← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 5 OF 247

Sashe 5

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

a tana zare mashi kyawawan idanuwanta masu dauke da zira ziran eye lashes. Hawayen da suka cika idanunsa tuni sun wanke fuskarshi Cikin karyayyar murya yace"Nasan ni bakowa bane faryat, bani da asali, amma inaso ki sani, ina son ki tsakani da Allah badan wani abu naki ba, ba lallai ki sami wanda zai so ki kamar yarda nike sonki ba, nayi maki alkawarin zan baki kyakkyawar kulawa idan har kika amince da soyayya ta, ba zaki ta6a danasani ba faryat"! Shu'umin murmushin gefen fuska tasakar mashi, wani irin kyawuntane Ya kara bayyana. Matsawa tayi tare da shige mashi, Har takaiga mumfashinsu na kokawar fitowa, hannayenta biyu ta aura saman waist dinsa, da sauri ya yi kokarin kwace kansa daga gareta sai dai taki bashi damar yin hakan, gaba aya ta kashe mashi jikin shi. "Jazz ka daina wahalar da kanka akaina, cos I will never marry you. Owning me is not an easy thing, idan mommy taji zancen kana neman soyayyata kai kasan me zai biyo baya, shiyasa nake rufa maka asiri, saboda ina da buri akanka," lumshe idanunsa yayi cikin jin unar rai, Allah ne kadai yasan Irin azabtuwar da zuciyarsa take yi mashi akan soyayyar faryat, zai iya jure komai amma bazai juri ya rasa ta ba. Jin motsin hannunta akan Trouser dinsa ne yasa shi yin saurin bu e idanuwansa a hanzarce ya buge hannunta Yana faman fitar da huci... Kashe mashi ido aya tayi tare da zuro harshenta waje ta lashe pink lower lips dinta, cikin jin shaukin shi ta furta"jazz, har yanzu ban canza ra'ayina akanka ba, ka bani dama, in ebe maka kewa, kaga babu mai kallon mu daga ni sai kai, zan faranta maka rai, sannan inyi maka abun da zai zautar dakai ya gigita ka" ta fa a cikin jin shau in shi tana kokarin tura mashi boobs in ta da suke acike fam. Jikin shine ya soma kakarwa a ru e ya furta"bani da wannan azamin tunanin araina, dan Allah ki daina fadamin kalaman nan, Hakan Yana karya min zuciyata, Ni tsakani da Allah nake sonki, Idan babu mai kallon mu Allah Yana kallon mu faryat, Bazan bari mu sa6a mashi ba, " Harara ta jefa mashi"matsalata dakai kenan, Har yanzu bakauyene kai, sai kace ba bature ba, sam baka da wayewar nan irin ta zamani, Daga anyi magana sai ka ambaci sunan Allah kamar kafi kowa tsoronsa, Ay Allah gafurirrahim ne, Idan mukayi sai mu ro i rafiyarsa... " tunkafin ta are maganar yace"Idan kuma muka mutu muna cikin aikatawa fa"? Murgu a mashi baki tayi"nima bansani ba, tun da baka bu atana ka tafi kawai, zan nemi wanda zamuyi da shi" ta fada tana ru e qugunta. Wani irin kishine ya ziyarce shi, tamkar Ya ha iyi zuciya haka yake ji "Faryat ba ki jin kunyar fadin hakan agabana ba"? aga mashi gira tayi "Yeah i can sleep with someone in front of you. tun da kai bazaka bani abun da nakeso ba, jazz bakason farin cikina, na jima ina sha'awar son kasancewa dakai amma ka i bani ha in kai" cikin rauni na murya yace" idan kina son kasancewa dani ki aure ni mana, zan zama naki ke kadai, Mallakin ki, ko da yaushe kike bukatana zan kasance atare dake", Girgiza mashi kai tayi"A'a nidai kawai kayi min abun da nakeso, ay na fada maka bazan iya auranka ba, sai