← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 172 OF 247

Sashe 172

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

ar zuciya kamar ta kafuran farko! Dame kike ta ama ne? Ina karfin naki yake uhm!"? Nishi ta dinga yi tana huci kamar zata iya ta6uka wani abu. Sassauta murya Khala tayi, "Ba duka muka taru muka zama aya ba, kasancewata a gidan kurkukun addara, ba hakan yana nufin nima muguwa bace, kamar yadda kika zata, kinyi min mummunar fahimta, amma nayi maki uziri saboda bakisan komai dangane dani ba..." ta fa a tana kallon idanun Gabriella da suka ka a jawur. Numfasawa tayi kafin ta aura da cewa, "Da ace ni muguwa ce da ban taimaki rayuwarki ba, nasan yanzu tunaninki ya dawo, dama abunda na ke gudu kenan saboda nasan za'a rina, yanzu da ban zo akin nan ba da tuni kin jima da kashe kanki saboda amsil basira, idan kina tunanin mutuwa mafita ce a gareki toh ki daina, shi jarumi ba'a san shi da karaya ba, kada ki zama raguwa ki zama jaruma mai iya tankwara zuciyarta me kuma burin aukar fansar zaluncin da aka yi mata. Tana jan nishi da yar ta furta, "Who are you? Where did you find me? and Why did you help me?" "Sanin wacece ni baida amfani, iya abunda zan iya sanar dake shi ne ba a haife ni a gidan kurkukun addara ba, bada son raina na kasance a cikin shi ba, ta karfi da yaji aka kawo ni nan, bazan iya misalta maki unci da ra in da na ji a lokacin dana bu e idanuna na tsinci kaina a gidan kurkukun nan ba, na ga musiba da bala'e da idanuna, abunda ban ta6a zaton ko a mafarki zanga makamancin shi ba, zuciyata a karye take saboda anci amanata an yaudare ni, bayan haka an nuna min fin karfi ba yadda na iya,...." idanunta ne suka ciko tab da kwalla. "Kamar yadda kika so kashe kan ki, nima nasha yin yunkurin yin hakan amma idan na tuna menene makomata? Sai inji na gaza! Mutuwa bazata hana su cigaba da aikata fasadi ba, saboda su in 6atattu ne in har bamu ha a hannu mun kawo arshen su ba, babu abunda zai canza na daga zaluncin da suke aiwatarwa, bayan haka babban abunda yasa nake so na rayu shi ne ya'yana inason na sake ganin su ko da da numfashina na arshe ne". muryarta na rawa ta are maganar, hawaye suka cigaba da sintiri kan fuskarta, Gabriella dake sauraran khala, itama hawayene kan fuskarta, tana da wuyar sha'ani a rayuwarta bata yarda da mutane amma karo na farko ta yarda da tsohuwa Khala, maganarta ta karya mata zuciya. A hankali ta zame tafinta daga kan Gabriella, hakan ya bata damar mi ewa ta zauna da yar tana duban fuskar khala da tausayawa "Ke an uwan ki aya ne, ni kuma jikokina da suka salwanta agidan kurkukun addara yawa ne da su, inaji ina gani ban iya tsinana masu komai ba saboda an nuna min fin arfi...." fashewa ta yi da kuka kamar aramar yarinya. Itama Gabriella din kukan ta fashe da shi saboda tausayin khala da ya mamaye zuciyarta ashe ita bata ga komai ba tayi mamakin ha uri da juriyar tsohuwar da har ta iya kai tsawon lokacin nan bata ha iyi zuciya ta mutu ba. "Yau kimanin shekara ashirin cuf, rabon da in sha i iskar duniya saita gidan kurkukun addara, bani da burin da ya wace in tona masu asiri, kullum ne sai na ro i Allah dare da rana ba fashi, duk da har yanzu ba wani sauyi, ban ta6a gajiyawa ba, saboda nasan Allah ne kadai zai iya cika min burina kuma yana sane dani, wani jinkirin Alkhairi ne kuma ina ji araina arshen kurkukun nan ya zo" ta fa a tana jan magina. "Kin tambayeni Ina na tsinto ki?" A ranar bayan na fito daga fadar Elder naji ina sha'awar in kewaya kurkukun duk da bana so nayi tozali da abunda zai hanani kwanciyar hankali, har zan gifta na hango tsohuwa inno tare da giant din da ya auko ki babu sutura a jikin ki raina ya 6aci ba ka an ba, nayi zaton ma kin mutu ne, kwatsam idanuna suka hango min yatsun afarki na motsi, wani iko na Allah ni da bana shiga huruminsu bansan ya akai zuciyata ta azalzala min akan in taimaka maki ba, cikin san a na bi bayan su, har suka aje ki a akin fi a, tafiyar su ke da wuya, nayi 6adda kama ta hanyar amfani da sihiri na, na shiga cikin Gigantes Medici din batare da sanin su ba saboda hankalinsu ya karkata akan aikin fidar da sukeyi, kafin su zo kanki cikin abunda bai fi da a talatin ba, na sace ki na kawoki akina, na fara kokarin tsayar da bleeding din da kike yi kafin na dinke raunukan jikin ki...." tiryan tiryan khala ta zayyana mata komai, wani irin son tsohuwar ne ya kamata har batasan sa'ar da ta fa a kan kirjinta ba, ta rungumeta cikin shesshekar ta furta, "Ki yi ha uri nayi maki mummunar fahimta, ki