← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 27 OF 247

Sashe 27

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 1 min read

sun sanyaya zuciyoyin wasu daga cikinsu, Hakika unaisah ta tafi da imanin wasu daga cikin su, Har mamaki sukeyi yarinya karama ga iya tsara kalami uwa uba gata kyakkyawa da ita_
Chapter 27 · 0% Book details