Sashe 1
Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete · about 8 min read
Root Entry WordDocument 0Table Data Normal Default Paragraph Font Table Normal No List Novels Elite Home Kurkukun Kaddara Kurkukun addara Takun arshe Page 7 complete Novels Elite Admin May 15, 2024 Sponsored Link _ *~ BOSSLADIESWRITERS ~Takun arshe An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists Daga al alamin Boss Bature __________________________ Tuni idanuwanta sun cicciko da walla muryarta tamkar zata fashe mashi da kuka tace"Ina da banbanci dasu, Har Yau har gobe sun i mantawa da matsayina a gidan ku, Suna yi min kallon antacciya ar aiki, babu abunda Ya canza" Ya fahimci ba aramin jin shakkarsu ta ke yi ba, muryarshi a kausashe ya furta"kamar ba matar Sir mubarak ba, kin bani kunya, wlh daga yau zan baki last warning, idan na kuskura na sake ganin kin zubda hawayen ki ko kina jin tsoron wani acikin su, sai na sa6a maki" iris ya rage ta fashe mashi da kuka, jin yadda yake mata magana da fa Zare mata ido yayi"ina fata kin fahimce ni"? Muryarta na rawa furta"yea..h" ru o hannunta yayi acikin nashi, yaja ta a hankali suka nufi katafaren falon gidan, ko da su ka shiga masu yi masu hidima suka taras sai kai komo su ke yi a cikin falon, ganin sir mubarak yasa suka yi saurin gaishe su cikin girmamawa bayan ya amsa masu ya tambayi ina gimbiya mujeedat. aya daga cikin hadiman ce ta bashi amsa da cewa"su na a garden" Dam a mata hannun Turai yayi wadda tuni jikin ta yayi sanyi lakwas. Cikin kuwala yace da hadimar "she's my wife, inaso ki rakata wurin su, ki bi min ita a hankali' murmushi hadimar tayi aranta ba karamin burgeta yayi ba, daga gani yana daraja matarshi "In sha Allah yalla6ai" ta fa a tare da ru o hannun mom Turai suka nufi ofar fita daga falon, tana tafiya tana waiwayon shi, kamar yadda shima yake kallon ta har sai da ta 6ace ma ganin shi kafin ya nufi akin prime minister. Jin motsin shugowar Sir Mubarak ne Yasa shi Bu e idanunsa Yana dubanshi Daga gefen gadon shi Ya zauna Yana fadin" anina Ya Gajiyar tafiya," mi ewa Hateem Yayi da wata irin kasala Ya zauna Yana fuskantar Sir mubarak "Gajiya tabi Jiki, yayana nakaina, kaima ya gajiyar taka" Da zolaya Sir mubarak Yace"nifa Sojane tafiyar da mukayi bata isa ta gajiyar dani ba" murmushi Hateem Ya sakar mashi Cikin kulawa Sir mubarak Yace"Meke damunka? Naga yanayinka ya canza ko baka Jin dadine"? Cikin sanyin Murya Yace"lafiyana lou" ya fada yana kokarin danne damuwarshi "Nifa Yayanka ne Hateem, baka Isa ka 6oye min damuwarka ba, dan Allah ka fa amin, Idan ba haka ba hankalina bazai kwanta ba, na fahimci tun da kazo asar nan ka canza gaba daya" Ru o hannun sir mubarak Yayi acikin nashi ya dam e shi sosai. Muryarshi asa asa Ya furta"bansan ya zanyi ba da aunar yaron nan na wurin Owais, shine silar duk wani hali da nake aciki, Har mafarkin shi nake Yi" ya fa a yana mai sanyaya muryarsa. "Allah Ya jarabce ni da son shi, bani da ala a da shi amma sai nake jin kamar ni na haife sa, na fa a maka ne saboda kana aya daga cikin wa anda suke fahimtana" Tun da ya fara magana Sir mubarak yake binshi da kallo mai nuni da tausayawarsa gare shi, yasan bakomai