yafe min" an murmushi khala tayi kafin ta daura da cewa, "Tun kafin ki dawo hayyacinki na ji kina ambaton sunan an uwanki Gabriel, na kwallafa rai a kan son sanin wanene shi? a cikin bookshelve ina ina da littafin register na fursinoni (Sijil al-sujna) a cikin littafin na bu o ina bincikawa don inga wanene me suna Gabriel, ban sha wahala ba, saboda nayi nazari na gane cewa ku in ba tsoffin prisoners bane cikin wa anda aka kawo ne a arshen shekara ta dubu biyu da ashirin da uku, cikin sa'a na ga sunayen ku, a fahimtana an uwanki ne ko?..." cikin sanyin murya tace, "twin brother ina ne." "Zaki iya tuna tayaya akai kuka tsinci kanku a gidan kurkukun addara?" Girgiza kai ta yi har lokacin bata raba jikinta daga na khala ba. "Bazan iya tuna komai ba, an uwana kadai na sani, pls ki taimaka min in gan shi..." Shiru tsohuwa khala ta yi saboda tasan me zai biyo baya in har ta fa a mata cewa baya a cikin kurkukun, cos ta ga sunan shi cikin list na escaped prisoners, ta lura da yadda take mugun son shi in har ta fa a mata, zuciyarta zata karaya ne kuma zata ga kamar ya manta da ita ne shiyasa ya tafi ya barta batare da ya taimaki rayuwarta ba" agowa tayi da kanta, "kinyi shiru baki bani amsa ba, bana so na rasa an uwana, nasan yana cikin wahala kuma yana nemana, pls ki auko shi ya dawo nan mu rayu atare" Dafa kafadarta khala tayi, "Zan iya jefa rayuwarmu da tashi cikin ha ari, abunda yasa nake 6oyenki saboda a yanzu haka dattijuwar da ta kusa kashe ki, nemanki take ruwa ajallo, amma in har Allah yayi mana tsawancin kwana gaba na yi maki al awarin zan hadaki da an uwanki..." cikin karyayyar murya ta ce, "ya mutu ko"? Girgiza kai tsohuwa khala ta yi, "A'a yana raye, " "Ta ya kika san yana a raye"? "Zan nuna maki" aga mata kai ta yi alamar toh, saukowa suka yi daga kan gadon, ta auki sandar ta, ta nufi gurin furannin dake a akin, Gabriella tana a biye da bayanta, da sandar ta nuna mata fure kore shar da shi a cikin wata tukunyar shi mai kyan gaske. an uwanki yana a cikin oshin lafiya, kin gan shi nan" aru e ta dubi khala, "tayaya hakan zai yiwu! Mutun ya zama fure??" Dariya khala tayi, "It's a magic trick kema idan naso sai in mayar dake fure, Ko kina da ja ne?" Ta fa a da zolaya, da sauri ta girgiza kai, unnawa tayi a gaban furen ta ura ido tana kallon shi, cikin sanyin murya ta furta sunan shi abun mamaki sai ta ga furen ya motsa ganyayyakinsa kamar iska ta ka a shi. Murmushi ta saki,"Da gaske kaine?" again ya ara motsa ganyen shi, wani da ine ya lullu6eta har ta bu e baki zata ara magana kwatsam ba zato ba tsammani taji kamar an jeho mata wu a a kirjin ta, dafe shi ta yi da hannun ta, radadi ya hana ta motsa, nan take ta fara yin aman jini, Hankalin Khala kwata kwata baya akanta batasan meke faruwa da ita ba, saboda tayi zurfi acikin tunanin ta, sai kokari Gabriella take ta ru o rigarta amman ta kasa saboda kermar da yatsunta ke yi.... __________________________________ *BENAZIR Suna a zaune kan darduma su biyu ita da Zeenatu, sun ha a baki suna karatun kur'ani da suka bu e akan qur'an stand Wayar tace ta fara ringing, bayan takai aya ta dakata da yin karatun ta mi e da sauri ta nufi wayar dake ajiye saman gadonta "Aunty Benazir, Azeezaty ne?" Zeenat ta tambaya tana kallon ta Bata ba ta amsa ba, har saida ta dauki wayar, ta dubi sunan me kiranta, tayi mamakin ganin sunan Uncle ya bayyana yau wata rana Alhaji musa ya kira ta, a ranta ta furta Allah yasa alkhairi ne. aga kiran ta yi ta kara wayar a kunnanta, tana kokarin yi mashi sallama ya katse ta da cewa, "Ki same ni a garden yanzu" amsa mashi ta yi da toh. Aje wayar tayi gaban mirror, ta juya suka ha a ido da Zeenatu ta ura mata ido tana kallon ta. "Daddynki ne ya kira ni, ki cigaba da yin karatun yanzu zan dawo" tace toh" Bayan fitar Benazir, cike da zumu i ta mi e, ta auko wayar Benazir ta fara laluban layin Azeezaty, sam ta kasa ganowa saboda batasan sunan da Benazir tay mata serving ba, amma da ta tuna Benazir ta fada mata jiya ta kira layinta bata samu ba, hakan yasa ta shiga call logs, lambar farko da akai ma saving da God Gift ta danna Call almost 3 times tana kira baya shiga, ba dan ta so ba ta hakura. Lokacin da Benazir ta araso Garden in tunkan ta arasa idanunta suka hango mata mutun uku zaune kan lallausar darduma kowannan su shadda ce a jikin shi. bata iya tantance su wanene ba, saida ta isa wani irin burki ta ci ta dafe irjinta da hannu aya da tsantsar mamaki ta furta, "ZAKI!" Yana Jin muryarta da
Chapter 172 · 0% Book details