Sashe 170
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
aga mashi kai tayi alamar eh a gogo ya kalla saura rabin awa afara kiran sallah asubahi. Kasa kunne yayi yana sauraronta, yayin da idanunshi ke akan tausasan pinkish lips dinta ta za e sai karanta mishi takeyi da zazza ar muryarta. Kafin ta kammala karantawa tuni idanunta sun cicciko tab da kwalla, saboda akwai chapters na rayuwar Unaizah da suka ta6a zuciyarta, duk wani abu daya faru da ita mai dadi ko mara dadi sai da ta rubutashi. shi kanshi chief dake sauraronta zuciyarshi ta karaya da jin irin rayuwar sharholiyar da yarinyar tayi tare da iyayenta batare da sun tsawatar mata ba, saima suka bada gudummuwar gur6ata rayuwarta, hakan na nufin dama cen mahaifinta ya sadaukar da ita shiyasa ya wulakanta rayuwarta ya hana tasan addinin shi don kada Allah ya tuhumeshi aranar gobe kiyama saboda shi jaki ne. Cikin shesshekar kuka tace"na gama karantawa" Mika mata hannu yayi ta bashi diary inta, shafin farko ya duba shi anan yaci karo da corners na hotuna guda uku babu biyu sai aya daya rage na Unaizah. A cikin zuciya ya karanta sunayen dake akasan gidan hoton _My lovely dad, Red Neck, and my first love, my momma, and me, Unaizah, Yar gidan daddy_ ya shafe mintuna Yana kallon hoton Unaizah ya rasa a ina ya ta6a ganin fuskar nan! "Red neck, sunan wanene"? Cikin kunnanta ta tsinkayi muryar shi Sai lokacin ta tuna da sunan mahaifin Unaizah, da sauri tace"Nickname din daddynta ne, Jan wuya" jinjina kanshi yayi "Kin ta6a bu e diary din nan"? "Eh, amma ban ta6a karanta rubutun ciki ba sai yau" Ya juyo mata shafin farko da yatsa ya nuna mata wurin da ya kamata hotuna su kasance. "Ina wa annan hotunan suke, ko lokacin da kika fara bu e diary din haka kika gan shi da hoto aya"? Bata san ya akai ta tsinci kanta da jin faduwar gababa, shiru tayi tana kokarin tunanowa sai dai ta kasa, ganin kamar ta rudene yasa chief aje diary din, Ya janyo drawer chest din gadon shi, Ya curo diary dinshi hadadden gaske, mai gidan key a jikin shi ya bu e tare da nuna mata shafin farko, Hoton daddynsa ne mai girma sharafuddeen tare da Mommynsa Malikat sarauta, Ga hoton shi a tsakiyar nasu lokacin baifi shekara shabiyar ba. "Kinga yadda nawa iary din Yake! Kuma naga kamar kusan iri ayane da nata, zai iya yiwuwa akwai hutanan a jiki cos ga shaidanan alamar an ta6a manna hotuna a jikin corners din, watakil cikin rashin sani kin ta6a bu e diary din hotunan suka fa i without your knowlegde" *DAGA AL ALAMIN BOSS BATURE *Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08169856268 ko 08103884440* [14/10, 6:06 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: __________________________________ a ru e ta kalli fuskar shi, ya ha e rai kamar ba daddynta ba, ta rasa gane meke faruwa da shi ne. Babu wanda Ya lura da abunda Ya faru tsakaninsu, Hankalin yan uwanta baya akan su Duk da haka bata kawo komai a ranta ba, ta kuma cewa, "Daddy, Chief ya fada maka an ga Danish a cikin toilet insa...." banza yayi da ita tamkar bai ji maganar ba, hakan ba karamin aga mata hankali ya yi ba. komawa tayi cikin yan uwanta jiki a mace ta tsaya zuciyarta cike fal da tunanin sauyawar daddyn nata, fatanta Allah yasa ba wani abu ke damun shi ba. Walking slowly yake taka stairs, da karfi Jemimah ta furta sunan Danish hakan yaja hankulansu gaba daya suka kalli stairs din bakunansu a bu e saboda tsantsar kyan da yayi, wata hadaddiyar light grey thobe ce a jikinsa ta bi surar jikin shi, ya aure sumar kan shi with hair ties, gaba daya sun shagala da kallon shi, asa- asa da murya ummi ta furta Tabarakallahu ahsanil khalikin, Allah yayi halitta..." A second to the last step na stairs in ya an dakata da yin tafiyar jin alamun kamar ana kallon shi kafin ya ago da ido ya dube su, motsin bu e kofar falo yaja hankulan su. Gaba aya hankalinsu ya koma kan masu shigowa, Big guy ne ya shigo da sallama a bakin shi, kafin U.s armies din suka shigo kowannansu suit ne a jikin shi...zuba masu idanu su ka yi kamar ba su gane su ba, sun yi shiru suna kokwanton anya su ne? Saboda basu tsammaci zasu gan su ba. Dakatawa su ka yi da yin tafiyar suna kallon su kusan su shida suna jira suga reaction din su, Wani irin ihun farin Ciki Gabriel Ya saki, da gudu Ya nufi Lieutenant thompson Sojan daya taimake shi a dajin evil forest saboda sarkar cross din shi, kafin Ya araso thompson Ya bude mashi hannayen shi ya fada jikin shi yayi hugging din shi gaba daya suka fashe da dariya. Wayyo Allah da i da wani irin farin ciki sauran ex-prisoners