← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 196 OF 247

Sashe 196

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

sai dai me, kwatsam! suna tsaka da yin tafiya gaba aya hasken gidan kurkukun ya auke uff, wani irin duhu ba irin Ya mamaye idanun su, Cikin sauri suka zaro Torchlight in su tare da kunna su haske ya an wadata ka Dakatawa Chief yayi da yin tafiya, gaba aya suka kalle shi, tsantsar tashin hankali suka gani akan fuskarshi, a ru e ya furta, "Kun kira pilots inmu dake a waje" Gabansu ne ya fa i, wlh sham sun shafa'a basu tuntu6e su ba, balle su ji meke faruwa a can, sun san tabbas za'a iya farmakarsu tun da Elders sun 6ace. Cikin sauri Commender ya zaro tactical radio ya kanga a bakinsa, kusan sau uku yana kiran sunayen matu an nasu shiru ba'a amsa mashi ba.. A hanzarce Chief ya ciro wayarsa ya kanga a baki da arfi ya dinga furta sunayensu nan ma shiru, wa'iyazubillah! Tamkar zai fashe da kuka ya furta, "Taya zamu san meke faruwa da sauran sojojinmu da muka bari a waje!" Dafa kafa arsa James ya yi, "Ku kwantar da hankalinku, ba lallai abunda kuke hasashe ya zamana gaskiya ba, zai iya yuwuwa matsalar network ne, saboda na fahimci network da suke amfani da shi iya cikin kurkukun ne yake aiki, wanda ke a ciki bazai iya kiran na waje ba, haka shima wanda ke a waje bazai iya kiran wanda ke a cikin kurkukun ba..." Commender da ya yi maganar ya fa ane don ya kwantar masu da hankali amma shi kanshi yasha jinin jikin shi. Cike da takaici chief ya ja tsoki kafin suka cigaba da tafiya, a alla sun karya kwana ya kai takwas kafin suka kawo kan dogayen benayen nan, aikuwa suna hawa benayen suka fara maidosu baya, idanunsu suka fara yi masu gizon yan uwansu da suka bari a gida suka dinga ganin su a kan hawa na uku Giants sun rurru e su suna kokarin wurgo da su asa. "Daddy, don't let them kill me! Help me, Daddy" Dafe kai commender Jemes ya yi jin muryar yarsa tilo, saboda ru u da tashin hankali ya fara kokarin komawa hawa na ukun don ya taimaketa, dam ar hannunsa Chief ya yi, sai hauka hauka yake yi yana fa in ya sake shi zai je ya ceci arsa... Chief yana fitar da huci ya ce, "Ka manta abunda Danish Ya fa a mana, kafin zuwanmu gidan kurkukun nan? Abun da kake gani ba gaskiya bane, sun yi hakanne don su razanar da mu..." Yana arin shawo kan Commender James batare da sanin shi ba, Major smith ya watsa da gudu ya haura hawa na uku, ganin giants ru e da matarshi mai tsohon ciki sai kuka take yi tana mi o mashi hannu don ya taimake ta. Yana arasawa gaban benan Giants in suka jefo da ita, aikuwa cikin fitar hayyaci ya daka suka ya bi bayanta don ya ceto ta, kafin su ankara tuni Major Smith ya kife asa nan take kanshi ya fashe ko shurawa bai yi ba ya mutu, matar da yabi dama babu ita gizaune kawai Giants in ma duk sun 6ace babu su. Zuciyar Chief ta karaya sosai, commanders da sauran sojojin jikinsu yayi mugun yin sanyi, wlh sun ji ba in ciki da takaicin rasa sojan su, Kamar su aura hannu akai su fasa ihu, don ma jarumta irin na sojoji ba yau suka fara ganin irin tashin hankalin nan ba.. Dafa kafa ar Commender Chief ya yi in a cool voice ya furta,"I'm really sorry..." Girgiza kai Commender ya yi, "Kada ka damu, ajalinshi ne ya yi, ba mu isa mu hana shi mutuwa ba, balle muda muke sojoji dama saida muka bayar da rayukanmu kafin muka kar6i aikin, sannan duk rashi da muka yi bai kai naku ba..." yar suka shallake benan suka ci gaba da tafiya suna haska hanya da torchlight in hannunsu, wani abun tashin hankalin duk in suka haska bango sai sunga inuwar Evils. Wani sa'in har gifcin shai anun suke gani...amma da yake zuciyar su ta kangare sun ma daina jin fargaban komai...gaba aya ginin nema yake ya juye masu lissafin walwar su sun kasa gano hanyar da akin tsohuwa khala yake lalube kawai suke a duhu, suna tsaka da tafiya kwatsam saiga wata tsohuwa kamar mahaukaciya ta fa o ta gabansu hannunta tallabe da tsohon cikinta, sai kuka take yi tana ro onsu su taimaka mata na uda take yi, abunka da me tausayi Chief har ya yi niyyar taimaka mata zuciyarshi ta raya mashi, "karka kuskura! kai baka ga ta yadda ta fa o gaban ku ba..." Kafin ya yanke shawara da zuciyar shi tsohuwar ta daka suka ta haye kan Thompson ta dinga yakushin shi da cizon fuskar shi, cikin xafin nama Chief Owais ya dam eyarta ya 6am6areta daga jikin Captain ya daddage ya buga kanta da asa, kafin ta ago Commender James ya sakar mata harsashi a tsakiyar kanta, nan take ta she a... Kallon Thampson suka yi, fuskarshi ta yi jaga jaga da jini gwanin ban tausayi, haka suka dinga cin karo da tsoffin mata matsafa sai hari suke kawo masu, aya bayan aya suke kashe su. Sai da suka gama shan ba ar wahala