← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 22 OF 247

Sashe 22

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

mata taci albarkaci Hajiya saratu da kuwa ko kallo bata ishe su ba "Wacece wannan ko itace surukar taki"? Hajiya jamila ce ta tambaya Murmushi hajiya saratu tasaki hannunta aya dafe da shoulder din zahra tace"kwarai kuwa, to Ya kuka gan ta"? "Masha Allah, kyakkyawa da ita son kowa kin wanda ya rasa, malama zahra sannu da zuwa" muryarta asa asa ta amsa masu. Jan hannunta hajiya saratu tayi"mu shiga ciki" tafiya su ka yi cikin hall din sai faman yan waige waige zahra ta ke yi, fargabanta bata san inda hajiya saratu zata kaita ba. Su twins ta hango kowan nan su ya aura afa aya bisa aya kan kujeru, tare da Dr Nawaz, wurin su hajiya saratu ta nufa da zahara wadda tuni gabanta ya soma dakan uku uku, hankalinta ba karamin tashi yayi ba, ganin suna tunkararsu "Barkan ku da hutawa" a tare suka dago suna kallon ta "Mom..." zaid ne ya kira sunanta bai karasa ba yai tozali da zahra, Kallo aya zayn yai mata ya kau da idonshi yaci gaba da danna wayar hannun shi, har kwara dr nawaz da dan fara a face din shi "Yawwa ajiya na kawo maku, zahra ki zauna a wurin su, dan Allah ku kula mun da ita" amsa mata zaid yai da toh tare da nuna ma zahra kujera"have a seat," jikinta na kerma kerma ta zauna duk tasha jinin jikinta, sam ba ta so hajiya saratu ta kawota cikin maza ba, Ina laifin wurin an matasan matan family din duk da tasan ba lallai ta samu shiga a wurin su ba. Cikin kulawa hajiya saratu tace"Idan kina bu atar wani abu, ki fa a masu zasu sa akawo maki, pls ki saki jikin ki, Idan aka kammala taron zanyi magana dake kafin ki tafi gida' amsa mata tayi da toh Bayan tafiyar hajiya saratu, zaid Ya soma jan ta da fira. "Kamar naso na gane ki" murmushi ta anyi tare da cewa"ina aya daga cikin interior designers din da suka yi aiki lokacin birthday din ku dana baba obie" "Oh yes, I remember now, What's your name"? "Zahra" "You look absolutely beautiful today" still face din ta da murnushi tace"thank u" Dr nawaz ya dube ta daga asa har sama farat aya ya gane ba ar masu ku i bace sai dai akwai kyau ko dan saboda wannan zai an daraja ta. "Bimillah malama zahra" ya fada tare da mi a mata glass na ruwa me sanyi ya ha a mata da plate din chicken kebabs, godiya tayi mashi, harta kai hannu zata sauki glass din zayn ya ago da sexy eyes din nan nashi wani kallo ya jefa mata mai kama da harara, gaba aya ta rikice ta fasa aukar komai, ta du ar da kanta asa. "Are you okey? Ki ci mana" zaid ne ya fada yana age mata gira. Dr nawaz yace"na lura kamar hankalin ta bai kwanta ba, Bari nayi magana da faryat inyaso sai ta koma wurin su ta zauna may be tafi sakewa' Har cikin ranta taji dadin maganar dr nawaz, wayar dake a hannun shi ya shiga dannawa ya kira layin faryat kusan sau uku batayi picking ba, a kira na hu u ne ta aga. "Ina son ganin ki yanzu ki zo ki same ni" ya fada yana bin hall din da kallo Can Ya hangota, Cikin su Hindu sun za e sai fira sukeyi kowaccen su hannunta ru e da glass na lemu. Cikin takun yanga da kwarkwasa Faryat ta nufo wurinsu, tana karasowa ta ru e qugu tana fadin"Gani" da gira zaid Ya nuna mata zahra"bakuwar mommy ce, pls ki tafi da ita wurin ku" Wani kallon sha iyanci tabi Zahra da shi kafin Ta mi a mata hannu"let's go" mi ewa zahra tayi faryat ta ru o hannun ta suka nufi wurin an uwanta. "Faryat ina kika kwaso mana wannan" Yusrace ta fada tana nuna zahra da hannu, baiwar Allah jikinta duk yayi sanyi duk zumudin da takeyi na son zuwa ya ragu "Bakuwar mommyne, Yaya zaid ne yace in kawota wurin mu" wani kallo suke bin ta dashi daga asa har sama alamar ba'ajinsu bace, "Barka da zuwa an mata, Zo ki zauna kusa dani," zulaihat ce tayi maganar fuskarta da fara'a, Hakan ba karamin sanyaya zuciyar zahra yayi ba, gefen zulaihat ta zauna, Hindu tace da ita"kina bukatar wani abu naci ko sha"? aga kai zahra tayi alamar eh, saboda yunwa take, bata ci komai ba kafin ta baro gida Magana tayi da server din dake a kusa da su tasa aka kawo ma zahra lafiyayyan abinci, tare da juices masu sanyi "Zaki iya ci kona baki abaki"? murmushine ya kubce mata jin abun da zulaiha tace Da sauri ta girgiza kai"a'a zan iya ci dakaina, nagode da kulawa" Hindu tace"kada kiji komai, ki saki jikinki, Ki auka kamar kina a jirgi ne mai ya kare" dariya sukayi gaba dayansu cikin raha, zahra har ta fara sake wa "Meye sunanki ne"? Yusra ce ta tambaye ta "Zahra" "Masha Allah, family status fa"? Ras taji gabanta ya fadi aranta ta ayyana komai ya kawo maganar family status? Jin tayi shiru yasa yusra cewa"dake