← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 38 OF 247

Sashe 38

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

Da yatsan hannu ya nuna mashi hajjaty dake abayn shi"matar nan ce ta azu da take ta kalllona, shine ta biyu ni wai dole sai ta dauke ni hoto ni kuma nace mata bana so" agowa naufal yayi su ka ha a ido da Hajjaty, harta bude baki zatayi mashi magana sai kuma ta fasa, saboda ganin suffar Sajeed kamar zaifi naufal din taurin kai, a tunaninta amma ga mamakinta sai ji tayi yace mashi"to meye aciki? Ba hoto kawai ta bu ata ba"? aga mashi kai naufal yai, Ru o hannunshi sajeed yayi" dallah juya kaje ku auki hoton, In ba haka ba bazan ara taimaka ba wurin koya maka karatu" ba don yaso ba, ya juya yana jifar hajjaty da harara kwayar idanunsa kamar zasu fa asa, "Nagode sosai, Kai meye sunanka"? fuskarta dauke da murmushi ta tambayi Sajeed, Kafin yai yunkurin bata amsa naufal yai sautin cewa Sunan shi Naufal, Wani kallo Sajeed Yayi mashi da ru ani akan fuskarsa jin Ya canza mshi suna, da ido yai mashi alamar da nan take ya gane me yake nufi wato Ya fa a mata sunan sa amatsayin nashi, shine yace shi sunansa Naufal Jim ta anyi har cikin zuciyarta sunan ya dake ta, Taso ace mai kama da itan ne yake da suna Naufal sai dai kash shi sunan shi Sajeed. "Kawo wayar nayi maku hoton" da sauri ta mi a ma sajeed wayar ya kar6a, ya soma daukarsu hoto, Hada kokarin Jan naufal Ya matsar dashi jikin hajjaty gaba aya ya takura mashi, duka hotunan sunyi bala'en kyau kamar an ta, sai dai fa babu fara'a akan fuskar naufal har ya kammala daukar su, hajjaty ta kar6i wayar tana yi masu godiya. Suma su jamimah anyi masu hotuna tare da Sir mubarak da Mom turai, harta su Zaki sai da su kayi hotuna da su, kamar an uwan juna. Haka zalika Su Haris da Javed suma hada su akayi hotunan, kowa ya yi kyau ana ta kwasar shagali. Hajiya saratu dake ta faman satar kallon parveen duk in da tayi akan idonta, ta sanya mata ido sosai, tsabar ji da kai ne ya hana ta nemi alfarmar ta su dauki hoto atare, sai ta koma tana daukarta a fakaice da wayar hannun ta ba tare da ta ankara ba. Hankalin Batool ba karamin tashi yayi ba, Ko'ina sun duba ita da zahra babu Unaisah, Jikin ta har Ya fara kerma tsabar tashin Hankali, sune har wajen hall din neman Unaisah, Dawowa ciki su kayi cike da fargaba, can zahra ta tuna da akwai restrooms a dakin taron, ajiyar zuciya ta sauke tare da kallon batul tace su an jirata, watakil ta shiga toilet ne, zama sukayi a table daya ita da batool suna jiran unaisah ta fito.. .. *Chief Owai* A tsaye yake a wani area dake a hall din, Ya juya bayansa, hannunsa aya ruke da phone dinsa yayin da dayan hannun ya zuba sa a trouser pocket dinsa, bai jima da kammala yin wayar da ta yi silar tada sa daga wurin zaman sa ba. Layin boss Ya danna ma kira bugu aya yayi picking. Muryarsa asa asa tamkar ta me yin ra a ya furta" ina fata ka same su lafiya"? On the other hand muryar boss ta karade kunnansa"tun dazu na shigo gidan, suna nan cikin koshin lafiya yalla6ai, yanzu haka ina atare da salsabeel sai fada yake min wai jiya hankalinsa ba akwance yake ba, sun ji shiru Dr jazz bai le o su ba, sannan mu ma bamu kira ba kamar yadda muka sama" Daga can cikin wayar yajiyo muryar salsabeel yana fadin"ka fada masa jiya ko isasshen bacci ban samu ba, deeja ta hanamu sukuni daga ni har an uwanta da yar na samu yarinyar nan tayi bacci". Lumshe ido yayi ahankali Ya furta" Please tell him I'm sorry. It won't happen again. We were busy with dinner preparations yesterday. in sha Allah, cikin kwanan nan zasu baro anguwar nan su dawo cikin an uwan su" Taj yace"amma naji dadi Yalla6ai, saboda bani da burin daya wuce inga an ha a kan yaran nan, su gana da an uwansu, hankalin su sai yafi kwanciya" Sun an jima suna yin wayar, kafin daga bisani su ka yi sallama, tunkafin ya sauke wayar daga kunnansa dadda amshin turarenta ya daki hancinsa har sai da lumshe idanunsa saboda yadda fragrance din Ya ratsa shi, tuni ranshi ya bashi cewar itace saboda haddar turarenta da yayi Shiru yayi batare daya juya sun fuskanci juna ba, sai ma ya ci gaba da danna wayarsa. Sautin tarin ta da yaji ne yasa shi saurin juyawa yakai idanunsa saitin inda take, hannunta aya