Sashe 87
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
da shi yasan da zancen 6acewarsu kuma yana da hotunan Unaisah da na tura masa ko shi zai iya yi mana hanyar ha uwa da ita" "Good Idea Auntyna, Yanzu Ki kwanta Ki huta, Gobe saimu arasa maganar" Jinjina kai tayi"shikenan zahra, Allah yasa zan Iya runtsawa, Bakisan Yadda na agu da son ganin Yarinyar nan ba, fatana Allah Yasa itace in." "Amma kunyi waya da su aunty Benazir din? Sun isa gida Lafiya? "Na kira layinta bata aga ba, sai zuwa gobe zan sake jaraba kiran ta.." Suna Cikin Yin magana Baby Junaid Ya fara mutsu mutsu zai farka daga bacci "Junaid zai farka, Ki koma gurinsa, ni zan wuce aunty aneelerh, a mata wayar tayi"mu kwana lafiya zahra" Fucewa tayi daga dakin, Aneelerh ta koma kan gado ta janyo junaid on her chest ta rungumesa Babu alamun zata Iya runtsawa saboda zumudin jiran gobe tayi, abu biyu ne suka tsaya mata aranta, na farko damuwar Benazir, na biyu yarinyar nan mai suna Unaisah... *HAJJATY* Can cikin bacci ta soma jin motsi a dakin ta wanda yayi silar farkar da ita, tayi zaton pravin ne Ya shigo shiyasa batai yunkurin tashi ba sai ma ta ara gyara kwanciyarta, kwatsam kamar daga sama tajiyo arar fa uwar wani abun firgigit ta zabura zaune tana faman zare idanunta jikinta Ya hau 6ari ta fara laluban fitila zata kunna hasken akin, akan kunnanta taji takun tafiyar mutun adai dai lokacin ta samu damar kunna light din kamar walkiya taga gifcin mutun Ya lullu6e jikinshi da bargo, wata irin zufa ce ta keto mata numfashinta na hauhawa take kallon r cike da mamakin wanene Ya shigo? don kwata kwata baiyi kama da pravin ba... Wurga ido tai akan tsakar dakin bakhhoor burner din da take ajiyewa kan mirror shi ta gani kan floor daga gani kado shi akai Lamarin Ya aure mata kai, saukowa tay daga kan gadon ta, gaba aya tsoro Ya kamata, dama warin gwiwarta pravin ne gashi baya nan Yana can dakin Hajiya saratu. Tayi mamakin ganin bedside drawer dinta a bu e, zukunna tayi gaban drawer din yatsun hannunta na kerma ta curo album din dake a ciki mai auke da hotunan auransu, cike da tashin hankali take bubbu e su ganin ba'a auki hoton Ba Yasa Hankalinta Ya an kwanta, da sauri ta mike taje taja ofar ta datse, ta sanya key Komawa tayi gefe gado ta zauna har time din jikinta bai daina 6ari ba gani take kamar wani mugun abunne zai faru da ita, tun da gashi har an fara kawo mata hari adakin ta, Allah Allah take gari ya waye pravin yazo don ta fa a masa abun da ya faru ______________________BATOOL Tsakar dare ta farka sakamakon fitsari da ya matse ta, saukowa tayi daga kan gado a tayi kafin ta nufi toilet din tana dab da zata shiga, tajiyo sautin murya asa asa Ana magana har sai da taji gabanta Ya an fa i da sauri ta kalli gadon su duk a tsammanin ta ummi tana akwance ashe bata nan fululluka ta lullu6e da bargonta sai yai kamar mutun na akan gadon Kanga kunne tayi don ta ara tabbatarwa da kanta muryar waye take ji asa asa kamar ana ra "Kaima kasan bazan ta6a yin kuskuren da wani zaisan ina a tare da kai ba, yanzu haka da nake Yi maka magana ina a cikin toilet saboda bani ka ai bace a akin, akwai aya daga cikin yaran da muke kula da su, Yarinyar tana sona, a tare muke kwana da ita........" agowa batool tayi da kanta, Idanunta a an zare babban abun da take jima tsoro da wa aunty ummi take magana a tsakar daren nan kuma acikin toilet? Wanene? Da har take fa in bata son asan tana waya da shi? Gaba aya tashiga ru ani, ara kanga kunnan tay jikin ofar "Bazai yiwu ba, Ni Bazan Iya yakice ta daga gare ni ba, na fa a maka Yarinyar bata da matsala, she is innocent bayan haka bata da wayon da har za ta sanya min ido..." "Meyasa baka son kowa Yasan Ina atare dakai? kamar wani mara gaskiya kodai bakasan sunan ka Ya 6aci ne a idon jama'a"? Ta sake ji ummi ta fa a, can kuma sai tajiyo tayi wani sauti mai kama da nishi nishi da jan numfashi Kwatsam tari Ya kubcewa batool waro idanu tayi kafin jiki na 6ari ta watsa aguje ta kashe light din dakin ta haye kan gado ta ja bargo ta lullu6e tana faman sauke ajiyar zuciya A fujajen Ummi ta fito daga toilet din, yar rigar bacci ce a jikinta shara shara, kai tsaye ta sauke idon ta kan gadon, ganin batool a kwance tana bacci Yasa ta sauke nauyayyar ajiyar zuciya, juyawa tayi ta koma cikin toilet din taja kofa ta datse Batool dake a kudundu ne cikin bargo jin alamun ta rufe kofarne Yasa ta ara jin hankalinta Ya kwanta, ta kudiri aniyar saita fa a ma Unaisah maganar da aunty umminsu keyi a toilet, saboda ta tsorata gani take kamar akwai wani abu a asa duk da bata zarginta. Ga fitsari