Sashe 216
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
tana aika mata harara. "Why didn't you kill me at birth if you couldn't care for me? You left me in the bathtub and abandoned me for years, You never thought to return and check on the child you left behind!, wlh hakkina ka ai bazai bari ki gama da duniya lafiya ba...." Bata are maganar ba sakamakon tsawar da Aunty Aneelerh ta doka mata, "Unaisah ya isa! Ya isa haka!! Har yanzu ita mahaifiyar kice, karna kuskura na ara jin kin gaya mata maganganu marasa da Fashewa da kuka Benazir tayi, baiwar Allah tama rasa ina zata tsoma ranta taji dadi. "This woman will never be my mother! I don't like her, I hate her, I don't want to see her, You're heartless and don't deserve to be called a mother! Dan Allah na ro e ki ki fuce daga gidan nan in har ba so kike ni in bar maki gidan ba" Cike da takaici Taj ya dafe forehead insa da tafinsa, dama saida yayi fargaban zuwan ranar nan, shi yasan za'a rina saboda Unaisah ta ullaci Benazir aranta, haushinta take ji sosai, tsanar ta samo asali ne tun daga kuruciyarta. Bata saurari kowannan su ba ta juya a zafafe ta nufi kofar dakinsu, da gudu Benazir tabi bayanta ta kai hannu tare da ru o hannun rigarta, aikuwa cikin fushi Unaisah in ta bangajeta har saida ta yi taga taga zata fa i, cikin sauri Aneelerh da ta biyo bayanta tayi saurin tallabota. Rushewa ta yi da matsanancin kuka tana fadin wai ar da ta haifa ce ta ke gaya mata magana kamar zata doke ta? "My own daughter calls me heartless! Na shiga Uku Aneelerh ta tsaneni bata son ganina! Wayyo Aneelerh zuciyata zafi ta ke yi min..." Gaba aya hankalinsu ya tashi da abunda Unaisah ta yi, abun da ya ara ona ma Benazir rai yadda Taj ya yi banza da su ko motsawa baiyi ba daga kan kujerar da yake balle ma harta sa ran zai taimaka mata su shawo kan Unaisah, tayi masa mummunar fahimta, batasan lalurace ta hana shi mi ewa ba, dama da haushin shi aranta saboda tasan shine ya cusa ma Unaisah tsanarta acikin zuciyarta shiyasa harta ullaceta arai in bashi in da ya fada mata ba, Uzair da Aneelerh ba zasu ta6a tona mata asiri a gurin Unaisah ba dole sai in a wurin Taj ta ji. Bawan Allah Taj damuwa ce arara akan fuskarshi, kwata kwata bai ji da in abun da Unaisah ta yi mata ba. "Aneelerh, Ku dawo ku zauna, ku barni da Unaisah, zanyi magana da ita." Rai a6ace Benazir ta nufe shi kamar zata doke shi ta dam i gaban jallabiyar shi da hannyenta biyu tana huci ta ce, "You caused everything Taj, I hope you're happy now, kaine ka cusawa Unaisah tsanata a cikin zuciyarta, saboda kaine ka fa a mata cewa na haifeta nabarta acikin kwamin wanka, wai laifin me na yi maka ne? Wace irin tsana ka yi minne???" Runtse idanun shi ya yi batare daya iya furta kalma ba, cikin sauri Aneelerh ta dam i hannun Benazir ta soma kiciniyar 6am6are shi daga wuyan Taj, "Wai miye hakane Benazir? Idan rai ya 6aci ai hankali bai kamata ya gushe ba, Taj bazai ta6a fa a ma Unaisah abun da ki ka yi don yasa ta tsane ki ba..." "Ki barni Aneelerh, wlh bazan yale shi ba, yadda ya saka mata iyayyata acikin zuciyarta dole ya je ya saka mata soyayyata a cikin zuciyarta, saboda shine ummul aba'isin komai, wlh he must fix what he ruined." arashe maganar tare da bangaje Aneelerh, ta ara kakkama gaban rigarshi, aurin kallabin kanta tuni ya jima da zamewa, doguwar sumar kanta duk ta hargitse kamar mahaukaciya, yana jan numfashi da arfi ya furta, "Benazir ki sakar min rigata, mara kunya, har yanzu bazaki ta6a canzawa ba, tsakanin ni da ke wanene mai laifi? Da har zaki ce ni ne silar komai? Bayan kece ummul aba'isin duk wani abu da ya faru..." Ya fa a yana bu e idanunsa da suka ka a jawur ransa ya 6aci ganin Benazir na neman ta aura masa laifi. "Tabbas, Ni na fa a ma Unaisah, kuma Allah shine shaidata ni ban fa ama Unaisah don ta tsaneki ba, fa ce sai don ta tausayamin ta daina azabtar da ni, saboda a lokacin da tana arama mugun halinta sak irin naki ne, bata jin maganata kusan kashe ni ta yi da ba in cikinta, kin tashi kin tafi kin barni da jinjira ke baki yi tunanin taya zan iya rainonta ba ne? Benazir in bazaki iya godemun ba bai kamata kiji haushina ba!" Yana huci ya are maganar, fashewa tayi da kuka tamkar ranta zai fita, Still ta i sakin gaban rigarshi. Hankalin Aneelerh ba aramin tashi yayi ba, ganin takasa shawo kan Benazir ne yasa ta watsa da gudu ta nufi hanyar fucewa daga falon don ta je ta gaya ma Dr Shureim, tasan shi ka aine zai iya dakatar da Benazir saboda bad temper dinta in takai ma ura a 6acin rai ko mai