Sashe 152
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
nima twin sister dina tana can, bana so su kashe min yar uwata duk da bani da tabbacin tana araye kota mutu...." kuka ne Yaci karfinshi, Ya kifa kanshi saman sofa. Wani irin tausayin su ne Ya kama Ummi, Tuni taji hawaye sun cika idanunta, lamarin rayuwar yaran tana matu ar tada mata hankali, har yau tana jin labarin su tamkar a mafarki saboda abun yafi karfin tunaninta. Fashewa jemimah tayi da kuka tana fadin "nima wlh saina tona masu asiri, mugaye azzalumai kawai, hadama wannan tsohuwar data kusa kashe mu nida su Azeeza, Inaji ina gani majnoon dina ya mutu, wlh saina daukar mashi fansa, koda zan rasa raina ne..." rai a6ace tay maganar, idanunta sunyi jawur ga ruwan hawaye dake zarya kan kuncin ta, dafe kai Deeja tayi da hannunta tamkar zata fasa masu ihu, idanunta sun rune zuwa ja, kwata kwata bata son jin maganganun da su ke yi, ewa tayi da sauri ta fuce daga falon, duk suka bi bayanta da kallo babu wanda yayi yunkurin dakatar da ita. "Bazan ta6a manta irin azabtarwar da sukayi mana ba, wallahi rantsuwar an musulmi ba gudu ba ja da baya sai mun fallasa su kwara duniya tasan me suke aikatawa, ay yaya Salsabeel ba sai ka sha wahalar yi mana bayani ba, dama mu lokaci kawai muke jira in ma takama har prison din aje damu ayi fa an da mu, wallahi zamu bada goyan baya ari bisa ari ko da silar hakan zai ja mu rasa ran mu wlh sai inda karfin mu Ya are, Kome suke son ji zamu fa a masu...." tun da Unaisah ta fara zazzaga masifa, suke kallonta jikinta har jijjiga ya ke yi tsabar fusata da 6acin rai, an ta6o inda keyi mata ayi.." bata are maganar ba, Danish Ya mi e daga zaunan da yake kan Sofa, gaba aya suka bi shi da kallo Salsabeel Yace"Danish Ina zakaje ban gama magana ba"? Ko kallo bai ishe shi ba, Ya fuce daga falon, sam unaisah takasa karasa maganar, Da tsantsar mamaki suka bi bayan shi da kallo har ya 6ace ma ganin su. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Haris Yace"ka gani ko ya salsabeel? Danish Ya canza kamar bashi ba, Yanzu ji muna magana mai mahimmanci Ya tashi Ya tafi kamar abun bai shafe shi ba, haka muke fama da shi baya son shiga cikin mu kuma baya son muje gurin shi..." cikin jin kunar rai Haris yayi maganar yana kallon Salsabeel. Korafe korafe suka dinga fada mashi akan danish, Unaisah tace"nasan ma zai yi wuya ya bamu hadin kai, kuma yafi mu sanin komai dangane da gidan kurkukun addara" a marairaice tay maganar, Shiru salsabeel yayi jim yana an jinjina kan shi kafin cikin sanyin murya yace"sai kun yi hakuri da shi, saboda ba yin kan shi bane, sau dayawa wasu abubuwan da za ku ga yanayi wallahi ba shi bane"! A matu ar ru e suka kalli Salsabeel, Musamman Unaisah Maganarsa Ta jefata a ru ani, Har dai tagaza jure tace"Ya salsabeel ban fahimci me kake nufi ba! Naji kace wani lokaci ba shi bane"! Kallon ta salsabeel yayi"ina nufin wani abun da ya ke yi bayin kan shi bane, shaidanun dake a jikin shi ne, su ne suke Controlling din shi, zai iya wuni ba acikin hayyacin shi ba, nasan baku taba lura da hakan ba, shiyasa baya son shiga cikin ku, kuma baya son wani yaje gurin shi, idan ba wanda yake son gani ba, amma abun da yakamata ku cigaba da taya shi addu'a, In sha Allah idan mukayi nasarar raba shi da evils din jikin shi, zaku sha mamaki, zai dawo ainihin wanene shi...." "Yaya salsabeel amma dai bazai manta damu ba ko"? Batool ce tay mashi maganar, "Taya zai manta daku? Abokan kuruciyar shi, sai dai wasu abubuwan da yake yi zai daina su, zai canza sosai fiye da yadda baku ta6a zata ba.." Hankalin Unaisah Ya tashi ba ka an ba, Aranta ta ayyana idan har maganar Salsabeel ta tabbata tabbas akwai damuwa ba kadan ba, sai dai ta hana zuciyarta gasgata maganar shi. e trolley din gaban shi yayi duk suka kura ido [14/10, 6:06 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: Novels Elite Home Kurkukun Kaddara Kurkukun addara Takun arshe page 45 Complete by Boss Bature Novels Elite Admin September 06, 2024 Sponsored Link Takun arshe Zama ya yi daga gefen gadon tare da kallonta Ya kashe mata ido aya ya age gira cike da izza yace"me kike tunani ne? Kinyi mamakin ganina ne"? Shiru tayi bata tanka mashi ba, saboda ita har yanzu bata yarda cewa dagaske shine take gani ba, kokwanto take anya bata samu ta6in hankali ba Sarai ya fahimci Halin da take aciki, Ko ajikin shi, saima kwantar da kanshi da yai saman pillow "Ummi!, Ha uri na ya