← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 145 OF 247

Sashe 145

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read

Murmushin ya e ta sakar mashi cikin sanyin murya tace"kamar ka sani ya shureim, wlh na agara da in ganta, kamar zan zauce" yar dariya yayi tare da mi a hannu kan table din gaban sofa din, Ya dauki juice Ya zuba a cup, yana kokarin kaiwa bakinsa Ya an dakata Yana sauraron muryoyin da kunnuwanshi suke jiyo mashi "Mu je ciki mana" "Dan Allah ki fara shiga, ni wallahi kunya nake ji," "Meye abun kunya a ciki, Aunty Anila ce fa, tare da aunty Benazir, ni ki wuce mu shiga..." Kusan atare Anila da Benazir suka dubi ofar sitting room din, su biyu ne aya ta rurru ayar da ta turje akan ba zata shiga ba, Kamar zasu yi dambe, kwata kwata basu ga fuskokin su ba, Ita Batool mayafin da ta yi rolling akanta ne ya warware ya rufe fuskarta, sakamakon ingizatan da unaisah takeyi, Yayin da ita kuma Unaisah take abayanta tana kokarin tursasa mata akan ta shiga, murmushi Anila da benazir suka saki suna kallon ikon Allah Cikin sanyin murya dr shureim Ya furta"Ki bi ta a hankali pls, kada ki ja ta fadi taji ciwo" Sponsored Post Tags Kurkukun Kaddara YOU MIGHT LIKE POST A COMMENT Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu. Previous Post Next Post GET IN TOUCH Facebook twitter YouTube Instagram Whatsapp SUBSCRIBE US OPINION FACEBOOK COMMENTS CATEGORIES Africa Al'adu Alkamawa Article Blogger Tips Economy Education Entertainment Gist Gyaran-Jiki Health (13) Jikar Iya (11) Kimiya Kiwon Lafiya (54) Kukan Zuci Kwalliya Labaru (23) Lifestyle Ma'aurata News (300) Nigeria Noma Opinion Picture Politics (15) Profile Ramadan Ramadan Tafsair Siyasa Sports (72) Tarihi Technology Tips Video YouTube Zain Abeed Zamantakewa Novels Elite Get the Most Exciting News and Read Your Favorite Hausa Novels. Let us be your source for exciting news reports worldwide, as well as access to a wide variety of blogs and blogging tools. We also offer novels in different languages including Hausa so you can easily read what interests you! Plus with our Google Adsense partner program, monetize when readers engage with your content. Novels Elite SUBSCRIBE Posts Comments Links Post a Job LATEST POSTS ADVERT Novels Elite Copyright 2024 Novels Elite | All Rights Reserved DMCA.com Protection Status Disclaimer | Privacy Policy | Terms and Conditions [14/10, 6:06 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: Home Kurkukun Kaddara Kurkukun addara Takun arshe page 44 Complete by Boss Bature Novels Elite Admin September 06, 2024 Sponsored Link BOSS BATURE Jin maganar dr shureim yasa ta saki Batool da ke ta faman yin haki, tana ta arin Gyara veil inta daya rufe fuskarta Unaisah taja hannun ta suka nufi Ciki, Gaba aya idanun su Benazir na akan su, Yadda suke tafiya a tsanake cikin nutsuwa yayi matu ar burge su, Tamkar tagwaye komai na jikinsu kala aya, gwanin ban sha'awa suke kallon su, Batool sai kiciniyar gyara mayafin takeyi takasa ga an kunnanta da ya ma ale gashinta kwata kwata Unaisah bata lura da halin da take a ciki ba, sai janta ta ke yi. "Babyna" Benazir ce ta kira ta da sauri ta dubi inda take atsaye lokaci aya ta saki murmushin farin ciki, ta saki hannun Batool cike da zumudi ta nu fe ta Benazir ta rugumota a kirjinta kamar zasu koma mutun aya, wani irin sanyi ne Ya ratsa zukatan su, kamar sun yi shekara ba su ha u ba sunyi kewar juna. Fuskar Aneelerh auke da murmushi take kallon su har cikin ranta taji dadin faranta ransu da ta yi... "Babyna, nayi kewarki, shi ne kika tafi kika barni, fushi nake dake baki damu dani ba" ta fada tare da ago kanta ta ha e fuska alamar bata ji dadi ba' rufe fuska unaisah tay da tafukan hannayenta cike da jin nauyinta ta furta"i'm really sorry mommy na, wallahi na damu dake, ban manta dake ba kina araina" Murmushi Benazir tay, tare da manna mata peck a forehead inta, ta tallabo fuskarta da tafukan hannayenta, wani irin kallon so da kauna take bin ta da shi kamar zata maida ita cikin cikinta, tuni Unaisah tasha jinin jikin ta da ganin irin kallon urullan da take yi mata. Bakomai take tunawa ba face lokacin data barta a kwamin wanka yar jinjira da ita cikin jini, sai gashi Allah ya raya abun shi, ta girma ta zama ar budurwa da ita, tsakaninta da taj sai godiya yayi namijin ari gurin rainon Angel, har abada bazata ta6a rabuwa da shi ba, ko da bazai kula ta ba sai ta san yadda tay ta maida auran su ko dan saboda Unaisah, ganin bata da alamun daina kallonta ne yasa ta ara rudewa muryarta adabarbace ta furta"Ya jikin naki? Kin ji sau i"? Yar dariya Benazir tay don ta fahimce unaisah