← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 37 OF 247

Sashe 37

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

Yin tozali dakai, Naji na kamu da matsananciyar kaunarka, duk da bansan wanene kai ba, amma naji ka kwanta min araina, ka sace min zuciyata, bab ban abinda yafi jan hankalina gare ka shine kama da muke da juna, Ina jinka tamkar ni na haifeka, Allah ne kadai yasan son da nake maka Danish, wallahi bana son rabuwa dakai, bana son in tafi in barka, don bani da yarda zaniyi da natafi da kai" Kalaman da yake furtawa daga cikin zuciyarsa suke fitowa, abunda ke ransa ne yake bayyana masa ko ya rage radadin da yake ji na kaunarsa . A hankali danish ya an bu e idanunsa yana satar kallon fuskar hateem dake a dab da tashi, wani irin kallo yake jifar shi da shi mai wuyar fassaruwa batare da prime minister Ya ankara ba. "Bansan su wanene Iyayenka ba, bansan dalilin dayasa sukayi watsi da rayuwarka ba, amma bana tsammanin akwai wanda zai samu a kamarka ya jefar sai dai idan da wani dalilin" Runtse ido danish yayi sam baya son anayi mashi maganar iyayen sa. Muryarshi na dan rawa ya furta"ka daina yi min magana akan iyayena, bana son su bana son duk wani abu daya shafe su, If I could see them, I would kill them." A ru e prime minister ya dubi fuskar danish da tsantsar mamakin yadda kalaman suka fito daga bakinsa, har kokwanto yayi anya shi yayi maganar? Ko da yai yunkurin tambayarshi meyasa yace haka, sai jinshi yayi shiru alamar wani baccin ya dauke shi.... a furuncin da ya yi akan iyayen su sun tada masa hankali, sun tsaya masa a ahon zuciyarsa, duk da baisan dalili ba amma yaji fargaba aransa, musamman da ya ambaci Idan ya gansu zai kashe su ....... Lumshe idanunsa yayi, tare da ara janyo danish ajikinshi, yaci gaba da an bubbuga bayansa kamar mai lallashin aramin yaro a haka harshima baccin yayi awon gaba dashi, wata irin iskace mai ni'ima taci gaba da ka a wurin da suke....... gaba aya abun da ke faruwa akan idanun Yazrin, sai dai basu samu damar jin komai da suke tattaunawa ba atsakanin su saboda akwai tazara. Nannauyar ajiyar zuciya Gimbiya mujeedat ta sauke tare da kallon Yazrin dake a gefenta"gwanin ban sha'awa, sun burgeni, a yadda suka kwanta kamar Uba da ansa, ban ta6a jin zafin rashin a bamiji ba sai ayau dana kalli Hateem da yaron nan, wallahi sunyi min kyau sun tafi da imanina ......." Cikin sanyin murya Gimbiya mujeedat tayi maganar. Jikin Yazrin yayi sanyi lakwas tamkar wadda aka zarewa laka, idanunta sun ciko tab da kwalla ta soma magana ba tare data janye idanunta daga kan shimfi arsu Hateem ba. "Daddy ya bani tausayi, na tausaya masa mommy, daga shi har matashin nan, Ina kaunarsa Ina jinshi kamar an uwana na jini... " da raunatacciyar murya tayi maganar. "Mommy abun da yafi ta6a zuciyana, yaran ba su da kowa a daji aka tsince su kamar yarda naji akhi owais Ya fa a, wallahi banji dadin yadda Su oum saratu suke jifarsu da munana kalamai ba, ni abun da ya daure min kai Yaran sunyi kama da family din daddy sosai" Jinjina kai Gimbiya mujeedat tayi ba tare da ta iya furta komai ba, Ta yun ura ta mi e Cikin takun nutsuwa Ta nufi