are, bazan iya jurewa ba, sha'awar son kasance wa dake tana neman tayi min illa, kin san ke kadai ce macen da ke iya gamsar dani, shiyasa na tako da kaina nazo don in kar6i hakkina agurin ki!" ya fa a yana bin ta da wani shu'umin kallo "Tun zuwan karshe da ki kai gidana ban ara ganin ki ba, in har ba zaki dinga zuwa kina bani hakkina ba, toh ni zan dinga zuwa ina kar6a, kin riga da kin san wanene ni indai akan bukatar kaina ne bana ji bana gani" gaba aya ta ru e, La66anta na kerma ta furta"dagaske kai nake gani? aga mata gira yai. "Tayaya akai ka shigo gidan nan"? "Kin san bana son tambaya, Last time, I warned you to stop asking me questions. If you believe me, babu bukatar ki tuhumeni akan duk wani abu da zan yi" dafe kai tayi da hannu aya, lamarin shi ya fara bata tsoro ba ka an ba. "I'm waiting for you, come and satisfy me." ya fa a yana shafa sajen fuskar shi. Girgiza kai ta yi"kayi hakuri bazan iya ba, ina jin fargaban wani yagan mu zan iya samun matsala, ko kamanta a gidan wa muke? Ta fa a atsorace tana kallon shi. A gadarance ya furta"gidan director general of Isod, Sai me"? Idan naga dama har gidan ubansa sai in shiga inyi abun da naga dama, bawai iya gidan sa ba, ina da arfin ikon yin hakan" ya fa a tare da ago kan shi daga jikin pillown ya mi e zaune, ya fara cire front buttons in jallabiyar shi, kafin ya mi e ya zame rigar gaba dayanta ya rage daga shi sai short black colour.. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Gabanta ba karamin faduwa yayi ba, har ila yau ta gaza sabawa da Zanan dake akan fatar shi, daurewa kawai takeyi saboda Allah ya jarabceta da kaunar shi ya riga daya mallake zuciyarta, ya zama wani bangare na rayuwarta, shi din kaddararta ne. "Inaso ki zautar dani har in manta wanene ni..." ya fa a yana sakin wani an iskan murmushi irin na fasikan tantirai da suka kai matakin degree a tashanci. ba yau suka saba yi ba amma duk lokacin da zai kusance ta, ba karamar azaba take ci ba saboda yanayin halittar shi bakowace mace zata iya jurarta ba. Adabarbace ta furta"nayi maka alkawarin zanzo har gidanka da anjima dan Allah ka tafi yanzu bana jin dadi ne, kuma bana so yaran nan su dawo su iske ni awani yanayi da zai sa su zargi wani abu" ta fa a tana zare mashi idanunta dake kara rikita shi. "After that, it's risky to have sex in this house." Dakyar ta are maganar ganin yadda ya tunkarota gadan gadan, juyawa tayi da niyar ta bu e kofa ta fuce, sai dai ina tuni ya cimmata, wata irin dam a yayi ma waist dinta da faffadan tafin hannunshi, Ya matseta jikin ofar yana fitar da numfashi mai hucin zafi, jarabar tashi ta motsa zai iyayin komai awannan lokacin. Tun da taji jikin shi anata gaba daya ta shiga yanayi na bukatarshi dama tayi kewarshi kawai tana tsoron wani ya gansu shiyasa ta nemi bijire mashi, batasan meyasa bata iya yakice shi daga gare ta ba, ya riga da ya saba mata da kanshi, Ya 6ata ta ba ka an ba, Ya zamar mata karfen kafa. can asan makoshi Ya furta sunan ta Ummi..." kamar shi ya ra a mata sunan saboda yadda yake furta shi da wata irin siga ta jan hankali. Sam takasa motsawa sun manna ma kofar kamar zasu shiga cikin ta "Mahaifin ki Yaja min bala'e, Yayi min baki Ummi, na gaza mallakar ki amatsayin mata na, Ya hana ni jin dadin rayuwana na har abada, yayi min illa ba ka an ba har yanzu ina jin ciwon abun a zuciyata duk yadda nayi kokarin ganin na mallakeki abun yaci tura..." ya fa a yana ara cusa kanshi tsakanin wuyanta yayin da tafukansa ke adaddafe da kirjinta. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. zuciyoyin su atare suke bugawa, numfashin su na fita da sauri da sauri, kwata kwata ta fara fita hayyacin ta sam bata ji kalaman shi ba, batai aune ba taji ya auketa ungururum gaba ayanta ya nufi shimfideden gadonta ya kwantar da ita akai yabi ya rufa mata irjin shi _______________________________ Lokacin da motocin su ka araso Head quarter A parking space su ka tsaya, kusan atare jami'an dake driving in su suka fito daga ciki tare da bu e masu cardoors Big guy da Taj ne Suka fara fitowa A hanzarce Jami'an Dake a harabar gurin suka buga afa tare da sara ma su cikin girmamawa suka gaishe da su. ayan bayan aya Prisoners suka soma fitowa daga cikin motocin, gaba aya sun rufe rabin fuskokin su da Cotton Scarfs in su, umarnin chief ne tun suna acikin mota, ya ce A sanar su rufe fuskokin su. tun da suka fara fitowa Matasan Isod soldiers dake kai komo a filin