Sashe 194
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
ya aure masu kai, ganin makaman da suke fa a da su yana tasiri akan Evil Giants insu, kuma abun mamakin da ya sha masu kai sun lura makaman kamar irin wanda ma eran kurkukun addara suke erawa ne, har sun fara 6ata rai ganin ana kashe nasu amma da suka ga Evil Giants din sun cigaba da kashe sojojin sai suka fara sakin dariyar mugunta. Bayin Allah sun ci ba ar wahala, kusan sau biyar Evil Giants suna kokarin kashe Taj sai dai Danish ya hana, duk yadda zaiyi ya kare shi ko ya kawar da shi sai ya yi don baison Unaisah ta rasa mahaifinta, Ya gwammace shi su dake shi akan su ta6a Taj, ba don shi ba da tuni Taj ya she a barzahu. Big Guy kuwa da yake Allah ya zuba mashi arfi shi da Chief Owais kuma sun ware wurin sanin dubarun ya i sosai hakan yasa ko warzane basu yi masu ba, kamar ana aro masu Giants in don daga sun kashe su wasu ke ara kur owa ta jikin bango suke shigowa, Kun san ance sarkin yawa yafi sarkin arfi, Kwatsam! Suna tsaka da yin artabun nan wani shai anin Evil Giant ya dam i Big guy Ya daddage ya aga shi sama kafin ya buga da asa nan take Kan shi Ya fashe jini Ya fara bulbulowa.. Karaf akan idanun Chief, wani irin Ihu Chief Ya fasa ganin zai rasa amininsa, ya yi kukan kura Ya dira agaban Giant azamin fa a ya kaure tsakanin su, gaba aya hankalin Sojojinsu baya akansu saboda kowan nan su hankalinshi ba a kwance Yake ba ganin abun na neman fin arfin su koma a ce yafi arfinsu, Giants sun mamaye su ba ka an ba.... Duk yadda Chief ya so ya kashe shi abun ya faskara, saboda wani kafirin arfine da shi, da mugunta Giant in ya sakar mashi naushi a tsakiyar cikin shi, nan take ya fara aman jini, duk da haka bai yale Chief ba, Ya daddage ya buga kan shi jikin wani arfe nan take goshinshi ya faffashe jini ya fara bleeding ta hancin shi. Hakan bai yi mashi ba, saida ya kai shi asa ya dam i wuyan shi ya fara jan shi a asa ya tunkari wani kaskon wuta da niyyar ya tura kan shi ciki, gaba aya Chief ya fita hayyacin shi ya kasa taimakon kan shi, a dai dai lokacin Danish ya ankara da abun da ke faruwa, ai baisan sa'adda Ya fasa ihu ya saki gudumar dake a hannunshi, sai dai me, kafin Ya kai mashi taimakon gaggawa wasu gungun Evil Giants suka rufe shi da bugun mutuwa suka hanashi motsawa, dama raunin shi suke jira, kamar zaiyi hauka. A can bangare guda kuwa Taj shima Ya gamu da nashi bala'en, wani asurgumin shai anine ya take cinyar shi da basamudiyar afarshi, nan take kafar ta bada wani sauti rukukus kamar zata cizge, har fashewa saida tayi jini ya fara bulbulowa, Azaba goma da tara Ihun ma ya kasa yi sai juyi yake yi a asa..... Salsabeel yana tsaka da yin fa a ya zage damtse sai kashe su yake yi, bai aune ba yaji an dam i damtsen hannun shi, da sauri ya juyo don ya ga wanene, rass! ya ji gabanshi ya yanke ya fa i ganin aya daga cikin Elders dama haushin shi suke ji.. Kafin ya yi wani yun uri Elder din da ya dam esa ya mur e hannun shi, azabar ra i ya hana ko ihu ya yi, naushi ya sakar mashi a gefen fuskar shi nan take jini ya wanke bakin shi, duk da haka bai yale shi ba, sai da ya dam i kanshi ya ja a asa ya nufi matakalar bene ya buga kan a asa, bawan Allah Salsabeel radadi ta ko'ina yake ji, saboda rashin Imani hakan bai masa ba, ya aga atuwar afarsa da niyyar ya take kan nasa sai kuma ya fasa sakamakon wani abu da ya ja hankalin shi wanda ya ja har ya bar gurin salsabeel..... Evil Giant in da ya dam i wuyan Chief yana arin tura kanshi cikin kaskon wutar, Unexpected ya ji an dam i hannun shi, Yana huci ya juyo karaf suka ha a ido da elder, kafin ya furta wani abu Elder in ya mur e kanshi nan take ya kife asa matacce, ba tare da sun ankara ba ya janye Chief daga filin dagar ya nufi ofofin dake a cikin hall in ya wurga shi a cikin wani daki kafin ya ja ofar ya datse ta, babu wanda ya lura da hakan. yar Danish yafi arfin Evil Giants in da suka rurru e shi ya yi kukan kura ya watsar da su, jikinshi ya yi rauni sosai, sun faffasa kakinsa da umbunansu har sun ta6a fatar shi, fuskar shi duk ta 6aci da jinin raunukan da suka ji ma shi. Wata irin jijjiga ya yi ya riki a ya zama jibgegen Zaki.. Ya afkawa Giants, cikin zafin nama ya dinga kakkashe su ta hanyar farke Idanunsu, cikin anin lokaci ya kashe Giants sama da ari, gaba aya ya zubar da