← Book details Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Local reading mode
READING PART 2 OF 247

Sashe 2

Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 5 min read

mashi hankali, fitowa Dr jazz yayi daga bedroom dinsa ya kimtsa kanshi cikin shadda launin blue sky abunka ga farar fata ta ara fiddo mashi da hasken shi, ga wani dadda amshin turarensa dake fesowa, Ya gyara sumar kanshi hannun shi aya ru e da key din motarsa, wani irin annurin farin cikine akan kyakkyawar fuskarshi ga dukkan alamu akwai wani abu daya faranta mashi rai. kafin Ya arasa cikin falon, Idanunsa suka hango ma sa Matasan Samarin Family din dake zaune saman sofas Har sai da gabanshi Ya fa i da idanunsa suka yi mashi tozali da su, Baisan da zuwansu ba, aranshi ya ayyana to fa ashe yau muna da manyan ba i a gidan na mu ba, meyasa Ibad bai fa a min sunzo gidan nan ba? Ya arasa zancen zucin nashi cike da jin fagabar tunkararsu, Ya kasa motsa afafuwanshi Ya tsaya atsaye kamar wanda aka yi mashi Iyaka da shiga falon, aya bayan aya ya soma bin su da kallo, Zaki Yana a azaune saman 2 seater Yayin da Apple Laptop dinsa ke akan Table din gabansa, Gaba aya ya tattara hankalin shi akanta yayin da yake operating dinta atsanake, Short ne a jikin shi tare da Denim shirt tabi shape dinsa, Kau da idanunsa yai daga kan Zaki Ya mayar da su kan Wani Matashin saurayi fari Sol, fatarshi ko warzane babu, Ga wata nanna iyar sumar kai dark brown, kai daga ganinsa wani shege ne mai ji da naira, Allah yayi shi da kyau mai jan Hankali, Jallabiya ce a jikin shi launin grey, ta zauna mashi sosai, bakowa bane wannan face Captain YASEER an gidan His Excellency Abdul Razak da Her Excellency Muhibbat shuwa arab ne kamannin shi sak dana su Chief Owais, banbancin su launin fatane dana Ido, hannun shi ru e da Expensive phone dinsa da yake daddanawa da zira ziran yatsun hannunsa, yayin da Justice Nadeem an gidan His excellency Deen Yake a kishingide kan doguwar Sofa, Ya zagayo da hannun shi aya saman forehead dinsa, idanunsa suna a lumshe tamkar mai yin bacci. Ziyad ne ka ai yake a zaune saman lallausan Carpet din dake a shimfi e tsakiyar Sofa set din falon, faffa an farantin da aka kawo masu fresh fruit acikinsa ya tasa a gaba yana shan kayan marmari, duk acikin su Ziyad yafi su sau in kai kasancewarshi an jarida da son labari, A yanzu haka da yake a zaune cikinsu A takure yake jin kanshi sun i sakar mashi fuska su yi fira kowa Ya kama harkar gabanshi shiyasa ya sauko kan carpet yaci gaba da shan kayan marmari. amshin turarensu Ya gauraye Falon, Jazz dake kallon su ba aramin burge shi su ke yi ba, ba tun yau ba Yana son Yaga jikokin Baba Obie sun ha u suna sada zumunci aranshi sai yaji inama ace shima Jikan Baba obie ne da Allah ne ka ai Yasan irin Farin cikin da zaiyi a duniyar nan. Ganin basu lura da shigowarshi falon bane yasa shi yin saurin tafiya cikin san a Ya nufi ofa Ya fuce daga ciki Yana faman sauke ajiyar zuciya, da sauri Ya nufi Harabar Ajiye motocinsu, Ya bu e motarshi Ya shiga daga Ciki, tare dayi mata key, zuciyarshi acike fal da tunaninta, fatan shi Allah yasa wannan karan ta kula shi. Yana driving fuskarshi dauke da annurin farin ciki, A haka Ya nufi Gidan baba obie. Ganin shirun nasu bamai arewa bane, Yasa shi mi ewa, Ya nufi Zaki Ya sanya hannu ya auke laptop din da yake dannawa, Ya juya Ya nufi Captain Yaseer Ya kar6e wayarshi, kafin Ya tunkari justice Nadeem Ya sanya hannu Ya kamo Hancinshi Yaja Shi da karfi har sai da Justice Nadeem Ya bu e idanunshi dake dauke da bacci Fuskarshi adaure yake kallon Ziyad. Harara Ziyad Ya watsa masu Ranshi a6ace yace"wai meke damunku ne? Kullum muka ha u kamar wasu kurame babu mai magana kowa ya kama harkar gabansa? Haka ake zumunci? Ni banga amfanin kirana wurin nan donmu ha u ba.... " gaba aya sun aura idanunsu kan fuskarshi babu alamun zasu tanka mashi. Guntun tsoki Yaja"kun wani zuba mun idanu kuna kallona wato ni ga shashasha" Yamutsa fuska Zaki yayi tare da mi a mashi hannu yace"Bani laptop dina ziyad" "Ta arfi ce zoka kwata" A fa ace Ya fa a Yana ha e mashi fuska. Murmushi gefen fuska Zaki Ya sakar mashi. "Meye damuwarka"? Ya tambaya yana faman lumshe idanunsa. "Damuwata shine ku bani aron hankalin ku muyi fira kan abunda ya shafi rayuwarmu, daga gobe fa shikenan kowannanku zai koma inda Yake rayuwarsa, yawanci ba akasar nan kuke zaune ba why ba zamu kula juna yadda ya dace ba? Bamu da tabbacin ko zamu sake haduwa da junanmu" Yanayin yadda yayi masu maganar Ya ta6a zuciyoyinsu, In a calm voice Zaki Ya furta"In sha Allah zamu sake ha uwa, Yanzu dai ka yi ha uri, Ka zauna mu yi fira" Ta6e baki Ziyad yayi, kafin Ya koma Ya zauna, Batare daya mi a masu Kayansu daya kar6a ba. "Bro, Ni bansan ta yadda zan fara firar bane, ko zaka taimaka mana da abun da zamu tattauna akai"? Captain ne Ya fa a Tamkar baison furta maganar, justice Nadeem dake a kishingi e tuni Ya gyara zama saman Sofa Yana duban su
Chapter 2 · 0% Book details