← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 214 OF 247

Sashe 214

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

ta ji haushi ita da ta yi kwalliya don Taj ya gani sai gashi wasu na nema su riga shi gani. Almost 3 times Anila tana doka masa kira baya picking, hankalin su ba aramin tashi ya yi ba.. "Ya zamu yi Benazir! Ya agawa wlh" "Keep trying, idan ba haka ba wadannan masu fuskar shanun ba bari zasu yi mu shiga ba." Cikin harshen larabci ta yi maganar.. Murmushi Dr Shureim ya yi tare da an girgiza kanshi jin abunda yar'uwarsa ta fada, jami'an kuwa sun baza kunne da yake ba arabi da ace da hausa ko da turanci ta fada da taci na jaki. Taj na arin fitowa daga toilet yana ta gungura wheelchair dinsa ya jiyo muryar Batool tana kwa a masa kira,"Daddy, wayarka tana ringing, wani ne ke kiranka" Har ya nufi ofar dakin sai gata ta fa o ko sallama babu, tana ta haki ta mi a masa wayar tana fadin, "A falo ka barta saman hannun kujera." Bai kar6i wayar ba sai cewa ya yi ta karanta mashi sunan me kiran, an zare ido ta yi kafin ta dubi sunan da ya bayyana akan screen din wayar. "An..An..Antin Yu.. nai..sah.." da yar ta are karatun a lokacin har kiran ya katse, Murmushi Taj ya sakar mata, "Auntyn Unaisah ne, kin yi kokari daughter, Allah ya yi maki albarka." Ya fa a tare da kar6ar wayar, sai faman sakin murmushi ta ke yi, tana son taji an yabeta in ta yi abu. "Ina ar uwar taki ne?" aki na barota kudundune cikin bargo." "Bacci ta ke yi ne?" Girgiza kai ta yi, "Waya ta ke yi da Chief, Daddy baka ji yadda take kashe mishi murya ba hada shagwa6a fa," fashewa yayi da dariya har fararen hakoransa suka bayyana. "Sha a mini in ji me take ce masa?" Da biyu ya yi maganar saboda yana son yadda Batool take kwaikwayon maganar Angel dinsa, aiko da yar shagwa6a ta ce, "Shine ka tafi baka jira na tashi daga bacci ba, pls kada ka da e ka dawo gida bazan jure zama batare dana sanyaka a idanuna ba" Tuntsirewa Taj ya yi da dariya, Itama dariyar ta kama yi yadda kasan uba da arsa. "Daddy, ka ji da i?" aga mata kai ya yi, "Sosaima, kema da kika bani labarin ga wannan" Ya fada tare nuna mata robar peanut din da ya aje kan drawer bai kaiga fara ci ba, da sauri taje ta dauka tare da yi ma shi godiya. Fitowa ta yi daga akin jikinta a sanyaye, kwata kwata babu walwala, a saman stairs ta zauna hawaye cike tab da idanunta take kallon Peanut din da daddy Taj ya bata, A hankali ta soma ebowa tana afkawa a baki tana ci, hawaye na sintiri kan kuncin ta, Allah ka ai yasan me ke damun ta. Fitar Batool ke da wuya, wani kiran na Anila ya sake shigowa wayar tasa, picking ya yi tare da kara wayar a kunne. Bayan sun gaisa ne Anila ta fada masa gasu a bakin gate na gidan security sun hana su shiga ya taimaka ya yi masu hanya su shigo. Shiru ya yi yana tunanin hanyar da zai dakile shigowarsu saboda baya son suga halin da yake a ciki, ga Chief ma baya nan, bayan haka ba'a son ma kowa yasan wani abu dangane da farmakin da suka kai, in har su Anila suka gan shi zaune kan wheelchair dole hankalinsu zai tashi harma su nemi jin me ya faru da shi.. "Taj na ji ka yi shiru baka ce komai ba?" Muryar Anila ce ta katse tunanin da ya ke..... Muryarsa a dabarbarce ya furta, "Anila meyasa baki kira kin fadamin zaku zo ba?" "Banyi tunanin yin hakan ba, saboda na ga Almost weeks kona kira bana samunka." "Anila, sai dai ku yi hakuri ku koma gida, yanzu bama nan mun je yin meeting a headquarter in mu." On the Other Hand Anila ta zabga salati tana fadin, "Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un, dan Allah Taj ka taimaka ka bada iznin a barmu mu shiga ciki, wlh zamu jira har zuwa lokacin da zaku dawo gidan, Don Allah Taj, wlh wani abune mai mahimmanci ya kawo mu, It's urgent, please help." Ta fada tana kallon Benazir data yamutsa fuska kamar zata sanya kuka. Shiru Taj ya yi yana nazarin maganarta, tun daga kan yanayin muryarta ya fahimci da akwai wani abu da ya kawota gidan, "Okay, ku an jira" Ta amsa mashi da toh, rejecting call din ya yi, ya shiga tuntu6ar layin Chief, almost 5 times tana ringing bai yi picking ba, ana shidda ne ya ci sa'a Chief ya aga kiran.. "Yalla6ai mun yi ba i, Anila ce tare da Benazir, Wlh bansan da zuwansu ba saboda basu fa amin ba, sai dai kawai ta kira a waya ta fadamin suna a bakin gate an hanasu shigowa, wlh da nasan da zuwan da bazan bari suzo ba, amma na ji Anila tace matsalace ta kawo su." Koda jin wannan maganar Chief in ya ce zai