cike da mararta amma saboda abun da Ya faru Ta hakura da yin shi, ta matse shi kuma cikin ikon Allah wani baccin Ya sake daukarta ____________________UNAISAH ANGEL Kiraye kirayen sallar asubahin da aka farayi ne Ya farkar da ita, addu'ar tashi daga bacci ta karanta sannan ta mi e zaune ta an jingina bayanta jikin headboad Kayan baccine a jikin ta, Milk colour riga da wando masu kyan gaske da alama baccin bai sake ta, sai faman lumshe idanu take Yi bakomai take tunani ba face Aunty pretty inta, bata ta6a damuwa da ita irin na Yau ba, Wani irin marmarin son jin muryarta take Yi aranta ta ayyana ko awani hali take a yanzu? Canza akalar tunanin nata tayi akan danish, murmushi tayi tunawa da haukansa na jiya har yanzu inta tuna abun da yai mata sai taji wani irin yanayi atare da ita au lokaci tana an tunane tunane, kafin ta ware gray eyes din ta, hannu takai ta an bubbuga kafadar deeja dake bacci tana jan minshari "Sis ki tashi time din salla yayi" cikin magagin bacci deeja tace"Ni ki kyale ni, waike kullum sai munyi sallah ba a hutawa...." Murmushi unaisah tayi"Pls kada ki wahalar dani..." yar ta samu khadeeja ta farka daga bacci, bayan sunyi alwala suka sanya hijabi a jikinsu, Ko da suka kabbara sallar khaddeeja ba ibadar ce agabanta ba, da zarar unaisah tayi sujjada ko ruku'u sai ta daddage ta uma mata dundu abaya Baiwar Allah, ahaka ta daure suka kammala sallar, bayanta har wani zogi Yake mata, Batasan Ya zatai da ita ba, Haris ne Yaja mata shi da ya fara kawota dakin su don ta kwana, Akan darduma bacci Yai awon gaba da khadeeja ewa tay da sauri ta dauko wayarta dake ajiye kan mirror cike da zumu i ta danna ma aunty pretty call tasan i warhaka ta farka Yin sallar asuba Almost 3 times wayar tana ringing ba'ay picking ba, duk da haka bata hakuraba ta sake jaraba kira Cikin sa'a Akai picking batare da anyi mata magana ba Calmly unaisah tay mata sallama tare da cewa aunty pretty barka da asuba, kin tashi lafiya....." shiru ba alamar za'ay magana "Naji kinyi shiru bakice komai ba, dan Allah kiyi min magana jiya har mafarkin ki nayi ..." kafin unaisah ta are maganar wata murya ta ratsa ta da cewa"Wacece Ke? Kuma wa kike nema"? Wani irin shock taji, Har saida gabanta Ya fa i jin muryar Yarinyar sai taji kamar ta ta6a jinta awani wuri "I'll hang up if you don't talk!'" Da sauri tace"sunana unaisah, aunty pretty nake nema" "Oh ko ke ce kika kira wrong number rannan"? "Ni ce" "Okey, me wayar ba ta farka daga bacci ba..". "Wacece ke"? "Cousin dinta ce, sunana zeenatu" lokaci aya taji yarinyar ta shiga ranta, ta rasa a ina ta ta6a jin muryarta tabbas akwai wadda ta sani mai irin voice din ta "Dan Allah, Idan ta farka daga bacci ki fa a mata na kira," "Toh sai anjima" tana fadan hakan tay rejecting call din urawa screen din ido Unaisah tayi, yayin da kwakwalwarta ke cigaba da tariyo mata voice din zeenatu. A bangaren zeenatu bayan sun gama waya da unaisah, mikewa tay daga kan darduma jikinta sanye da dogon hijabi, hannunta aya ru e da wayar cikin sauri ta fito ta nufi dakin Benazir Kamar yadda suka bar shi jiya haka ta same shi a garkame, dr shurem daya kwana awurin kiran sallar asuba ne Ya farkar da shi lokacin da zeenatun tazo baya awurin sun tafi masallaci Knocking kofar tayi"aunty benazir dan Allah ki bu e min ofa, inason ganinki, jiya na damu da halin da kika shiga, ko baccin kirki bansamu nayi ba..." shiru babu alamun zata bu e mata. "Zeenatu ki daina wahalar Yi mata magana ba bu ewa zatay ba, halin ta ne tun tana arama in Ranta Ya 6aci sai munci wahala kafin mu shawo kanta..." hajiya layla ce tay maganar, baiwar Allah daga ganin idanunta ko bacci batay ba sunyi ja idon Ya ance Muryar zeenat kamar zata fashe da kuka tace"tun jiyafa take a daki kulle! Bata magana, Idan wani abu Ya same ta fa..." Shigowar Su dr shureim ne Yaja hankulansu ga dubansu, Su ukune tare da Alhaji musa da Alhaji ubaid duk sun sanya jallabiya a jikin su. Zeenatu na ganin daddynta, da gudu ta nufe shi, ta fa a kan kirjinshi tana kuka take fadin daddy aunty benazir ta i bu ofa tun jiya, dan Allah kasa a balle ofar, bana so wani abu Ya same ta...' Fuskarsa babu annuri Yace"meyasa zaki damu kanki akanta? Ba ita ta kulle kan ta ba ne? Ko wani Ya rufe ta ne..." bai kare maganar ba hajiya layla ta katse shi cikin 6acin rai tace"wai kai wani irin bau an mutun ne? Baka da tausayi ne kwata kwata arayuwarka? Jiya kana ganin halin da ta shiga har fa a maka akai amma saboda rashin imani sai cewa kai a kyaleta in ta gaji zata bu e kofar saboda ba yarka bace ko..."? bata are maganar ba Alhaji ubaid