suka nufe su kafin su araso suka mi a masu hannuwansu don su yi hugging din su, aiko suna arasawa an matan suka i bari su yi hugging insu sai dai suka yi shaking hands, in ka cire jemimah da ta ma ale Commender har saida ya auke ta, mazan cikin su suka yi hugging dinsu aya bayan aya, fuskokinsu dauke da annurin farin ciki, sunyi mamakin zuwan bazatan da suka yi ma su. Da tsantsar mamaki Unaisah ta furta"Commander James! Captain Lewis! Major Smith! Jackson Lee! Canal Harry! Lieutenant Thompson! What an astonishing reunion! Is this really a chance encounter?" Dariya suka saki gaba dayan su, da fara'a commender james ya ce, "Indeed, it's us! We hope you're overjoyed to see us. We've come specifically because of you, and we hope you'll welcome us with open arms." (Yeah mu ne, muna fata kunyi farin cikin ganin mu, munzo ne saboda ku, fatan zaku kar6e mu hannu biyu..." ) bai are maganar ba suka ha a baki gurin furta, "We welcome you, most warmly! We're truly elated to see you!" i ne Ya lullu6e sojojin, sai kallonsu sukeyi gwanin ban sha'awa sunji dadin sauyin da sauka samu sun kuma jinjina ma Chief, su Hibba da basu san su wanene ba sai faman baza masu na mujiya su ke yi cike da son sanin su wanene su Captain lewis ne ya nuna su da hannunshi cikin harshen turanci ya ce, "wa annan sune sauran yan uwan naku"? A tare suka ha a baki gurin furta Eh, Tambayar sunayen su yayi Sajeed ne ya gabatar masu da su.. Yana zuwa daidai kan Deeja Commender Ya dubi Haris, "Is she your sister cos you look alike" Yana murmushi yace Eh sister insa ce. "She's the cause of his heartbreak" Unaisah ta fa a da zolaya, dariya sojojin su ka yi. Major smith Ya ce,"Dear Angel, where is that handsome young man, mai nauyin bacci ban gan shi ba ko baya nan .." bai are maganar ba Thampson Ya ce, "nima abunda nake so na tambaya kenan, Ina Danish"? da yatsa Unaisah ta nuna ma su shi, yayi tsaye kan stairs, idanunsa na akan su, gaba aya suka kai duban su gare shi Commender ya ce, "Har yanzu yana nan da yuiyarsa?" ganin kamar baida alamun zuwa gurinsu ne yasa Unaisah yin saurin cewa,"may be bai gane ku ba ne," major ya sake cewa, "Mun riga da munsan halin shi ai, Ya bacci har yanzu yana yi ko ya daina? Dariya suka saka gaba ayan su, da ido Unaisah tayi mashi alamar ya zo gurinsu ganin kamar sun damu da son ganin shi. Saukowa down ya yi ya nufe su, commender ya mi a mashi hannu, "Danish, come here, I'm thrilled to see you! I hope you're safe and sound," ya fa a tare da yin hugging in shi, In low voice ya furta, "I'm fine, ina yi maku barka da zuwa" ya fa a tare da raba jikinshi daga na commender ya bi sauran yayi hugging insu tare da yi masu barka da zuwa hakan ba aramin da i ya yi ma su ba. Big guy ne yace da su, "Mu shiga ciki, ku zauna ku huta." Hannayen su ru e dana prisoners suka nufi falon, kafin su arasa Taj dake tsaye yana kallon su, Ya matso kusa da su suka gaisa da junansu, big guy ya gabatar masu da Taj a matsayin mahaifin Unaisah sun yi murnar jin hakan sosai, duk budurin da ake Ummi tana can gefe aya tana yin waya har sai da commender ya hangota yana ganin bayanta ya gane itace, nufar ta yayi yana isa ya rungume bayanta, a an firgice ta juya don ta ga wanene ta ha e rai amma koda ganin commender James sai ta waro idanu cike da mamaki ta ambaci sunan shi, "Sir James, is that you? I'm surprised," ta fa a tana yar dariya Sir james ya ce, "It's me, dear. Yesterday when we called, I hid the point of my coming because I wanted you to be surprised." Murmushi ta sakar mashi, "I welcome you wholeheartedly I'm at a loss for words to express my happiness and how much I've missed you." "I've missed you too, dear one. I'm overjoyed to see you." Ya bata amsa. Ya yi zaton za ta yi hugging na shi amma sai ya ga akasin hakan, Taj da Big guy kuwa tun rungumar farko da commender yayi mata suka kalli juna, dama sun san za'a rina tun da su dabi'ar su ce yin hakan, a kan sofas suka zauna gaba dayan su, nan fa ex-prisoners suka fara cika su da surutu suna basu labarin abubuwan da suka faru bayan dawowar su Nigeria, suna tsaka da yin fira Chief Ya sauko down shima ya kimtsa tsaf cikin suit nasa, suna ganin shi suka mi e da sauri commender ya nufe shi suka rungume juna a mutunce suka gaisa ya yi mashi barka da zuwa, kafin ya nufi sauran sojojin ya mi a masu hannu suka gaggaisa. Kowa na gidan tun daga kan Gate security Officers har Chefs na kitchen saida suka shigo falon domin yi ma ba in Chief barka da zuwa, hakan ba aramin faranta ransu yayi ba ganin yadda kowa ke