← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 107 OF 247

Sashe 107

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

your source for exciting news reports worldwide, as well as access to a wide variety of blogs and blogging tools. We also offer novels in different languages including Hausa so you can easily read what interests you! Plus with our Google Adsense partner program, monetize when readers engage with your content. Novels Elite SUBSCRIBE Posts Comments Links Post a Job LATEST POSTS ADVERT Novels Elite Copyright 2024 Novels Elite | All Rights Reserved DMCA.com Protection Status Disclaimer | Privacy Policy | Terms and Conditions [14/10, 6:05 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: Home Kurkukun Kaddara Kurkukun addara Takun arshe chapter 32 by Boss Bature Novels Elite Admin August 28, 2024 Sponsored Link Takun arshe lumshe ido tayi ya nutsu yana kallon eye lashes dinta da suka ji e da ruwan hawaye ita ka ai ta san me take ji, zaro hanky yai daga pocket dinsa a hankali ya soma share mata tears inta, jin saukar hannunsa akan fuskarta yasa ta yi saurin bu e idanunta iris ya rage karan hancinsu ya gogi na juna, hatta numfashin su kokawar ha ewa yake. Kasancewar chief na bala'en kama da Danish sai ta dinga ganin kamar shi ne a tare da ita, shima haka yake nuna damuwa akanta ya bata kulawa amma sai gashi rana aya ya karya mata zuciya, duk irin burin da taci akan shi na son ganin sun mallaki juna. Tuna wannan yasa ta fashe da kuka duk yadda taso ta ha iye kukan ta kasa, da sauri chief ya kwanto da ita kan kirjin shi, hankalinshi ba aramin tashi yayi ba, hatta agent din dake driving insu saida yaji sautin kukanta...." "Sir meke faruwa ne?" Ya fa a tare da satar kallon su ta mirror, wani shock yaji cos bai ta6a ganin chief yayi hugging in macen da ba muharramarsa ba. Bakomai ya jawo hakan ba face tausayinta daya rufe shi gani yake kamar kanwarsa ce Hindu take kuka... A hankali ya zagayo da hannayansa ta bayanta, cikin sigar lallashi yake an shafa shi, wani irin relief taji tuni ta nemi kukan da ta ke yi ta rasa, nutsuwa tayi akan chest dinsa ta lumshe idanunta, tana jin wani irin yanayi da bata ta6a jinsa ba, at same time heart dinsu take beating rapidly, tsit kake ji babu mai magana a cikinsu, Cheif bai ta6a tsintar kanshi a irin wannan yanayin ba yana jin wani irin feelings a tare da shi, yar ya samu warin gwiwar, raba jikin shi daga nata ya tallabo gefen fuskarta da hannun shi, sam ta kasa bu e idanunta wani irin nauyin shi da kunyarshi take ji. Sexy voice dinsa ce ta ratsa kunnanta"Tell me, meke damun ki? Me yasa kike kuka" la66anta na kerma ta ce"ba abunda ke damuna, lafiyana lou" ta rasa ya akai take jin muryarshi kamar ta Danish hakan ba aramin karya mata zuciya yake yi ba, "Ban yarda ba, kuka baya zuwa saida dalili! Fa a min ko dai baki son zuwa asibitin ne? Daddynki ne Ya tursasa maki"? da sauri ta ce "ina son zuwa, ba shi ya tursasa min ba, kawai bana jin dadin jikina ne, bansan meke damuna ba...." gaba aya idanunsa na akan pinkish lips inta sun ji a da hawaye sunyi taushi... Ya fahimci akwai abunda ke damunta, bata son fa a masa ne, kuma bai son ya takura mata hakan yasa shi furta "Okey, ki daina kuka, Idan muka isa asibitin, zanyi magana da likita ya duba min lafiyarki..." wani irin sanyi taji ya ratsa zuciyarta, still bata bu e idanunta ba ta amsa mashi da toh, gyara zamanshi ya yi zuciyarshi cike fal da tausayinta ya maida hankalinsa akan laptop insa, yayin da Unaisah ta urawa glass din motar ido tana kallon motocin dake zarya kan titi, ari take ta kauda tunanin Danish a ranta amma abun ya faskara..... _________________________ Su Aneleerh suna zaune a hospital courtyard kan kujeru su uku ita da Zahra tare da Dr. Shureim sun i tafiya gida kowan nansu ya wallafa rai da son ganin ha uwar Unaisah da mamanta, duk bayan an lokaci sai a Anila ta duba agogon hannunta, Zahra harta fara gyangya in bacci.. "Anila anya zasu zo? Naji shiru har yanzu.." Dr. Shureim ne ya yi maganar, fuskar shi ayamutse daga gani ya gaji ba ka an ba, "In sha Allah zasu so, mu ara hakuri, ina ji araina sun kusa arasowa..." ta fa a tare da kallon zahra dake gyangya Da zolaya ta ce, "Zahra kada fa kiyi mana bacci anan, kinsan dai ba iya aukarki zanyi ba, sai dai ko Dr. Shureim ya taimaka mini" murmushi ya yi tare da kallon ta, idanunta sunyi ja muryarta da kasala tace "na gaji ne, ga yunwa ina ji, ga bacci..." "Ki zo na sauke ki a gida." girgiza kai tayi, "a'a Ya Shureim kaima nasan ka gaji, bana son ma na tafi, hankalina bazai kwanta ba, in har banga ha uwar Aunty Benazir da Azeezaty