← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 81 OF 247

Sashe 81

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

dinga zuwa kina gaishe da shi, inaso kina kyautata masa dan Allah" "In sha Allah daddy, zanyi kamar yadda kace" "Ina wayarki ne" "Nabarta adaki" "Okey, zan tura maki sakon contact dinsa, ko da baki samu zuwa wurinsa ba, ki dunga tura masa sakon gaisuwa ko ki dinga kiransa awaya kuna gaisawa" cike da ladabi ta amsa mashi da toh, murmushi suka sakar ma juna kafin taj Ya fuce daga dakin Gaba daya abunda suka tattauna akan kun nan danish dake tsaye kan stairs Ya aura gwiwar hannunsa na dama akan handrail, fuskarsa kamar jan gauta tsabar 6acin rai, ashe Yaji maganar Taj na cewa tadinga zuwa part din chief lallai kam akwai ura mai haya Saboda abunda danish Yai mata gaba daya taji breakfast din Ya fita aranta, kamar an dauke mata yunwar cikinta, wani irin fitsari Taji Ya aure mata mara, ba arziki ta nufi dakinsu duk Yana kallonta, tana shiga ta fa a toilet taja ofa. Tunda tafara sakin shi take ganin wani bakon abu da bata ta6a gani ba, hankalin ta ba karamin tashi yayi ba, bayan ta yi tsarki, gaban madubi ta tsaya zuciyarta na harbawa da wani irin sauri, In har fa bata gano menene ba hankalin ta bazai ta6a kwanciya ba... A 6angarensu ummi bayan sun zauna a dining chairs din, cikin girmamawa su rubina suka gaishe da ita, da fara'a ta amsa masu yayin da take kallonsu masha Allah, Gida Yayi albarka, dagowa tayi suka hada ido da chiefs din dake kallonta daga masu hannu tayi"hi sannunku da kokari" amsa mata sukai Da yawwa madam ba tare da sun daina kallon ta ba, ba tun yau ba indai zasu ganta sai sun bita da kallon mayuntaka wato sunga sura.. Gwanin ban sha'awa suke cin abinci, sam babu wanda Yayi tunanin Ina danish da Unaisah saboda firar da suke an tabawa da su rubina taja hankulan su ... ___________________________Hajjaty Wuraren karfe 11 na safe ta fito daga kitchen hannunta ruke da madaidaicin faranti mai dauke da mug na green tea da kayan marmari Tuntana tafiya take jin motsin mutun abayanta alamar akwai wanda ke bibiyarta, da zarar ta juya sai taga wayam babu kowa, hakanan ta dinga jin tsoro da fargaba, gashi babu kowa main falo din gidan duk suna a part din su. Tana tafiya tana an waige waige kamar zatayi tuntu6e, cikin takun sauri ta araso dakin baba obie, sallama ta fara yi masa daga ciki tajiyo muryarsa ya amsa mata sallamar tare da bata iznin ta shigo a kishingi e ta same shi kan gadon shi, Ya tada kansa a pillow, hannusa aya ruke da cazbaha yayin da idanunsa ke a lumshe, tuni kamshin turarenta Ya kara e ilahirin dakin har saida Ya an bu e idanunsa.. A hankali Ta aura masa tray din kan table "Barka da safiya baba, Ina kwana, kun tashi lafiya"? Murmushi ya sakar mata kafin yace"lafiylou Alhamdulillah, Ina fata kema haka" ta amsa masa da eh Mug din ta dauka ta mika masa yasa hannu ya kar6a tare da yi mata godiya' "Ko akwai wani abu da kake bu ata" ta fa a cikin kulawa, bakomai ya fado masa aransa ba face maganarsu ta jiya shi da owais lokacin da yace masa ko yana son ta, shi kanshi yana yaba kulawarta da kyautatawarta