magana" Cikin sanyin murya tace" an iya family" kallon juna su ka yi alamar basu ta6a jin sunan ba, hakan na nufin ba ar kowa bace, ta6e baki yusra tayi "Ni sunana yusra, ar gidan His excellency abdul razak, Jikar baba obinna, nayi karatu a U.S, na kammala degree dina a 6angaren medicine and surgery, ke fa"? Da izgilanci takeyiwa zahra magana ganin abun nata na neman wuce gona da iri ne yasa Zulaihat yin saurin tarar nunfashin ta da cewa"look Yusra, Ki yale bakuwar tamu ta huta mana, ko ruwa bata sha ba, kin fara tsareta da tambayoyi kamar ar jarida" dariyar shakiyanci yusta tayi idonta acikin na Zahra tace"am sorry fa, kawai ina so ne musan juna, amma bakomai, nayi shiru" Kasa cin abincin zahra tayi, gabanta nata faduwa, sam jin kanta takeyi bare a cikin su saboda tarbar da wasu sukayi mata. "Companyn ku ne sukayi decoration din nan ko"? Zulaihat ce tayi mata tambayar jinjina kai zahra tay alamar eh "Masha Allah, gaskiya kuna da kwararrun interior designers, na jinjina maku, nima idan lokacin birthday dina yayi zan gayyace ku" Murmushi zahra tayi har cikin ranta taji dadin yadda zulaihat ta sakar mata fuska ita da hindu daga gani sun san darajar an adam ba kamar Yusra da faryat ba. Sautin ki ane Ya soma tashi, Mc yaci gaba da kiran Su daya bayan aya suke shiga filin Taron suna taka rawa ta ko'ina sautin shewarsu ne da Dariya yake ya tashi, Bakomai ne Ya burge su ba face yadda mukarraban hateem na kasar canada suka hau kan dance floor suka dinga ti ar rawa dama sun sha sun bugu har takai masu karo, ga abokin baba obie shima yana tangyal tangyal ya shiga tsakiyar filin Ya dinga ti ar rawa, Nan fa an mata suka dinga shiga suna yin rawa tare da su..... Tun da aka fara taron Nazli ke a zaune saman wata kujera ta alfarma, ta daura afa aya bisa aya, fuskarta babu annuri, a tsanake take danna wayar hannunta, lokaci aya ta dakata tana kallon message din da aka tura ma chief owais ta layinta, nan take fuskarta ta canza zuwa tsantsar 6acin rai, tasan bakowane zaiyi mata haka ba face Yazrin, A hankali ta ago kyawawan idanunta tana bin hall din da kallo a kokarinta nata gano inda Yazrin ta shiga, Cikin rashin sa'a ta sauke idanunta akan chief owais dai dai lokacin ya ago suka ha a ido da shi, kasa janye idanunta tayi daga kan shi, wani irin kyau taga ya ara mata musamman daya sanya shadda a jikin shi, kau da idanunsa yayi daga kan nata, itama ta janye nata, kamar wasu makiyan juna Text ta tura mashi _sakon da aka tura maka ta layi na bani na tura shi ba_ Reply yai mata da cewa"I don't know what message you're referring to_. Shiru tayi tana tunanin me yake nufi? Ko dai bai ga sakon ba. Wani sakon ne ya kuma shigowa wayarta _"Why did you send me a video of you on WhatsApp? Nace maki ina ra'ayi ne? Wani irin bugu kirjinta yayi, cikin sauri ta shiga whatsapp don ganin inda gaske an tura mashi video tana shiga ta taras da aika aikan da Yazrin tayi mata, Dafe kai tayi da hannu aya, ji tayi tamkar ta fasa ihu tsabar takaicin zubda mata ajin da Yazrin tayi _"I didn't send you any video! You know I would never do such a thing. This must be Yazrin's doing!"_ _"I don't care about the excuses, I already understand that you're missing me. If you miss me so much, you know where to find me"_ ya rubuta text din tare da yi mata sending kafin ya aura wayar kan table din gabanshi. Ta wutsiyar idanun shi yake hangota, runtse idanunta tayi tare da cije pink lips dinta, hakan ba karanin ayatar da shi yayi ba. Kifa kanta tayi kan laps dinta, yatsun hannunta har kerma sukeyi tsabar 6acin rai. Shin Ina Prime minister? Tun bayan shigarsu resting room, gimbiya mujeedat ta soma tarairayarshi tana kwantar mashi da hankalin shi, ganin yadda yake zubda gumi yasa ta taimaka mashi wurin cire rigar shi, Ya rage daga shi sai yar singlet, atsaye suke gaban m irror suna fuskantar juna. "Fada min meke damun ka"? Ta fada cikin kulawa tare da daura palm din hanunta kan wuyan shi. Har wani jiri yake gani a cikin idanun shi abu kamar jaraba aunar Danish na neman zautar da shi, hatta tempereture din jikin shi ya auki zafi rau kamar mai fama da zazza6i. Sam yakasa fada mata gaskiyar abun da ke damun shi saboda jin kunyar furtawa yake yi "hankalina bazai kwanta ba in har baka fada min ba, kasan tsakanina dakai babu 6oye 6oye, " aura head dinsa yai kan shoulder dinta, ya daddafe waist dinta da tafukan hannayensa Yana faman fitar da nunfashi da sauri sauri "Idan baka da lafiya zanyi magana a kira doctor ya duba min kai" da sauri ya furta"lafiyana lau," "Taya zan yadda da maganarka? Lokaci aya ka canza kafin mu
Chapter 22 · 0% Book details