Sashe 86
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
Benazir ta bi bayansu, Da karfi take ambaton sunan Mami kamar ma oshinta zai 6allo, ko sallama batayi ba, Jiki na 6ari Hajiya layla da Hajiya Sarah suka fito daga dakunan su, Tunkafin ma tayi magana Hajiya layla ta fahimci meke damunta abun da take gudune Ya faru, dama tun azu take zullumin dawowarsu har kiran Benazir in tayi amma batay picking ba balle har ta samu damar Yin magana da Aneelerh don ta dakatar da ita akan kada ta fa a mata gaskiyar abun da Ya faru, "Benazir ba saida nace maki idan kin isa gidan ki kira ni ba? Meyasa bakiyi hakan ba...." a rude Mami ta furta hakan, Cikin shesshekar kuka tace "Nagode ma Allah dana manta ban kira ba, abun da kike 6oye min shi aka fa a min! Mami meyasa zakiyi min arya akan 6atan mijina da ata?" rai a matukar 6ace tay maganar tana kallon cikin idonta, "Wallahi baku kyauta min ba, kinsan kuwa yadda na wallafa raina akan son ganinsu? Mami why? Why kikai min haka..." "Dan Allah Kiyi ha uri Benazir, tayi hakan ne saboda guje ma bacin ranki.." Hajiya Sarah ce ta fara kokarin shawo kanta, Zeenatu dake kuka da gudu ta nufi aki ta shige saboda bata son tashin hankali, Idanunta jawur ta kalli Hajiya Saratu "miye amfanin boyemin da tayi? Bayan dole wata rana zanji awani wuri! Da ace ta fa amin da yanzu komai ya wuce saboda ba yadda zanyi dole inyi ha uri ....ni banji da i ba Mami wlh baki kyauta min ba...." Dr shureim Sam Ya kasa magana, tsananin tausayin benazir ne Ya cika sa, baisan Ya akai Aneelerh ta sanar da ita ba, Kallonshi Benazir tay"Yaya Shureim why? Kaima hada kai aka ha a baki don 6oye mun gaskiya? Ban ta6a tunanin zakuyi min haka ba..." "Zanyi maki bayani ki nutsu ki saurare ni...." bai are maganar ba da gudu Benazir ta bar falon ta shige akinta, tana shiga ta maido ofa ta datse tabar su atsaye suna kallon kallo, "Shureim wai wanene Ya fa a mata? Kuma kana agidan baka dakatar da hakan ba?" cike da damuwa Mami ta fa "Wallahi Mami bansan komai dangane da wanda Ya fa a mata ba nasan dai bai wuce Aneelerh, kawai yanzu tun da ta riga ta sani muje mu lallasheta har asamu ashawo kanta, Babu irin bugun da basuyi ma kofar dakin Benazir ba amma ta i bu e masu, tana jiyo sautin muryoyinsu daga waje sunata yi mata magiya akan ta bu e masu ofa, Tana kuka tace masu dama sun daina wahala saboda bazata bude ba har sai lokacin da ranta yabar gangar jikinta" wannan maganar tay matu aga masu hankali, Mami tun tana lallashinta har takaiga hada mata da ashar amman tayi burus taki bu ewa, Wuraren arfe tara na dare su Alhaji ubaid suka dawo gidan, nan fa suka tarar da abunda ke faruwa kowa Yayi tsaye kofar akin Benazir in ka cire Alhaji musa wanda tun shigowarsu daya gama sauraran abunda ke faruwa yace su kyaleta in ta gaji zata bu e kofar, Yana fa an hakan Ya ara gaba abunsa, Babu wanda Yaji dadin maganarsa Hatta Alhaji ubaid yaji zafin Yadda Ya nuna halin ko'in kula akan halin da Benazir in ke ciki, Har wurin arfe 12 na dare ana abu aya don dole suka hakura kowa Ya koma akinshi ransu a jagule ahakan ma babu wanda Ya Iya runtsawa a cikin su.. Dr Shureim Yana Cikin Yin zarya a akinsa