Sashe 59
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 6 min read
Kamar yadda suke al'jabin ganin su haka suma su Rubina suke kallon su da matu ar ru ani akan fuskokin su, babu mai magana acikinsu falon yayi tsit kamar mutuwa ta gifta, har na tsawon mintuna kafin salsabeel Ya fara magana "Abun da kuke tunani dagaske ne, Ku daina kokwanto, wadannan da ku ke gani an uwanku ne, da kuka baro agidan kurkukun addara, ni kuma sunana salsabeel an tsohuwa tamira, nasan ba lallai ku shaida kamanni na ba, amma ita Unaisah ta gane ni...." fuskar shi dauke da murmushi ya yi maganar, har lokacin babu wanda ya motsa daga cikin su kamar gumaka, tsantsar tsabar rudani da mamaki ne Ya daure su har suka kasa magana, Hatta khadeeja da take da tabin hankali tayi kasa e tana bin su da kallo kamar tana so ta tuna su wanene su ...... . "Tayaya ma haka zata yiwu? Ni fa nagaza gasgata abun da idanuna suke nuna min, Kaina Ya ulle dan Allah ku fahimtar dani, ni dai a iya sanina kafin mu baro gidan kurkukun addarar amace muka barsu yanzu kuma sai mu gan su da ransu da lafiyar su? dama wanda Ya mutu Yana dawowa ne"? Sajeed ne Ya fa a fuskarshi da alamun ru Salsabeel Ya fahimci halin da kowan nan su Ya shiga, In har ba fa a masu ainihin abunda ya faru yayi ba, toh zaiyi wuya su yarda da bunda suke gani, cikin sanyin murya ya fara ba su labarin abun da ya faru bayan barin su gidan kurkukun addara...... Waiwaye adon tafiya Tayaya akai Salsabeel tare da su khadeeja suka ku6uta daga gidan kurkukun addara!? Bayan a iya sanin mu su deeja sun mutu sakamakon zuciyarsu da ta buga Bari mu koma baya don jin meya faru? Suna shiga Cikin Toilet in, Danish Ya datse ofar da sihirin shi, ya Janye tukunyar fulawar daga kan ofar, nan ta ke ta bayyana duk irin wahalar da suka sha ta i bu ewa shi Bugu aya yayi mata gaba aya ta 6alle murfin arfen ya dare biyu, Sun yi mamaki da al ajabi yace da su Ba zai bi su ba, zai tafi da Akwatin kayan su tare da back pack in su, za su tarar dashi a bakin ofar da zasu 6ula idan sun arasa hankalin su bai kwanta da maganar shi ba, gani su ke yi kamar wani mummunan abun zai faru da su idan baya atare da su, ganin sun toge sun i tafiya yasa shi Kwantar masu da hankali, da yar ya samu su ka Zu unna asa tare da kutsa kai aya bayan aya su ke shiga cikin ofar da rarrafe, Bayin Allah ga yunwa ga ishin ruwa, ga ra in da zuciyarsu ke yi masu, Ita kanta hanyar da suka biyo Wata uwar ura ga yanar girgizo da wari sai hawan masu jiki su ke yi, Amma saboda rashin kwanciyar hankali yasa basu damu da su ba. Babu mai magana acikinsu saboda unar da ran su ke yi masu, Angel ce tai arin tunasar dasu akan suci gaba da ambaton addu in data koya masu ko sun samu sassaucin a wurin Allah, sun au ki shawararta ahaka suka Dinga tafiya da rarrafe babu autawa, idan suka gaji su kan an zauna su huta kafin su dasa da wata tafiyar, A alla sun shafe tsawon awanni Takwas suna rarrafawa ba tare da sun kawo arshen ofar ba, a takure su ke Bayin Allah sun ga rayuwa gwiwowin affuwan su duk sun gurje sun sage, ma oshinsu ya bushe amas, tun suna ambaton ishir ruwa suke ji har sun gaji sun yi shiru......... A tsugunne yake gaban gawar tsohuwa tamira, yayin da hawaye ke sintiri kan fuskarsa, idanunsa sun ka a jawur da su, zuciyarshi ta gama karaya, tamkar baya a cikin hayyacin shi, gaba aya rayuwar duniyar ta sire mashi, duk sai yaji ya tsani kanshi, bai da