shimfidar su hateem, Yazrin na zaune bata bi bayanta ba, bakomai zuciyarta ke tariyo mata ba, face lokacin data haifi baby boy din su da suka rasa, ha a taji bakin cikin da bata samu damar ganin ko da gawarsa bane, taso ace ko da fuskarsa ne ta gani, tuna wannan yasa taji hawaye sun taru cikin idanuwanta Adai dai bakin shimfi ar ta an zu unna tana kallon danish from head to toe, yayin da zuciyarta ke azalzalarta da kaunarsa, sai kallon shi takeyi babu kyaftawa, ranta ne ya raya mata wani abu da bata da tabbaci akanshi, hakanan taji tana son ta jaraba gwadawa, Mi ewa tayi da sauri ta zagaya ta dayan bangaren da farantan abincin da aka kawo masu suke, ta zaro aramar wu a ta yanka fruit, ta dawo bangaren inda danish Yake ta zu unna duk akan idon Yazrin da mamaki yagama cikata, zuciya da sake sake arude ta furta me mommy zatayi wu a"? hankalin ta yadan tashi tsoron ta kada ta aikata wani abu duk da tasan hasashenta bazai ta6a zama gaskiya ba... A hankali ta aura ziraran yatsun hannunta kan sumar danish ta ru asanta, Cike da fargaban kada su farka, tana yi tana kallon fuskokinsu cikin kwanciyar hakali suke fitar da numfashinsu, bacci yayi dadi Yatsun hannunta na kerma ta yanki sumar kan danish da wu ar, ajiyar zuciya ta sauke tare da mi ewa ta mayar da wukar cikin kayan abincin kafin ta juya tana faman sauke ajiyar zuciya ta nufi Yazrin tunkafin ta arasa yazrin ta mi e tana tana fadin"mommy! Meyasa kika datsar mashi gashin kai"! Idanunta azare ta fada tana nuna ziraziran gashin danish da gimbiya mujeedat ta cira daga kanshi Fuskarta dauke da murmushi tace "Ki kwantar da hankalin ki, kinsan dai mom dinki ba matsafiya bace," dariya yazrin tayi"ina kyautata maki zato a koda yaushe Rabin raina" lumshe ido gimbiya mujeedat tayi"ki ajiye min gashin nan a wurinki, Idan muka koma gida zan tambaye ki shi" da sauri Yazrin ta kar6i gashin daga hannun mom mujeedat, ta cire cover din wayarta ta aura gashin abayan wayan kafin ta mayar da cover din sosai ta matse shi ta yadda bazai ta6a fa owa asa ba. "Yanzu ki zo mu koma dinner hall, kada aji shiru babu ni babu hateem bayan saboda mu akayi taron" amsa mata yazrin tayi da toh" a jere suka nufi hanyar fita daga garden din, suna tafiya Yazrin na waiwayon shinfidar su danish, har saida ta 6ace ma ganinta tukunna ta dauke idanunta daga gare shi. *Dinner Hall* Bayan zahra ta kammala yin wayar, Jiki na rawa ta dawo Ciki tana nema unaisah, kamar zata zauce sai an waige waige take yi babu ita babu alamarta, kusan sau uku tana zagaye tsakar hall din wurin neman unaisah amma babu ita, zuciyarta ba aramar karaya tayi ba, Har cikin ranta bata ji dadi ba, saboda taso su sake ganawa da juna, Yarinyar ce ta kwanta mata aranta, musamman yadda ta sakar mata fuska har ta amince mata su kayi hutuna, dabara ce ta fa o mata, ganin aya daga cikin matasan an matan a tsaye tana kallon masu yin rawa akan dance floor sai murmushi take saki, da sauri Zahra ta nufe ta, muryarta da sanyi ta furta"sannu baiwar Allah" firgigit batool ta dubeta da alama ta razana don bata tsammaci jin muryar wani a kusa da ita ba "Kiyi ha uri na baki tsoro ko"? da