kwatsam Ya tuna da sha ar da ake ma Benazir idan dare Yayi Tabbas Yana ji aranshi za'a Iya kaimata hari duba da halin da take a ciki ba lallai ta iya ta6uka wani abu ba gashi ta datse kofa, Fitowa yai da sauri har Yana tuntu6e garin sauri Ya nufi kofar akin Yay knocking shiru batai magana ba, Cikin sanyin murya yace "Pls idan kina saurarena ki tashi ki kunna karatun alkur'ani kada ki kwana ahaka, Yakamata kiyi hada nafila..." shiru bata tanka masa ba, jikinsa yai mugun sanyi baisan awani hali take a ciki ba, karshe zama yayi a ofar akin don baya jin zai iya tafiya yabarta ya wammace ya kwana anan. ____________________________ Sai dare Zahra ta kunna wayarta da Mahboob Ya kawo mata daga wurin gyara, Cike da zumu i ta shiga gallery dinta anan taga hotunan da suka auka tare da Unaisah, da sauri ta fito daga akinta ta nufi bedroom in Aneelerh, tana shiga ta sameta a zaune kan prayer mat hannunta ru e da cazbaha tana ja yayin da acan asan zuciyarta take tunanin ko ya su Benazir suka isa gida taji shiru bata kirata ba, har kira tay amma ba'ay picking ba, Jin sallamar Zahra yasa ta ago kai ta kalle ta, "Zahrah me kikeyi har yanzu baki kwanta ba"? "Taya zan Iya runtsawa bayan ban nuna maki hotunan dinner ba, sai Yanzu na samu damar kunna wayar ma" ta fa a tare da mi a mata, Kar6a Aneelerh tayi kafin ta soma bin hotunan da kallo, Zahra na atsaye tana kallonta, kwatsam taga Aneelerh ta zabura ta mi e tsaye hannunta na kerma tuni cazbahar ta jima da barin yatsan ta, A ru e ta furta"Zahra wacece wannan Yarinyar da kukai hoto da ita??" Murmushi Zahra tayi "itace yarinyar da nake baki labari mun ha u a wurin dinner in, amma ya akai naga kamar hankalinki Ya tashi da ganinta?" Ta fa a tana kallon fuskarta, "Zahra taya hankalina bazai tashi ba, ke baki ga fuskarta da kyau ba? wannan yarinyar kamanninta sun 6aci dana Angel inmu...!" Saida Aneelerh tay wannan maganar Zahra tafara tariyo fuskar Yarinyar, haba shiyasa take tayi mata kallon sani, "Zahra bata fada maki sunanta ba"? "Tace min sunanta UNAISAH"! Sponsored Post Tags Kurkukun Kaddara YOU MIGHT LIKE POST A COMMENT Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu. Previous Post Next Post GET IN TOUCH Facebook twitter YouTube Instagram Whatsapp SUBSCRIBE US OPINION FACEBOOK COMMENTS CATEGORIES Africa Al'adu Alkamawa Article Blogger Tips Economy Education Entertainment Gist Gyaran-Jiki Health (13) Jikar Iya (11) Kimiya Kiwon Lafiya (54) Kukan Zuci Kwalliya Labaru (23) Lifestyle Ma'aurata News (300) Nigeria Noma Opinion Picture Politics (15) Profile Ramadan Ramadan Tafsair Siyasa Sports (72) Tarihi Technology Tips Video YouTube Zain Abeed Zamantakewa Novels Elite Get the Most Exciting News and Read Your Favorite Hausa Novels. Let us be your source for exciting news reports worldwide, as well as access to a wide variety of blogs and blogging tools. We also offer novels in different languages including Hausa so you can easily read what interests you! Plus with our Google Adsense partner program, monetize when readers engage with your content. Novels Elite SUBSCRIBE Posts Comments Links Post a Job LATEST POSTS ADVERT Novels Elite