agaresa matar tayi ta ko'ina, ga iya daukar wanka....jin yayi shiru bai amsa mata tambayarta ba yasa ta ago ta kallesa ganin kamar ya koma bacci yasa tace"baba ko ka koma bacci ne"? Girgiza kai yai alamar eh, "Idona biyu ke nake kallo" waro idanu tayi waje jin abun da yace da sauri ta sunnar da kanta ar dariya yayi ganin yadda ta ru e"kwantar da hankalin ki, ay ba laifi bane don na kalle ki, kinyi min kyau ne" gaba daya ta ara kame kanta, dakyar ta kakaro murmushi kan la66anta "Tashi ki tafi, nagode da kulawarki agare ni"nike da godiya" ta fada tare da mikewa ta nufi kofar fita kwatsam tajiyo sautin takun mutun, lokacin da ta fito bata ga kowa ba, tunani tayi anya ba wani ke bibiyarta ba? ga dukkan alamu anyi masu la6e, tuni tasha jinin jikin ta, da sauri ta mi i hanya ta koma dakin ta, kamar yadda tabar pravin haka ta same shi kwance ya lullu6e rabin jikinsa da barko. Zama tayi gefen gadon tana faman sauke ajiyar zuciya. Jin motsu motsin pravin yasa ta kalli bargonsa, murmushi tasaki ganin Ya fara bu e idanunsa alamar zai farka, da sauri ta fa a kan jikinsa muryarta da yar shagwa6a take fadin"babyn baby, tun azu nake jira ka farka, ina fata ka tashi lafiya....." da wata irin kasala Ya ware manyan idanunsa da suka kada jawur saboda bacci ya sauke su kan fuskar hajjaty, manna masa sumbata tayi kan lips dinta kafin ta sumbaci karan hancin sa "Honey, ina alkawarin da kayi min jiya? ko har yanzu ba agyara wayar bane? ta fada kamar zata sanya masa kuka tsabar shagwa6a Har ya motsa la66ansa zai furta magana, unexpected sautin motsin ofarsu Ya daki kunnuwansu, lokaci aya suka dakata tare da kallon ofar dake lilo alamar an ta6a ta... Hankalinsu ba karamin tashi yayi ba, aru e hajjaty ta furta"wanene ke ta6a min kofa" muryar marwa ce ta karade kun nan su"Ni ce marwa" kallon juna sukai ita da pravin cike da mamaki, saboda babu wanda ke shigowa dakinta, tsakaninta da sauran ma'aikatan gidan daga kitchen sai in sun ha u a main falo ko wani part na gidan, kwata kwata bata sakar masu fuskar da zasu zo dakin ta, balle har suga sirrinta.. Muryar pravin kamar tame yin ra a ya furta"wannan wani irin ganganci ne"? Hankalinta atashe tace"wlh ba laifi na bane, bansan meya kawota dakin nan ba, kaima ka sani bazan ta6a gangancin yin hakan ba" "Je kiji me zata ce maki, kada ki bari ta shigo" amsa mashi tayi da toh, da sauri ta sauko ta nufi ofar ta bu e ta le a karaf suka ha a ido da marwa dake ta faman washe mata baki, da sauri ta ara babbake bakin ofar don kada ta samu damar ganin meke a dakin "Marwa! Ta fada da mamaki da sauri marwa tace"am...um..barka da safiya.." bata amsa mata gaisuwar ba, sai cewa tay"ina fata lafiya? Don banta6a ganinki a akina ba..." washe baki marwa tayi muryarta da alamun rashin gaskiya ta furta"dama..um inaso zan fara aikin dinner ne da wuri to na shiga kitchen din sai naga store a kulle kuma babu makulli a bakin kofar, na tambayi abla ko ta dauka shine tace min yana a wurinki" wani kallon tuhuma hajjaty take jefa mata, abun yaso bata mamaki, Murmushin gefen fuska tayi"hmm marwa kenan, kina abu kamar wadda ta samu cutar mantau, in ba ni ba waye