ba.." har cikin ranshi yaji dadin yadda suke nuna damuwarsu akan yar uwarsa.... Kafin wani ya ara furta kalma a cikin su, sautin horn Ya kara e kunnuwansu, kusan atare suka kai dubansu ga enterance gate din asibitin, a jere motocin suka kunno kai da matsakaicin gudu suka nufi parking space.... "Ina tunanin sune suka araso" a cewar Anila, mi ewa sukayi tsaye suna kallon su cike da sa ran ganin sune. Tun kafin motocin su arasa yin parking, Md Dr.Jidenna ya fito daga cikin asitin babban mutunne ya fara manyanta, gashin kanshi duk hurhura, Dr. Jazz na abiye da shi, already sun san da zuwan Chief, shiyasa suka fito don su tarbe shi.... Da sauri Jami'an Isod suka fara durowo daga kan motarsu sanye cikin kakinsu, qugunansu na a soke da kananun bindigu, Cikin zafin nama suka bu e masu murfin motar, A hankali chief ya fito kafin Unaisah ta fito idanunta akan katafaren asibitin, a ranta ta jinjina ma ha uwar shi, su Aneleerh na ganinta farin ciki ya lullu6e su kasancewar akwai bulbs light daya mamaye ko'ina tamkar da rana.. "Yaya Shureim sune muje mu tarbo su" Anila ce ta fa a da sauri suka nufi gurinsu, tunkan su araso Unaisah ta hango su wani irin farin ciki ne ya lullu6eta da sauri ta nufo su, kafin ta araso Anila ta bu e mata hannu suka rungume juna, Dr Shureim tun da ya kafe ta da ido ya kasa yaftawa wani irin fa uwar gaba ne ya dirarsa masa, ya ura mata ido kamar zai lashe ta, ita ko ta ame Aunty Anila kamar karta saketa, "Sannu da zuwa my Azeezaty, tun azu muke sa ran ganin ku..." Anila ta fa a tare da ago da fuskar unaisah, "Ga Yaya Shureim ku gaisa, an uwan mara lafiyan ne" sai lokacin ta lura da shi ita kanta da ta kalle shi saida taji gabanta ya an fa i, cikin sanyin murya ta ce "ina wuni? Ya mai jiki?" Murmushi ya sakar mata, "Mai jiki Alhamdulillah, Malama Azeezaty, ina fata bamu takura maki ba, zamu aura maki awainiyar jinya," murmushi tayi "Babu takura, ni naji zan iya, kuma ni abun farin ciki na ne, fatana Allah ya bata lafiya" ba aramin burge shi tayi ba, yarinyar ta shiga ran shi lokaci guda sai yaji inama ace yari nyar Benazir insu ce da sai yafi kowa farin ciki. "Aunty Zahra" mi a mata hannu Unaisah tayi suka gaisa da juna, Zahra na murmushi ta ce "Na ji dadin sake ganinki, Azeezaty tamu, mai mutunci" murmushi kowan nans u yayi. Taj dake a zaune cikin motarsu Ya nutsu Yana kallonsu Aneelerh, fuskar shi kwata kwata babu walwala. "Pls ka tashi mu fita mana" girgiza kai ya yi ba tare da ya kalli Big guy ba yace "ba inda zanje, tunda na bada Unaisah babu bu atar in shiga ciki, ka tafi zan jira ku anan", "Wai duk akan me kake fushin nan? Saboda baka son ganin ex-wife in ka?" Banza yayi dashi bai tanka mashi ba, "Meye na damuwa? Matar da bata acikin hayyacinta, kuma in banda abunka wazai san kaine? Mu da zamu 6adda kama da face mask"? A takure ya ce"Don Allah ka kyale ni! Nace ba zan je ba, ka tafi mana..." a kai Big guy ya yi, yasa hannu ya gyara mask din fuskarsa ya fito daga cikin motar, ya nufi wurin su Chief dake atsaitsaye suna gaisawa da su Dr Jidenna. aya bayan aya ya mi a masu hannu sukayi musabaha kafin ya an russina saitin kunnan Chief cikin muryar ra a yace"Sir taj yace bazai shiga ciki ba!" juyawa Chief yayi har zuwa bakin window glass din motar yayi kncoking din ta, "Taj, ka sauke glass" zuge shi yayi, owa chief yayi suka ha a ido da shi "Haba mutumina, mun riga da munzo asibitin shiga ciki ne zai gagare ka uhuym?" Fuskarshi a yamutse ya ce "Sir pls, bana son shiga ne, nafiso kubarni anan..." "No taj, ban amince ba," ba don ya so ba, ya auko backpack din Unaisah da ya kar6a a wurinta, ya sargafo hannun jakar a kafa arshi, kafin ya fito daga motar, o hannun shi Chief ya yi suka nufi su Dr Jazz atare suka ha u suka dunguma zuwa cikin asibitin, su Anila suna a biye da bayansu ta ru e hannun Unaisah a cikin nata, kamar wani yace zai wace mata ita. Corridor din da zai sada su da emergency ward suka nufa, cikin girmamawa Nurses da Docs suke gaishe da Chief... Sau aya Taj ya saci kallon Dr. shureim, ba su ta6a ha uwa da juna ba, lokacin daya auri Benazir Dr shureim in ba ya a asar ya koma Egypt da zama, sau aya suka ta6a gaisawa a waya lokacin da ya kira ya dam a mashi amanar ar uwarshi..." Lokacin da suka araso gaban Medical room in da Benazir take sai kowannansu Ya dakata da yin tafiya. Kasancewar kofar ta glass ce suna Iya hangen Benazir dake a kwance tana bacci, Dr Adam Yana a tsaye bakin gadon Yana ara duba ta, Knocking kofar Dr. Jazz ya yi, da sauri Dr Adam Ya juyo ya dube su, aiko da ganin su Chief jiki na 6ari ya fito cikin girmamawa ya mi a masu
Chapter 107 · 0% Book details