duk sun jikkata da yar suka gano akin tsohuwa Khala, tun kafin su shiga gabansu ke fa uwa ganin ige- igen jini kan benan da zai kai su akin nata. Kallon kallo suka jefawa junansu, an rasa wanda zai fara shiga akin saboda zullumi da fargaban abunda zasu taras.. Sun shafe mintuna biyar a bakin ofar akin batare da sun iya ta6uka komai ba. Da yar Chief ya yi arfin halin tura ofar da sunan Allah a bakin shi ya zura afarshi, su Commender suka bi bayan shi. Wani irin burki suka ci, ganin babu khala a akin ta, abun da ya jefa su a matu ar ru ani gaba aya akin nata a hargitse yake, hatta gadonta ya jirkice, tukwanan furannin dake a akin duk an faffasasu, Ga jinin da ya malale kasa... YA ILAHI *INA TSOHUWA KHALA * INA PRISONERS DIN DA SUKA KU6UTAR *IN BAKU MANTA BA ITA TA CE SU KAWO YARAN DA SUKA KU6UTAR WURIN TA GASHI BABU ITA *MEKE SHIRIN FARUWA NE * *MEKE FARUWA TSAKANIN JEREMIAH DA DANISH BAYAN SUN FA A RIJIYA KUNA TUNANIN ZAI RAYU *SHIN YA BATUN BIG GUY, TAJ DA SALSABEEL WADANDA A HALIN YANZU BAMU SAN TA AIMAIMAI SUNA A RAYE KO SUN MUTU *SU CHIEF ZASU FITA LAMI LAFIYA DAGA GIDAN KURKUKUN ADDARA *INA ELDERS* *DAGA AL ALAMIN BOSS BATURE *Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08169856268 ko 08103884440*[14/10, 6:06 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: ______________________________ Wani irin burki suka ci, ganin babu khala adakin ta, abun daya jefa su arudani gaba aya dakin nata a hargitse yake, harta gadonta Ya jirkice, tukwanan furannin dake a dakin duk an faffasasu, Ga jinin dayake malale kasa.. YA ILAHI Alkalamina bazai Iya misalta tashin hankalin da suka shiga ba. Sun rasa gane meya faru da tsohuwa khala? Jinin wanene suka gani a kasa? babban abun da suke ma zullumi Fursinonin da suka turo akawo gurin ta, basu san awani hali suke ciki ba, fargabansu kada ace jinin fursinonin ne! badan zuciyar Imani ba da tuni Chief Ya hadiyi zuciya ya mutu saboda bakin cikin da Elders suka kunsa masu. La66ansa na kerma ya furta"La'haula walaqu wata Illah Billa, Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un....." wani irin zafi jikinshi ya dauka rau... Cike da ru u Commender James Ya furta"ni fa bangane ba, meke faruwa ne? Ina prisoners din da muka kubutar? Ina tsohuwar take? Jinin menene wannan"? ya fa a yana nuna jinin dake malale kasa... Yawu mai aci thompson Ya hadiya ga radadi daya addabe shi, cikin sanyin murya yace"bana fata abunda nake hasashe ya zamana gaskiya, Zai iya yiwuwa Matsafan ne suka kawo mata farmaki watakil sun gano hada sa hannunta gurin kawo masu farmaki..." bai are maganar ba, Chief yai hanzarin katse shi ta hanyar girgiza kai yana fitar da numfashi mai umi ya furta"in kuwa hakane Elders sun kashe ni, sun gama dani..." kamar zautacce ya dinga nanatawa Kanshine ya fara juya mashi wata irin juwace ta fara kokarin daukar shi da sauri Ya dafe bangon dake abayan shi, Yana huci hadi da jan numfashi kamar mayunwacin zaki.. "Ba zamu bar Nigeria ba, har sainaga bayan Elders, dole su fuskanci mummunan hukunci mai tsanani" rai a6ace commender James ya fada... "Me yakamata muyi yanzu? Bana bukatar mu 6ata lokaci gurin nemo su"! Commender haroon ne ya fada... Captain lewis Yace"Where should we begin searching for them? Do you think they're still in this prison?" Dukansu fa arauna ce suke, gabban jikinsu duk sun raunata ga yunwa da bacci dole su jigata tun dare ake gabzawa har gari ya waye batare da sanin su ba, amma saboda karfin hali irin na soja, burinsu su karasa aikin da suka dauko bata kansu suke ba, dare guda ba bacci sai zallar tashin hankali...." "I don't think they're here, We should return to Nigeria and devise a new plan, we've lost our soldiers, and we're too weak to fight them now. We need to know what's happening with the soldiers we left outside" (bana tunani suna nan, ni dai shawarar da zan bamu shine mu koma Nigeria, In yaso saimu sake sabon shiri, tunda yanzu duk mun rasa sojojin mu, Mu kanmu a raunace muke bamu da karfin da zamu iya yin fa a da su a halin yanzu" acewar lieutanant Jackson) Numfasawa Chief yayi"in sha Allah, karshensu ne yazo tun da har mu ka yi nasarar shugowa kurkukun nan, kuma mun yi masu barnar da ba zasu iya gyarata ba, nasan sun tsoratane shiyasa suka gudu, hakan ma wata nasarace...." ya fa a yana jan numfashi kafin Ya aura da cewa"Zaku Iya tafiya amma ni bazan Iya barin kurkukun nan ba, saboda an uwana Danish, zan jira har zuwa lokacin da Allah zai fiddo dashi daga cikin rijiyar zamu dawo tare da shi..." ya fa a idanun shi cike tab da kwalla, tsananin tausayin shi ne Ya kamasu, commender james Ya dafa kafadarshi Cikin kwantar da murya yace"ka yi
Chapter 196 · 0% Book details