Sashe 150
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
wakar suke bi kamar su suka rairata saboda yadda suka Iya bin baitikan tiryan tiryan ba kuskure. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. babu wanda Ya lura da shigowar shi, abakin kofar dining room in ya tsaya yana kallon su aya bayan aya, ba zai iya tuna rana ta karshe daya shigo dining in da sunan zaici abinci ba, Sai yau da dalili ya kawo shi. "Danish"! da arfi Haris Ya ambaci sunan shi, bai tsammaci wani zai gan shi ba, adaidai lokacin da wakar da suke sauraro ta are hakan Yasan duk suka ji Kiran da Haris yayi mashi, da sauri suka kalli Inda yake atsaye da alamun mamaki akan fuskokin su. Kusan kowan nan su saida Ya ambaci sunan shi, In ka cire Unaisah da tay shiru tana kallon shi Ummi tace"Sannu da shigowa, ina fata kazo kaci abinci tare da mu ne" shiru yai bai tanka mata ba, "Pls danish kazo muci dinner atare, Munyi missing inka" Batool ce tay maganar, Naufal Yace"Yau kawai dan Allah, baka ga dadin da muka ji ba na ganinka"! gaba daya suka ha a baki suna yi mashi magiya don ya shigo su ci abincin atare. "Dama kun daina wahalar da bakunan ku, Idan so kuke Yaci cikin sau i, Unaisah zaku ro a ba shi ba" Sajeed ne yai maganar fuskar shi da murmushi, gaba aya suka maida dubansu Ga Unaisah"pls Kiyi mashi magana, ya shigo muci atare" kau da ido tay gefe aya tay shiru bata tanka ma su ba tayi mamakin maganar sajeed ko taya akai ya gane baya jin maganar kowa in ba nata ba. "Aunty Ummi ki sa baki, Ta yi mashi magana" du ar dakai asa Unaisah ta yi, girman kanta Ya hana ta yi masu abunda suke so, ita kanta so take ya shigo ya zauna suci abincin atare amma bata jin zata iya yi mashi magana. Calmly ummi tace"Unaisah, pls ki masa magana mana, an uwansa suna son suci abinci da shi.." sai da ta mula ta sha iska, kafin ta wurga eye balls dinta kan Danish kamar me jin shakkarta, tasan saboda ita ne yaki shigowa gudun kada ya sabama sharuddan ta, ba ta yi niyar yi masa magana ba amma saboda batasan su fahimci sun samu sabani atsakaninsu yasa ta canza ra'ayin ta. Har Ya juya zai fuce, sanyayyar muryarta ta dakatar da shi "Big bro, ka zo mu ci abinci atare" a wayance ta fa a tana kallon shi har saida ya maimaita sunan data kira shi acikin zuciyarsa "Ga wuri Na tanadar maka" ta fa a tana nuna Kujerar dake facing in ta. baiyi niyar zama ba, amma saboda muradin ransa tayi mashi magana, Ya fasa tafiya Ya jiyo ya shiga cikin dining room in, yan uwansu sai murmushi su ke yi saboda sunji dadin shigowar shi. Ummi dai ta yi mamakin shakuwar dake atsakanin shi da Unaisah, aranta ta ayyana ko meyasa yake jin maganarta fiye da kowa! Yafi fifita ta akan yan uwansa tana lura da shi, abun da ta fahimta itama Unaisah din tafi ji da shi akan yan uwan shi, don tana lura da ita lokacin da ta ke ji da shi, duk in zasu ci abinci sai tace ma Haris ya kaima Danish nashi a aki bayan haka wasu lokuttan tana ganin Unaisah tana satar hanya ta shiga dakin shi, tabbas tana son tasan meke atsakanin su amma tasan ko da ta tambayi Unaisah zaiyi wuya ta fa a mata gaskiya, aranta ta ayyana yanzun nan zan gano da kaina. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Zama yai kan chair din dake fuskantar Unaisah, ya jingina bayan shi jikin kujerar, ya an lumshe idanunshi ba tare daya kalle ta ba, don baya son abin da zai ja ya karya alkawarin daya aukar mata. Sun yi shiru babu mai magana a cikin su. Har saida ummi tace"me kuke Jira Unaisah? Ku fara cin abincin mana" A hankali ta an saci kallon fuskar shi Har saida ta anji fa uwar gaba saboda kyan da yayi mata, tayi missing din ganin shi a kusa da ita. a hankali take cigaba da kallon shi ganin ya lumshe idanun shi tasan ba lallai ya bu e su ba, aranta ta ayyana wani irin kyau ne wannan kullum kamar ana ara mashi..." gudun kada wani ya zargi wani abu tsakanin su yasa ta auki glass of milkshake ta tura mashi agaban shi, ta ha a mashi da plate of grilled steak with roasted vegetables ta aje agaban shi. Cikin sanyin murya tamkar tame yin ra a ta firta sunan shi, A tsanake ya bu e reddish eyes dinsa dake lumshewa tamkar na mai jin bacci ya kalle ta da su, gaba aya suka tsinci kansu da kallon juna ba tare da