dama yake ruke makullin store? da har zaki tambayi abla ina Yake bayan haka wani girkine zaki fara a yanzu? Bayan breakfast da kuka kammala ko dai baki kalli agogo bane? Sosa eya tayi"wai da afara dinner din da wuri" Kaitsaye tace mata"a'a babu bukata, kamar yadda kuka saba haka zakuyi dole sai lokaci Ya cika, sannan pls idan kinason Yin magana dani basai kinzo dakina ba! Ki kirani da landline din kitchen kamar yadda kuka saba kirana ku sanar da ni abu"! Ko amsar marwa bata jiraba, taja kofa Ta datse Rai a6ace marwa take kallon kofar, dakin wai har ita hajjaty zata ja ma kunne kan karta kara zuwa mata daki? Lallai buri ya yi kama da mutun da alama maganar hajiya saratu zata tabbata matarnan bata da gaskiya Allah kadai Yasan makircin da take kullawa da har batason wani Yazo dakinta, dani kike magana hajjaty saina zame maki karfen afa agidan nan..." acikin ranta tafada Harta fara tafiya zata koma kitchen sai kuma ta dakata tana tariyo abunda Tajiyo adakin farkon dataje tafara yin la6e a kofar, tabbas taso tajiyo muryar hajjaty kamar tana magana da wani sai dai bata kaiga shaida hakan ba Murmushin mugunta marwa tasaki a fili ta furta"ni da ke ne" tayi maganar tare da kama hanya tabar wurin. Bayan komawar Hajjaty dakin, a zaune ta iske pravin yana jiran ta fuskarsa a yamutse saboda Ya tsani duk wani abu da zaija asirin shi Ya tonu "Ta fada maki abun da ya kawo ta"? Ya jefa mata tambayar, zama tayi gefen shi kafin ta sanar da shi maganar da sukai da marwa "Ni sai nake ga kamar le en asiri ta zo yi min saboda babu kwanciyar hanlali atare da ita" ta fa a tana kallon fuskarsa Pravin yace bana tunanin haka, just ki bar komai a hannuna idan ta ara yi maki wani abu da hankalinki bai kwanta da shi ba ki sanar dani" ta amsa mashi da toh ___________________________ANEELERH Yau saboda da zumudin zuwan benazir ko breakfast batay ba saboda tafi son idan benazir tazo su ci abincin a tare, Su uku ne a kitchen suke aikin girka ma bakinsu abinci, gaba aya kamshin abincin Ya cika ko'ina "Pls ku yi sauri mu kammala ta fa a min da wuri zasu zo, dakyar ma in basu tafo ba" "Aunty Aneelerh wacece bakuwar tamu ne"? Ana ce ta fa a tana kallon ta yayin da take tsaye gaban gass cooker tana aikin soye soye "Ki bari idan tazo zaki ga wacece, nafi so na baki mamaki" cikin raha ta fa "Allah ya kawo su lafiya, har nakosa na ganta" "Ameen," Kallon zahra tay, gaba aya hankalin ta ba akan su yake ba, tana a tsaye gaban counter, inda ta aura juicer ga kayan marmari sha e da bowl da alama ta tafi duniyar tunani, tafi karfi mintuna biyar bata ta6uka komai ba, gaba aya tunaninta na akan zayn, zuciyarta sai azalzalarta ta ke yi akan son ganinsa tayi missing dinsa. "Zahra! Zahra!!" muryar aneelerh ce ta fargar da ita lokaci aya ta sauke ajiyar zuciya tare da kallon ta "Me kike tunanine? Naga kamar wani abu na damunki"? Murmushin yake tayi"bakomai auntyna.." "Kedai fa a min gaskiya ko dai damuwar rashin wayarki ne"? Da sauri tace a'a wlh ba haka bane "To menene tun azu kin i motsawa, Na fa fa a miki da wuri zasu zo watakil ma sun kamo hanya," "I'm sorry bari na fara
Chapter 81 · 0% Book details