← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 4 OF 247

Sashe 4

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

sun ganshi. Kusan sau uku Yana maimaita maganar da yayi masu amma babu wanda Ya amsa mashi, hakan Yasa shi yanke shawarar Tafiya yabar wurinsu Har Ya aga afa zai tafi muryar Zayn takatse shi. "Kai zo nan"! da kakkausar Murya Ya fa a tare da yafuto shi da hannu, Irin kiran da akeyima kananin Yara, Jazz baiji komai aranshi ba Ya nufi Zayn. Yamutsa fuska zayn yai yayin da yake binshi da kaskantaccen kallo Yace "Kai makaho ne? Baka gan mu bane zaka wuce batare daka gaishe da mu ba"? Fuska adaure yayi mashi maganar. Cikin sanyin murya Jazz yace"Nayi maku magana kusan sau uku babu wanda Ya kula ni" Harara Zayn ya watsa mashi, Dr. nawaz dake a kishingide yana duban su Yace"zayn dama har yanzu wannan kwandon sharar Yana agidan nan? Nayi tsammanin Uncle Mubarak Ya saki babarsa sun koma kasarsu" Ta6e baki Zayn yayi"gayanan dai kana kallon shi, baida banbanci da masu gida, Har yafi mu jin da i, Uncle Mubarak ya aure mashi wurin zama" Yamutsa fuska Dr.Nawaz Yai"Kaci sa'a ba'a asar nake zaune ba, da tuni nasa anyi watsi dakai, donni bana son bare ya ra6i Ahlinmu," Jazz dake atsaye yana sauraron Rashin mutuncin da suke yi mashi, tuni idanunsa sun cicciko tab da kwalla. "Ya isa haka!" Zaid ne Ya fa a tare da kallon Jazz, Da hannu Yayi mashi alamar Ya tafi, bawan Allah Jiki asanyaye ya nufi Hanyar kitchen din gidan, tunkafin Ya karasa Able ta fito daga ciki hannunta ru e da tray na kayan marmari, ganin jazz yasa ta dakata da tafiya fuskarta da fara'a tace"Jazz Ya jikin naka"? Fuskar shi babu walwala Yace"da sauki" "Allah Ya kara lafiya" ya amsa mata da ameen, ganin Yana an kalle kalle Ne yasa ta fahinci akwai wani abu da yake nema don haka tace"ko akwai wani abu da kake bukata ne"? aga mata kai Yai ha i da cewa"Eh, Ina neman Faryat ne," "Muje na raka ka, Nima wurin su zanje kai masu Kayan marmari," amsa mata yayi da toh, ta yi gaba yabi bayanta, aranta ta ayyana ko me zai kai shi wurin faryat? Tantiriyar Yarinyar nan da babu Allah aranta" Upstairs suka hau, bayan sun sauka third floor, suka nufi Balcony dake acan sama,Tsayawa fasalta kyawun wurin 6ata baki ne sai wanda Ya gani, tunkafin su karasa Jazz Ya hango Su zazzaune saman wasu hadaddun Kujeru Bugun Dubai, Matasan an mata ne masu ji da kansu, A kalla sun kai su uku Kowaccensu Ta dauki wanka na kece raini, Kamshin turarensu tuni Ya soma Cika mashi hancinshi. Kaitsaye idanunsa suka sauka akan Faryat, wadda ke asanye da mini skirt ya matse jikinta, da yar skirt din Ya wuce Ass dinta, Rigar jikinta kuwa Ko cibinta bata rufe ba, ta bayyana shape din kirjinta hatta nipples dinta kana iya ganin tsininsu, babu mayafi akanta Kitson kalabar da akayi mata ne mai kyan gaske ansanya mata sparkling stones masu jan hankali saman gashin kanta, yatsun hannunta yana asanye da gold knuckle rings, Haka zalika Hancinta na amanne da nose ring, wata ziririyar sarka ce a kafarta, Yarinyar karshe ce wurin Iya barikanci, Hatsabibiyar gaske bata jin magana ko miskala zarratin, sai dai fa akwai kyan sura, komai nata irin na hajiya saratu ne banbancinsu