wani buri daya wuce shima Ya mutu, sai dai baya son ya mutu batare daya gyara rayuwarsa ba, yana da burin wata rana yayi rayuwar yanci, kamar ko wani an adam, yana son yayi sallah ya gana da ubangijinsa, Tun kafin Ya mallakin hankalinsa Rayuwarsa take a cikin gidan kurkukun addara cikin kunci da takaici, idanunsa sun jima suna gane masa bakin zaluncin da ake aikawata agidan kurkukun addara, babban takaicinsa mutuwar mahaifinsa tamira batare da ta cimma burinta ba na ganin ta kawo karshen zaluncin shuwagaban nin gidan kurkukun addara, bai ta6a tsammanin zata riga shi mutuwa ba, yaso ace yacika mata burinta sai dai kash addara ta riga fata...... Babban burinshi Su Unaisah su tsira da ransu ko dan su kai labarin gidan kurkukun addara saboda al'umma su san da zaman shi, ko an samu wadanda zasu yi shahada su kawo karahen zaluncin da ake aikatawa..... Hawayen dake sauka kan kuncinsa a hankali suke iga saman gawar tsohuwa tamira.... Gaba aya ya manta da lokacin shi da ke tafiya, sam ya shafa'a ya manta da zancen binne gawarsu da yace zaiyi saboda hankalinsa ya gushe. Kwatsam yayi zurfi acikin tunaninsa, ba zato ba tsammani kamar daga sama Yajiyo sautin dirar wani abu mai matu ar razanarwa, harta ginin dakin sai da ya girgiza, lokaci aya ya zabura ya mi e zuciyarshi na harbawa da karfi da karfi, tunkafin ma yaga menene ranshi ya bashi cewar Giants ne na gidan kurkukun addara, mutanan da babu igon imani aransu, zuciyarsu tamkar dutse take, kurame ne kuma makafi ne basa ji basa gani umarnin Elders din su kadai suke bi. Wani irin wahalallan Yawu salsabeel Ya hadiya mai acin gaske, tuni zufa ta soma wanko mashi, gaba daya yabi ya zauce saboda bai da karfin da zai Iya ja da su, sunfi karfin shi nesa ba kusa ba. Tsabar kidimar da yayi ce ta shi yin zarya a dakin tsohuwa a kokarinsa naya nemo hanyar da zai kubutar da gawawwakinsu gudun kada su wulakantasu .. Kafin yayi wani yunkuri Ya soma jiyo takun tafiyarsu, A matu ar firgice Yake kallon fadadan kafafuwansu. Kusan su uku ne, Wasu irin gabza gabzan samudawa masu kirar Zakuna, kamar fatalwu haka suka fado dakin, from head to toe sun rufe jikinsu da bakaken kaya baka Iya ganin komai nasu. _Yawu salsabeel Ya ha iya, ta ko'ina zufa ce ke tsastsafo mashi ta cikin hudojin gashin fatarsa, muryarsa da tsantsar tashin hankali Ya furta"zanyi maku bayani...." bai arasa maganar ba, Muryar wani basamude daga cikin su mai amon gaske Ya furta"Salsabeel ka yi kuskuren etare iyakarka, ka riga da kasan hukuncin wanda Yaci amanar Elders! Sakamakon ka mutuwa ce, zakayi mummunar mutuwa salsabeel zamu kashe ka sannan mu watsa ma karnukan mu naman ka su cinye shi, bayan haka wa annan antattun gawarwakin da ke a kwance zamu kwanta da su, idan muka gama biyan bu atarmu da su, zamu cire sassan jikinsu muyi farfesu da su, Kasusuwan jikin su kuma zamu rataye su ne......_ *Daga Al alamin Boss Bature *Littafin kurkukun addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura* 3196407426 First bank Bature Hafsat Muhammad, *bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268* YOU MAY LIKE THESE POSTS Previous Post Next Post GET IN TOUCH SUBSCRIBE US[14/10, 6:05 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: Home Kurkukun Kaddara Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 20 Complete Novels Elite Admin June 20, 2024 Sponsored Link Novels Elite English _*~ BOSSLADIESWRITERS