Sashe 134
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
sam ta kasa kawar da su" Taj dake kallonta dariya ce kumshe abakin shi bai ta6a tsammanin Angel tana da kunya har haka ba. Tunawa yai lokacin da tana karama har fadi mashi take dan Allah ya siya mata ar bra irin na aunty anila idan ta girma boobies dinta suka fito itama ta dinga sakawa, ranar yaci dariyar maganarta, komi tagani anila tayi itama sai tace zata yi idan ta girma, anila itace silar da Angel ta fara kwadayin tayi aure ay gani take babu rayuwar da tafi dadi irin ta gidan aure. Tasha fada ma taj itafa house wife takeso ta zama, kuma bazata auri talaka ba, saboda ita matar manya ce, hamshakin mai kudi zata aura, inda zata sakata ta wataya bata aikin komai sai dai yan aiki suyi mata ita tana daga kwance, shiyasa taj yakeso yacika mata burinta, bawai don kwadayin abun duniya ba sai don baya son yakaita inda zata sha wahala, saboda ta cancanci tayi rayuwar farin ciki, ta auri miji nagari nagartacce. Jin yayi shiru bai ara tanka mata bane yasa ta dago da ido ta saci kallon shi, hankalin shi kwata kwata baya akanta, yayi zurfi cikin tunanin shi, da sauri ta kwashe bras din ta tura a cikin shogging bag din, kafin tace"daddy! " kallon ta yai"meye faru naga kamar kana tunanin wani abu" murmushi yayi mata. "Ke nake tunani" farfari tay mashi da ido"me kake tunani akaina" calmly ya furta"inaso ki fa amin gaskiya kina son aure har yanzu"? Rass taji gabanta ya fa i da sauri ta cusa kanta tsakankanin gwiwowinta, yar dariya yayi"wai ni waya koya maki jin kunya? Kamar ba Angel dina ba, ko dai anyi min musayarki ne"? Muryarta kasa kasa tace"a'a dadi ni din ce dai daka sani, Angel dinka," "Okey, fadamun amsar tambayar da nayi maki'! ewa tayi da gudu ta shige toilet, taja kofa ta datse, murmushi yayi yana kallon kofar. Daga cikin toilet din yajiyo muryarta"daddy zan baka amsa ba yanzu ba, ka ibar ma aunty danejo tsarabar da nayi, kaima ka dauka..." dariya yayi ha i da girgiza kan shi yana kallon kofar toilet din. Chocoletes da cookies ya dibar masu a dakin ya samu plastic bag, ya sanya a ciki, kafin ya mike yana fadin"ni zan wuce toh, ba zaki fito muyi sallama ba" Dakyar ya samu ta fito daga dakin, tana faman no e kai taje gaban shi ta tsaya"na manta ban tambayeki ba, ya mai jikin? "Taji sau i sosai, wlh kamar kar in barta, ina kaunarta sosai, lokacin ma da zan tafi, saida dr jazz ya bani sleeping pill na bata tasha saboda bazata bari atafi dani ba.." muryarta na rawa ta kare maganar kamar zata sanya mashi kuka"daddy dan Allah zuwa jibi ka kaini gidansu daga nan sai muje gidan su aunty anila inason inga babynta.." tun da tafara magana ya kafe ta ido yana kallonta, mood din fuskarsa ya canza sosai, tsantsar tausayin su ne ya kama shi, dama yasan dole su kaunaci juna, jini aya ba wasa ba, tsakanin uwa da a sai Allah. Cikin sanyin murya yace"ki kwantar da hankalinki, kada ki sanya damuwa aranki, zan yi kokarin kaiki gurin ta, amma ba yanzu ba, ki ara hakuri, ita kuma auntyn naki zan baki contact dinta, ki kira ta waya ku gaisa sai kiyi mata maganar junaid din nasan zata kawo maki shi" Nagode daddy,"da murna tay maganar, Taje ta dauko wayar ta bashi ya sanya mata layin aunty Anilah Sponsored Post Tags Kurkukun Kaddara YOU MIGHT LIKE KURKUKUN KADDARA Kurkukun addara Takun arshe chapter 39 Complete by Boss Bature September 03, 2024 KURKUKUN KADDARA Kurkukun addara Takun arshe page 38 Complete by Boss Bature September 02, 2024 KURKUKUN KADDARA Kurkukun addara Takun arshe page 37 Complete by Boss Bature August 31, 2024 KURKUKUN KADDARA Kurkukun addara Takun arshe chapter 36 complete August 31, 2024 KURKUKUN KADDARA Kurkukun addara Takun arshe page 35 Complete August 31, 2024 KURKUKUN KADDARA Kurkukun addara Takun arshe chapter 34 Complete August 30, 2024 POST A COMMENT Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu. Previous Post Next Post GET IN TOUCH Facebook twitter YouTube Instagram Whatsapp SUBSCRIBE US OPINION OPINION Opinion: A Beacon of Integrity and Leadership in Public Service Novels Elite Admin August 21, 2024 YOU CAN ONLY GIVE WHAT YOU HAVE GOT June 12, 2024 Corruption:Legal forum Calls to investigate EFCC Boss over selective treatment November 17, 2022 FACEBOOK COMMENTS Anonymous Pls Ina naiman Hadamu mu Akayi Anonymous Matar so please Anonymous Don Girman Allah insamiki number na zaki turamini ... CATEGORIES Africa Al'adu Alkamawa Article Blogger Tips Economy Education Entertainment Gist Gyaran-Jiki Health (13) Jikar Iya (11) Kimiya Kiwon Lafiya (54) Kukan Zuci Kwalliya Labaru (23) Lifestyle Ma'aurata News (300) Nigeria Noma Opinion Picture Politics (15) Profile Ramadan Ramadan Tafsair Siyasa Sports (72) Tarihi Technology Tips Video YouTube Zain Abeed Zamantakewa