Sashe 153
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
harabar suka fara satar kallon su kamar za su yi tuntu6e, kura taga nama sai dai ba halin tunkarar shi, hankalin maza ya tashi da ganin zanka a zanka an matasan an mata masu jini a jika, rainon mai girma Chief Owais. sun ru u da ganin kyawun Unaisah saboda launin idanunta sun ara awata kyawun ta, gaba aya hankali ya dawo kan su, su kuwa duk sun sha jinin jikin su ganin yadda gwarazan Jami'an ke bin su da kwallo, Jami'an Isod da mata basa agaban su yau dai alkadarinsu ya karye ganin prisoners. Lura da yanayin yadda jikin wasu daga cikin su ke kerma alamun rashin nutsuwa da kallon jami'an yasa big big yai masu dakuwa da hannu da sauri suka kau da idanun su, abakin motocin suka tsaya, Batool tana ruke da hannun Unaisah, Azeeza ta ru e hannun Jemimah, Hawwa ta ru e hannun Yasmin, Parveen da Hanna sun ru e hannun juna, Sarah da Hibba sun ru e nasu hannun, itama Rubina ta ru e hannun Deeja gam a cikin nata, haka suma mazan Haris ya ru e hannun Javed, Naufal yana ru e da hannun Sajeed. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. Taj ne ya bu e backseat na Cardoor din Chief, Gently ya fito daga ciki, ya ru o hannun Danish, wato tun kafin suga hannun wanene chief Ya ruko Jami'an dake sintiri suka ura idanu suna jiran ganin hannun wani hamshakin ne tsabar kyawun yatsunsa kamar na mace aran su suka ayyana koma wanene ba karamin jan wuya ba ne tun da har chief ya ru o hannunsa, lokacin aya ya arasa fitowa kusan suman tsaye jami'an su kai bakomai ne ya ru ar da su ba face irar jikin shi, ba su ta6a ganin saurayin daya ja hankalin su irin Danish ba, saboda sun ha a komai suna ji da kan su amma yau sun ga wanda ya take su akan komai in ka cire Chief in su wai ahakan ma da suka ganshi Ya rufe fuskar shi da Hanky, tun a cikin mota chief ya rufe mashi fuskar, kyawawan idanun shi ne ka ai a bude ya an lumshe su saboda bai cika son kallon da mutane suke yi ma shi ba hatta chief da su big guy sun lura da kallon da jami'an ke yi mashi har sun manta basu sara ma chief ba balle aje ga batun yi mashi sannu da zuwa. "Zamu iya tafiya" big guy ne ya fa a tare da nuna masu hanya, cikin takun nutsuwa suka soma tafiya suna ta an waige waige suna arewa head quarter din kallo don ba aramin burge su ginin ya yi ba kamar ba'a 9ja ba wasu tankama tankaman floor to ceilling glass windows ne ta ko'ina launin sky blue daga waje kana iya ganin cikin Secure Operation Center in su kamar reception, Gaban su sai fa uwa ya ke yi saboda kakin jami'an isod ya yi shige dana Giant din kurkukun addara, gani suke kamar Prison suka koma, duk sun sha Jinin jikin su kamar marasa gaskiya, sai ara ankame hannun junan su suke yi, zuciya da sake sake wasu har sun raya aransu in wani mugun abun ya faru zasu arce da gudu. Lokacin da suka shiga SOC in, Muryar Na'ura ta kara e kunnuwan su, bayani take bayawar dangane da zuwan Chief, tsayawa sukayi kamar an dakatar da su, A tsorace suke bin tsakar gurin da kallo, matasan Isod agents ne bila adadin sanye da kakin su, hankalin su kwance suke gudanar da ayyukan su agaban Computers yan bala'e Na'urori ne kala kala har ta jikin Glass din gurin. "Wallahi tsoro nake ji, ganin su nake kamar giant din kurkukun addara" murya na rawa Batool tayi magana tana faman rarraba idanu akan jami'an, Cikin muryar ra a unaisah tace"ki kwantar da hankalinki pls, kakin su ne irin na giant nima na an tsorata ka Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. ta fa a tare da satar kallon fuskar Danish, kamar baisan da zaman su ba, kwata kwata ya i sakewa ya i yarda ya ha a ido da kowa. Suna atsayen nan jami'an suka dinga mi o gaisuwa gurin su chief kamar zasu dur usa mashi asa tsabar yadda suke girmama shi. "Meyasa kuka dakata da tafiya? Akwai wani abu ne"? Big guy ne ya tambaya yana kallon faces din. su, hankalin chief na akan Phone dinsa da ya ke daddanawa. Kafin wani ya ba shi amsa daga cikin su, Hankulansu suka karkata akan Lift dake saukowa down ta glass dinta suka hango wasu gungun arfafan Jami'an Isod abin da da ya firgitar su, zubin siffar jami'an dake a cikin lift din sak irin ta Giants na gidan kurkukun addara, Aikuwa suka fara kokarin tarwatse wa hankulan kowa ya dawo kan su, ganin yadda jikinsu ke kerma yasa Taj yi masu magana cikin kwantar da murya yace"pls ku kwantar da