abayansu. Unaisah na ganinta tayi sauri nufarta suka rungume juna "Oyoyo my babe Unaisah, welcome back home munyi kewarki abar kaunarmu" "Nima nayi kewarku aunty ummi fatan na same ku lafiya..." ta fada tare da dago da kanta "Lafiyalou Unaisah, ya jikin patient din? Ko har an sallame ta"! "Yau za'a sallame shiyasa na taho gida, taji sau i sosai, tama ce in gaishe mata da ku" murmushi ummi tayi"Allah sarki muna amsawa, wlh naji dadin samun lafiyarta..." Kallon su Naufal tayi sun ha e fuska babu annuri duk don saboda ta i hugging dinsu, jemimah ta tuntsire da dariya tana fadin wai ma haushi suke ji don kinki rungumarsu jibar su ma kattai da su.."bata are maganar ba, Sajeed Ya tallabi keyarta nan take ta fara ta6e baki zatayi kuka, Naufal Ya aga hannu zai buge bakin da sauri ummi ta ru o hannun shi tana dariya tace"ya isa haka pls, wasa takeyi maku" "Pls Angel, To mu gaisa da hannu" Sajeed Ya fada tare da mika mata hannu shi, shiru tayi jimm har ta mi a hannu zata ruko nashi ba zato ba tsammani chief ya shigo falon yayi hanzarin daura hannunshi akan na Sajeeed, gaba daya suka shiga nutsuwarsu sam basu san da zaman shi ba. cikin girmamawa suka fara gaishe da shi, ummi ma ta gaida shi ya amsa mata, Sajeed baki ya ki rufuwa saboda sunyi musabaha da chief, ya i sakar mashi hannu. "Pls chief can you hug me"? aga mashi gira chief yayi tare da yin huggin dinshi, wani irin dadi ya lullu6e shi. "Nima pls" acewar Naufa, mi a mashi hannu yai da sauri naufal ya rungume chief harwani bude hanci yakeyi yana shakar kamshin turaren shi Kunya ta hana Haris yin magana, lura da hakan yasa chief mika mashi hannu da sauri ya matsa kusa da shi suka rungume juna, bayan ya saki haris Ya rungume javeed da mubeen wayyo dadi, tsabar murna kamar anyi masu albishir da gidan Aljanna, Ummi sai satar kallonshi takeyi saboda kyan da yayi mata, kai ko amafarki bata ta6a tsammanin zata ha u da chief face to face ba sai gashi cikin ikon Allah addara ta ha a ta zama da shi agida aya, ta yaba da hankalinshi, nutsuwarshi, wayewarshi, saukin kanshi da ilminsa komai Allah Ya bashi uwa uba ga tarin Dukiya. Gaba aya yan matan sun aure fuska, ganin su naufal sun fara yi masu gwalo saboda chief ya rungumesu..." bubbuga afa Jemimah tayi muryarta da shagwa6a tace"wayyo Allah, mu ma dan Allah yaya chief ka rungumemu..." dariya sajeed yayi tare da cewa"no bazai rungumeku ba, jinsin ku daban namu daban, kowa ya rungumi jinsinsa koba haka ba guys"? Ya fada cike da shakiyanci yana kallon su Javed, Naufal yace"haba kamar dai a jahiliya period? ay haramunne na mijin ya rungume mace, nan fa ba prison bane kan mage ya waye.. " gaba aya suka tuntsire da dariya, Unaisah hada dafe ciki, chief dake atsaye ya goya hannayenshi kan kirjin shi, idanunshi na akan fuskarta wani irin kallo yake binta da tashi ta saki baki tana ta dariya f araren hakoranta tass da su bata ta6a jan hankalinshi irin na yau ba.. Babu wanda Ya lura da irin kallon da chief yakeyi mata gaba daya ya shagala A hankali ya kau da idon shi Ya juya Ya nufi part din shi. "Wallahi inason ku yan uwana, kuna faranta min raina, Allah yabarni daku, wallahi mai rabani daku sai Allah, shiyasa naketa zumudin in dawo gida saboda nasan anan ne kadai zan samu farin ciki da kwanciyar hankali...." cikin jin dadi tayi maganar, Ummi ta ruko hannun"mu shiga daga ciki, mun barki atsaye.." gaba aya suka nufi Sofas din falon, kowan nan su Ya samu guri Ya zauna, shi dai sajeed kalmar muharram ta tsaya mashi arai, so yake yaji wanene muharramin nan da shi kadai zai iya rungumar mace, abun da bai sani ba ita kanta Batool din batasan wanene muharram ba, tabbas ummi ta ta6a fa a mata amma karatun bai zauna akanta ba. "Kinyi breakfast acan asibitin" cikin kulawa ummi tayi mata maganar, "Eh, nayi" labari ta fara basu na Benazir duk suka kasa kunne suna sauraranta "Matar tana sona nima ina sonta aunty ummi, mun shaku da juna, har grandma dinta muna mutunci da ita dayake adaki daya muke kwana kuma kinsan wani abu aunty ummi.." girgiza mata kai tay alamar a'a "bata gane cewa ni ba yarta bace, bansan wani hali zata shiga ba idan ta farka daga bacci taga bani akusa da ita..." cikin sanyin murya tayi maganar. Ummi tace"baiwar Allah, wallahi ta bani tausayi, ubangiji Allah Ya bata lafiya, inayi mata fatan Allah ya bata wata yar" suka amsa mata da ameen "Wani abu daya bani mamaki aunty ummi, matar tana kama da Batool yadda kikasan ita ta haifeta Allah..." murmushi ummi tayi, batool ta washe baki jin an ambaci me kama da ita"wallahi har naji ina son ganinta" murmushi unaisah tayi"hmmm ai ba ita kadai ke kama dake ba, ranar dana fara ganin yayanta dr shureim saida na an razana, yadda kikasan yayi kakinki, ke gaba dayansu kamar family dinki ne..." wani irin faduwar gabane Ya darsu a zuciyar Ummi, sunan dr shureim da Unaisah ta fa a ya tsaya mata aranta. "Dan Allah daske kike? Acewar batool, "Wallahi dagaske nake, Allah ya zuba masu ruwan kyau, grand ma dinta balarabiyace..." dafe kai ummi tayi da hannu aya, gabanta na cigaba da faduwa.. Gaba daya sun lura da yanayinta, "Aunty ummi lafiya" da sauri ta daidaita nutsuwarta cikin sanyin murya tace ba komai unaisah, can kuma tace. "Unaisah, kikace sunan yayanta dr shureim! Ita kuma Ya sunan ne"? Murmushi Unaisah tayi kafin tace"Aunty Benazir" ummi tayi jimm kamar mai nazarin wani abu. "Namanta ban fada maku, wani abun farin ciki daya faru ba.." har suna hada baki wurin furta"menene" dariya ta danyi kafin tace"kun tuna auntyna da nake yawan baku labarinta a prison" kallon juna sukayi batare da sun iya gano wacece ba. "Duk wanda ya tuna sunanta zan bashi kyauta ta musamman" ta fada cike da nishadi Nan fa suka fara canki canka, Hawwa tace"na tunata, sunanta Aunty adama" girza kai unaisah tayi"a'a ita wannan mommy adama take" "Kamar aunty bahijja ne" acewar hibba, dariya unaisah tayi"no ba haka sunan
Chapter 131 · 0% Book details