← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 17 OF 247

Sashe 17

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

kwana, fatan ka ta shi lafiya.. ' ta fa a la66anta na dan kerma without looking at him Gogan naka ya kasa magana saboda kyanta da ya dauke ma shi hankali Muryar ta da shagwa6a ta furta ya shureim ina magana ka share ni... Lumshe idanunsa yai yayin da yake shakar kamshin turaren dake fesowa daga jikin ta Muryarshi can asa makoshi ya furta" nabd alqalb ( ) kin yi min kyau ban yi tsammanin idanuwana za suyi min tozali da kyakkyawar fuskar ki ba..." arude ta maimaita kalmar nabd alqalb ta dago tana zare mashi blue eyes din ta, muryarta na an rawa ta furta"ya shureim bansan me kake nufi ba" Side smile ya sakar mata, tare da matsawa dab da ita, tamkar zaiyi mata ra a a kunne ya furta"Bugun zuciyata" farfari tayi da idanunta wani irin farin ciki Ya lullu6eta Batai wanai aune ba taji ya manna mata sumbata saman soft cheek din ta' waro idanu tayi a ru e ta watsa da gudu ta nufi hanyar bedroom din ta Bin bayanta yayi da kallo tamkar yabi ta haka ya ke ji "Yaya Shureim kaine? Yaushe ka zo shine baka min sallama ba" kamar daga sama yaji muryar benazir firgigit yai tare da dubanta Yana kokarin bude baki yai mata magana karaf idanunsa suka sauka akan shatun yatsun hannun dake akan wuyanta ru u rudu fatar wurin tayi dabra dabra jawur, gabansa ne yayi wani irin mugun fa uwa ji kake rass Benazir bata lura da abun da yake kallo ba, gaba aya ta fa a kirjinshi ta rungume shi ha i da manna mashi peck kan kuncinsa, irin gaisuwarsu ta larabawa Idanunsa a zare yake kallon fatar wuyanta, kafin ya daddage ya aura tafukan hannayensa kan kafa unta ya ago da ita "Benazir! " da karfi Ya ambaci sunanta "Me nake gani akan wuyan ki"? Ya jefa mata tambayar Farat aya ta gane me yake magana akai, da sauri taja hannun shi suka shiga dakin gudun kada wani yajiyo su "Tambayarki nake yi kinyi shiru baki ce komai ba!" adan tsawace ya furta maganar Batasan sa'adda ta fashe mashi da kuka ba, cikin shesshe ar murya ta labarta mashi abun da ke faruwa tun daga rana ta farko da aka fara kawo mata hari Ranshi yayi mugun 6aci na kin fada mashin da batayi ba, In a breaking voice ya furta"shi ne baki fa a min ba"? "Yaya shureim bansan wanene yake son rabani da rayuwana ba, bansan meke shirin faruwa dani ba, na 6oye maku ne saboda ban dauki abun serious ba, da farko nayi tsammanin mafarki ne, ashe ba haka bane so ake akashe ni yaya shureim bansan zunubin dana aikata ba.... ' ta arasa maganar tana faman shesshe ar kukan, Hankalin shi idan yayi dubu toh ya tashi, ya gaza yarda da abun da idanuwanshi suke gane mashi aura yatsun hannayenshi yai akan wuyan nata ya shafa shi a hankali, runtse idanunta tayi saboda ra in da taji, ganin hakan yasa shi janye yatsun sa Yama rasa tunanin da zanyi dangane da bakon al'amarin nan Ruko hannayensa tai acikin nashi tana cigaba da kuka take fadin"yaya shureim ka tayani da addu'a, bana son in mutu ban hadu da mijina da ata ba, yaya shureim ka taimaka min idan ba haka ba wata rana za'a iya farkawa ataras da gawata, jiya ba don kiran da akayi min ba har sautin karatun al'kurni ya fita da tuni na jima da mutuwa... Bai bari ta are maganar ba, Ya toshe mata bakinta da tafin hannunsa Kwantar da kanta yayi kan chest dinsa muryarsa kasa kasa yake ambaton Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un yayin da zuciyarsa ke dakan uku uku!!! "Yaya shureim ko dai aljanune suke son kashe ni? Idan ba su ba to waye zaiyi min hakan a gidan nan? Babu wani bare a cikin mu, sai house maids da security officers, babu abun da ya ta6a ha ani da wani daga cikin su, bansan su ba, balle har ace na aikata wani abu ne da zaisa a nemi rabani da rayuwana...... ' cikin jin kunar rai ta furta maganar. "Yaya shureim dan Allah mubar gidan nan, dama saboda mu ha u da aneeleerh ne yasa na wallafa raina akan zuwa, tun da ban samu hanyar da zan hadu da ita ba, mu koma gida zai fi min kwanciyar hankali na...." Tuni idanun dr shureim sun cicciko da hawaye, yai matu ar girgiza da jin abun da ke faruwa da yar uwarsa tabbas yana ji aranshi wani abu ne ke shirin faruwa da ita, dole ya mi e tsaye don ganin ya ceci rayuwarta *(Mu ha u Jibi Alhamis Idan Allah Ya kai mu da rai da Lafiya, Don jin Yadda zata kaya)* *Daga Al alamin Boss Bature Kurkukun Kaddara Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 11 Complete Novels Elite Admin May 26, 2024 Sponsored Link _ *~ BOSSLADIESWRITERS ~Takun arshe Best gifts for your loved ones An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists Best gifts for your loved ones Daga al alamin Boss Bature __________________________ Shafa sumar kanta ya soma yi cikin sigar lallashi ya furta"Allah yana atare dake, duk wani mai neman ki da sharri kanshi zai koma, bi'iznillahi bazan bari wani cutar min dake ba a karo na biyo, zan yi iyakar bakin kokarina don ganin na baki kariya da ayar Allah, zan iya hana idona bacci don inyi gadin ki a kowani dare kafin lokacin da zamu bar gidan, Inaso ki kwantar da hankalin ki, bana so ki sanya damuwa aranki, mu bi komai a hankali don ganin mun gano wanene ke yi maki hakan, bana son jin maganar nan abakin wani, kibarta kawai daga ni sai ke!!" kwantar mata da hankali yaci gaba dayi, tare da karfafa mata gwiwa har ya samu ya shawo kanta.... CHIEF OWAIS Kasancewar Jiya bai samu isasshen bacci ba, sakamakon nafilfilin da ya tsaya yi, hakan ya haifar mashi da jin matsanancin bacci mai nauyin gaske, tun wuraren arfe bakwai na safe Daddy sharafudden yake ta faman zarya zuwa room din shi don ganin koya farka amma shiru har ya tafi office dinsa dake anan cikin Villa..... Wayarsa ce ta soma yin ringing, da zarar ta katse wani kiran ke shigowa, da wata irin kasalar bacci ya bu e eyes dinsa wadanda suka canza launi, addu'ar ta shi daga bacci ya ambata aransa kafin ya mai a hannu ya dauko wayar dake kan nightstand, ba tare daya mi e daga kwancen da yake ba ya soma duba me kiran nashi, missed calls ya gani har shida, Uku daga Prime minister, biyu daga boss man, lumshe idaninshi yayi kafin ya aje wayar ya sauko ya nufi bathroom, an mintuna alilan Ya fito waist dinsa aure da towel fari yal, gaba aya irar arfinsa ta ara baiyana, irjin nan nashi acike ya ke da albarkatu. A gaban mirror ya tsaya tamkar mai nazarin wani abu, A lokacin da baiyi tsammani ba kwatsam yaji An rungumo shi ta baya, A ru e Yakai idaninsa ga hannun wanda ya rungumo shi, nan take ya sauke ajiyar zuciya dama sai da ranshi ya bashi cewar shi ne. "Daddy ba sallama, har kasa gabana Ya fa Tuntsirewa sharafudeen yayi da dariya ba tare daya raba jikin shi daga na chief ba Muryarsa da tsantsar farin ciki Ya furta"Nayi kewar ka ne sanyin idaniyata, da tunaninka na tafi office, nagaza ta6uka komai shiyasa na dawo don inga ko ka farka, Ina fata ka yi breakfast din ka" cikin kulawa yai maganar yana leken face din sa ba tare daya raba jikin sa daga na shi ba "Ban kaiga yin breakfast ba, saboda ban jima da tashi daga bacci ba" "Hakan na nufin baka samu isasshen bacci ba daren jiya, bana hana ka kaiwa dare kana aiki ba"? ya fa a yana aure mashi fuska' Chief owais dake kallon daddyn nashi wani irin sanyi ne ke ratsa heart dinsa "Ay min afwa dad, zan kiyaye hakan, nagode da kulawarka agare ni" "Good, yanzu fa a min me kake son ci insa a ha a maka" "Bazan samu damar yin breakfast ba, gida zan wuce" juyo da shi Dad sharafudeen yayi suka fuskanci juna "Yau ma kana nufin bazan samu damar cin abinci a tare da kai ba? Saboda kai na hana kaina yin breakfast duk don saboda muci atare, shi ne yanzu kake fada min tafiya za ka yi"? fuskarshi babu annuri Ya furta maganar, "Nayi jiran banza kenan, Bari na koma office, Allah ya kiyaye hanya" Juyawa yayi cikin takun sauri Ya nufi door room Kafin ya bu e kofar, Chief owais yai hanzarin bin bayan shi, Gaba aya yayi hugging dinshi ta baya "Am sorry dad, kasan bana son Bacin ranka, sannan bansan ni ka tsaya jira mu yi breakfast ba" Lumshe ido dad sharafuddeen yayi, yayin da yake sauraron shi "Lokaci na naka ne daddy, duk wani abu mai mahimmanci yabiyo bayan naka, Idan ma kace kada na fita, wlh ba inda zanje zan tsaya tare da kai ne" an kalamai chief owais yake furta mashi, cikin ankanin lokacin zuciyar sharafudeen ta sassauto daga fushin da yayi. Juyawa yai suka fuskanci juna ido cikin ido "Idan na tuna yadda Dan uwana hateem yake kukan rashin a da Allah bai bashi ba, Ni kuma Allah Ya bani an sai dai bamu da lokacin juna, abun ba aramin karya min zuciya yake ba, bana so na bata maka lokaci, Ka tafi kawai, ay zamu hadu ne a wurin dinner da anjima" Girgiza kai chief owais yayi, calmy ya furta"ba zan iya fita ba daddy, idan har banyi breakfast tare dakai ba, ka yi hakuri, ka bari mu yi kawai, daga ni har kai zamu fi samun kwanciyar hankali" Dafa broad shoulder dinsa yai da hannu aya"Ina alfahari dakai bugun zuciyata, kaga kuwa yadda ka kara girma da kyau? Ya fada yana duban jikin shi from head toe, "Da gaskiyar mutane da suke fadin na iya haihuwa" murmushin gefen fuska chief ya dan saki har dimple dinsa na chin ya lotsa wani irin madarar kyau. "Amma dai yau zanga Surukata ko"? ya tambaya yana age mashi gira Jinjina mashi kai chief owais yayi alamar eh "Kasan ban ta6a ganin ta ba, saboda busy
Chapter 17 · 0% Book details