Sashe 154
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
idanun ta so yake ta juyo su fuskanci juna ko ya samu nutsuwar da yake samu agurinta amma taki bashi ha in kai. Babu wanda ya lura da halin da suke a ciki, Hankalin yan uwan su na kan su Taj da mutanan su. Bayan wasu an mintuna, taj Ya nufo su gurin su suna ganin shi suka fara sauke ajiyar zuciya dama duk sun takura da zama su kadai "Batool, Unaisah da ku zamu fara, Bismillah ku taso ku shiga daga ciki" ya fada tare da nuna masu ofar Questioning Room din. Batool harta fara jin faduwar gaba amma da taji tare da Unaisah ne sai taji hankalinta ya kwanta. ari take ta mi e Danish Ya i sakin hannunta, fargabanta kada daddynta ya gani dakyar ta samu ta wace hannunta daga nashi ta ta ruko hannun Batool suka bi bayan daddyn ta. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. bayan sun shiga akin suka tsaya suna are mashi kallo, wasu hadaddun kujeru ne biyu suna fuskantar aya daga tsakiyar su madaidaicin table ne. ga wani two-way mirror a jikin bangon dakin, wanda anyi shine saboda masu duba wanda ake tambaya su samu damar kallon shi daga Observation Room, tsabar tsaron akin hada Surveillance Cameras (Kyamarorin sa ido) Nau'o'in oyayyun kyamarori masu daukar video recording, ta kowace kusurwar dakin har ta cikin fitilun kwai da jikin kofa duk sune a makale ba zaka ta6a ganin su ba in ba an fada maka akwai ba, gaba daya sun shagala da kallon akin har saida taj yayi masu gyaran murya kafin suka yi saurin kallon shi Murmushi yayi masu"ku zauna mana" muryar Unaisah da yar shagwa6a tace"daddy zamu iya cire mayafin daga kan fuskar mu? Wlh ya takura mana" da kan shi ya cire mata mayafin, Ya yi mata rolling akanta, Ya matsa gaban Batool ya warware mata na kan fuskarta itama ya na a mata akan ta, sai dadi takeji ganin yayi mata yadda yayi ma Unaisah. Bayan sun zauna ya an dafe table din gabansu da tafukansa Ya dubesu da kyau "Pls kada ku bamu kunya, ku natsu ku kwantar da hankulan ku gurin amsa mashi tambayoyin da zai yi maku, Mutun aya ne zaiyi maku tambayoyin dan haka ku kwantar da hankalinku" kallon juna su ka yi atare kafin suka dube shi. Murmushi ya sakar masu "ina fatan zakuyi min haka" atare suka ha a baki gurin first"Eh" yar dariya yayi"lokaci yayi zan tafi, ku kula mun dakan ku" amsa mashi su kayi da "toh" Bayan fitar shi daga dakin kusan atare suka sauke ajiyar zuciya, kowa da abun da yake sakawa aran shi, damuwar Unaisah akan Danish tana ji aranta zaiyi wuya ya basu hadin kai. "Sis Wai wanene Zai yi mana tambayoyin"? Batool ce tayi mata tambayar kafin ta bata amsa suka ji motsin shigowar mutun atare suka kalli kofar akin. har sai da gaban su ya fadi saboda ba su tsammaci ganin chief owais ba, ta wani bangaren sunji dadi saboda sun san wanene shi sun kuma yarda da shi ari bisa ari. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Walking Slowly yabi ta bayan kujerun su Ya nufi frigde ya bu e ya dauko juice mai sanyi ya ha o da cups biyu ya daura akan table din gaban su, duk wani motsin shi akan idanun su yanayin yadda yake tsiyaya masu ruwan lemun a cup ba aramin tafiya ya yi da imanin su ba, komai nashi cikin aji, asaita da nutsuwa yake yin shi" kwata kwata bai ago Ya dube su ba, har sai da ya gama zuba masu juice din mai sanyi a cups Ya tura ma su agabansu kafin a hankali Ya zauna tare da aura kafarshi aya kan aya, ganin sun i daukar cups din yasa shi tunanin ko basu san su ya zubawa ma ba, kamar ya sani kuwa ai gani suke basu kai matsayin da chief zai zuba masu lemu a cup ba. Da index finger din shi ya nuna masu Cups din, Hakan yasa suka fahimci nasu ne, a tsanake suka auka suka fara sha a hankali don kada yaga sun yi auyanci musamman Unaisah da aji take shan juice din yayi mata dadi ga sanyi. A gayun ce ta rage ka an a cup din ta ajiye kan table, Batool kuwa duka ta shanye shi har tana sha e wa cikin ra a unaisah ta yi mata magana don kada ya ji su "shashasha, Ki yi irin na yan gayu ki rage ka an, kada yaga hadamarki" baiwar Allah idanunta amarairaice ta kalli cup din ta shanye kaf tsoronta kada Unaisah tayi mata fa a sunnar dakai asa Unaisah ta yi ganin chief na kallonta wata irin kunyarshi da nauyinshi ne suka kamata. mayar da idanun shi yayi kan Batool in a cool voice ya furta"kin koshi