Sashe 21
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
da ya kusa tsinkewa kafin tayi picking "Me ya tsayar dake ne har yanzu baki shigo ba, gaba aya kinsa bana jin dadin dinner din" On the other hand muryar hajjaty tamkar zata fashe da kuka tace"waren an kunnan da zan sanya ne bangani ba, shi na tsaya nema" Muryarshi da fa a yace"saboda ibada ne sanya an kunnan ko? "A'a" "Idan kika ara mintuna baki zo ba, kada kiyi tsammanin zan shigo da ke, kuma wlh Allah yasa inga kin ca6a wannan adon a jikin ki, Ni da ke ne...." ya fa a tare da katse kiran ya koma mazaunin sa. Ganin yadda ta ame mashi hannu ne yasa shi furta"matsoraci" sunnar dakai asa hajiya turai tayi fuskarta dauke da murmushi Muryar shi tamkar zaiyi mata ra a yace"Ki tashi kije wurin an uwanki mata ku yi fira" girgiza mashi kai tayi alamar a'a, aure mata fuska yayi"umarni nake bani" hankalinta ba karamin tashi yayi ba, muryarta na rawa ta furta"dan Allah kabarni anan bana sai naje wurin su," harara ya an watsa mata"kada ki bari na maimaita maki" jinjina mashi kai tayi alamar toh, ba don taso ba, ta mi e jikinta na kerma ta juya tana kallon 6angaren da su Hajiya laurat suke, sai fira sukeyi suna shan dariya, tunawa tayi da maganar da ta gaya mata jiya, ji tayi bazata iya zuwa wurinsu. ewa Sir mubarak yayi a tsanake Ya nufi inda su Prime minister Hateem suke a zaune, ganin an uwan shi maza sunyi mashi rumfa alamar wani abu na faruwa. yana isa ya shiga cikin su Yana tambayar lafiya, Daddy sharafudden dake a ru e da hannun prime minister ne yace"baya jin dadin jikin shi, amma da sau i, nasan bai wuci damuwar tafiyar da zaiyi bane," gimbiya mujeedat dake a gefen shi gaba aya ta rasa sukuninta sai faman bin fuskarshi take yi da kallo Cikin kulawa senate lateef yace"dan Allah ka daure ka saki jikin ka, Idan baba ya fuskanci hankalin da kake a ciki bazai ji dadi ba, bama shi kadai ba, kalli kaga yarda mutanan ka suke raha cikin dangi" ya fa a yana nuna mashi chief of staff din shi tare da national security advisor na canada sunyi shiga ta hausawa teburin da suke a zaune anan baba obie da abokinsa jan wuya suke, Sai fira sukeyi musamman da aka ha o masu da High-end whiskey sun sha sunyi tatul in ka cire baba obie shi kadai ne baya shan giya a cikin su. Lumshe idanu prime minister yayi a hankali batare daya bu e su ba, shi kanshi baiso yanayin damuwar da yake a ciki ya bayyana ba, ko dan saboda al'ummar da suka taru domin shi. "Idan akwai abun da kake bu ata ka fa a mana muyi maka shi," acewar his excellency deen ya fada cikin nuna damuwarshi. Da yar ya bude idanunshi wadanda suka ka a jawur da su Muryar shi asa asa ya furta"lafiyata lou, dan Allah ku kwantar da hankalin ku, kada halin da nake a ciki Ya dame ku" "Taya zamu iya kwantar da hankalin mu bayan kana a cikin damuwa? pls kayi kokari ka danne zuciyarka ko mun samu a kammala taron nan lafiya, duba fa ka gani gaba aya mun taru ne saboda kai" fuskar Abdul razak A yamutse yayi maganar. Sai lokacin Hajiya malikat dake a hakimce gefen su tayi ma Gimbiya mujeedat ra a a kunnanta"ki ja shi ku ke6e ki ji meke damun shi, saboda ke kadaice zaki iya shawo kan shi" Gimbiya mujeedat taji dadin shawarar malikat. Duban an uwan nashi tayi"idan ba damuwa inason zanyi magana da shi" Ta fa a tare da mi ewa ta ru o hannun Prime minister, da sauri jami'an sirrin dake a cikin filin suna shawagi suka take masu baya don basu tsaro, wata corridor suka nufa an awata ko'ina na wurin abakin ofar shiga aya daga cikin resting rooms din dakin taron jami'an suka dakata abakin kofar su kuma suka shiga daga ciki. Duk abun da ke faruwa akan idon chief Owais, ya riga dayasan meke damun uncle din nashi, shi kanshi zuciyarshi ta karaya, "Babban mutum me kake tunanine"? Muryar Justice ce ta katse mashi zancen zucin nashi "Tun da muka zauna na lura baka fara'a meke damun ka ne"? Yamutsa fuska chief owais yayi"bakomai" "Ko ruwa baka sha ba, Kuma nasan kana Jin yunwa" Ya fada tare da janyo glass mai auke da juice Ya tura mashi agabanshi, Ya ha o mashi da suya, Ba dan yana jin yunwa ba, ya auki glass din ya kur6i lemun wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyar shi "Zaki gafa mutuniyar ka," agowa zaki yayi tare da kallon direction din da justice ya ke nuna mashi, hajiya laurat ya hango. "ita ka ai ce makullin da zata bu e maka kofar ha uwa da pretty in ka" murmushin gefen fuska ya saki. "Kana ganin zatayi mana hanya? Ni fa ban ta6a kula ta ba, ko magana bata ha ani da ita" Cike da kwarin gwiwa Captain Yaseer dake a gefen shi yace"ay dolen ta ne tayi mana abun da muke so," "Kwara dai mubi