Sashe 193
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
sun girgiza matu a, Ko a mafarki Elders basu ta6a tsammanin wannan ranar zata zo ba, Al'ajabi da rudani Ya hana su Iya furta kalma, sai jinjina kai sukeyi kamar wasu adangaru. Mamakinsu tayaya akai har aka yi nasarar kawo masu farmakin bazata a gidan Kurkukunsu! Abunda ba'a ta6a gigin yi masu ba, Lallai yau alkadarin su Ya Karye, gaba aya sun ru e da lamarin. aya bayan aya suke kallon Dakarun Sojojin, Hankalinsu fa Ya ugunzuma ainin, amma saboda dakakkiyar zuciya da arfin hali irin na Elders kawai sai suka fashe da wata irin mahaukaciyar dariya mai razanarwa, kai daga gani sun san me suka taka.. "Kun aikata babban kuskure!! Da har kuka shigo gonar mu! Wani tsautsayinne Yasa kuka kawo mana farmaki huh?" Jan Harshe ne ya fa a yana huci. Jan Le6e ya amshe, "Rabon ajaline Ya kawo ku..." Bai are maganar ba, dakarun sojojin suka dare tare da bu e hanya, aya bayan aya suka fara shigowa, ba su iya tantance fuskokinsu ba saboda masks da suka saka. Kallon kallon suka fara jefawa juna tsakanin su da Elders, tsabar yadda zuciyar Chief Owais ke bugawa kamar zata fasa irjinshi saboda zullumin wanda zai gani a cikin danginsa tun kafinma ya ga fuskokinsu, haka shima Big guy hankalinsa ba a kwance yake ba. "Kune na farko da kuka fara kawo mana farmaki, amman hakan ba yana nufin kun ci galaba akanmu bane, ba zamu ta6a yale ku ba, sai kun yi danasanin kuskuren da kuka tabka!!!" Da kakkausar Murya Jan Ido ya yi maganar. Tun da suka fara magana basu tanka masu ba, wani abu da suka lura da shi, Wasu daga cikin Elders in sun i yin magana, wannan yasa su zargin sanannu ne shiyasa suka i magana don kada aji muryoyin su.. Big guy ne ya yi arfin halin furta, "ELDERS, nayi farin Cikin ganinku, ashe dama ana iya ganin ku cikin sau i haka?" Ransu Ya 6aci da jin maganar shi, "Dalla dubeku, wasu bajimaye daku, ko kunya baku ji ba! Mutane marasa imani, wlh da ace tuntuni munsan da zamanku a doron duniyar nan wallahi da tuni mun jima da shafe babinku, mugaye, azzalumai marasa imani, yau dai dubunku ta Cika, wlh saikun ani ku arku...!" Kalaman Big Guy sun yi matu ar fusata zuciyoyinsu, tun da uwayensu suka haife su a duniyar nan wani an adam bai ta6a tunkararsu gaba da gaba Ya fa a masu kalaman 6atanci ba sai akan Big Guy. "Ni bansan ma da wani jinsi zan misalta ku ba, saboda ku in Jakkunane, dabbama tafi ku kyan kai, gaku dai azamai, saboda shafewar basiri da ru in duniya da son kai da zalunci kun manta cewa wata rana dole ku mutu kubar duniya ku koma ga mahaliccin ku, Wai ku anya kuna da zuciya a irjinan ku? Wasu irin mugaye ne ku.......!" Taj da ya auko maganar bai are ta ba, sakamakon wata irin razananniyar tsawa da Jan wuya Ya daka mashi, tuni Ya ha iye sauran maganar da bai idasa amayarwa ba.. Girgiza kai Chief ya yi, wlh takaici da ba in cikin ganin Elders Ya hana zuciyarshi salama, Rai a matu ar 6ace ya ce, "Mai kuke jira ne!" Ya fa a tare da kallon dakarun sojojin su. "Ku kama su! Da ransu muke son su, dole su fuskanci hukunci mai tsanani!!!" Kamar Jira Sojojin su ke yi ya basu umarni suka fara arin kama Elders aikuwa kwatsam! Ba zato ba tsammani suka fara ganin wasu irin samudawan Evil Giants suna fa owa cikin Hall in masu yawan gaske, Kai da ganinsu sai gaban mutun Ya fa i saboda irar karfin su, gaba aya su ka cika Hall in, Sai gurnani su ke yi tamkar mayunwatan zakuna.. Sai lokacin Elder Ya bu e baki ya ce, "Garkuwa, kayi tunanin bazan gane ka bane?" Sautin muryarshi ta canza kamar ta matashin saurayi, A hankali Danish ya cire Mask in fuskarshi, Ya fuskance su da ainihin suffarsa ta jarumta, gaba aya sun girgiza sun kuma ki ima da ganin shi.... Cikin karyayyar murya Elder Ya kuma cewa, "Ni nasan ba yin kanka bane, tursamaka suka yi, kada ka manta baka da gata da ya wuce mu a duniyar nan, mune rufin asirinka, mu muka raineka muka gatanta ka, mu ka inganta rayuwarka. Ka manta irin gatanci da muka yi maka ne? Kada ka ce zaka Ci amanarmu.." Elder bai kai ga are maganar ba sakamakon tsawar da Chief Owais ya daka masa yana huci, bai kaiga furta kalma ba Jan Harshe Ya aga masa hannu, "Karka kuskura ka ara maimaita kuskuren da kayi!! Ba a yiwa Elder tsawa! Idan Yana magana ba'a katse shi!" Wlh arfin halinsu ya yi matu aurewa Chief kai. Cike da takaici Garkuwa ya ce, "Babu wanda ya tursasa mini, Ni nasa kaina, ma aryatan banza, you've been deceiving me for a long time under the guise of privilege" ( ka da e kana yaudarata da sunan kune gata na!") Tuni idanun