Sashe 190
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
yi A kowane black night..." Bayan Elder Ya gama kora jawabin shi, Jan Harshe Ya aura da nashi... "Gasar da zamu gabatar, fa an gwada karfin iko ne, team da suka zo na aya suka yi nasarar lashe gasar, zamu basu santala santalan yan mata har guda goma sha biyar, wa anda suke tsaka da Yin jinin al'adarsu, don su biya bu atarsu da su, bayan haka zamu basu matasan maza goma sha biyar suma su biya bu atarsu da su..." Wani irin ihu matsafan suka sanya har sun fara sa a buri akan suyi nasara saboda tsananin kwa ayin mace mai jinin al'ada su ke yi.. Dakatawa yayi da yin bayanin, kafin ya aura da cewa, "Tawagar da ta zo a mataki na biyu, mun tanadar masu jarirai goma sha biyar, tare da Tulunan jinin al'ada da muka tsuma, bayan haka zamu basu mata masu auke da juna biyu su yi amfani da su sannan su sha jinin abunda ke acikin su..." Tunkan Ya are maganar matsafan suka sake she ewa da shewar Murna. "Tawagar matsafan da suka zo na uku, mun tanadar masu sabbin gawawwakin da muka tsuma, sannan zamu basu sassan jikin fursinonin mu." Wani irin ihun farin Ciki matsafan suka saki, su fa yau shar kakarsu ta yanke sa a... "Saura wa anda basu yi nasara ba, suma ba zamu barsu hakanan ba, kamar yadda muka yi alkawari zamu faranta ma kowan nan Ku...." Yana are maganar Ya aga hannu nan take masu buga gangunan suka ci gaba da gashi. ________________________________________ Shigowa ta yi cikin katafaren Hall din da suka tara za6a66un prisoners da suka tanada saboda faranta ma ba in nasu. Hall ne mai fa i da tsawon gaske ta cikin shi akwai ofofin akunan dake a jere jikin bangonshi, Yana da dogayen benaye, a wani sashe na hall in akwai wasu tsoffin rijiyoyi da suke a gar ame da murafen arafuna, ga wasu kaskwayen wuta dake ci, hall in ya kasance inda suke bada horon zama Giants zanunnukan dake a jikin bangon hall in kadai ya isa ya razanar da mutun..Anan suke killace duk wani abu da suka tanada saboda ba in su. Tana arasa shiga ta iske female giants in dake shiryasu su ukku cikin kakinsu. Sun tu6e masu uniform dinsu, saboda basu bu atar su shiga da su gurin taron da sutura, jikinsu sai kerma da kakarwa yake yi, daga ka kalli idanunsu zaka ga tsantsar tashin hankali, a alla prisoners in sun kai su arba'in da wani abu. Female giants din na ganinta suka russina tare da gaishe da ita, ko kallo ba su ishe ta ba.. Zama tayi kan kujerar dake fuskantar su tana are masu kallo, bayan an lokaci ta kai hannu ta kware asan rigar ta, tsamurarrun cinyoyinta ne suka bayyana,wani yalle dake na e da aya daga cikin cinyoyin nata ta fara warwarewa, Ya ilahi! wani irin uban wari ne ya buso yadda kasan gunyar wai ta fashe lokacin data arasa kwance wurin, wani irin ciwo ne ya mamaye wurin har wurin can asanta kamar dai gyambo, da yar in baza'a rasa yan ananun tsutsotsi a wurin ba, gyara wurin ta shiga arin yi, Hankulan Prisoners din ba aramin tashi ya yi ba, yun urin amai suka soma yi sakamakon oyin ciwon da ya bugi hancinan su, aikuwa da kakkausar murya tace, "Duk an iskan da ya kuskura ya yi amai a gurin nan sai na sa ya lashe shi da harshen shi...!" Waro idanu waje suka yi da sauri suka toshe bakunan su da tafukan hannayen su... Tsautsayi ne Ya ritsa da wasu an biyu maza dogaye sirara da su, irin masu yamin nanne, duk yadda suka so su hana aman fitowa daga bakinsu saida ya kubce masu aikuwa suka fara amayar da abunda ke cikin su. Murmushin mugunta tsohuwa Inno ta saki, "Ku ko wani tsautsayin ne Yaja maku yin amai?" Hankali a tashe suka fara yi mata magiya akan tayi ha uri, Tsawa ta daka masu tuni suka sha jinin jikin su, da yatsa ta nuna masu wurin, "Ku zo ku sha da i.." Fashewa suka yi da kuka suna kallon sauran yan uwan su, wani irin tausayin sune Ya kamasu. "Kada kubari in maimaita abunda nace!!" Ba yadda suka Iya, sun riga da sun san bala'en da zai biyo baya idan suka bijire mata.. Cike da jin shakkarta suka nufe ta, zuciyoyin su na tashi hai am suka durkusa kan gwiwowin su agabanta, Idanun su na kallon tashin hankali! Da yatsa ta nuna na tsakiyarsu, "Kai zaka fara, Kafin na bu e idanuna kayi hanzarin kafa bakinka..." Tana fa a ta kulle idanunta. Yawu Ya ha iya, cike da kyankyami yake kallon wurin ga azababben warin yafi yawa da suka matso gab da ita gaba aya ya kanainaye hancinsu.. Tsohuwa Inno har wani murmushin mugunta take saki jin hucin Numfashin su a jikinta. Kwatsam! ba zato ba tsammani, kamar daga sama taji an buga mata wani abu mai azabar zafi a wurin, bugun har agaban ta. Wata irin zabura