dafe da gefen cikin ta, ayan hannun kuma yana ru e da Mayafinta da ya zame, lallausar sumar kanta ta lullu6e bayanta ba a wulik da ita, babu alamun tasan da zaman shi a wurin, yanayin ta kamar bata a hayyacin ta, ganin tana kokarin fa uwa kan fillow yasa shi yin saurin nufarta, ya sanya hannu ya janyota gaba aya ta fada kan broad chest dinsa, luf ta kwanta masa, ta daddafe waist dinsa da hannunta, yana iya juyo fitar numfashin ta da sauri da sauri, hankalinsa ba karamin tashi yayi ba. "Nazli! Are you okay? What's wrong? Are you alright?" a an ru e ya yi maganar. ara ameshi tayi muryarta da wani irin sanyi da za i ta furta"bana jin da i, kaina da ciki na ciwo su ke min, sannan bana son hayaniya, kwata kwata bana son zama awurin nan" yanayin yadda take yin maganar ba karamin narkar masa da zuciya yayi ba, amshin turarenta ya kanainayesa. "Bana son zama anan, rikicewa nakeyi" cikin wani irin salo take maganar, Nazli karshe ce, babu namijin da zai ha a jiki da ita batare dayaji sauyi atare da shi ba, koda kuwa zuciyarsa dutse ce. bakomai yasa shi yadda da kalamanta ba, face sanin lalurarta na rashin son hayaniya, tun da kuruciyarta, daga bayane ta samu sau i bayada likitoci suka tsaya tsayin daka don ganin ta dawo normal, tunaninsa abunne ya dawo mata yan zu shiyasa ya aminta da ita...... Yanke shawarar fita yayi da ita daga hall din kota samu lafiyar jikin ta, "It's okay, Let's go. I'll take you home and you can rest." e mashi kafa a tayi tana fadin"I can't walk. My legs hurt." Kallon takalman kafarta yayi wasu matsiyatan high hills ne masu tsini na fitar shariya, irin takalman da tafi sha'awar sanyawa kenan, mafi yawan lokutta suna jaza mata ciwon afa, sai da ya fara duddubawa ya tabbatar babu mai kallon su, kafin ya sanya hannu ya auketa gaba ayanta Ya nufi second door da ake fita hall din bai bi ta ainihin kofar fita ba, don bayason wani yagansu. Bayan sun fita, yayiwa aya daga cikin sojojin dake tsaron ofar magana akan ya kawo mashi motarsa, bayan ya mi a masa key, jim kadai sai gashi ya kawo motar, ya fito tare da bu e masu, a backseat ya shigar da Nazli, sai faman lumshe idanunta takeyi masu kama dana awisu saboda kyau Cikin kulawa yace"Calm down, He will take you home." ya fada yana nuna mata sojan daya kawo masa motar, girgiza mashi kai tayi da wata irin kasalalliyar murya tace"I want you to take me. Don't you have time for me?" She bit her soft, pinkish lips. "Tomorrow, I will leave the country. I am not sure if we will meet again," her words touching his heart deeply sai yaji kamar bai kyauta mata ba, a matsayin ta na yar uwarsa rabin ransa kuma jinin jikinsa. Bai gama yanke shawara da zuciyarsa ba, Yaji ta ru o hannunsa baisan sa'adda Ya shige cikin motar ba, sojan da zaiyi driving dinsu Yai wa motar key, driving slowly suka miki hanyar zuwa gidan prime minister. A lokacin da baiyi tsammani ba, yaji ta aura kanta saman broad shouder dinsa, ta ru o yatsun hannayenta a cikin nashi, wani irin sanyi sanyi ne ya ratsa zukatan su, Tsawon Lokaci basa kula juna till to day. Ranta ne ya bata cewar yana kallon ta, A hankali ta dago da sexy eyes dinta akan fuskarsa karaf suka shiga cikin nashi, cigaba da kallon juna su kayi babu alamun gajiya. _Unexpectedly, she planted a kiss on his chin. He closed his eyes for a moment, put one hand on her hair, and slowly put his smooth lips on her forehead, gently pecking it._ _Gaba aya sun shiga yanayi, sai dai fa duk da haka babu fara'a akan fuskokin su kamar basa son kasancewa da juna, bayan motar ta isa gidan, bata bari chief ya kubce mata ba, don ta fahimci hankalinsa na akan dinner hall kuma tasan bai wuci saboda yarinyar nan ba, jan shi tayi da aryar ciwo da kisisina har ta samu yabita Part din ta don taji dadin ru e sa kamar yadda faryat ta tsara mata......... *Daga Al alamin Boss Bature *Littafin kurkukun addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura* 3196407426 First bank Bature Hafsat Muhammad, *bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268* Kurkukun Kaddara Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 15 Complete Novels Elite Admin June 02, 2024 Sponsored Link Novels Elite English BOSSLADIESWRITERS
Chapter 38 · 0% Book details