ke damun shi ba face rashin samun a namiji, shiyasa ya kwallafa rai akan yaron da owais ke ru "Ban ta6a ganin shi ba, amma saboda kai In sha Allah zanje har gidan owais in In ga Yaron zuwa Gobe In Allah Yakaimu" "Yana kama dani, tamkar Anyi photocopy din fuskana, hasken fatane ka ai Ya banbanta mu da shi, Fatarshi farace Sol, tamkar Nazli, Dalilin dayasa kaga nashiga halin nan, bana son inbar asar nan batare da yaji saukin lalurar shi ba, ina matu ar son mu gana dashi, sai dai na rasa wannan damar da nake da ita, baba ya hanani kusantar shi, Gidan Owais dinma An hanani zuwa saboda shi, dole In hakura" cikin karyayyar murya ya fa a yana faman sauke numfashi. Lamarin ya aurewa Sir mubarak kai, yana neman rudar dashi, Aranshi Ya ayyana wannan wata irin kaunace haka? Abu kamar aikin asiri Allah na tuba. Lallashin shi ya somayi yana kwantar mashi da hankalin shi, Har saida Yaga yafara sakewa tukunna suka cigaba da tattaunawa a tsakanin su. __________________ Lokacin Da Hajiya Turai, Ta shigo garden din tare da Hadimar data rakota, Tunkafin Ta arasa inda su Gimbiya mujeedat suke, Hajiya laurat ta rafka salati tana fadin"wa nake gani kamar Harriet ar aikin gidan baba obie" ta kira ta ne da ainihin sunan ta, gaba aya suka ago suna kallonta, Hadimar data rakota Harta Juya ta nufi hanyar komawa gidan, Jiki asanyaye turai take tafiya tana tunkarar su. Wani irin Matsiyacin kallo Hajiya laurat da Hajiya saratu suke watsa mata. Tuni tasha jinin jikinta, da hannu Hajiya laurat ta nunata"ke! meya kawo ki nan? Ko kinga sa'ar Yin ki ne" Shiru tayi bata tanka mata ba, Hajiya saratu ta kwashe da dariya Tana fadin"shisshigine da kutsu irin na an talaka, malama wani tsautsayinne ya kawo ki wurinmu? Ko aiko ki akayi don ki yi mana hidima ne"? Cike da sha iyanci her excellency Muhibbat tace"jibarta kamar wata mutuniyar kirki, ita kanta ta raina kanta shiyasa take jin shakkar shiga cikin mu, Ni wlh bansan me mubarak Ya gani a jikinta da har Ya aureta ba, in banda hasken fatarta da gashin da take da shi, Mace kullum kamar ana ibar namanta ana miya da shi, babu iba babu tsawo, Duk arzi in da take ci," Dariya suka sanya, mutun ukune basu tanka mata ba, Gimbiya mujeedat da hajiya malikat sai Hajiya madina. Sauran sune hatsabiban. Hajiya Jamila tace"ai auran nata da yayi bana Allah da annabi bane wama yasani kota asirce shine, saboda Sir mubarak yafi arfinta nesa ba kusa ba, Babban gorone, Shiyasa ta nace mashi don aci arzi i, don Ma Allah Yasa bata ta6a haihuwa da shi ba, sai dai taci ta zubda.... " Hankalin turai ba aramin tashi yayi ba, Jin cin mutuncin da suke Yi mata, Tuni hawaye sun soma wanke fuskarta. Hakan ba aramin da i yayima hajiya laurat ba, Ita dama burinta takala Ya untata. "Nifa Har yanzu ban daina zargin Yaron nan nata shege bane, tun da bashi da uba, ahaka tazo da shi aiki gidanmu daga asar england, matar nan muguwar munafuka ce, babu Allah aranta, Allah kadai Yasan ma ashiyar da take kulla mana" zaro ido waje Hajiya turai tayi jin abunda Saratu take fadi, Maganar ta ona mata ranta, zuciyarta har wani tafarfasa take Yi sam takasa bu e baki ta dakatar da su, sai dai binsu da take Yi da idanu. "Gobe