ta yi ta mi e tsaye, cikin ru u ta zare tsoffin idanunta akan Giant din dake tsaye a gabanta, hannun shi ru e da atuwar guduma ta arfe.. tuni Jini Ya 6alle mata kamar pipe din ruwa ya fashe... A tsananin ru e take kallon shi kafin ta dubi yan ukun dake tsaye bayan shi..da sauri ta dubi female giants din dake a wurin, wata irin razana ta yi ganin gawarwakinsu baje a asa, Cike da al'ajabi ta furta, "Kai! wanene kai??" *"GARKUWAR FURSINONI"* Ya fa a tare da sanya hannu ya zare Mask in fuskar shi, Tsabar mamaki da al'ajabi hadi da razana ya hana ta furta kalma, kusan suman tsaye tayi ganin Garkuwar Kurkuku, Zance ya 6aci! da yar ta ha iye al'ajabinta, Muryarta na rawa ta furta, "Garkuwarmu! Kai nake gani dagaske ba mafarki nake ba?tayaya ka shigo kurkukun nan eye? Ka dawo gurinmu ne? Ni dama nasan bazaka Iya rayuwa batare damu ba...." Sai sambatu take yi mashi kamar wata zararra, abu biyu ya ha e mata ga azabar zafin da gabanta keyi mata. Wani antaccen Kallo Ya wurga mata mai tattare da yama, cike da warin gwiwa ya furta, "Na dawo, amma ba a matsayin Garkuwarku ba, a matsayin garkuwar fursinoni." jikinta na kerma kamar mazari kafin ta furta wani abu ta jiyo sautin takalmansu aya bayan aya suke shigowa cikin Hall in, ba zaka ta6a gane ba giants din kurkuku bane saboda kayan jikinsu sak irin Na giants ne. aya bayan aya suka soma cire mask din fuskarsu, waro idanu waje tsohuwa Inno tayi Ganin ba in Fuskoki a gidan Kurkukun addara. Kallo aya Chief Owais ya yi ma Prisoners din dake a gurin ya yi saurin kawar da idanun shi, Haka shima Big guy kasa jurewa yayi ganin babu sutura a jikin su, Taj da zuciyarshi ta gama karaya da tausayinsu ji yayi kamar ya fashe da kuka, a ranshi ya ayyana wai anan yarsa Angel tayi rayuwa har na tsawon shekaru, Ya salam!!!. Salsabeel kuwa tun shigowarshi idanun shi na akan Inno wani irin kallo mai cike da tsana yake jefa mata.... "Su wanene ku!.." bata are maganar ba, sakamakon wani zazzafan Mari da Chief Owais Ya kwasa mata har saida wuyanta ya nemi jirkicewa, Kafin ta ago Ya daddage ya sakar mata mahangulba kan mummu enta...gaba aya ta kife asa a susuce ta furta,"kai, kai, kai, kai....." Prisoners din dake a gurin gaba aya sun ru e sun rasa gane su wanene wadannan ba uwar fuskar? shin sun zo ne da niyyar taimakonsu? ko kuwa suma mugaye ne..? "Kai ku maida Kayan ku" Big guy ne ya fa a ba tare da ya kai idonshi kan su ba, jikinsu na kerma suka auki uniforms dinsu dake yashe kasa suka shiga zirasu a jikin su. ululun ba in ciki ne Ya tokare makoshin tsohuwa inno, tun da take wani an adam bai ta6a gigin ta6ata ba da sunan bugu sai yau da Allah Ya ha ata da Chief, yun urawa tayi ta mi e tana layi ta soma rarraba idanunta akan Salsabeel da Danish. Tana huci ta ce, "Maciya amana! saina tona maku asiri gurin Elders" Ta fa a tana kokarin Yin sihiri don ta 6ace sai dai wani iko na Allah kamar an auke mata sihirinta, A ru e take kallon hannayenta ganin sun i tasiri. "Kina mamaki ne?" Danish ne ya fa a tare da aga mata gira, takaici ya ishe ta.. "Wai dama haka matsafan suke, munana, gasu azamai, gwanin ban yama." Fuska a yamutse Big Guy ya fa a tare da watsa mata yawu kan fuskarta ya ce, "Da iya, dama karfin naki na sihiri ne, yanzu da babu shi taya zaki fa a ma Elders dangane da zuwan mu? Bayan mun riga da mun mamaye gidan kurkukun da dakarun sojojinmu, munyi basaja mun saje da Giants inku, Yanzu haka aya bayan daya sojojinmu suke bi suna yi masu kisan mummuke batare da sanin ku ba." Dafe kai tsohuwa inno tayi da hannayenta ta fara jijjiga jikinta tana kokarin ta riki a nan ma dai abun ya ci tura. Batai aune ba Sai dai taji safkar wu a a makoshinta, Big guy ne ya farke ta har saida ya dire asa, Jini ya dinga tartsatsi kamar pipe din ruwa ya fashe, gaba aya gangar jikinta ta zube asa tana bullayi ta dinga sakin wata irin kururuwar azaba har rai ya yi halin sa.... "Har yanzu nagaza yarda da abunda idanuna suke nuna min! Ina jin abun kamar a mafarki ashe dagaske komai ke faruwa!" cikin jin unar rai Chief Ya fa a kafin Ya dubi Sojojin dake a bayansu ya ce, "Ku tafi da yaran!" Cike da bada Umarni Chief Ya fa Kuka suka fara Yi masu jikinsu sai kakarwa yake yi, sun yi zaton cutar da su zasu yi, fahimtar hakan yasa Taj yi masu bayani ya ce sun zo ne don su taimakesu su ba masu cutarwa bane. Waro idanu waje suka yi, wlh al alamina bazai Iya mistalta irin yadda suka yi mamaki da al'ajabin jin za'a taimaki rayuwarsu ba, batare da 6ata lokaci ba, hu u daga cikin Isod soldiers dinsu suka tafi da yaran.. Duk wannan