yi magana a basu iznin shigowa ciki. Godiya Taj ya yi masa bayan sun yi sallama, ya zura wayar Cikin aljihun jallabiyar sa. A hankali Motar Dr Shureim ta karaso cikin parking space, bayan ya tsayar da ita. suka fito daga ciki, kallon kallo Benazir da Anila suka jefawa junan su. "Yaya Shureim ko zaka jira mu anan?" Benazir ce ta yi maganar saboda basa son su shiga dashi ba don komai ba sai don kada su etare iyakarsu ga kuma gargadin da aka yi masu. "Ba damuwa, ku shiga zan jira ku, but pls kada ku da e." Amsa mashi su ka yi da toh kafin suka nufi main door na falo, suna arasawa ofar ta zuge suka shiga bakinsu auke da sallama, wani sanyayyan sanyin Ac ne na daban ya ratsa fatar jikinsu har wani lumshe idanu suka yi. Time da suka bu e idanun nasu kaitsaye suka sauka akan Taj dake a zaune kan Sofa ya nutsu yana jiran arasowarsu, Ba zaka ta6a gane yaji rauni a cinyarsa ba saboda ya lullu6eta da jallabiyar jikinshi, Sofa in ma da yar ya samu ya yi dubarar da ya zauna akanta, da ayar afarsa me lafiyan ya tura wheelchair din ta koma tsakankanin sofas saboda baya son su ganta. Ta wutsiyar idanunshi ya ke hangosu yayin da suke nufo shi. Anila ta yi mamakin ganinsa bayan ya ce mata basa nan ashe yana nan, komi yasa ya boye mata da farko? Ta ayyana a cikin ranta. Har saida suka araso kafin ya ago da niyyar ya kallesu karaf idanun shi suka shiga cikin na Benazir, har saida ya an ji gaban shi ya fa i saboda kyan da ta yi ma shi, amma da yake namijin duniya ne sai ya ha e rai tare da kawar da idanun shi. Murmushi Anila ta yi kafin ta gaishe shi ya amsa mata fuskar shi asake. Cikin sanyin murya Benazir ta gaishe da shi a da ile ya amsa mata.. "Ku zauna." A kan Sofa mai mazaunin mutun uku suka zauna suna fuskantar shi.... Gaza jurewa Benazir tayi idanunta cike tab da walla ta ambaci sunan shi"Taj!" Shiru bai tanka mata ba.. "Nasan har yanzu fushi kake dani, amma meyasa idan na kira baka picking? Har sa o na tura maka akan ka taimaka ka ha ani da Unaisah saboda idan na kira bana samun layinta amma kwata kwata ba response..." Hannu ya aga mata tuni ta ha iye maganarta, "Dama wannan ne abun da ya kawo ku?" asa- asa da murya Anila ta ra a mata "pls ki aje wannan maganar gefe, ki yi ha uri mu yi abinda ya kawo mu, kinga da yar muka samu aka bamu damar shigowa ciki." Jinjina mata kai ta yi alamar ta gamsu. Mayar da dubanta ta yi akan Taj, "Dama issue ne akan yar aikin gidan mu Ana data 6ace yau wata Uku kenan." Jin wannan maganar Yasa Taj ya maida hankali akan Aneelerh. Dakatawa ta an yi ganin kuku ya nufo su hannun shi ru e da wooden tray na fruit da cool drinks ya ajiye masu kan table, bayan ya tafi Aneelerh ta cigaba da zayyana masa komai da ya faru har izuwa kan videon da ta gani...." tunkafin ta kai arshen zancen yanayin fuskar Taj ya sauya zuwa tsantsar mamaki, tashin hankali da kuma ru ani... "Zan iya ganin Videon??" Da sauri tace "Eh," Ta fa a tare da zaro wayar daga cikin handbag dinta ta shiga pressing dinta, bayan ta kunna masa video ta mi e taje gaban shi ta mi a ma shi. Bayan ya kar6a, lokaci aya hankalinsa ya tashi matu a, saboda tsabar girgiza da kidima duk da sanyin A.c din falon saida ya fara zubda gumin zufa lamarin ya aure masa kai, Lallai sun zo da case mai girma, abun da ya an jefa shi a rudani a bayanin Ana ya fahimci shi Uncle in Anila matsafine kuma abun da yake yi ma Ana yayi kamanceceniya da cin zarafin da Elders su ke yi wa prisoners a lokacin da suke yin jinin al'ada. A dabarbarce ya furta, "Anila dama Ana tana nan?" Idanunta cike tab da walla tace, "Eh, atare da ita muka dawo gidan Uncle din" Jinjina kanshi ya yi Idanunshi sun ka a sun an yi ja, "Ku sha lemun" Ya fa a yana nuna masu drinks din.. a hannu Anila tayi ta dauki Juice ta tsiyaya masu a glass cups, saboda dadin da ya yi masu kusan duka suka shanye.. "Tanimu Ja'afar Falgore, inkiya an-iya shine full name na uncle dinki ko?" Ya tambaya yana kallon Anila, Jinjina mashi kai ta yi alamar eh, a ransa ya furta karen yan siyasa zai aikata fiye da hakan, ya arashe zancen zucin nashi tare da aje wayar Ana a gefen sa. Har ya zaro waya zai dannawa Chief kira maganar Anila ta dakatar da shi..., "Benazir na ji kin yi shiru baki ce komai ba? ba zaki fada masa abunda ke faruwa dake ba?" Cikin karyayyar murya ta wanda ke shirin saka kuka tace,"Ba ki ga ko kallona bai son yi ba, Even if I tell him, he won't take me seriously." A hankali Taj ya dubi
Chapter 214 · 0% Book details