Sashe 75
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
~Takun arshe Dedicated to Aunty Kubra An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists Daga al alamin Boss Bature _________________________________E23 Baiyanar sa tamkar bainar mutuwa ne, zaiyi wuya mutun ya hada ido da shi ba tare da zuciyarsa tayi yunkurin dakatawa da bugawa saboda firgitarwar dake gare sa, shin wanene Wannan Evil giant din? Asalin Sunan sa Jeremiah shi tun fil azal mugun mutunne tunkafin zamantowarsa Giant mugunta da zalunci ka ai yasa a gaba, inaga yanzu da suka fara ba shi horon zama Garkuwar prison abun ba'a magana babban abun da zai baka mamaki arancin shekarunsa dududu bai fi sa'an garkuwa ba amma a halitta basamude ne saboda girman jikinsa. A yanzu haka Yana a cikin Rijiyar sirihi, wato mataki na arshe da suke ba mutun na horan zama evil giant, ita wannan rijiyar sihirin bata ruwa bace, mazauni ne na bakaken aljanu da shai anu, kwanan watan da za su gurfanar da shi yayi dai dai da lokacin da suka aga na yin black night, aranar za su fiddo da shi saboda rashin imani da zalunci, nayi imanin ko makiyina bazanyi mashi fatan yakai wannan ranar agidan kurkukun addara ba saboda musifar da zata afku na bayyanar Jeremiah, rayuka ne za'a salwantar bila adadin ba yara ba ba kanana ba ba tsoffi ba hatta jarirai ba zasu yale ba wa'iyazubillah..... ________________________________ Motsin bu ofar akin ce ta kara e kunnuwansu kamar gumaka babu wanda ya motsa a cikin su sai faman zare idanunsu su ke yi, gaba daya sun sha jinin jikin su saboda sun san ba alkhairi ba ne ya ke tunkaro su. Dattijuwar macace tsohuwa tukuf, gata doguwa kamar Fatalwa, tun daga kasa har sama ta rufe jikinta da doguwar riga mai hula launin Ja, hannunta aya ru e da sanda, kafafuwanta suna asanye cikin jajayen takalma, ta rufe fuskarta da mask launin Ja, tsoffin Idanunta ne ka ai a bu e, zuciyar mace da rauni aka santa amma ita wannan baiwar Allahn babu zuciyar imani a kirjinta, batasan menene tausayi ba, muguwar macace shaidaniya mai hali irin na kafuran farko, daga gaban rigarta akwai taurari uku masu kyalli daga gani tana ruke da babban mu ami na gidan kurkukun addara. A hankali ta zura kafarta sautin takun tafiyarta kamar na dawakai babu sassauci, daga bayanta akwai wasu gabza gabzan Giants dake take mata baya su biyu, aya daga cikin su yana a ru e da madaidaiciyar tukunyar asa an rufe samanta da jan yalle, yayin da ayan kuma Yake ruke da faranti mai auke da ganye sai ananun kofuna da alama ruwa ne a cikin su. A tsakar Dakin Ta dakata da yin tafiyar, wani kaskantaccen kallo ta soma jefa masu aya bayan aya kafin ta ba giants din umarnin su fara gudanar da abun da Ya kawo su. Mai auke da tukunyar ne Ya sauke ta asa yasa hannu ya bu e jan yallen da suka rufe ta da shi, cikin takun majiya arfi Ya nufi gadajen an matan, aya bayan aya ya ke dam ar su da karfi sannan ya cusa yatsun hannunsa tsakankanin cinyoyinsu, wata auduga ce na e cikin panties din su yake za ulowa jawur da ita, wani sabon salo suka 6ullo da shi idan yaran suka fara yin jinin al'ada sai su sanya masu audugar da suka tsaface ta a cikin panties dinsu, ita amfanin ta jinin al'adar da suke zubdawa ta ke tsanewa ta ru e sa a jikinta ko iga baya yi, suna yin hakan ne saboda a bu ace suke da jinin na su wani mugun sihirine suke yi da shi. Tuni sautin koke koken su Ya cika dakin, Jikinsu sai kerma Yake yi saboda tashin hankali, duk audugar da ya curo a gabansu cikin tukunyar ya ke zuba su,, bayan Ya gama dattijuwar tai gyaran murya, da sauri ayan giant in me ruke da faranti Yabi su aya bayan aya ya mika masu kofunan, wani ruwan sihirine a ciki mai kamar jini, ga arni warinsa babu dadin sha a, bayin Allah kamar za su zauce a haka suke shan ruwan wasu har sun fara yunkurin amai amma saboda fargaban kada su zubda a azabtar da su yasa suka daure suna sha. Wani irin aci ne Ya ratsa ma ogwaronsu tuni idanunsu sun ka a jawur tamkar garwashin wuta. "Zaku Iya ba su ganyen" dattijuwar ce ta furta maganar, watsa masu ganyen su ka yi a asa, bayin Allah jiki ba kwari suka sauko kasa kamar dabbobi haka suka kama cin ganyen da aka watso masu asa. Shu'umin murmushi dattijuwar ta saki ta cikin mask dinta, Har zata Juya kwatsam idanunta suka sauka akan Gado mai auke da number 100, A hanzarce Ta wurga tsoffin idanunta kan Yaran dake cin ganyen rigunansu tabi da kallo masu dauke da numbers from 80 suka fara har izuwa 99 amma babu 100 nan take ta fahimci bata acikin su lokaci aya yanayin fuskarta ya canza zuwa 6acin rai. Da kakkausar Murya mai amo Ta furta sunanta "GABRIELA"! ta fa a tana zare idanu cikin 