Novels Elite Get the Most Exciting News and Read Your Favorite Hausa Novels. Let us be your source for exciting news reports worldwide, as well as access to a wide variety of blogs and blogging tools. We also offer novels in different languages including Hausa so you can easily read what interests you! Plus with our Google Adsense partner program, monetize when readers engage with your content. Novels Elite SUBSCRIBE Posts Comments Links Post a Job LATEST POSTS Kurkukun addara Takun arshe page 40 Complete September 03, 2024 Kurkukun addara Takun arshe chapter 39 Complete by Boss Bature September 03, 2024 Kuskure aya page 9 Complete by Jiddah S Mapi September 02, 2024 ADVERT Novels Elite Copyright 2024 Novels Elite | All Rights Reserved DMCA.com Protection Status Disclaimer | Privacy Policy | Terms and Conditions[14/10, 6:06 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: Home Kurkukun Kaddara Kurkukun addara Takun arshe page 41 Complete by Boss Bature Novels Elite Admin September 04, 2024 Sponsored Link Takun arshe Shigowa dakin hajjaty yayi bakin shi dauke da sallama, tsayawa yayi ganin bata a cikin akin har ya juya zai fita ya jiyo saukar ruwa a toilet, ajiyar zuciya ya an sauke ya nufi gefen gadon ta har ya yunkura zai zauna idanunsa suka hango mashi plastic bottles dake ajiye kan mirror drawer, mi ewa yayi tare da nifar mirror din ya tsaya yana kallon robobin kamar na ruwa haka suke, rubutun larabci ya gani a jikin su baisan me aka rubuta ba saboda baya jin harshen, zuciyar shi bata kwanta da su ba, aya ya auka ya bu e murfin ta yakai hancin shi zai shinshina da sauri ya kawar da shi gefe ya yamutsa fuska ha i da ta6e baki yana an jan numfashi.. Motsin bu e kofar toilet ne yaja hankalin shi ga kallon ta, fitowa tayi daga ciki, tayi aurin gaba da towel, ta na e black hair din ta da wani towel Suna ha a ido da juna ta sakar mashi murmushi. "mere pyaar, sai yanzu zan sanyaka a idanuna? Ina ka shiga ne ka barni da kewarka"? Lumshe idanun shi yayi a hankali ya bu e su yana bin ta da kallo mai cike da jin shaukin ta. Ta baya tayi hugging din shi ta kwantar da kanta saman shoulder dinsa, ta aura hannayenta kan chest din shi. "Wifey, i'm sorry wani kira akai min mai mahimmanci shiyasa ban samu damar zuwa gurin ki ba, amma kina araina" kwanto da kanta tayi kan shoulder din shi, nuna mata robar hannun shi yayi"menene wannan? Fuskarta dauke da murmushi tace"maganin da sheikh imam Ya bada ne don adinga ba marwa tana sha, yace in sha Allah zataji sau i nan bada jimawa ba..." ta fada tare da manna mashi kiss kan cheek dinsa, gogan ya ha e fuska sam bata kula da yanayin shi ba, taci gaba da cewa" "Nayi ma sheikh imam alkawarin zancigaba da kula da ita, har zuwa lokacin da zata ji sau ajiye robar yayi tare da janyota ta dawo ta gaban shi Saurari Littafin Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. "Meye alakarki da marwa ne"? Fuskar shi adaure yayi mata maganar "Yar uwata ce musulma, kuma tana bukatar taimakonmu saboda mune danginta ayanzu..." bata are maganar ba ya rufe mata baki da yatsan shi Calmy yace "Kingane ni bazan hanaki yin aikin lada ba, kawai bana so kina shisshige mata ne, ke ko kyamarta ba ki ji? kuma baki gudun ta goga maki lalurarta"? Zame hannun shi tayi daga kan bakinta "Haba pravin, meya kawo wannan maganar? Ita ma fa ba ita ta daura ma kanta ba, bayan haka sheikah imam ya fada mana hanyoyin da zamu kare kanmu daga sharrin aljanu...." bata are maganar ba yai saurin janyota kan kirjinshi yakai bakin shi saitin kunnanta, in a low voice ya furta"ni dai hankalina bai kwanta ba, kinsan bana son duk wani abu da zai cutar min dake, pls ki taimaka min ki aje aikin kula da marwa..." yanayin yadda yakeyi mata magana ba karamin kashe mata jiki yayi ba. cike da shagwa6a tace"dan Allah kabarni inyi aikin nan, indai kayi imani da cewa Allah shi yake tsare bawansa, nayi maka alkawarin zan kula da kaina, amincewarka kadai nake bukata..." Badan yaso ba ya amsa mata da toh. ara matseta yayi a jikin shi, a hankali ya fara manna mata hot kisses kan wuyanta har ya zuwa kan kirjin ta..tuni ta fara jan numfashi tana lumshe idanunta, daukarta yai gaba aya ya kwantar kan mattress ya zame kayan jikin shi ya rage daga shi sai short, ya fada kanta yaja bargo ya lullu6e su...romancing dinta ya cigaba da yi, gaba aya ya rikitata, tsawon mintuna shabiyar kacal, wani irin kasalallan bacci ya yi awon gaba da hajjaty. Fitowa pravin yayi daga cikin bargon ya sauko daga kan gadon Ya ha a uban gumi a jikin shi, shu'umin murmushin gefen fuska ya saki tare da kallon hajjaty dake bacci...A hankali Ya furta"I'm sorry, zan yi maki laifi, saboda bazan bari kiyi silar tona min asirina ba," ya fa a tare da juyawa ya nufi robobin maganin ya kwashe