iskokai bazai nuna mata yadda ake bori ba. *UMMIN AMERICA Su biyu ne a zaune kan rug din dakinta, ita da Batool sun urawa laptop screen idanunsu, wani korean drama ne su ke kallo ita da Batool, Ummi ta toshe kunnuwanta da Headset kwata kwata bata jin wani sauti daga waje saina abunda take kallo. Batool ce ta fara jin hayaniyar mutane a cikin gidan, tun tana jin maganganun nasu asa- asa har ta fara ji da an karfi. "Aunty Ummi" Shiru bata amsa mata ba, bubbuga kafa arta ta yi, a an firgice ta dube ta, "Babe lafiya?" "Kina jin hayaniyar mutane acikin gidan nan?" "Banji me kika ce ba," Ta fa a tare da zame headset din ta maida hankalinta akan Batool, "Kamar wasu ne ke fa a acikin gidan nan, naji hayaniyarsu a cikin kunnena, ki saurara ki ji" an zare ido Ummi ta yi tare da yin shiru ta kasa kunne a hankali ta fara jiyo maganganunsu... "Su wanane? Ko munyi ba i a gidan ne?" Girgiza kai Batool ta yi, "Wallahi nima bansani ba, kawai yanzu na jiyo hayaniyar su kamar fa a su ke yi...." Da sauri Ummi ta mi e, mayafinta data bari akan gado ta auka tare da yafa shi kan kafa arta... "Ki ci gaba da yin kallon, bari na je na gano mana meke faruwa." Ta amsa mata da toh da sauri Ummi ta fuce daga akin...... Dira afarta keda wuya unexpectedly ta tsinkayi muryar Dr Shureim a cikin kunnuwanta.. "Benazir baki da hankali ne? Meye ha in ki da shi? Mutum da girmansa zaki sha e gaban rigarsa!" Ya fa a yayin da yake shigowa falon cikin sauri idanunsa akan Benazir da har lokacin bata saki kwalar Taj ba, Anila tana abiye da bayan Dr. Shureim gaba aya hankalinsu ya tashi sosai, batai aune ba Dr shureim Ya dam i hannunta ya fusgeta gefe aya har saida tayi taga-taga kamar zata fa Rai a matu ar 6ace ya dubeta kamar zai kife ta da mari. "Uban meya ha a ki da shi? Dama dalilin da yasa kika matsamin in kawo ki gidan kenan? Saboda kawai ki tada husuma?" Tana shessheka ta ce,"Yaya Shureim Taj ne fa, My Ex-husband, Uban ata dana haifa, Azeezaty itace yarinyata Unaisah....." A ru e Dr shureim yake kallon Benazir sam ya kasa furta kalma saboda yadda maganar ta dira a cikin kunnansa ta rikita lissafin kwakwalwarsa. Juyawa ya an yi tare da kallon Anila wadda jikinta keta kerma saboda fargaban kato6arar da Benazir ta yi masu, bayan irin gargadin da aka yi masu akan kada su fallasa asirin Taj yana a raye. "Inna lillahi! Benazir meyasa kika fa a masa? Meke damunki ne? Kin manta amana na fa a maki, kuma kika yi al awarin ba zaki fa a ma kowa ba!" Ta fa a a fa ace kamar zata doke ta. Taj dai tun da ya sunnar da kan shi asa bai ara agowa ba saboda halin damuwar da zuciyar shi ta shiga. Tana kuka ta ce, "Ai wallahi wara kowa ma ya san yana a raye, in ba haka ba ba in cikin shi zai kashe ni ne! " Gaba aya Dr Shureim ya gama ru ewa, sai faman rarraba idanunsa yake yi akan Taj da Benazir da Anila. Dakyar ya shanye mamakinsa da wata irin raunanniyar murya ya furta, "Dan Allah ku fahimtar dani! Na kasa ganewa, shin dagaske shine Taj mijinki! Azeezaty kuma itace arki Angel?" Ya tambaya yana kallon su... Cikin sanyin murya Anila ta ce, "Hakane Yaya Shureim." an zare idanunshi ya yi tare da maida idanunshi kan Taj da tsantsar mamaki yake kallon shi. "Bawan Allah, ka ji tsoron Allah ka fa amun gaskiya, da gaske kaine Taj mijin Benazir?" Jinjina mashi kai Taj ya yi alamar Eh. Baki asake ya kuma mayar da duban shi akan su Anila kamar wa anda suka yi ma sarki arya sunyi zuru zuru... Gaba aya sun kasa furta kalma sai kallon kallo suke jefawa junansu... "Yaya Shureim! Benazir!! Aneelerh!!! Muryarta na rawa ta furta sunayen su, Kaitsaye sautin muryarta ya daki dodon Kunnuwansu, wata zabura suka yi a firgice suka kai dubansu inda take a tsaye saman stairs fuskarta sharkaf da hawaye idanunta sun ka a jawur tamkar an watsa barkono acikin su, yanayin fuskarta ya nuna tsantsar ru ani da tashin hankali gami da al'ajabin ganin bayin Allahn nan, Tayaya zata manta fuskokin su? Bayan irin haddar da ta yi masu... "Is that really you? Or am I dreaming? I can't believe my eyes!" Tashin hankalin da ba'a saka mashi date! Al'ajabine ya aure zukatansu ya hana la66ansu motsawa sai dai idanu da suka bita da su batare da yaftawa, Yau tsawon shekara goma sha takwas da auriya rabon su da yar tahalikar nan tun da addara ta raba su da ita, ba zasu ta6a mantawa da Aishatu bint Sheikh Imam Malik ba! Ba zasu ta6a manta ra in da suka ana na abun da ya rabasu da ita ba. "Dama Kunsan Juna ne?" yar Taj ya furta maganar yana dubansu, yayi mamakin ganin yadda suka ame atsaye idanunsu azazzare kamar wa