kyaftawa ba ya rasa a ina zai tsayar da eye balls dinsa, lip gloss din data shafa ma soft lips inta ba karamin rikitan shi yake ba. makeup din fuskarta ya tafi da imaninsa, kamar yadda yake kallonta haka itama take bin shi da kallo, tun daga kan dogan wuyansa ta fara har iya zuwa soft lips din sa a hankali tay moving eye balls dinta zuwa ga dogon han cin shi wani irin yanayi take ji ajikin ta mara misaltuwa, sam takasa ta6uka komai, Javed dake akusa da su baisan wainar da suke toya ba hankalin shi na akan abincin da yake ci. Babu wanda Ya lura da su sai ummi da ta sanya masu ido duk wani motsinsu akan idanunta Yawu ta ha iya tana arin kau da ido daga kallon shi, ba zato ba tsammani sautin daddadan ki a Ya kara e kunnuwan su taken wa ar Ko wuya ko dadi adai dai inda baifin Ya fara da Ko wuya ko dadi Ni dake ba zamu rabe ba Ka zamo ni na zama kai Ba ranar rabuwa Ko wuya ko dadi Ni dake ba zamu rabe ba Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Ka zamo ni na zama kai Ba ranar rabuwa.. gaba aya jikinsu Ya mutu, wata irin kasalace ta mamaye sassan jikinsu, hatta yanayin bugun zuciyar su saida Ya canza. Kasa arasa cin abincin ta yi A hankali Ta jingina bayanta jikin kujerar batare da ta daina kallon shi ba, wa ar ba karamin shagalar da su tayi ba, sun shagala da kallon juna, sun kasa ta6uka komai, kowa na cin abinci ban da su..." Cigaba waka tay sun nutsu suna sauraran baitin Dani dake soyayya ta ginu A zuciya ta ke na saka kin sanu Kice dani kin barni na banu Shine kadai zai sanya ayi mini duren kunu Kiji ni dai zama dake daram dam-dam Na rike ki ta kam kam-kam Makiyan mu suje chan Banda son ki bansan komai ba... Lumshe idanunta ta yi a hankali ta dan numfasa ba tare da bu e idanun ba, wani irin bakon abu take ji a jikin ta, mara misaltuwa, sai taji tamkar saboda su aka yi wa ar saboda yadda wakar take shigarta. yatsun hannunta sai kerma suke, gaba aya ta shiga yanayi ba zata iya jurar cigaba da kallon shi ba. Danish dake kallonta wata irin nutsuwa ce ke shigar shi, musamman data rufe idanunta hakan ya bashi damar kallon ta son ran shi, farar fatar dogon wuyanta yabi da kallo Silver necklace in data sanya tayi matu awata wuyanta, moving eyes dinsa yai slowly izuwa kan kirjin ta sam ta manta bata aure boobs inta ta ciki ba kamar yadda ta sa6a, yau yaga abun da take boye mashi, duk da arantar su nipples dinta ba karamin girma ne da su ba. hannun shi na dan kerma ya dauki milkshake din data ajiye mashi ya fara shan shi ba dan yana jin dadin shi ba, saboda kallonta da ya ke yi yafi mashi komai. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. baitin Wakar ne Ya ara rikirkita tunanin shi ya an runtse idanun shi yana sauraron daddadar muryar da kunnuwan shi ke jiyo mashi sai yaji kamar Angel dinsa ce ke raira mashi ita. Na rike ka hannu biyu baby na Kai kazam fitila annuri na Ko ana fizgemin nama na Zan yabe ka da karfin harshe na Sai da kai Ba ya kai Ka sarkafe mini a zuciya ta Ba ya kai Ummi tasan takan tsiya, dagangan take maimaita wakar saboda ta ara rikitar da su, yau taga abun da Ya aure mata kai, tun daga kan yanayinsu ta fahimci irin tsantsar kaunar da suke ma junan su, don ita abun da tagani ma ya wuce A kira shi da so hada shaukin junansu da suke ji, yar wakar da ta kunna masu kadai ta jefa su awani hali dama da biyu ta kunna ta Kasa jurewa yayi da wata irin kasala Ya mi e zai bar dining din gudun kada yayi wani abu ba dai dai ba da zaisa su sake samun sabani da ita, da sauri ummi ta dakatar da wakar ta dube shi. "Danish Ina zakaje? Naga ko abincin baka fara ci ba" tamkar baisan furta magana yace"bana jin yunwa" marairaice mashi fuska su Haris sukayi"pls danish, kada ka tafi ka zauna ka ci abinci" girgiza kai yai, Shi kadai yasan me yake ji ajikin shi, In har ya cigaba da zama Yana kallon Unaisah komai zai iya faruwa a yanzu haka jikin shi sharkaf Yake Ga gumi da ya wanke shi duk da sanyin a.c din dake a dining room din, su basu lura ba amma ita Ummi tasan me yake ji a wayance tace"ko dai kana da uziri ne"? ya aga mata kai alamar eh. Shu'umun murmushi Tasaki Okay, Muna jiranka idan ka gama uzirin naka, ka dawo kaci abincin" bai kula ta ba Ya fuce daga dinning din ba don ya