← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 192 OF 247

Sashe 192

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

sassan jikin shi da yadda suke amfani da shi har safarar sassan suke yi zuwa wasu asashen su siyar da su. Chief da Big Guy sun harzu a matu a, jikinsu sai tsuma yake yi saboda tsabar fusata kamar su rufe shege da bugu. Kwatsam yana tsaka da kora masu bayani Taj ya yi su6ul da baka gurin furta, "Amma dai baku da imani" kaitsaye maganarshi da dira cikin kunnan Giant doctor din. Nan take ya dakata da kora masu bayanin da tsantsar ru ani Ya furta,"Who are you?" Shiru suka yi, hakan ya ara arfafa zarginsa akan su. Wata irin gigitacciyar tsawa ya daka masu tamkar zai fasa dodon kunnansu da karfi ya ce,"baku ji ina tambayarku bane? Su wanene ku huh?" Maganar da yake yi ce ta janyo hankulan sauran Giant doctors din dake aikin fi a, suka ajiye tiyatar da suke yi gaba aya suka zagayesu kamar zasu rufe su da bugu, safunan hannayensu jaga jaga da jini.. Jin sunyi shiru sun i basu amsa ne yasa aya daga cikinsu ya kai hannu zai cire Mask din dake akan fuskar Chief, bai kaiga arasa cirewa ba, Danish Ya zaro addarsa azafafe Ya datse hannunsa ya 6alle biyu jini ya dinga tartsatsi, koda ganin hakan sauran giants in suka harzu a matu a, suka afka masu fa a ya kaure atsakanin su, sun ci wahala kafin suka yi nasarar kashe su gaba daya suka zubar da gawarwakinsu akan floor. Sai haki suke suna nishi, Big guy ya dubi Taj da ya dafe cikin shi, "Next time kada ka ara maimaita kuskuren da ka yi, yanzu da ka ja mun rasa rayukanmu." da uwa Taj ya yi masa batare da ya furta kalma ba. Fursinonin dake a kwance kan gadajen suna ganin abunda ke faruwa saidai sun kasa tashi zaune saboda alluran da suka banka masu sun kashe kuzarinsu, kwayar idanunsu ce kadai ke motsi.. "Ya zamuyi dasu"? Big guy ne ya tambaya. Salsabeel Ya dubi Danish, "ka yi wani abu pls" duk suka maida hankali kanshi, shi kadai yasan me ya yi masu sai gasu sun mi e kan afafunsu. Basu tsaya 6ata lokaci ba, wasu daga cikinsu suka tafi da fursinonin... Fitowa sukayi daga akin fi ar, Suka fa a dakin dake akusa dashi, nan fa suka ga abun da ya ara aga hankulansu, jarirai suka gani a cikin containers, kamar bakwaini gwanin ban tausayi...Taj har walla saida ya zubda masu, Big guy ya ce, "ya zamu yi da su?" "Dan Allah mu taimaka masu, kada mu barsu anan" Taj ne ya fa Salsabeel ya bashi amsa da, "Bazai yiwu ba, don ta yanzu, mu barsu kawai Allah yana atare da su." Fucewa suka yi daga akin suka shiga akin dake a gaba, rasss! gabansu ya hau fa uwa ganin arurrukan kwarangwal na mutane sagale jikin igiyoyi ga wasu nan zube a asa har jikin bangon akin ko'ina su ne na mutanan da suka kashe, wa'iyazubilla zuciyoyin su sun karaya ba kadan ba. Wata shari'ar dai sai A lahira wallahi. Kusan zagaye kurkukun suka yi sa o da lungu suka dinga shiga, sune har cikin treatment rooms din kurkukun, anan suka ga majinyatan fursinonin da suka kwantar, sun ci ba ar azaba a hannun masu jinyar su wurin yin fa a dasu, da yar suka kashe su kafin suka ceci majinyatan suma. Saida suka gama kwashe fursinonin, kafin suka dawo baya, har sun kusa 6ula ground floor din da ake shagalin Chief Ya dakata da yin tafiya, kallon shi su ka yi, duk da basu san me ya hana shi cigaba da yin tafiyar ba, sun fahimci kamar Yana jin fargaban yaga wani dangin shi a cikin matsafan, dama da zargin mahaifinsa aransa ga kuma abun da ya faru tsakaninshi da tsohuwa Khala na furucin da ta yi akanshi. Idan muka koma bangaren Elders, sun shagala suna kallon karawar da matsafan su ke yi a tsakar fili, kowani matsafi ya zage damtse gurin nuna arfin sihirin shi, dambe ne na fitar shari'a suke yi kamar zasu kashe juna, idan bala'e yayi bala'i har riki a suke yi su koma dodanni su cigaba da dambatawa a tsakanin su. Saida aka zo zagaye na arshe a wasan, Elders suka ji shiru ba'a zo da prisoners ba babu su babu alamar su... Da yatsa Elder Ya yi ma aya daga cikin Evil giant din dake bayan shi alamar Ya matso kusa, sunkuyar da kanshi yayi saitin fuskar Elder... Cike da bada Umarni Ya ce, "Ka yi ma Giantesses magana, suzo da yaran da sauran kayan da aka tanada Yanzun nan...!" da bu iyar murya Giant din Ya amsa mashi da angama sir, daga Inda Yake bai matsa ba ya 6ace ma ganin shi. Bai dira a ko'ina ba sai a hall din da suka tara prisoners, Nan Ya ga abunda Ya tada hankalinsa, gawarwarkin da ya gani baje asa na female giants dinsu, Ga Gawar tsohuwa Inno...aru e da yana yi na mamaki Evil Giant din Yake bin akin da kallo kamar a mafarki, Fitowa