ta gano ta aga mata gira tay"Alhamdulillah my baby, naji sau i sosai..." "Yanzu kin gane ni wacece" dariya suka yi gaba ayan su, Hakan Yasa ta fahimci taji sau i yanzu tasan ita ba arta bace. "Ki auka har yanzu ban dawo cikin hayyacina ba, saboda bana so ki daina kira na da sunan mamanki, kuma bana so na rasa kulawar da kike bani" tattausan murmushi unaisah tay"in dai wannan ne baki da matsala dani, zan cigaba da kiranki mamana, babu abunda zai canza" Gaba aya Sun maida Hankali akan Unaisah, In ka cire dr shureim wanda gaba aya ya tattara Hankalin shi akan Batool dake ta arin gyara mayafinta ga ra in da kunnanta ke yi mata duk tabi ta burkice, ajiye cup din hannun shi ya yi kan table tare da mi ewa ya je gabanta ya tsaya ya ru o Veil in Zai gyara mata jin hannun mutun yasa muryarta na rawa ta furta"Earring ina Ya ma ale gashina za fi nake ji" 'Okay, calm down, I'll help you." jinjina mashi kai tay, ru o mayafin yai tare da zame shi Ya sauko kan kafa arta bai kalli fuskarta ba sai da Ya Cire mata earring in da ya sar e gashin, kafin ya ago da idanunshi slowly ya dubi fuskarta adai dai lokacin ta bu e idanunta kaitsaye suka shiga cikin nashi bai san ya akai ya tsinci kan shi da jin matsanancin faduwar gaba hatta yanayin bugun zuciyarshi saida ya canza tamkar ana buga ganga. wani irin yanayi mara misaltuwa ne ya ziyarce shi, kamar yadda yake kallon ta haka itama ta ura mashi kyawawan idanunta sai faman kyafkyafta su takeyi kamar Yaji ya shiga cikin su, gaba daya ta razana da kallon da ya ke yi mata ga wani yanayi da ta tsinci kanta mai wuyar fassaruwa, hankalin ta ya an tashi, duk tasha jinin jikin ta aranta ta ayyana wanene wannan? Meyasa ya ke kallona? Ko dai jira yake in yi mashi godiya ne"? Muryarta adabarbarce ta furta"Um... thank you.' sam Ya kasa tanka mata sai kallon ta ya ke yi, yau ne karo na farko da suka fara ganin juna, amma dukansu sun ji wani ba on al'amari a zukatansu Hankalin su Unaisah kwata kwata baya akan su.. Abunda ya aure mashi kai kaman nin shi da yarinyar, tun da Allah ya halicce shi bai ta6a ganin an adam din da yake bala'en kama da shi irin Yarinyar nan ba! Ko Benazir da take kama da shi kamannin su bai kai haka ba, ita wannan kamar anyi photocopy din fuskar sa ne don ma ya an manyanta. "Baby na Who is she? Is she your sister?' muryar Benazir ce ta katse Kallon kallon da suke jefa ma juna su, ajiyar zuciya dr shureim ya sauke tare da juyawa ya koma kan Sofa Ya zauna yana mai mamakin kaman nin shi da yarinyar yau yaga abun al'ajabin daya rikita shi. "Sunan ta Batool Sister dina ce" da alamun rudani Benazir take kallon fuskar Batool Ta an razana da ganin kaman nin su, aru e ta dubi Dr Shureim ta kuma juya ta kalli Aneelerh hankalinsu gaba aya ya koma kan fuskar Batool, itama Aneelerh tayi mamakin ganin fuskar yarinyar kamanninta sun 6aci dana dr shureim. Sun yi matu ar ru ewa da ganinta, Hankalinta ba karamin tashi yayi ba ganin irin kallon da su ke yi mata Jikinta har Ya fara kakarwa, Unaisah ta an rude da ganin kallon da su ke yi ma Batool amma sai tay tunanin ko dan sunga kamanninta da dr shureim ne hakan yasa ta an yi murmushi tare da ru o hannun Batool dake kerma tace"Sister, kinga aunty Benazir, ga yayanta Dr Shureim da nake baki labarin kamannin ki da shi, dama nasan za ku yi mamaki idan kuka ha u" dakyar Batool ta aro murmushi akan fuskarta hankalinta sam ba'a kwance yake ba. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. a mata hannu Benazir tay jiki asanyaye ta matsa kusa da ita, ta yi hugging dinta tightly a kirjinta lokaci aya ta fara jin bugun zuciyarta na arfafa ha e da faduwar gaba, nan take fatimar dr shureim ta fa o mata aranta ar jinjirar da ta rasu bayan haihuwar ta da watanni ita kanta batasan ya akai ta tsinci kanta da tunanin yarinyar ba, sam ta kasa raba Batool daga jikinta kamar zata maida ita cikin ta a hankali take shafa bayanta da tafukan hannayen ta, Batool ta yi shiru tana jin wani irin sanyi da kwanciyar hankali Yana ratsa zuciyarta. Gyaran murya dr shureim yayi masu, A hankali Benazir ta raba jikinta daga na Batool "Kun barsu a tsaye ku zauna mana" ya fada tare da nuna masu Sofa, ru e hannun Batool Benazir tay acikin nata suka zauna suna fuskantar dr shureim. Unaisah ta nufi Aneelerh tun shigowarsu take ta aukin son taga baby junaid, ta anyi jinkiri ne don kada ta 6ata plan din su.. "Aunty Anila ina wuni? Ya su Mami da zahra" Magana takeyi ma anila amma hankalinta na akan baby junaid da anila ta rungume a kirjin ta, wani irin kaunar shi take ji kamar ta wace shi daga hannun Aneelerh, ta yi kokari kame kanta ne kada
Chapter 145 · 0% Book details