← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 85 OF 247

Sashe 85

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

zarga a cikin su? hakan ma bazai ta6a yiwuwa ba, wannan rashin imanin badai a family insa ba, sai dai wani baren dake a cikin su, Knocking kofarsa akai, nan take alert ya shigo masa, kamar bazai tashi ba, a kasalance Ya mi e Ya nufi wayar Ya danna unclock slowly ofar ta bu e, bai kai idonsa ga mai shigowa ba hankalinsa na akan missed calls din da akai masa daga delivery man na Companynsu, tunawa da sa on Hateem yasa shi saurin dannawa mutumin kiran bayan yai picking suka gaisa ya sanar dashi sa one Ya kawo masa tun azu Ya shigo jami'ae sun hana shi arasowa ciki, "Okey, Gani nan zuwa" ya furta, Sauke wayar yayi daga kunnansa Juyawar da zaiyi ke da wuya karaf idanunsa suka sauka akan afafunta dake asanye cikin highhill, sam ya manta da izni daya bada na ashigo dakinsa, Tun daga asa Ya fara kallonta har Ya sauke idanunsa kan fuskarta, ganin kallon da yake yi mata ne yasa tai saurin cewa "naga kana waya shiyasa ban yi magana ba" muryarta ba aramin sanyaya masa zuciya tayi ba sai yaji kamar yasha pain reliever ne, Kallo aya da unaisah tayi masa sai da ta fahimci wani abu na damunsa, "Ina wuni," Lumshe idanunsa yai muryarsa da sanyi ya furta "lafiyalou," "Idan akwai wani aiki da zan maka ka fa a min" "Okey" ya fa a tare da kallon bedroom dinsa "ki gyara min akin but karki takura kanki" amsa mashi tayi da toh, Fucewa yai daga akin Ya barta ita kadai wani irin dadi taji, sai da ta 6ata lokaci wurin sha ar kamshin turarensa daya cika dakin kafin ta fara gyara mashi gadon shi, A sitting room dinshi Yasa aka shigo mashi da an sakon, da sallama Ya shigo hannunsa ru e da wata katuwar shopping bag mai auke da logo na Obie tech, "Barka da warhaka Yalla6ai, fatan na same ka lafiya" yana daga zaune kan sectional sofa Ya amsa mashi da barka da zuwa, "Yawwa Sir, ga sa on" da hannu Ya nuna masa gaban sofa in da Yake mutumin Ya arasa Ya sauke jakar kayan Kafin sukai sallama Ya juya ya fuce, Ko minti biyar ba ayi ba wani senior agent Ya shigo sitting room in hannunsa ru e da mug din coffee, cikin girmamawa ya gaishe da shi kafin Ya aura masa cup din kan table din gabansa, Da hannu ya nuna masa shopping bag din "fito min da kayan dake a ciki" "Okey sir" zu unnawa yayi agaban Jakar Ya fara zaro Apple laptop sabuwa gal, tare da phone box na Iphone 15pro max, A hankali Ya aura su kan rug din gaban sofa din kafin ya arasa curo sauran kayan, Apple ipad da headphone tare da watch box and eyeglass case" bayan ya kammala curo su, chief Ya an jinjina kansa kafin yace da shi ya maida su ciki ya amsa mashi da Okey Sir, mayar da su ciki yay sannan Ya mi e Ya sarah mashi da hannu yay mashi alamar yaje ya juya ya fuce, Har cikin ranshi Yaji dadin kyautar da Hateem yayi ma yaron kaya masu kyau da tsada, aransa ya ayyana zaiyi amfani da wannan damar wurin ganin Yaja shi a jiki, Cup in Ya dauka Ya fara kurbar coffee a halin Yanzu Baya bu atar kowa a kusa da shi shiyasa Ya ke6e kansa don Ya samu damar Yin nazari, A 6angaren Unaisah dake gyara masa bedroom dinsa, har ta gama da gadon ta dawo gaban dressing mirror insa tana jera masa perfumes in yayi amfani dasu, Tunkafin tagama take Jin kamar fa uwar gaba, kamar ance ta ago ta kalli madubin kwatsam idanunta suka sauka akan shi, Rasss! taji gabanta ya fa i, a matu ar firgice ta juyo tana kallon shi ya har e hannayensa kan irjinsa fuskarsa kamar wanda aka aiko ma sa on mutuwa, ko tayaya akai ya shigo akin bayan kofar tana da security? in badai Chief in bai rufeta ba, anya kuwa shi ne? Ko dai iskokan dake ajikinsa ne? Taya akai ma Yasan tana a dakin Chief?, Yawu ta ha iya da yar zuciyarta na harbawa da matsanancin bugu ta furta"..My man" Wani kallon tuhuma Ya wurga mata tare da ara ha e girarsa, Muryarta da inda inda tace "um..ka gane, wai dama ina an gyara masa dakinsa ne kaga ya taimaki rayuwarmu shiyasa nake son kyautata mashi....." kamar mara gaskiya haka ta fara kora masa jawabin da bai tambayeta ba, har wani gumi ta fara ha awa akan fuskarta duk da sanyin A.c din dakin, "You don't want peace" da kakkausar murya taji Ya fa "Me kake nufi?" "Abunda kunnanki Yajiye maki" Yai maganar tare da takawa yaje gabanta ya dam o hannunta ya jata da karfi ya nufi ofar, kokarin wacewa ta dinga yi tana fadin "dan Allah ka sake ni, ban kammala Yi masa gyaran ba, Daddyna ne yace na dinga kyautata masa...." ko ta kanta baibi ba har sai da Ya fito da ita daga akin ya nufi bedroom dinsu