Copyright 2024 Novels Elite | All Rights Reserved DMCA.com Protection Status Disclaimer | Privacy Policy | Terms and Conditions Our website uses cookies to improve your experience. Learn more Accept ! [14/10, 6:05 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: Home Kurkukun Kaddara Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 26 Complete Novels Elite Admin July 07, 2024 Sponsored Link Novels Elite English Rass Taji gabanta Ya fa i La66anta na kerma tace"Zahra itama ainihin sunanta Unaisah, Angel da muke kiranta nickname ne da daddynta Ya sanya mata, iyar wacece ne a family din su"? Hankalin zahra ba karamin tashi yayi ba, ganin yadda aneelerh ta ru e ita kanta aru en take "Na manta ban fa a maki labarin Yaran ba, Kamar Yadda naji daga bakin chief owais, kamar ba su da alaka da su, hasalima a daji suka tsinto su..." tiryan tiryan Zahra ta kwashe duk abunda Ya faru a wurin dinner din dangane da su Unaisah ta sanar da aneelerh Kusan zaucewa tayi hannunta dafe da kai, ganin tana tangyal tangyal kamar zata fa i Yasa Zahra Yin saurin ru o Aneeelerh ta taimaka mata ta zauna gefen gado "Wallahi itace, Angel ce, Har abada bazan ta6a mantawa da fuskarta ba, ko shakku banayi wannan Yarinyar ANGEL ce tun da har kika ce tsintar su akai.... Gaba aya rudanine akan fuskokin su, "Hakan na nufin Junaid Shi Ya fara gane itace? "Bangane me kike nufi ba yaga hoton ne"! Jinjina mata kai tay lokacin dana bu e hoton don in nuna masa da karfi ya kwace wayar daga hannuna Yana fadin Angel Angel..." "Zai iya yiwuwa saboda Yawan nuna masa hotunanta da nake Yi shiyasa Ya gane ta, Ni dai Yanzu Ki taimaka min zahra! Inason na tabbatar da abun da nake hasashe! Taya zamu Iya ganin ta" "Auntyna Ganinta ba abune mai sau i ba, dama ace bangaren su hajiya saratu suke da zama zaifi min sauki in nemi alfarmar ganinta, amma gaskiya tunkarar chief owais ba abune mai sau i ba! Kinsan Yanayin aikin su na jami'an sirri wallahi in ma suka ji maganar zasu Iya tuhumarmu" "Wallahi zahra In har ban samu ganin Yarinyar nan ba Hankalina bazai ta6a kwanciya ba, ke koda Zasu tuhume ni ne, gobe sai naje estate din nasu..." da kwarin gwiwa tayi maganar wara mu bi komai a sannu, kada mu ce zamuyi gaggawa tun da bamu da tabbacin in itace dagaske...." kafin zahra ta are maganar Aneelerh ta katse ta da cewa"zahra itace! Nifa ba makauniya bace, wallahi unaisah ce Yarinyar nan, tun fa tana jinjirarta muke kula da ita, shayar da ita ne kawai banyi na, tayaya bazan gane fuskarta ba"? Idanunta cike tab da kwalla ta furta maganar "Ki taimaka min zahra, dan Allah, ko dan saboda Halin da mahaifiyarta take a ciki, wallahi bakiga tashin hankalin data Shiga ba a lokacin dana sanar da ita zancen 6acewar su, ba dan zuciyar imani ba da tuni zuciyarta ta buga...." o hannunta zahra tayi a cikin nata"ki kwantar da hankalinki aunty aneelerh, kada ki bari hawayen dake taruwa a cikin idanunki su zuba, muyi hakuri zuwa gobe inyaso sai muje can estate din nasu watakil adace su barmu mu ganta..." cikin kwantar da murya tayi maganar donta fahimci nema take ta zauce har lokaci bata daina kallon hoton ba "Mezai hana mu tuntu6i Ziyad? tun