dai mu kwanta in baka kaina" Lamarin faryat ba karamin mamaki yake bashi ba, A shekaru bazata wuce 22 Years ba, Mace har mace sai dai babu kunya ko kadan. Ganin Ya tsareta da idanunsa ne yasa ta fara tunanin ko ya amince mata ne, aura yatsun hannayenta tayi akan wandonsa da niyar ta zame masa shi, A hanzarce Ya buge hannunta, da sauri jiki na rawa ya nufi kofar dakin zai fuce, da gudu tabi bayanshi tayi hugging dinshi, ta soma raira mashi kukan shagwa6a, hakan ba aramin yanayi ya jefa shi ba, baisan da wani yare zaiyi mata magana ta fahince shi ba, ya riga daya gane faryat tana sonshi, Rashin asalin shine yasa take gudin shi. Muryarta da shesshe ar kukan arya take fadin"Jazz, kada ka tafi kabarni, Ina bu atarka Jazz, Ina son kasancewa tare dakai, dan Allah ka amince min muyi nayi maka alkawarin bazan fa ama kowa ba, Idan ma kana fargaban wani ya gan mu, sai mu je hotel in kama mana room, ko muyi a cikin motana" ta fa a tana murza mashi mararshi da hannayenta, gaba aya tagama susutar dashi wata irin zuface tasoma wanko fuskarshi Muryarshi da matsananciyar kalasa sautinta ke fita "Bazan iya sabama mahaliccina ba faryat, Ina jin tsoron Allah, kiyi ha uri, Nima inajin abun da kike ji amma bazan iya ba, Kina bani wahala faryat, kema kuma kina cutar dakanki, saboda kina sona, Kina son kasancewa dani, amma kin haramta ma kanki aurena akan wani dalili naki mara ma'ana, Meyasa bazaki tausaya mana ba daga ni har ke? Faryat ki cika mana burinmu na ganin mun raya soyayyarmu, kada ki bari shaidan Yaci galaba akanki, ki fi karfin zuciyarki faryat, ki zauna kiyi tunani... " da yar ya are maganar muryarshi na sar ewa ya daddage ya 6an6are hannayenta daga ru on da tayi mashi, da sauri ya ru o handle din ofar ya fuce daga dakin A jikin kofar Ya jingina kanshi hawaye masu umi suka shiga zarya akan kuncinsa. Sautin shesshe ar kukan faryat ne ya cika kunnuwansa, baisan ya zaiyi da ita ba, yasan da irin mugun sha'awar dake gareta sai dai shi bazai amince mata su aikata sabo ba, saboda babu a'a ga abokin halitta wurin sa6ama mahalicci Allah! Bazai juri sauraron kukanta ba, zuciyarshi karaya take yi, da sauri Ya sauko down stairs Cikin takun sauri Ya Nufi part din baba Obinna, zuciyarshi na cigaba da tafarfasa, Abakin kofar dakinsa Ya tsaya da yin tafiyar Ya zaro hanky, Ya goge kwallarsa, Kafin ya daidaita nutsuwarsa, sallama yayi mashi. Daga Ciki Ya jiyo muryar baba obie "Shigo daga ciki" Bu e kofar yai tare da shiga Ciki, adai dai lokacin Baba Obie, Yana zaune saman darduma hannun shi ru e da cazbaha. Ba zato ba tsammani, Yaji saukar Jazz saman bayanshi, gaba aya ya rungume shi tare da cusa fuskarshi saitin kafadarsa, Hakan ba aramin aga mashi hankali yayi ba, saboda a duk lokacin da jazz yayi mashi irin wannan rungumar to an 6ata masa raine," Yana Iya jiyo sautin fitar numfashinsa, dakatawa yayi da jan cazbahar, Ya ru o hannun Jazz Ya zagayo da shi ta gabanshi, tare da rungume shi ya kwantar da kansa saman kirjinsa tamkar ansa na cikinsa ko jikansa. Cikin sigar lallashi yake bubbuga bayansa batare daya furta masa ala ba, har saida Yaji alamun Ya fara samun nutsuwa tukunna Ya soma magana "Waya ta6a min shalelena"? Muryarshi adisashe Ya