gawarwakinsu asa. Koda ganin haka nan fa Elders suka fara shan jinin jikin su.. ganin yadda Danish Ya salwantar da rayukan Giants in su, ta ko'ina jininsu ne ke tartsatsi yana sauka asan wurin kamar oramar jini...ga yan hanjin cikin su waje sun zazzago, ransu ya 6aci matu a har arin sarrafa shi suka yi da sihirinsu don ya koma yana kashe sojojin don mugunta, sai dai wani iko na Allah Evils in Danish sun i responding umarnin da suke basu, lamarin ya girgiza su ba ka an ba, sun rasa gane tayaya zasu shawo kan shi. Basu gama ka uwa ba sai ga tawagar U.s Army sun fa o Hall din, Sun gama da matsafan da sukai saura sun dawo nan don su tayasu ya i, ashe duk wani bomb da ya fashe a filin shagalin U.s Armies ne suka dasa su. Bayan sun yi 6adda kama sun saka kayan matsafan da Khala ta basu, suka shige cikin matsafan dake a filin shagalin, Cikin hikima da warewa suka dasa bombs a sa o da lungu na ground floor in kurkukun, bayan sun tabbatar da Elders sun fita daga cikin filin dama haka suka tsara saboda basa son Elders su mutu a raye suke son su, da ganin fitarsu a hanzarce suma suka nisanta kansu da filin taron kafin suka danna remote din dake a hannuwan su nan take bama baman suka faffashe. Hankulansu ba aramin tashi ya yi ba, ganin yadda aka kashe Sojojinsu, koda Elders suka ga sun aru kuma zasu iya yi masu 6arna ba ka an ba ga Danish ya zamar masu masifa sai zubda jinin Giants yake yi, hakan yasa suka fara tunanin bu e rijiyar da Jeremiah yake a ciki, saboda shi ka ai ne zai iya arar da su kaf cikin mintuna alilan. Bawai don su basu da arfin yin fa a dasu bane, kawai rainine a gurinsu su yi gogayyar kafa a dasu gurin yin fa a, sun fi so su nuna masu arfin ikon su. Kafin su aiwatar da mummunan udurinsu, tuni U.s armies sun ha a hannu da Danish duk da ba a suffarshi yake ba sun fahimci shine sanin yana iya canza suffa kamar yadda aka sanar masu kuma gashi sun ga yana farmakar Giants, nan fa suka ci gaba da bada aimi suka ci gaba da kashe Giants Kafin ka ce me, tuni sun wanke Hall in da jinin Giants ya malale asa kamar ambaliyar ruwa...hakan ba aramin tada hankalin Elders ya yi ba, ransu ya kai ma ura a gurin 6aci, Zuciyoyinsu sai tafarfasa suke yi saboda tsabar fusata, ga wani gurnani da suke saki kamar mayunwatan zakuna. Saida suka arar da Giants in, hankalin Danish ya karkarta akan su Taj, gaba aya sun razana da ganin su cikin jini kamar babu rai, Cikin sauri ya nufi Big guy dake yashe asa, ya taimaka mashi gurin aure mashi kan shi da wani jan yalle da ya tsinta a nan, sai nishi yake yi bawan Allah, Shi ka ai yasan irin azabar da yake ji, da yar ma ya rayu. Jini duk ya wanke fuskarshi, cikin fitar hayyaci Ya furta,"Danish.... Chief, help him! I don't want him to die, go find him, I want to see him before I die...." Tsantsar tausayinshi ne ya kama su, duk da halin da yake a ciki damuwar shi akan Chief ne, wannan wata irin auna ce "Danish ! Ina Chief?" Commender ne ya tambaye shi, Girgiza kanshi ya yi yana huci ya furta, "Bansan ina ya shiga ba, amma zan binciko shi." Ya fa a tare da mi ewa, juyawar da zai yi keda wuya yaci karo da Taj wanda ke kwance cikin gawarwaki kamar ba numfashi a jikin shi, Hankalin shi ya tashi matu a, cikin sauri ya nufe shi ya taimaka mashi ya mi ar da shi zaune tare da jinginar da shi gefen Big guy, bawan Allah sai sambatu yake yi yana fa in yar shi, ya bar masa amanarta, ya ru e mashi ita, baya so ta yi maraicin rashin shi, kalaman Taj sun karya zuciyar D anish, bai san sa'adda ya ji hawaye sun wanke fuskar shi ba. In a weak voice ya furta, "Ba zaka mutu ba, zaka rayu, Angel tana bu atarka, bana so ta rasa ka...." afar Taj da ta lan washe ya jata da arfi ta bada wani irin sauti, tsabar ra in da Taj ya ji ne yasa shi sakin ihun azaba, nan take ya yanke jiki ya fa asa sumamme, duk Danish ya bi ya ru e, ya kasa gane yana raye ko ya mutu ne? Ya dai samu ya tsayar da bleeding in cinyarsa. ewa ya yi tare da kallon su Commender da sauran sojojin da suka rayu, gaba ayansu babu wanda bai raunata ba, sun jigata sosai, gaba aya sun sare da lamarin. "Salsabeel!" Hankali a tashe Ya furta lokacin da idanunsa suka hango mashi Salsabeel kwance rai hannun Allah, da gudun gaske ya bi takan gawarwakin dake zube a asa ya nufi gaban benen, yana isa ya zube kan afafuwansa tare da tallabo