← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 8 OF 247

Sashe 8

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 5 min read

Ganin yadda ya janyota daga kitchen din, da sauri ta fusge hannunta tana fadin"Ni ka yale ni, in tafi da kaina" Ta fa a tana daure mashi fuska, Sam Yakasa ce mata komai sai dai kallonta da yake yi. "Bansan meyasa ka takura rayuwata ba, girki fa kawai na ro a kabarni In tayasu amma ka hanani, dan Allah menene ala ata dakai ne? Na lura so kake kana Yin iko dani, Idan don saboda taimakon da kukayi mana ne ay dan Allah ku ka yi ko"? A fadace ta fa a tana zare mashi gray eyes dinta tamkar zata rufe shi da bugu, Har saida Yaji gabanshi Ya an fadi, sau inta ma yasan halinta, "Meyasa ni kadai kake ma haka? "Saboda ke jini na ce" a zuciyarshi Ya furta maganar "Kiyi ha uri Idan na 6ata maki rai, bana son 6acin ranki, an uwanki ne suke ta nemanki, bayan haka kamar yarda na fada maki dokar aikin mu ce mace bata shiga hurumin mu, wa annan chefs din da kike gani dukansu a lokacin baya ba mutanan kirki bane, Dayawansu an shaye shaye ne da masu bin matan banza, wasun su mugayen an ta'adda ne wadanda suka gagari Iyayensu da hukuma, Ire iren su chief Yake kamowa Ya koya masu hankali, Idan suka shiryu sai ya maida su Jami'an Isod..." Waro ido waje tayi jin Ya ambaci mugayen an ta'adda. "Ba Zanso abun da zai cutar min dake ba, Ha ina ne kula da rayuwarki Unaisah dan Allah kada ki hanani Yin aikin lada... " in cool voice ya fa a... Wani irin kallo yaga tana bin shi da shi, kamar akwai wani abu da take son ganowa Muryarta na rawa ta furta"dan Allah ka cire min face mask din fuskarka inason ganinka" Girgiza mata kai yayi"zaki ganni amma ba yanzu ba, amma meyasa kike son ganin fuskata"? "Saboda muryarka, tayi min kama da ta daddyna wallah sai nake ji kamar daddyna ne kai, duk da nasan ma ba shi bane, ina ji araina baya araye ma" idanunta har sun ciko da kwalla. "Kina ji aranki ni daddyn ki ne" aga mashi kai tayi alamar eh" "Ki addara aranki cewa Ni ne" ya fa a tare da ru o arm dinta, Ya janyota jikin shi, ha i da kwantar mata da kanta saman kirjinsa, wani irin sanyine taji ya ratsa zuciyarta, lumshe idanunsa yai a hankali ya sanya hannu tare da zame face mask dinsa, Sumbatar head dinta yai, kafin da sauri ya maida mask din fuskarsa. Tsawon mintuna biyar cuf suna manne da juna, sai daga bisani ya raba ta da jikin shi, baiwar Allah jikinta yayi sanyi tamkar an watsa mata ruwan sanyi, Shafa gefen fuskarta yayi da tafin hannunsa"Ina sonki my daughter" murmushi tayi mashi"Nima ina sonka daddy na" *Daga Al alamin Boss Bature *(Ka an daga cikin na sati mai zuwa idan Allah yakaimu da rai da lafiya, unaisah zatayi waya da Benazir Garkuwa zaiyi tashin bazata, kada ku bari abaku labarin walimar hateem Ni kaina zumu in ta nake yi *Littafin kurkukun addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura* 3196407426 First bank Bature Hafsat Muhammad, Kurkukun Kaddara Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 9 Complete Novels Elite Admin May 24, 2024 Sponsored Link _ *~ BOSSLADIESWRITERS ~Takun arshe An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists Daga al alamin Boss Bature __________________________ Har Ya ru o hannunta za su shiga ciki sai kuma Ya dakata yana fa in "Au namanta, Auntyn ku ummi tana bu atar abinci ban sani ba, ko akwai abunda chefs suka gama girkawa yanzu"? ya tambaya yana duban ta. "Akwai naga sun kammala Rice and chicken stew tare da coleslaw hada zobo ma ... " kafin ta arasa lissafa mashi yace"Okey, Ki jira ni, bari na shiga ciki in kar6o mata" amsa mashi tayi da toh. Bayan shigarsa kitchen din ta soma tunanin ko awani hali Garkuwarsu ya ke a ciki? ta yi matu ar damuwa da shi, ganin shi da take yi a mawuyacin hali ba karamin karya mata zuciya ya ke yi ba, rabon da ta sanyashi a idanunta tun da asuba da su ka shiga yi mashi addu'a, da tunanin shi ta wuni ta bari sai da anjima ta shiga duba shi. "My babe, I'm back" Muryar Boss man ce ta fargar da ita, da sauri takai dubanta gare shi, Hannayen shi ru e da handle din wooden tray mai fa i, daga saman shi ha dun warmers ne babba da arama tare da plates da sauran tarkacen kayan abinci" a mata yayi kar6i nan, ta sanya hannu ta kar6a cikin kitchen din Ya koma jim ka an Ya dawo hannayen shi ru e da wani madaidaicin faranti mai auke da mixed drinks masu sanyi. Ganin tana kallon shi yasa shi kashe mata ido aya, murmushi tasakar mashi, a tare suka jera zuwa cikin falon. Jikin Batool Har Kerma Yake Yi wurin mikewa da wani irin sauri ta nufi Unaisah zata rungumeta, ganin Tray a hannunta yasa ta dakata tana faman aure mata fuska tace"Ina kika shiga inata nemanki" "Ina a kitchen fa, Girki Na tsaya taya masu aiki" ta fa a tare da wucewa ta sauke tray din hannunta saman Carpet, Parveen tun da tayi tozali da Abinci takasa samun sukuni, Tafi kowa zalama. A Plate Batool ta zuba ma Ummi abincin ta hada mata da pineapple juice ta mi a mata, fuskarta da fara'a ta kar6a tana fadin nagode My babe," a tsanake ta soma Ci.
Chapter 8 · 0% Book details