kada in kuskura Inga eyarki awurin taron shagalin dinner din da za'ayi na Hateem, Idan ba haka ba agaban idon kowa zan watsa maki ruwan lemu akan fuskarki" Hajiya laurat ce ta fada tana nuna ta da cup din hannunta. "Dake da wannan ayar munafukan meye ma sunanta"? Da sauri hajiya saratu tace"hajjaty" hajiya laurat tace"yawwa ita nake nufi, uwar iyayi, mai shafa turaren an bori, ku biyun nan bamu bu atarku a family din nan don kawai ba yadda zamuyi daku ne amma very soon zamu yi maku korar kare" ta fa a tana sakar mata shu'umin murmushi. Fashewa Turai tayi da kuka mai cin rai, kamar an ru e mata afafuwanta takasa tafiya tabar wurin su. Gyaran murya Gimbiya Malikat tayi masu, gaba aya suka kalleta. "Ba girmanku bane, kun bani Kunya, ni banga amfanin maganar da kuke gaya mata ba, ku kama mutunci ku mana" rai 6ace ta furta maganar, babu wasa a fuskarta. Sai lokacin Gimbiya Mujeedat ta bu e baki cikin nutsastsiyar muryarta ta furta Sunan turai. Baiwar Allah muryarta na rawa ta amsa mata da na'am. "Zo ki zauna kusa dani" ta fada tana nuna mata gefenta. rai a6ace Laurat da muhibbat suka mi e tsaye suna fadin Allah Ya kiyaye su ha a kafada da ita, Indai turai zata zauna sai dai su su tafi" ko kallon su mujeedat batayi ba. Muryar turai da shesshe ar kuka tace"bazan Iya zama ba Aunty mujeedat, bana so na shiga tsakaninku, ni zan tafi kawai, dama yaya mubarak ne Yace in zo wurinki don inyi maki bangajiyar tafiyar da ku ka yi, don haka zan tafi tun da naganki..... " tana arasa maganar, ta juyawa da sauri ta nufi hanyar fita daga garden din. Zuciyar Gimbiya mujeedat ta sosu, ranta ya 6aci da kalaman da Su laurat sukayi ma Turai. Yun urawa tayi tare da mi ewa tsaye tana gyara rigarta, Har suna hada baki wurin tambayarta ina zataje? Batare da dube su ba tace"zan shiga cikine, nagode da ziyara sai mun ha u gobe idan Allah yakaimu" Ta fada tare da kallon Gimbiya malikat tace"mu shiga daga ciki," mi ewa hajiya malika tayi suka ru e hannun juna atare suka nufi cikin gidan. Bayan tafiyar su, Tsoki Hajiya laurat taja tana fadin"wannan munafukar matar duk itace taja mana, Muna zaman mu lafiya, ta tarwatsa mana farin cikin mu" Hajiya Jamila tace"Halin talakan kenan, Yanzu gashi tasa Ran gimbiya mujeedat Ya 6aci" Hajiya saratu tace"banji dadi ba wallahi, amma nasan ta inda zan rama, Allah yakaimu gobe lafiya, Idan har matarcan ta kuskura ta zo dinner din ya hateem jikinta zai gaya mata sai nayi mata abun da bata ta6a tsammani ba" ta fa a tana faman ha e fuskarta, Sun jima a garden din kafin daga bisani kowaccensu ta shiga motarta suka nufi gidajensu. Baiwar Allah Hajiya turai tana azaune cikin motar Sir mubarak, tasha kuka tamkar ranta zai fita tayi danasanin zuwa gidan prime minister, kalaman su sun ona mata rai, musamman da hajiya saratu ta ambaci jazz da sunan shegene, tayi alkawarin bazata fadama sir mubarak abunda suka gaya mata ba, don kuwa idan yaji sai sun yabama aya zakinta. _______________________ Baka jin sautin komai a falon tamkar babu mutane acikinsa, alhalin nan kuwa Suna zaune kowa Ya hakimce abun sa, tsabar miskilanci ne Yasa basa iya bu e baki su tanka ma Junan su, Kowannan su da abunda Ya auke