hankulan ku, Ku nutsu nasan me kuke tunani, duk wanda kuka gani anan jami'en Isod ne ba masu cutarwa bane" ajiyar zuciya suka sauke still wasu daga cikin su hankalin su bai kwanta ba, a tsorace suke da jami'an. Lokacin da suka arasa saukowa down, Lift din ta bu e kusan su shida ne, cikin takun majiya karfi suka tunkaro su, fuskokin su rufe da face mask, suna karasowa agaban su suka tsaya azafafe suka buga afa tare da sarah ma Chief, kafin suka hada baki gurin gaishe da shi ya amsa masu daga gani na hannun damar shi ne. Kamar sun lura da yanayin yaran dake ta kallon su atsorace hakan yasa suka fara cire face mask din dake akan fuskokin su. Su Unaisah sun nutsu suna jiran ganin su wanene, sun an yi mamakin haduwar su matasan samari majiya karfi masu ji da karfin ikon su, Allah ya zuba masu baiwa da fasaha ga wayewa, wasu daga cikin su farar fata ne yayin da wasun su kuma suka kasance bakar fata. "Introduce yourselves to them" Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. chief ne ya fa a tare da nuna masu prisoners, ayataccen murmushi ne ya bayyana akan fuskokin su, wani black american ne daga cikin su ya fara magana cikin harshen turanci idanun shi akan fuskar Unaisah. "Greetings, I'm Ahmed Hassan, Chief of Operations. I oversee all field operations and tactical decisions. Welcome!" he said cheerfully. Na gefen shi wani fari fat hatta sumar kan shi yayi Dyeing inta ta koma fara daga gani an yankin asia ne awayan ce yace"I'm Commander Haroon, Chief of Intelligence. I gather and analyze intelligence and advise the DG and COO" ya fa a tare da nuna Chief Owais da Big guy kafin yace"We've been expecting you" da fara'a ya nuna su Unaisah Gaba aya sun nutsu suna sauraron su duk wanda yayi magana idanunsu na akan la66ansa. 'I'm Dr. Zara Saeed, head of Counter-Terrorism Division and leader of high-risk missions." "Agent Ethan Kim, Tactical Expert, your go-to guy for high-risk missions." "Agent Jabeer Osman, mid-level operative specializing in infiltration and surveillance." Bayan sun gama gabatar da kan su, atare suka hada baki wurin yi masi barka da zuwa. Murmushi kowan nan su ya saki, Har sun ji hankalin su ya kwanta. "Mu karasa daga Ciki" big guy ne ya fa a tare da nuna masu hanyar da zata sada su da inda zasu je. Taj da big guy ne agaba prisoners suna abayan su, Chief da Danish suna abiye da su, yayin da Manyan jami'an ke take masu baya Har suka ara so wani katafaren guri kamar falo Ya ha u ba ka an ba, jami'an da suka iske aciki girmamawa suke gaida su chief. A saman hadaddun sofas din da ke agurin Taj yace su zauna, dama agajiye suke da tsayuwa da sauri suka zauna, daga gefen Danish ta zauna saboda ta lura da mood dinshi kamar baijin dadin shi, tana so ta an kwantar mashi da hankali gudun kada Ya i basu hadin kai. tuni amshin turaren junansu ya shiga hancinan su sosai su ke shakar shi, ga ni'imar sanyin A.c din da ke ratsa jikin su. Idanunsu na akan su Big guy dake atsaye tare da manyan jami'an nan sun ha a kai suna tattaunawa atsakanin su daga inda suke basa iya jin me suke cewa. Saurari Littafin >>>>Kurkukun addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun ora. A lokacin da bai yi tsammani ba, Yaji ta ru e yatsun hannun shi a cikin nata, aru e ya dube fuskarta tamkar batasan tayi ba, ta wani Basar ta kalli gefe aya. "Meke damunka"? Ta fada batare data kalli fuskar shi ba "Na lura tun da mu ka zo kamar babu walwala atare da kai, ka ki sakin fuskarka kamar wani abu na damunka ko baka jin da i ne? Ta tambaya ba tare data kalli fuskar shi ba, Saboda warjinin da yayi mata. lumshe idanun shi yayi tare da jan numfashi har saman fuskarta taji saukar iskar numfashin sa wani irin yanayi taji atare da ita. "Nayi maka magana kayi shiru baka tanka min ba, ko dan na damu da kaine"? nutsuwa yayi yana kallon kyawawan idanunta kwata kwata ta i yarda su ha a ido saboda sunyi kusa da juna kuma bata son ta jefa kanta cikin irin halin da suke tsintar kan su duk in su ka ha u da juna. Ba zato ba tsammani taji ya shigar da yatsunsa a cikin nata ya yi tighting din su wani irin shock taji har tay kokarin zame hannunta daga nashi amma ya ara ame su ta yadda bazata iya kwatsar kanta ba. Arude ta furta"pls ka sakar min hannuna! Kada wani gan mu," can asan makoshi ya furta"Ke kika fara ru e min hannu, don haka bazan saki ba" ya fa a yana kallon