girman jiki da shekaru. Matashiyar dake a gefenta, Yusra ce anwar Yaseer, Kallo aya zakai mata saika sake kallonta, Tsabar ha uwarta, itama fara ce sol, kamanninta sak dana mahaifiyarta Her excellency Muhibbat, gata doguwa tubarkalla, bayan ita sai Zulaihat kanwar Ziyad Wankan tarwa a ce alaunin fata tana da saukin kai ko a fuska ka kalle ta, babu wanda Ya lura da Jazz A cikinsu Hankalinsu na akan firar da suke Yi. able ce tayi masu sallama, Tare da ajiye masu tray din kayan marmarin saman round table din dake a tsakiyar kujerun su, juyawa tayi da sauri ta fuce tabar wurin. Wani irin shakkar Yi masu magana Yake ji, Sai faman bin Faryat Yake Yi da kallon urulla. "Na jaraba kiran layin Sister Hindu bata yi picking ba, may be ko bata a kusa ne da wayar, ita dai Yazrin nayi mata uziri, saboda tafiyar da suka sha nasan haryanzu gajiyar tafiya bata sakesu ba" Zalaihat ce tayi maganar tare dakai hannu ta dauki tufa tana ci "Ina ga mezai hana mu shiga gidan yi masu bangajiyar tafiya, Su mommy ma suna acan" "Ni dai ba inda zanje, sai zuwa gobe idan mun ha u wurin Dinner din daddy Hateem" Acewar Faryat Tana fa a tana farfari da idanunta. "Gobe akwai shagali, zamu yi sharholiyarmu son ran mu, Har nakagara goben nan tayi," Yusra ce ta fada tana karka a kafarta. Har Faryat Ta bu e baki daniyar tayi magana, Sautin ringing din wayar Jazz Ya dakatar da ita, Kusan atare suka wurga idanunsu kan fuskarshi, nan take yaji gabanshi ya fa i rass saboda kwarjinin da suka yi mashi. Yamutsa fuska Yusra tayi tare da kau da idonta Zulaihat kuwa Murmushi tasakar mashi "Dan uwa, Tun yaushe kazo wurin nan ne? Yana faman Kame kansa Yace"tare da abla muka zo" "Amma meyasa bakayi mana magana ba jazz," cikin kulawa ta fada tana dubanshi Ta fuskanci Hankalin shi ba kwance yake ba "Wa kake nema ne"? Kallon Faryat da yayi ne yasa ta gane ita yake son gani" Murmushi zulaihat tayi, Faryat dake kallon shi, wani irin shu'umin murmushine akan fuskarta, yun urawa tayi ta mi ewa ta dubi su Yusra"ni zan shiga ciki, bazan jima ba yanzu zan dawo" Yusra dake harararsa tace"faryat kin bani kunya, Ki rasa wa zaki kula sai wannan halittar" ta fada tana nuna shi da yatsa Zulaihat tace"Please Yusra, babu ruwanki da shiga sabgarsu" Ta6ebaki Yusra tayi Ba tare daya ankare ba, Faryat ta ru o hannunsa tare da jan shi suka soma tafiya atare, wani sanyine yaji ya ratsa zuciyarsa, duk da yasan ba lallai Faryat ta sassauta mashi ba, Ya riga daya san halin ta. Kaitsaye suka nufi bedroom dinta dake a gidan, adai dai bakin kofar shiga Dr.Jazz Ya dakata da tafiya, da sauri ta kalle shi hadi da kashe mashi ido aya tace "my babe meyasa ka dakata da yin tafiya? Let's go inside," ta fada tana matse hannunsa dake acikin nata, har cikin zuciyarshi yake jin matsar da take yi mashi. Muryarshi asa asa Ya ce"basai na shiga ciki ba, mu koma falo mu yi magana" aure mashi fuska tay "Jazz, you will lose your chance to talk to me if you don't go in," she warned. "If you don't go in, don't expect to see me again"! *Daga Al alamin Boss Bature *Littafin kurkukun addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga D Kurkukun Kaddara Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 