Sashe 149
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
"Alhamdulillah, gasu nan zaune sun gama shan wasa da baby junaid, shima yau yaji dadin ganin yar uwarsa" ta fada tana kallon su "Masha Allah, Naji dadin jin hakan, Yanzu nake kokarin, kiranki,yakamata su koma yan uwansu sun fara neman su" "Allah sarki, Nima abun da yasa na kiraka kenan, mun s hirya tafiya kuma dr shureim bayanan Ya tafi asu aka kira shi daga gida har yanzu bai dawo ba, mun kira layin shi baya shiga" ta fa a tana kallon Benazir data tsare ta da ido fatanta Allah yasa ya amince yazo ya dauke su. Shiru yayi jimm na an wani lokacin kafin yace"Okay, Naso na maida ku gida amma bana a kusa, zansa jami'en mu ya kai ku" ha e fuska Benazir tay tuni idanunta suka ciko tab da kwalla, gani take kamar ya ago su ne shiyasa yace zai turo jami'en su ya kaisu amaimakon shi "Shikenan, Mun gode ssai," tay mashi sallama, Kallon juna su ka yi ita da Benazir "Nasan saboda ni ne yace bazai maida mu ba" ruko hannun ta Aneelerh tay"pls ki yi hakuri kamar yadda na fada maki, bana so yaran nan su fahimci wani abu kwara mu rabu lafiya, ki daure idan muka shiga mota zamuyi magana, nayi maki alkawarin zan taimaka maki mu shawo kan shi" A hankali Benazir ta share hawayen ta, har ga Allah bata son tafiya tabar gidan ji take kamar su kwana anan sai dai tasan ba abune mai yiwuwa ba. Suna azaune jami'en da taj ya turo yayi masu sallama Yace su fito Yana jiran su. Hankalin Unaisah ba karamin tashi yayi ba ganin za'a rabata da baby junaid, bawan Allah sai ara kankameta ya ke yi duk don kada su raba shi da ita, bayan sun fito abakin motar suka tsaya, Aneeleeh ta kar6i junaid yana kukan rabuwa da Angel tace mashi yai hakuri za ta zo har gida ta same shi, dakyar tayi mashi wayau ya hakura. "Toh Mu zamu wuce, zamu tafi mu bar ku da kewar mu" Anila ta fada tana kallon su, duk sun aure fuska saboda basu son su tafi Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. "Dan Allah yaushe zaku dawo"? Cikin sanyin murya batool ta yi maganar, Benazir tace"in dai mune kusha kuruminku, har sai kun gaji da ganinmu" dadine ya lullu6e su, mi a masu hannu tay da sauri suka matsa kusa da ita ta ha a su duka ta rungume su, Cikin kunne ta yi ma Unaisah ra a"zan kar6i contact dinki a gurin Aneelerh, Ki kula min da kanki, Ina kaunarki sosai" murmushi unaisah tasaki"nima zanyi kewarki mommyna" Bayan sun raba jikin su daga na juna ta dubi Batool ta shafa gefen fuskarta da tafin hannun ta "zanyi kewarki, Yau na fara ganinki amma kin kwanta min araina, kamar yadda Babyna ta sace zuciyata, Ina kaunarki, Ki kula min da kanki" dariyar farin ciki batool tayi"in sha Allah, nagode sosai aunty Benazir, nima ina sonki, " taso ta tambaye su dr shureim amma saita kasa saboda kunyarta da take ji. a masu hannu Aneelerh tay, itama tay hugging dinsu baby junaid ya ha e rai Idanunshi sun ciko tab da kwalla. Sumbatar kumatun shi Unaisah tay, cikin sigar lallashi tace"I'm sorry my little bro, Zanzo har gidan ku, Aunty aneelerh pls ki kwantar masa da hankali bana so yayi kukan rashi na" ta fada tana kallon fuskar junaid "Kada ki damu bazan bari yai kuka ba, ku gaida mana mutanan gidan" atare suka amsa masu da toh Akan idonsu Motar su ta fuce daga gidan, fitar su keda wuya Ummi ta fito daga kofar falon har bayan motar saida ta gani yayin da take karasa fucewa daga gate din Sun yi tsaye cike da jimamin tafiyar su, baby junaid Ya tsaya masu aransu. Kwata kwata basu lura da ummi ba har saida ta ambaci sunayen su da sauri suka dube ta "Daga ina kuke? Motar waye naga ta fita yanzu? Kallon ta su ka yi ba tare da sun furta kalma ba "Ba ku ji Ina magana bane"? Ajiyar zuciya suka sauke atare Unaisah tace"bamu san motar wanane ba, muma yanzu muka fito" "Daga ina"? Kallon juna su ka yi "Kamar baku da gaskiya, ku fada min mana daga ina kuke" ta fada tana jifansu da kallon tuhuma. "Mun je part din daddyna ne, daga can muke" ba dan ta yarda da su ba tace"shine ko ku fadamin ay dana shirya mun je tare, gaskiya baku kyauta min ba" ta fada tana jifar su da harara dariya sukai atare.. "Ku wuce mu shiga ciki," gaba tay suka bi bayan ta hannun su ruke cikin na juna BOSS BATURE Da marece tana a zaune gaban mirror chair tana yin wani makeup in akan fuskarta, saboda kwalliyar da ta yi azu ta goge. gown azu ce a jikinta da alama bata gama gayun ba, ko kuma wanda akayi dominsa bai gani ba, ita ka ai