ta lalama, don wlh matarcan da kake gani ba karamar kwaruwa bace, anwar fa Alhaji musa wadata, hmmm baka san shi bane, wlh mutumin nan ba karamin jan wuya bane" acewar justice Ta6e baki Yaseer yayi"ni ina ruwana da wani alhaji musa, ina magana akan kanwarsa ne," "Da yaushe ne zaku yi magana da ita? In ba damuwa ku bani dama ni na tunkareta bayan an gama dinner din" acewar ziyad "Ni nasan ta yarda zanyi mata magana" Captain yace"ay dama kai zaka fi iyawa da ita, don wlh ta ce zatayi min ji dakai, tsaf zan dauke ar mutane da mari abainar jama'a" gaba aya suka sanya dariya banda chief wanda hankalin shi ba akansu yake ba "Wlh da kuwa ka kare rayuwarka a gidan kurkukun addara, don kuwa ta6a matar can ba abune mai sau i ba, kai ko shi daddy sharafuddeen ba iyawa zaiyi da itaba, saboda mugun jin kaine dasu ga tarin dukiya da Allah yayi masu" justice ne ya fa Ta6e baki yaseer yayi ba tare daya ara furta kalma ba Idan muka koma 6angaren Hajiya turai, dake atsaye kamar wadda tarasa galihu fargaba Ya hana ta tunkari su Hajiya laurat, baiwar Allah tayi tsaye ita kadai, Sai faman yan waige waige take yi tana neman jazz tasan shi kadai ne zai share mata hawayen ta Kamar daga sama taji anyi hugging inta ta baya, lokaci aya ta sauke ajiyar zuciya jin sautin dariyar Hajjaty da sauri ta juyo suka fuskanci juna, tun shigowarta Alhazawan nan Na canada suke bin ta da kallo, musamman abokin baba obie dama yajima da dakon soyayyarta a zuciyarsa. Ita ka ai ce a filin taron ta sanya Sari na indiyawa, launin red colour, masu yali, fuskarnan tasha over make up, ga wasu highhills an uban su dake a kafarta, hannunta aya ru e da ar purse dinta Wani irin farin cikine ya lullu6e mom turai har batasan sa'adda ta kara huggin dinta ba, muryarta tamkar zata fashe da kuka tace"I'm glad to see you hajjaty, kinga yadda ki ka yi kyau?" ta fa a tare da dago da kanta tana kallon ta Su hajiya muhibbat dake kallonsu ransu ya 6aci sai faman buga tsoki suke yi, sunji haushin zuwan hajjaty akin taron saboda yadda taja hankulan dattawan dake awurin, har takaiga sun rasa sukunin su Ru o hannun juna sukayi sai faman sakin mirmushi takeyi kamar wadda akayiwa Albishir da gidan Aljanna "Me kike yi atsaye ke kadai? Sannan naga idanuwan ki sun ciko da kwalla fada min meya faru" cikin kulawa hajjaty keyi mata magana Cikin sanyin murya tace"bakomai, kawai banjin dadin zama nikadai," nan take hajjaty ta fahimci abunda ke damunta Bin akin taron tayi da kallo karaf idanunta suka sauka kansu Her excellency muhibbat Wani irin mugun kallon harara suke jifarsu dashi. Ko ta kansu hajjaty bata bi ba, ta ru o hannun Mom turai suka samu wuri kan kujeru suka zauna suna ara gaisawa, pravin ne yayi magana da masu raba abinci suka kawo masu sha e da table, sai rawar kai yakeyi akan hajjaty don yaga hajiya saratu bata a hall din, arfin hali hada zama wurin su. "Lallai mutumin can, wato don yaga hajiya saratu batanan shine ya zauna yana goga kafa a da waccan kilakin" rai a6ace laurat tayi maganar Muhibbat tace"zata ci ubanta ne wlh, ni dama tun fil azal na tsani matar can, ay tun farko kuskuran da hajiya saratu tayi na auran dangin masu bautar shanu ta kawo su cikin family dinta, wlh mutanan can basu da amana, sun iya munafunci da kisisina, ga kwa ayin abun duniya, nidai fatana Allah yasa bada wata muguwar manufar suke zaune a family din nan ba" Guntun tsoki her excellency Jamila taja tace"takaici ma ya hana inyi magana, dalla jibi yadda ta ca6a ado ko kyau babu, mace kamar Aljanna, ita ala dole sai ta fi mu ha uwa, kowa ya sanya abaya sai ita isassa mai walkin sa taje ta sanya sari, su kuma wadancan dattawan dake ta satar kallon ta bansan uban me suka gani a jikin ta ba. Hajiya madina na dariya tace"ba dole su kalle taba, mace tana tafiya mazaunai suna jujjuyawa kamar an jera marmarar sakwara" dariya suka saki gaba ayan su. Adai dai lokacin Hajiya saratu ta shigo hall din hannunta ru e dana zahra, nan fa hankali ya dawo kansu, zarah duk tasha jinin jikinta ganin zaratan samari da an mata ma il da hall din, duk da itama ba abaya ba, abaya din dake a jikinta irin na can asan closet ne wadanda ake ji dasu ta dauko ta sanya launin skin pink, ta yi rolling veil akanta ga glass data manna, duk tabi ta ru e ganin yadda wasu ke kallonta, bakomai ne yasa suke kallon nata ba face ganin fuskar bare, koda shigowarsu pravin yayi saurin mikewa daga teburin su hajjaty gudun kada Hajiya saratu ta gan shi, lalla6awa yayi ya koma wurin su baba obie ya zauna. Sai da ta fara zuwa da zahra wurin su hajiya laurat ta gaishe su cikin girmamawa, da fara'a suka amsa