8 Novels Elite Admin May 23, 2024 Sponsored Link _ *~ BOSSLADIESWRITERS ~Takun arshe An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists Daga al alamin Boss Bature __________________________ Tana arasa fadar hakan ta sanya hannu ta ture ofar ta shiga ciki, A alla Yafi karfin mintuna biyar a bakin kofar yana yanke shawara da zuciyarsa, ha a Yana matu ar jin tsoron Allah, bayason zama daki aya da macen da ba muharramarsa ba, hakanan ba tare da wata lalura ba, balle kuma faryat da ta kasance tantiriya, sai dai baya jin zai iya rasa wannan damar, Allah ya jarabce shi da tsananin aunarta, Itace mace ta farko da ya fara jin tsantsar sonta tun lokacin daya mallaki hankalinsa, ya mutu akan kaunar faryat yana son yarinyar duk da kasancewarta mara jin magana. Numfas awa yayi kafin ahankali ya tura kofar dakin nata ya shiga daga ciki, katafaren dakin kwana ne, kamar na ar sarki, tsabar haduwar furniture din dakin, Komai na cikinsa Launin black pink ne. Bayan shigarsa dakin, Sanyayyan sanyin A.c ne mai ha e da dadda an kamshin turaren faryat ya ratsa hancinsa da fatar jikinsa, Lumshe idanunsa yayi slowly ya bu e su akan faryat dake a tsaye gaban dressing mirror, ta juya baya kitson kalabar kanta ya sauko har mid back dinta, ta cikin madubin ta ke jifar shi da shu'umin kallo. Ganin ya arasowa gare ta, yasa ta juyo ta nufe shi, dab dashi ta aya suka soma jefa wa junansu kallo. Ba zai iya jurar sha amshin turarenta ba da kallon surar jikinta hakan ba aramin jefa shi yanayi ya ke yi ba, Muryarshi na rawa ya furta"Am.. umm.. tun da naganki zan tafi" ba zato ba tsammani yaji ta aura hannayenta saman kirjinshi, muryarta da shagwa6a ta furta"Ni ban gaji da kallon ka ba, My honey, tsawon lokaci bansanya ka a idanuwana ba, nayi kewar komai naka jazz.. " kafin ta are maganar, jazz ya tari numfashinta da cewa"Faryat tayaya zan yarda da kalamanki? Bayan ke da kanki kika fa i cewa bazaki ta6a sona ba, kuma ba zaki iya aure na ba" Juya mashi baya tayi ha i da goya hannayenta saman kirjinta kafin ta soma magana. "Jazz, I won't hide it from you. Nothing has changed. I love you, but I can't marry someone who has no origin", (Jazz bazan 6oye maka ba, Har yanzu babu abun da ya canza, Inasonka amma bazan Iya auran wanda bashi da asali ba,)" ta fa a tana girgiza kanta, kafin ta aura da cewa. "kaima ka sani jazz mommyna da daddyna ba zasu ta6a yarda mukasance atare ba, jazz I come from a wealthy family. How can I love someone like you who has no origin? What is your family status?" ta jefa mashi tambaya ba tare da ta jira amsar shi ba taci gaba da magana "Ta ya ya zan auri an tsohuwar mai aikin gidan mu" tun da ta fara magana sai yanzu ta juyo ta fuskance shi, Jikin shi yayi sanyi lakwas, hawaye tuni sun soma taruwa a cikin fararen idanuwansa, kalamanta sun kashe mashi kwarin gwiwarshi, sai yajima gaba aya ya tsani kan shi, ta fahimci halin da ya shiga sai dai ko ka an bata ji tausayin shi ba. "Jazz Hamsha an masu ku i suna rububi akaina, wa anda duniya tasan da zamansu, How can I choose a meaningless future for myself when I could have so much more?" a tsiwace ta fa
Chapter 4 · 0% Book details