6acin rai "Kada ki kuskura ki bari na sake maimaita kiran sunanki! Ki fito tun kafin ranki Ya 6aci"! Shiru babu alamun wadda aka kira da sunan Gabriela zata fito daga ma6uyarta, ran dattijuwar ya 6aci matuka ta fusata sai faman zazzare idanu takeyi tana bin ko'ina na dakin da kallo, Har yau tana mai mamakin karfin halin Yarinyar da rashin tsoranta, ga kafiyar tsiya abun a jinin ta ya ke.. Kallon sauran yaran tayi"Ina Yar uwarku gabriela take" da tsawa ta furta maganar, muryoyinsu na kerma suka amsa da cewa ba su san inda take ba.. aga murya ta kuma Yi a karo na biyu ta furta"nasan kina saurarona! Idan har baki fito ba, zakija ma sauran an uwanki! Ina mai baki umarnin ki gurfanar da kanki agabana tunkafin In za ulo ki da hannu na" ta fada tana huci kamar zakanya, sarai tasan inda ta 6oya amma saboda karfin izza tafi son ta kawo kanta agabanta.. " Kallon giant din da ke a gefenta tay, kamar jira yake ta bashi Umarni, azafafe Ya Nufi gadon mai number ari, Ya zura hannu Ya dam afarta Kamar yar dambe haka tadinga bubbuge shi da kafafunta hada karfin halin naushin sa da hannunta, wurgo da ita yai waje ta gangaro kan floor, yar guntuwar rigarta tuni ta tattare ta haura kan waist dinta da sauri ta sanya hannu ta kamo rigar ta lullu6e mazaunanta, gaba daya nanna iyar sumar kanta ta rufe fuskarta. urawa tayi da karfi ta mi e tare da dun ule yatsun hannayen ta alamar zatai fa a sai faman haki take yi tana huci, daga ganin idanunta babu tsoro a cikin su, duk irin azabtarwar da ake yi masu baisa zuciyarta ta raunana ba, duk cikin yaran babu mai irin karfin halin ta. wani irin gumi ke tsastsafowa ta hancin ta da gefen kanta, Yarinyar ba karamin kyau ne da ita ba, ga dirin jiki tana shape irin na arfafan mata, gaba aya jikinta tabon raunuka ne, gefen goshin ta hada inkin ciwo da aka ta6a yi mata agidan kurkukun sakamakon wani mugun rauni da ta ta6a ji akwanakin baya. Shu'umar dariya Dattijuwar ta saki tana tafa hannayenta kafin ta jinjina mata da babban yatsa ta ce"sannu da kokari Gabriella, da ace bakiyi min hakan ba da ban shaida ke jinin jatuminki bace, karfin halin ki yana burgeni ina son inga mace haka..." ta fada tana cigaba da sakin dariya mai sautin gaske. Gabriela dake kallonta tsantsar tsanarta take ji, ta tsani matar fiye da yadda ta tsani kowa a duniyar nan... Cike da karfin hali Ta furta"muguwa azzaluma.." kafin ta are maganar dattijuwar ta daka mata tsawa mai razanarwa, a firgice sauran yan uwanta suka koma kan gadonsu jiki na kerma. Ita kuwa wadda akai ma tsawar babu alamun firgita atare da ita kamar ana tunzurata taci gaba da fadin"kin manta abunda na ta6a fada maki? Ni bana jin tsoronku har bada azabtarwar ku ba zata ta6a sanyani yi maku biyayya ba saboda ku din dabbobine dakikai kuma jahilai sai kun yi mummunan arshe a wulakance zaku mutu...' ta fa a tana cije la66anta da gumi ya ji a su. Idanu a matu ar zazzare dattijuwar ke kallonta da wani irin fusata ta kalli aya daga cikin giant din dake take mata baya da ido tayi masa magana, cikin takun majiya karfi Ya nufi gabriella gadan gadan, lokaci aya ta soma ja da baya hankalinta a matu ar tashe batasan me zai aikata mata ba, babban abun da take jima tsoro kada ta rasa ranta ba tare da ta cika burinta na ganin ta ha u da an uwanta gabriel, ba ta son ta mutu batare data gana da shi ba, daba don shi ba da tuni ta jima da kashe kanta. Watsa wa tayi da gudu ta nufi kofar shiga toilet dinsu ta bu e kofar ta shige taja ta rufe, tana faman jan numfashi kamar daga sama taji dirar mutun a toilet din kamar aljani haka Ya fa o mata tuni la66anta sun fara kakarwa muryarta na rawa ta soma fa in karka kuskura ka ta6ani!! kada ka matso kusa da ni, ka yaleni, Idan ka cutar dani dan uwana bazai kyale ka ba sai ya kashe ka..." sambatu tadinga yi cikin rawar murya mai ha e da tsantsar tashin hankali da fargaba sam ta manta cewa giant basa ji basa gani, kallonsa take kamar dodo gaba aya inuwarsa ta lullu6eta. an uwanta dake zazzaune kan gadajensu tuni zafafan hawaye sun wanke fuskokin su lokacin da suka fara jin sautin kururuwar gabriela ta cika dakinsu da wani irin azababben sautin kuka mai araji tamkar ana zare ranta nan take suka fahimci abun da giant din yake yi mata, ha a zuciyar su ta yi matu ar karaya. Tsawa dattijuwar ta kwatsa masu babu digon imani aranta "kar in kuskura in ara jin sautin koke koken ku, ko da tari ne bana son ji idan ba haka ba, zansa ay maku abun da akai mata" jin wannan maganar yasa sukai shiru, kukan nasu ya koma na zuci. Tsawon mintuna goma cuf, Kafin giant din Ya fito daga makewayin sanye cikin kakinsa kamar bai aikata wani abu ba.. Wata