ce a akin, sai an shafe shafe take ma fuskarta, cikin anin lokaci ta gama tayi matu ar yin kyau, ta nutsu tana kallon fuskarta ta cikin mirror, pink lips dinta sun ji u da lip gloss sai shinning su ke. Knocking in kofar da akai ne Yasa ta an juya ta kalli room door in su. Jemimah ce ta shigo jikinta sanye da Overall, ta aure blonde hair inta da ribbon ta fito ass Farar fatar ta gwanin sha'awa. "Little Sis halan dalili ne Ya shigo dake dakin mu"? Ta fa i hakanne don tasan bai wuci chocolate tazo ro o a gurin ta ba. murmushi tayi"Aunty ummi ce tace In kiraki, kizo mu yi dinner, in ba zaki ci ba sai mu cinye naki" dariya Unaisah tay"su acici mala'ikun tauna, Ku da baku gajiya da Cin abinci, Har wani fadi kike zaku cinye abinci na ai ko dana karanta maku Charman dudu cikin kowa ya kumbure" waro idanu Jemaimah tay"Wlh wasa nake maki fa" mi ewa Unaisha tay daga kan chair din"oho in ma dagaske ne bismillah, ku ci ku ga abun da zai biyo baya" Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Veil inta dake ajiye kan bed ta dauka ta yafa akan kafadarta, ta koma gaban mirror ta dauki turare ta fashe jikin ta da shi. "Sis Unaisah Kin yi kyau wallahi" "Thank you, ki tafi ki ce masu su jirani Yanzu zan fito" e kafada Jemimah tay"wlh ba inda zanje, so kike muje muyi ta jiran ki kiqi fitowa yawun mu yai ta tsinkewa ko"? Girgiza kai Unaisah ta yi ba tare da ta tanka mata ba "Kamar dole saida ni zaku ci, kullum sai anzo kirana" Kafin ta ankare Jemimah ta bu e drawer chest, Ta Saci Chocotes biyu ta tura a aljihun rigarta. "Sis Unaisah mu tafi pls, suna jiran mu" "Kada ki takura min pls" ta fa a tare da juyawa ta nufi shoe rack ta auko wasu hadaddun cone heel ta zura a afafunta. "Aunty Ummi tace Ki auko mata wannan abun jin ki an zata kunna mana music" Girgiza kay tay"Aunty ummi ta iya Taya beraye 6anna" ta fa a tare da nufar inda ta ajiye bluetooth speaker din ta aukota a hannu tace ma jemaimah mu tafi Adaidai lokacin da suka fito daga dakin Danish yana atsaye gaban handrail din bene jikinshi sanye da kaftan maroon colour, muryar jemimah ce taja hankalin shi ga kallon su bai sauke idanunshi akan kowa ba sai kan Unaisah, wankan data auka yayi matu ayatar da shi, musamman data ju ya baya tana ta fi ya, kwata kwata basu lura da mutun ba, kuma ba su ji ajikin su ana kallon su ba. Tun kafin su karasa Dining din, Ta hango Su gaba ayan su sun hallara A zazzaune kan dining chairs, an cika masu table din da lafiyayyan abinci. Tana shigowa sautin takalmanta Ya kara e kunnuwansu, kusan atare suka ago suna kallonta kamar sun samu tv, kwalliyarta tayi masu kyau Nan fa suka fara Santi suna yaba kyan da tayi. Ummi tace"lallai yau an matanci ake ji, fa a min wa kikayi ma kwalliyar nan" farfari tay mata da idanu"Someone special" ta fada da zolaya sajeed yace"Zan Iya cankan wanene"? aga mashi gira tay murmushi yayi kafin Ya firta "Chief" waro idanu waje su ka yi gaba dayan su, Praveen tace"baka da hankali Sajeed, chief dinne zata ma kwalliya, Mutumin da ko kallon mutane ma bayayi. Ummi tace"ba abun mamaki bane, Ni dama na fara tunanin akwai wani abu tsakanin su, shiyasa ran nan yaje dake shopping mall ya yi maki siyayya..." aure fuska Unaisah tay"kai aunty ummi, saboda inyi tsaraba yayi min siyayyan ba dan wani abu ba" ta fa a tare da mi a mata speaker in hannunta, kar6a ummi tayi ta kunna ta kafin ta ajiye ta under chair in da take a zaune, ta zaro wayarta daga aljuhun rigarta, tayi connecting inta da speaker din. sai da i suke ji za'a kunna masu music, kallon su Unaisah tay sun cika dogon table din ba space, Shima ayan mai mazaunin mutun shida babu space, sai ayan dining table in daya rage mai mazaunin mutun Uku Javed yana zaune kan aya daga cikin kujerun dake a kewaye da shi, anan ta samu guri ta zauna. "Ku fara Cin abincin mana" ummi ce tay maganar. Sajeed yace'wai da jira muke ki fara kunna mana music in, zaifi armashi muna ci muna sauraro" ummi tace"na lura dakai mayen ki a da rawa ne, wa ya koya maka ne, cos ka fita daban ko acikin yan uwanka" Murmushi yayi batare daya ce mata komai ba, don bazai Iya tuna komai ba dangane da yadda Ya iya rawa ya dai san abun a jinin shi yake. "Wata wa a zan sanya mana"? Ta tambaya tana kallon su, Har suna ha a baki gurin fa in baby calm down, dama itace wakar da suka fi sani. bayan Ta kunna masu wakar suka fara cin abincin suna gya a kawunansu, wasu daga cikin su har