da ita, A kan gado Ya wurgar da ita ta mirgina tana faman maida numfashi, "Kada ki kuskura ki ara zuwa akin shi idan ba haka ba Kinsan zan iya komai akanki, har Daddyn naki bazan yale sa ba saina ja masa kunne akanki in har yana son zaman lafiya dani" waro idanu waje tayi tare da agowa tana kallon shi, Ya ha e rai kai kace ba daga bakinsa maganar take fitowa ba, Harara ya watsa mata kafin ya juya zai bar akin, durowa tayi daga kan gadon jiki na 6ari tayi saurin shan gaban shi Ya tsaya yana kallonta, Wani irin kwarjini yayi mata a ido, cikin sanyin murya tace"tunda bakaso bazan ara ba, amma dan Allah kada ka ta6a min Daddyna wallahi ina son shi bana son wani abu ya same shi, kuma ay shi baisan ala ar dake a tsakanina dakai ba shiyasa yace haka..." marairaice masa fuska tayi kamar zata sanya mashi kuka wani irin kallo taga Yana bin ta da shi, tunawa da abunda Ya faru azu ne Yasa tayi saurin matsawa ta bashi hanya don Ya wuce, Yana fita daga akin ta sauke ajiyar zuciya, tsoki ta dan ja abun na shi ya fara bata takaici, Wannan wani irin kishi ne? "Jarababbe kawai" ta fa a tare da samun wuri gefen gadonsu ta zauna tana faman ha e rai, ta udiri aniyar sai ta koma akin chief yi masa aiki ko ba yau ba sai dai Ya ha iyi zuciya ya mutu, saboda shi bazata i bin umarnin Daddynta ba duk da tana jin tsoron yace zaiyi mashi wani abu don ta fahimci ba kaine da shi na, _______________Mahboob Shigowa gidan yayi bayansa a goye da Baby Junaid, tunda yayi sallama idanunsa suka sauka akansu Zeenatu dake a falon har kusan firgita yayi da ganinta saboda kyanta da yaja hankalinsa, Aneelerh na ganinsa ta mi e tana fa in "Oyoyo Baby junaid ina, mahboob Ina ka kai min shi tun safe sai Yanzu fisabilillah, halan koma abinci baici ba" ta fa a tare da kar6ar Junaid ta rungume shi a jikinta, sam babu kuzari a jikinshi kamar bacci ma yakeyi ya farka Muryarsa tamkar zai fashe da kuka Yace"Mommy, Yaya mahboob bai da tausayi sai da nace masa ni ya dawo dani gida amma ya i ya dawo dani, kuma wallahi Allah bazan sake binsa unguwa ba" idanunsa aruntse yake masifa, gaba aya mutanan falon Suka kwashe da dariya hada Benazir da bata jima da fitowa ba, Yaron ba aramin burgesu Yayi ba musamman Zeenatu, duk rashin sakewarta jiki na rawa ta mi e ta nufi su Aneeleeh tace "Aunty ki bani shi in dauke shi" Murmushi Benazir tayi "Allah yasa ya yarda rigima ne da shi" mi a mata shi tayi, abun mamaki jikinshi har 6ari Yake wurin Mi a ma Zeenatu hannu don ta auke shi Ummi na dariya tace " wal uba yaga farar fata, da mu mukace masa yazo yadda ransa ya 6aci in nan wlh ba zuwa zaiyi ba" dariya sukai baki aya, Rungumesa Zeenatu tayi har wani ara ameta yakeyi, komawa tayi kan sofa ta zauna hannunta akan sumar kan shi daga bisani mahboob Ya gaishe da su Dr shureim fuskokinsu da fara'a suka amsa mashi, gabatar masu da shi Aneelerhtayi kamar yadda ta gabatar masu da Zahra a matsayin ya'yan uncle dinta, Sunji dadin karramasu da akayi, ko da lokacin salla yayi Mahboob ne Ya raka Dr shureim masallaci sukayi sallah atare, Har wuraren karfe shida na marece suna agidan, Dr shureim yaso su tafi Mami ce ta tsaida su saboda abie ya kira waya yace in sunzo su jira su dawo gidan don su gaisa, Bayan dawowar su Abie a falo suka zauna wata sabuwar firar suka soma yi cikin raha hada Uncle an Iya Ya dinga basu labaran ban dariya gaba aya suka cika su da farin ciki, baiwar Allah Benazir daurewa kawai takeyi duk don kada su gane halin da take a ciki, Aneelerh ce da Mami kadai suka san meke damunta, da zarar sun ha a ido da Aneelerh take yi mata alamar tayi ha uri, har bayan sallar magrib suna gidan Lokacin da zasu tafi har bakin motarsu suka rako su baki aya Kamar kar su rabu da juna, musamman benazir da Aneelerh, haka itama Zeenatu da Junaid yaron Ya kwanta mata aranta, har hotuna tayi masu da wayar Dr shureim, ko time in da zai ci abinci ita ta bashi abaki, bayan sunyi sallama da junansu suka tafi, su mami basu daina kallon motarsu ba har suka fuce daga gate din gidan kafin suka koma ciki. ______________ Tun cikin mota Zeenatu ta lura da Yanayin Benazir ta ha e rai sosai fuskarta tayi jawur Ko magana bata son yi, Ita ka ai tasan ra adin da take ji ta osa su koma gida saboda taji zafin 6oye mata gaskiya da Mami tayi, Motarsu na arasa shiga gida Kamar jira take Dr shureim Yayi parking azafafe ta hanka e murfin motar ko yar purse dinta bata dauka ba ta nufi falo, Hankali a tashe Dr shureim Ya fito Yabi bayanta, Itama Zeenatu ta fito hannunta auke da purse in
Chapter 85 · 0% Book details