furta"Baba ka ta ya ni da addu'a, ita kadai nake bukata daga gare ka" ya fada batare daya raba jikin shi daga na Obie ba. "Jazz kasan bana son damuwarka, Ka fada min koma menene nayi maka alkawarin indai baifi karfina ba wallahi zanyi maka shi," babu wasa a kalamansa Jazz yayi fatan ace zai iya fada mashi abunda ke damunshi amma bazai iyaba, Yasan muddin baba obie yaji zancen Yana son faryat sai ya aura mashi ita, koda kuwa Iyayenta basa so, shi kuma abunda yake gudu tada husuma, saboda ba lallai hajiya saratu da Pravin su amince mashi ya aureta ba, komai zai iya faru. Shafa bayanshi baba obie yaci gaba dayi yana fadin"Ina sauraronka, Fadamin meke damunka rabin raina" agowa yayi da fuskarshi wadda tuni ta ji e sharkar da hawaye, cikin rauni na murya yace"baba, Bana jin da in yadda wasu suke guduna saboda rashin asalina, meyasa sauran mutane ba kamar kai da daddy mubarak suke ba"? Zuciyar baba obie ba karamin karaya tayi ba, nan take ya gane gori akayi masa, bawan Allah tsantsar tausayinsa ne yakama shi. Cigaba da yin magana yayi"Na tsani kaina baba, Rashin asalina Yana neman Yaja min na rasa abunda nakeso, kowa ya bu i baki sai yace ni an mai aikine bani da asali, Har shege ake kirana baba" da yar ya kare maganar wani irin kukane Yaci karfinsa da sauri Baba obie Ya janyoshi zuwa jikinshi sosai Ya rungune shi, Yana lallashin shi. "Toh toh ya isa ka yi shiru, Bana son Kana sanya damuwa aranka, Kukan Ya isa haka, kowani an adam da ka gani a duniyar nan da irin tashi addarar, babu wanda Allah baya jarabta, inaso ka rungumi wannan amatsayin addararka, Kada ka ta6a bari wani Yasa ka canza tunaninka, Allah Shi yake son ganin rayuwarka haka, Kuma shine zai nema maka mafita" nasiha mai ratsa zuciya baba obie Yaci gaba dayi mashi har saida yaji ya daina kukan tukunna Ya raba shi daga jikinshi Cikin kulawa yace dashi"Yanzu fada min wanene Ya tsokane ka"? Shiru yayi batare dayace komai ba, baba obie ya fahimci bayason ya sanar da shi, hakan yasanshi cewa"Ko da yake basai ka fadamin ba, ni da kaina zan binciko wanene, kuma zan hukuntashi" ya fada yana daure fuskarshi alamar ranshi ya 6aci. "Baba," Kallon shi obie yayi ina sauraronka "Kamar yadda nasaba fadamaka,Yau ma zan maimaita maka, Ni dai inason family inka, Ina alfahari daku, nayi fatan ace nima ina aya daga cikin jikokin ka sai dai Allah bai nufa" Wani irin annurin farin cikine Ya bayyana akan fuskar baba obie. "Jazz baka auke ni kamar yadda na dauke ka ba, ko da yake ba laifinka bane, laifin wadanda suke yi maka gorine, sune sukasa kake jin kanka bare afamily dina, amma inaso kasani, baba obie baya yi maka kallon bare, inasonka jazz kamar yadda nakeson jikokina, Kamar yadda kake fatan ka zama daya daga zuri'ata nima haka nake fatan ka kasance" yayin da baba obie ke yin maganar, wani irin sanyi da da i ne ke tsuma zuciyar jazz, har abada bazai ta6a mantawa da halaccinsu agare shi ba. Ganin Ya faranta masa raine yasa baba obie cewa"namanta ban tambayeka ba, Ya jikin naka"? Fuskarshi dauke da murmushi Yace"naji sauki, nagode na kulawarka agareni" Jinjina kai baba obie yai"gobe idan Allah yakaimu, Ina fata zaka halacci Dinner din Hateem" Jim ya anyi harga
Chapter 5 · 0% Book details