shi sun cicciko tab da walla, ga wani aci da yake ji a ranshi. "Yanzu na riga da na gane cin zalun da kukayi mini, tsawon shekara ashirin tun ina jinjiri na kuka raba ni da iyayena, batare da sanin su ba, kun yi masu aryar na mutu bayan ina raye, laifin me na yi maku??" Ya fa a a tsawace kamar zai rufe su da bugu, wlh sun razana da jin abun da ya ce, basu yi zaton zai gano gaskiya ba. He was extremely angry, maganarsa ma da yar take fita saboda 6acin rai, "You never loved me, you hurt me and violated my right to live. Kun raine ni saboda biyan bu atar kanku, da ace nasan gaskiya tuntuni, hmmm, da yanzu babu ku a doron duniyar nan, na tsaneku Elders...." Bai are maganar ba, Jan le6e Ya tari numfashin shi da cewa, "Kai har ka kai matsayin da zaka Ci amanarmu? Ka manta duk wani abu da kake ta ama dashi agurinmu ka same shi! Ba don mu in ba ina zaka samu arfin halin tunkararmu har ka rako wasu don ku farmake mu? Dube ka dallah! Sun maida ka sauna, shashasha, sakarai sai yadda suka yi da kai..." Murmushin takaici ya yi batare da ya furta kalma ba, su Taj da ke sauraronsu kamar su rufe shaggu da bugu suke ji saboda zafin maganarsu, Salsabeel da ya gama fusata rai a 6ace ya zame mask in fuskar shi don su ganshi da kyau. Nuna shi Elder ya yi da yatsan shi batare da ya iya furta kalma ba saboda ululun ba in cikin da ya tokare ma ogwaron sa... Cikin zafin rai Jan Harshe Ya furta, "Maci Amana, dama nasan kana acikin su, bakasan cewa nemanka muke yi ruwa a jallo ba? Hmmm, na ji da in ganinka an maciya amana, tun da har kayi kuskuren kawo kanka cikin kurkukun nan, to ka sani mun tanadanar maka azaba mai ra iii..." "Ta Allah ba taku ba, dama nasan kun ullace ni, naji da i dana dasa ba in ciki a cikin zukatanku, ko ba komai mahaifiyata ta yi nasara akanku saboda itace silar komai...." tiryan-tiryan Salsabeel ya labarta masu shirin da suka da e suna yi akan aukar fansar mahaifinsu Habibullah da suka kashe har izuwa taimakon da suka yi ma prisoners gurin tseratar da su, a Elders sunji zafin cin amanar da suka yi masu, sai dai basu nuna hakan ba. Yar dariya Big Guy ya yi tare da cewa, "Na fahimci haushin su kuke ji saboda sun tona maku asiri, idan ku masu hankaline kuyi nazari mana, gaba aya duk wani shirinku lalacewa yake yi...." "Ga misali nan kun gani, Danish yanzu namu ne, kun raine shi mu kuma zamu ci moriyar shi, garkuwar ku Ya juya maku baya yanzu mu yake goyon baya, kuma dashi zamu yi amfani gurin kawo karshen zaluncin ku" Ya fa a tare da yi masu gwalo, aiko ransu Ya 6aci, zuciyarsu ta harzu a, Big Guy da arfin hali Ya kuma cewa, "Wai ashe Elders inma matsorata ne, naga kun rufe fuskokinku, In ba tsoro ba, ku bu e mu ganku mana, Ko kuna jin tsoron kada mu gane su wanene ku?" Shiru suka yi basu tanka mashi ba. Sai da ransu ya kai ma ura a 6aci, suka harzu a ainun kawai Elder ya ba Evil Giants umarnin su farmake su, Kafin kace me fa a Ya kaure tsakanin Sojojinsu da Evil Giants, wata irin ura da kururuwa ta kara e tsakar Hall in, Bugun mutuwa suke yi ma junansu, Abu fa ya ture don ginin wurin har girgiza ya ke yi saboda bala'e, baka jin komai sai sautin naushi da arar buge buge da sukar kibiyoyi. Lokaci aya Hankulansu Chief ya fara tashi ganin yadda Evil Giants suke kashe sojojinsu, Jini sai ambaliya yake yi, Wani irin kisan rashin imani suke yi masu, cikin anin lokaci sun kashe sojojin sama da hamsin. Yayin da su kuma ko warzane babu wanda ya yi masu saboda Garkuwar kakin dake a jikinsu, bayan haka suna amfani da sihiri gurin 6acewa, sai dai mutun ya ji sun dira a bayanshi kafin ya ankare tuni suke farke cikin shi da akaifun su, Evil Giants Bala'e ne...! Shu'umin murmushi Elders suka fara saki, dama sun san bazasu iya karawa da Evil Gaints insu ba. Ganin suna neman su rasa Sojojinsu yasa Danish yin wata irin suka ya dira a tsakiyarsu, Da gudumar hannunsa Ya dinga tarwatsa kawunan su, da bugu aya yake kashe su, kamar Allah Ya aiko shi, ganin haka yasa su Omar fara sakin kabbara da arfin gaske suma suka afka cikin filin dagar, Cikin Ikon Allah sai gashi sun Ci arfin Evil Giants in, sun bada aimi hai an a filin dagar, wani zungureran mashi ne a hannun Chief Idan ya saita shi ya jefa shi kaitsaye mashin yake so e kawunan Giants, a lokaci aya sai mashin ya kashe giants sama da goma, da Evils din suka ga haka sai suka riki a suka koma wasu irin mugayen dodanni masu za o za on akaifu suka fara farka cikin Sojojin da wale idanuwansu. Duk fa abunda ke faruwa akan idanun Elders suna a tsaye suna kallon su, Abun da