fara'a zahra tayi mata maganar, batool kuwa sai kallon bakuwar fuskar takeyi ta i tanka mata, gani take kamar zata cutar da ita ne tun da ta fahimci basa son su a mata hannu zahra tayi"ni suna zahra, ke fa"? Cike da rashin yarda ta furta"batool" muryarta da an rawa tayi maganar, ba tare da ta aura hannunta asaman na zahra ba, nan take zahra ta fahinci tsoron ta take ji hakan yasa tace"ki kwantar da hankali yar uwata, Bana aya daga cikin wa anda suka ci muku mutunci azu...." still bata saki fuskarta ba "Shikenan, yanzu ki fa a min ina ar uwarku Unaisah? Muna cikin magana da ita azu aka kirani awaya sai naje amsa kiran kafin nadawo na taras bata nan, Ko kinsan inda take"!? Sai da ta ambaci sunan Unaisah batool tafara kyafkyafta idanunta tana bin dakin taron da kallo, sai yanzu ta tuna da tsawon lokacin da bata ga gifcin unaisah ba, kuma bata cikin masu yin rawa, nan fa hankalin Batool Ya fara tashi ta fara an waige waige fuskarta a yamutse babu nutsuwa Ganin yadda ta aga hankalinta ne yasa Zahra cewa"ko kema bakisan inda taje bane" aga mata kai batool tayi muryarta adabarbace ta furta"ban..bansani ba, bamu jima da rabuwa da juna ba, atare muke zaune can mu da su chief kafin tashin ta" ta fada Tana nuna mata wurin.. o hannun batool zahra tayi "zo muje mu nemo ta," da sauri batool tabi zahra suka soma bi sako da lungu na hall din suna neman Unaisah, ba tare da sun fada ma kowa ba ... ____________________________ Jin ta ru o hannunshi yasa shi yin sauri fusgewa Yana bin ta da kallo mai cike da fargaba Jikinshi har kerma yake yi saboda matar bata kwanta mashi aran shi ba, Murmushi ta an sakarmashi cike da fargabansa ta furta"kayi ha uri dan Allah, bawani abu zanyi maka ba, Inaso mu yi hoto ne" ta fada tana nuna masa i phone din hannunta, ma e mata kafa a naufal yayi muryarshi da yar tsiwa tamkar zai fashe da kuka yace"banso, Ni ki yale ni, kuma wallahi ki daina kallona," Ranshi a6ace yayi maganar, arude hajjaty ta soma lallashin shi gudun kada ya janyo hankalin mutane gare su. "Dan Allah ka yi hakuri, Idan na bata maka rai, alfarma aya nake nema a wurinka, Ka fada min sunanka"? Harara naufal ya wurga mata, Yana faman ha e rai yace"sunana Sajeed" Tuni yanayin fuskarta ya canza, tayi zaton zataji irin sunan anta, a kai tayi"masha Allah, Allah yayiwa rayuwarka albarka, amma baka ga muna kama da juna ba"? ta fa a da fara'a akan fuskarta, Ta6e baki naufal yayi alamar ta takura masa hada an bubbuga kafafunsa"Ni bani kama dake, bansanki ba, dan Allah ki yale ni, In sha i iska" yanayin yadda yayi maganar yaso bata dariya, "Naji zan yaleka, ka sha i iska but pls ka bari na dauki hoto dakai"! Juya mata eya yayi atakure yace"sai dai ki auki bayana" dariya tayi sosai tana kallon bayan shi. "Kaga dan Allah ka juyo na dauki fuskarka, Ita nakeson gani, Harma In nunawa Mijina shima yaga mai kama dani" ma e mata kafa a naufal yayi alamar a'a. Magiya tadinga yi mashi amma ya i juyawa, ta rasa ya zatayi da shi. Sajeed da ke ta kallon su, baisan me suke tattaunawa ba, A hankali Ya nufo su, "Bro, meke faru ne"? Ya fa a yana kalon fuskarshi dake a daure
Chapter 37 · 0% Book details