Sashe 34
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 4 min read
hankalin ba karamin tashi yayi ba ganin ta 6ata mata wankanta don ma Allah yasa rigar baka ce Muryar matar na rawa ta soma bata hakuri. Shiru unaisah tayi tamkar bazata tanka mata ba tace"bakomai, ay ba laifin ki bane, Ni ce na bangaje ki, bansan da mutun abayana ba" A ru e matar tace"akwai rest room ki zo muje ki wanke rigarki please, idan ba haka ba za'a hukunta ni ne idan wani yaga ruwan lemun nan a jikin rigar ki" Girgiza kai unasah tayi"a'a bani bu atar zuwa, Ki tafi kawai, ay rigar baka ce babu wanda zai gani" Magiya matar tadinga yi mata akan tazo su tafi ta wanke mata rigarta, ganin tasa naci ne yasa ta amince mata, da sauri matar ta zukunna ta kwashe glasses din ta mayar a tray, kafin ta juya Tayi gaba unaisah tabi bayanta, babu wanda ya lura da abun da ya faru saboda sautin ki an daya kara e hall din hankalin kowa na akan dance floor,. Wani corridor suka shiga a inda jerin rest rooms din suke ta nuna mata aya daga cikin su, ki shiga zan jira ki anan" amsa mata tayi da toh. Unaisah kamar kada ta shiga haka take ji saboda hankalin ta bai kwanta da matar ba, bu e kofar tayi shigarta ke da wuya taji alamun an datse ofar, sai dai ranta bai kawo mata komai ba, agaban sink ta tsaya ta kunna tap ruwa ya shiga karanyowa ta soma wanke inda lemun ya 6ata, bayan ta gama ta tsaya tana kallon fuskarta ta cikin mirror bakomai take tunawa ba face fuskar chief Owais hakika Yaja hankalin ta, musamman a lokacin da aka so aci mutunci su ya kare masu martaban su, Murmushi tasaki har dimple din ta ya lotsa, can kuma ta juya akalar tunanin nata ga garkuwarsu, tasan duk inda yake ayanzu yana cikin koshin lafiya don ta fahimci prime minister ba karamin kaunarsa yake yi ba, tabbas zataso taga yadda zai tarairaye shi..... _Sam ta manta a rest room take, tunawa da yan uwanta yasa tayi saurin juyawa zata fuce sai dai me? Tana jan ofar taji kamar ta dam i dutse, bata kawo komai aranta ba, ta soma knocking tana fadin"pls kibu e min kofar na kasa" shiru taji mata bata amsa mata ba, kusan sau uku tana neman taimakonta amma shiru, bata amsa mata ba, gaba aya taji ta takura hankalin ta ya fara tashi, bubbuga ofar tadinga yi tana cigaba da fadin pls bakowa ne akusa ku bu e mun kofa, tun tana sa ran za a bu e mata har ta fara fidda rai, zuciyartace ta soma raya mata gaya can za'a cutar da yan uwanta aikuwa da karfi ta soma bubbuga ofar kamar zata balle ta, har kafa take sanyawa tana harba jikin ta, babu alamun zata bu e, tana nishi ta ja da baya ta watso da gudu ta bangaji kofar duk don ta samu ta bu e amma duk abanza, Lokaci aya tafara burkicewa dama brain in su da rauni acikin ta, gaba aga rayuwar kullan da su ka yi a gidan kurkukun addara ta fara dawo mata a cikin kanta, sautin dariya dariya ta soma ji da shesshe ar kuka yaran da muryoyin wadannan tsaffin da suka ta6a bata naman mutun ta arfi suka sanyata dole ta ci, runtse idanuwanta tayi tare da sanya tafukan hannayenta ta daddafe kanta dake wani irin mahaukacin sarah mata, wani irin tsoro da firgici ne ya soma ziyartarta, rushewa tayi da kuka tana bugun kofar muryarta da shesshe ar kuka take fadin"Wayyo Allahna ku bu e mun kofa! na shiga uku, zan mutu kaina, Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'in Boss ka bu e min kofa zasu kashe ni, Danish kana ina kazo ka taimake ni, nasan bazaka bari a cutar dani ba, nashiga ukuna sajeed naufal Batool wai baku jina nane so kuka na mutu.... cikin fitar hayyaci take yin sambatun tuni mayafin dake akanta ya zame asa, duk tabi ta yamutsa gyaran gashi da akayi mata tamkar mahaukaciya haka ta koma, jikinta duk ya raunata saboda bugun kofar da take yi tana faman ciccije la66anta, ga arancin iskar dake a wurin ta fara affecting dinta, gwanin ban tausayi baiwar Allah, jan numfashi ta cigaba dayi tana ganin jiri jiri a idanunta kamar daga sama taji zubar wani abu a tsakankanin cinyoyinta da wani irin matsanancin ciwon mara na fitar hayyaci nan take wata juwa ta kwashe ta gaba aya ta kife kan floor sumar kanta ta tarwatse har ta saman fuskarta, hannayenta daddafe da cikinta dake ta mur amata yanayi mata zogin azaba, muryar ta adisashe take ambaton Allah.............._ *Daga Al alamin Boss Bature *Mu ha u jibi Alhamis Idan Allah yakaimu da rai da lafiya* *Littafin kurkukun addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura* 3196407426 First bank Bature Hafsat Muhammad, *bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268* kukun Kaddara Takun Karshe Page 14 Complete Novels Elite Admin May 31, 2024 Sponsored Link Novels Elite English _ *~ BOSSLADIESWRITERS