yayi daga Hall din saboda dakakkiyar zuciya irin nasu, neman wa anda suka kawo masu hari ya shiga yi, don Ya aika su lahira. Yana Cikin tafiya suka bangaji juna shi da wani giant, tun daga yanayin yadda yayi tangal tangal zai fa i Evil giant din Ya gane ba nasu bane saboda giant basa bangazar juna. Da kakkausar murya ya furta"Wanene kai?" Rasss ya ji gabanshi ya fa i, yan hanjin cikin shi suka ka a, baima san ubanda ya janyo shi wurin ba shi ka ai batare da kowa ba gashi sam ya kasa yin wani yunkuri don ya ce ci kan shi, ware faffa an tafukansa evil giants in ya yi da niyar Ya tarwatsa an kanshi sai dai kafin ya yi hakan baiyi aune ba Yaji dirar Zarto saman kan shi, kwatsa kwatsa Ya faffasa kan nashi Kafin Ya walo idanunshi yabar gangar jikin shi yashe a asa, ajiyar zuciya Taj ya sauke wlh har ya fidda rai da rayuwa badan Allah Ya hanka o Danish ba da tuni evil giant innan Ya aikasa Barzahu. Duk da bawani sabawa suka yi da juna ba saida yaji kaunarsa ta shiga ranshi, cikin sanyin murya ya furta, "Thanks" Jinjina mashi kai ya yi tare da nuna mashi hanya, "Zamu iya tafiya." Bin bayanshi Taj yayi suka nufi sauran jami'ansu da sukai Basaja.. Jin shiru Evil giant din da suka aika bai dawo bane yasa Elder Sake tura wani, a karo na biyu yaji shiru bai dawo ba, wasa wasa har giant biyar suka aika basu dawo ba, lamarin ya aure masu kai, Mi ewa elder ya yi Jan Wuya ya ce, "Ina zaka je?" "Ina so naje na duba Hall din, tayaya zamu aika mutun biyar shiru basu dawo ba, kada a yi abin kunya!" Girgiza kai Jan Wuya ya yi, "Ba kai yakamata ka je ba, bari na je na duba.." ya fa a tare da mi ewa cikin takun asaita ya fuce daga filin taron, bayan tafiyarshi, Elders suka Ji shiru shima bai dawo ba, hakan yasa Jan Harshe ya mi e Ya tafi neman shi, shiru shima bai dawo ba, har saida ta kaiga gaba aya Elders sun bar filin shagalin, Fitarsu keda wuya kwatsam! ba zato ba tsammani wata irin kururuwar Fashewar bamabamai ta kara e gidan kurkukun, Gaba aya taron matsafan da ke a gurin shagalin babu wanda Ya tsira da ranshi, saboda mamayarsu aka yi sihirinsu bai amfane su da komai ba, Haka wuta ta dinga balbali tana Cin naman jikinsu, suka run a sakin wata irin kururuwar radadin azaba mai amon gaske. Har Cikin Kunnan Elders yayin da suka je hall din don su ga meya hana giants din da ake aika dawowa. Kowa ya shiga ciki wani irin burki yake ci sakamakon abun al'ajabin da idanunshi ya gani, a haka har suka ha u su duka, Cak duk suka yi sun kasa yin wani waran motsi, da wani irin matsanancin mamaki da al'ajabi gami da ru anin tashin hankali suke duban junansu....ganin abunda basu ta6a zaton ga ni ba, ga kuma sautin da kunnuwansu suka jiyo masu. Wannan shi ake kira bazata!!! *DAGA AL ALAMIN BOSS BATURE *Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08169856268 ko 08103884440* [14/10, 6:06 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: _______________________________ Kowa ya shiga ciki wani irin burki yake ci sakamakon abun al'ajabin da idanunshi ya gani, a haka har suka ha u su duka, Cak duk suka yi sun kasa yin wani waran motsi, da wani irin matsanancin mamaki da al'ajabi gami da ru anin tashin hankali suke duban junansu....ganin abunda basu ta6a zaton ga ni ba, ga kuma sautin da kunnuwansu suka jiyo masu. Wannan shi ake kira bazata!!! Sun sha ruwan mamaki! Elder da ya gama ru ewa ya ce, "Ni ka ai nake ganin abun da idanuna ke nuna min? What the hell is happening? Who killed them? Where are our prisoners?" A tsawace ya arashe maganar. Jan kunne Ya ce, "Abun da aure kai! Anya ba farmaki aka kawo mana ba??" Jan wuya yana huci ya furta, "This can't be happening, it's not true. arya ne, I can't believe it! how is this possible?" "Zance Ya 6aci! Tabbas an kawo mana farmaki! Wasu sun shigo kurkukun nan, Kuma Ni na jiyo ara wadda ba tantama ta fashewar Bomb ce." Cike da tabbaci Jan le6e ya yi maganar.. "Kai! Ina ba zata ta6a sa6uwa ba, Ta ya ma har wani zai iya etare dajin Evil forest ya shigo kurkukunmu bayan tsaron da muka sanya? Wannan zancen bazai ta6a zama gaskiya ba!" Jan harshe ne ya furta cikin ru anin zuciya. Gaba aya sun ru e sosai ganin abun suke kamar a mafarki, bama su gasgata abunda idanunsu suka gani ba, da abun da kunnuwansu suka jiye masu ba. "Ina! bazai yiwu ba, wannan ba gaskiya bane, Muje Mu duba..." A cewar Jan Ido. Suna arin Juyawa katsam suka yi arba da Dakarun sojojin da ke shigowa cikin hall in runduna guda suka yi masu awanya, Hannuwan su ru e da muggan makaman da Khala ta rarraba masu. Wlh an shammace su,
Chapter 192 · 0% Book details