ko in ara maki"? Maimakon ta bashi amsa sai ta kama kallon unaisah, nan take ya fahimci tana jin tsoron tayi mata fada. bai jira amsarta ba, ya ara mata juice in a cup"ki dauka" jikinta asanyaye ta kar6i cup din takai baki saida ta shanye kafin ta ce"thank you" "Neva mind," ya fa a tare da gyara zaman shi "Can we start?" ya fada yana kallon su Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Atare suka amsa mashi da Eh, tun kafin su zo head quarter din an sanar da su da harshen turanci za su yi magana saboda duniya ce zata saurari tattaunawar su. Shiru ya yi yana duban su da alama nazarin wani abu yake yi tsawon mintuna kafin kasaitacciyar muryarshi ta katse shirun na su "Da farko Inaso ku gabatar da min da kan ku" Unaisah ce ta fara gabatar da kanta kafin batool ta yi nata introduction din. "Tayaya akai kuka tsinci kan ku agidan kurkukun addara"? Kallon juna su ka yi, kafin Unaisah ta fara bashi labarin lokacin da ta gudu daga rigar fulani da yadda Bakar mota tayi parking agabanta aka zuro hannu daga ciki suka dauketa. "Daga nan ban kara sanin inda kaina yake ba.." tiryan tiryan ta labarta mashi, bayan ta kammala nata cikin kuka saboda duk lokacin da ta tuna rayuwar da sukayi a kurkukun kaddara sai taji zuciyarta ta kare musamman mutuwar unaizah da majnoon dinsu, Ya mai da duban shi ga Batool jikinta sai kerma yake duk ta rasa nutsuwarta gaba daya sun fahimci halin da take a ciki. Jin tayi shiru yasa Unaisah ingiza kafadarta, Muryarta na rawa ta fara magana. "Ni bansan lokacin dana tsinci kaina agidan kurkukun kaddara ba, tsohuwar da ta raine mu wadda muke kira tsohuwa Tamira ta ta6a fa a mana tun muna jarirai aka kawo mu gidan kurkukun, itace ma ta shayar da mu ta kuma raine mu har muka mallaki hankalin mu" Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. dakyar ta are maganar duk tabi ta ru e saboda kwarjinin da chief ke yi mata duk in ya ago da ido ya kalleta tun bai fahimta ba har ya fara ago ta, shi dinne akwai jan hankali dole mace ta ru e agaban shi kamshin turaren shi kadai ya isa ya susutar da su balle kuma shi din gaba ayansa. Kamar an jarida haka ya tsare su da tambayoyi tun suna amsa mashi cikin dadin rai har suka fara galabaita tuni Gumi ya fara wanke goshin su duk da sanyin A.c din dake dakar fatar su, numfashin su har sauri sauri yake gurin fita musamman Batool kirjinta sai sama da kasa ya ke yi ta fara rikicewa, wata tambayar ma da kunya suke amsa mata saboda nauyin amsa mashi da suke ji. "Bayan sun auke ki na tsawon watanni me su ka yi maki" ya fada tare da nuna batool da girarsa, sunnar da kanta asa ta yi gaban ta na fa uwa. "Ina sauraron ki" ya fada cikin aji yana duban Batool "Can I help her"? Unaisah ce tay maganar, tana faman jujjuya eye balls dinta "Rasa kunya 6eran tanka, nasan zata aika" big guy ne ya fa a da zolaya yana kallon Taj, ashe suna atsaye gaban Mirror suna kallon su tare da su COO, CI, and Senior agents daga observation Room. harara Taj Ya jefa mashi"bana son Iya shege wlh" Big guy yace"gaskiya ke bakaso jarin ka bata da kunya, ita sister dinta tana jin kunya shine ita rasa kunya take fadin zata taimaka mata..." murmushi Taj yai batare daya ara tanka mashi ba. Girgiza kai chief yayi "No, I prefer her to tell me herself, kinsan ance wa a bakin mai ita tafi dadin sauraro ko ba haka fa"? Ya fa a tare da daga mata gira, cike da jin kunyar shi ta sunnar da kanta kasa tana dan sakin murmushi. Kayataccen murmushin gefen fuska ya dan saki tare da kallon Batool da ta tsare shi da idanunta. Yawu ta ha iya kutt sautin Ya fita, cikin rawar murya ta fara en ena hakan yasa shi dakatar da ita"ki fara daidaita nutsuwarki" tuni tasha jinin jikinta muryarta na rawa ta amsa mashi da toh, shiru su ka yi na tsawon mintuna kalilan kafin yace da ita kin shirya amsa min"? Yanayin yadda yayi mata magana yasa taji wani bakon abu ya ziyarceta wanda batasan menene shi ba. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Jinjina mashi kai tay alamar eh kafin atsanake ta fara bashi labarin abin da ya faru da ita bayan giants sun dauketa na tsawon watanni. runtse idanun shi yayi tare da dafe forehead din shi da hannu aya, wani irin tsantsar bacin rai ne ya ziyarci zuciyar shi, hatta su taj dake kallon su jikin su yayi mugun yin sanyi, sauran