← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 184

Sashe 98

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hmmm! ni wallahi na rasa inda Iyah ta samo wannan hamsha
iyar Hajiyar."
Basmah ta yi maganar fuskarta na nuna alhini me tarin yawa,Zuhurah ta zurawa ku
in ido tana cewa, "Wallahi ni ma na rasa ina ta samo matar,daga gani kin san akwai ku
i a wajen Hajiyar, ko daga yanayin skin
inta zuwa suturar da ta saka a ranar."
Basmah ta gya
a kai tana fa
in, "Gaskiya kam matar tayi ga kyauta da fara'a ,amma baki ga yadda Iyah ke faman zabgamin harara ba, daga na je mun gaisa da matar,Allah ka
ai yasan ku
in da matar ta baiwa
ar gaban goshin Iyar ai,ke kina ganin ko ranar walimar
ananun ku
i ta baiwa TAIMIYYAH?

Ai Allah ne kawai ya sani sai su da suka dafa,wallahi Iyah akwai ba
in hali,ba don na fita Allah ya yi zan wafci rabona ba da shikenan,ba za ta ta
a cewa ta shigo sasan mu, ba tunda mune bata
auna."
Zuhurah ta kya
e baki tana cewa, "To ai ta yi banza tunda mu ma dai gidan arzi
in za mu shiga, duka kwanaki nawa suka rage,sai su yi ta zama ita da gurguwar tata."
Suka saki dariya ita da Basmah,Basmah na mi
ewa ta ce, "Bari in je in dawo kin ji,dama gulma ya dawo dani,ga 1k ke ma ki shaida."
Basmah tayi maganar tana mi
awa Zuhurah ku
in,Zuhurah ta amsa Basmah ta fice don tafiya inda za ta.

Daga can
angaren sasan Iyah kuwa,lokacin da ta isa cikin falonta sai ta wuce zuwa
akin TAIMIYYAH direct.

Ta samu TAIMIYYAH a kwance ta yi zurfi cikin tunani,sai ta zauna daga gefen gadon tana cewa, "Zainab tashi mu yi magana."
TAIMIYYAH ta yin
ura ta tashi zaune, tana duban Iyah fuskarta a narke,Iyah ta dubi TAIMIYYAH tana cewa, "Zainabu kin ji dai da maganar da Hajiya ta zo mana da shi ko?

Bana so ki zafafa ko ki hana kanki sukuni da yawan tunani,ki fawwala Allah lamarin mu kuma yi addu'a, don bamu san abinda Allah ke nufi da ha
amu da wa
annan bayin Allah a rana tsaka ba,jikina ya yi sanyi da bayanin da Hajiyar ta yi akan mafarkin da ya ke yi da me irin idanunki,kar ki damu kanki da yawan tunani kamar yadda Hajiyar ta ce, ki saurare shi mu kuma yi addu'a, Allah ya za
a mana mafi alkhairy,idan mijinki ne za ki aure shi ko muna so ko bama so,don haka tun daga yau ki dage da addu'a, mun rabu da ita akan cewa zan saka Babanki Sani yayi bincike akan su,duk abinda muka ji zan sanar da ita sai a turo manyansa,don nema masa izinin fara zuwa zance wajenki sabida ku fahimci juna,ina fata ko don
aunar da ta nuna akan ki,ba za ki guji jininta tilo
aya da ta mallaka ba,matu
ar mun same sa da kyawawan halayya,Allah ya duba maraicinki ya yi miki za
i mafi alkhairy."
TAIMIYYAH da duk jikinta yake a sanyaye ta amsa da cewa, "Ameen Iyah amma ni tsoro nake ji, ina ganin kamar sun fi
arfinmu, kuma kar ki manta yana da mata ,kuma jininsa ce matar Iyah,ni dai gaskiya tsoro nak....."
"Zainabu kar kice za ki ja da yin Allah,ki yi addu'a ne kamar yadda na fa
i,kasancewarsa me mata ba abin damuwa bane, don Allah ya fiki sanin komi amma kuma ya kawo shi cikin rayuwarki,Allah ya fi mu sanin abinda yasa ya
addari silar ha
uwarki da mahaifiyarsa,har sanadi yasa ya gane cewa ke ce yarinyar da ake nuna masa cikin baccinsa,wannan ka
ai ya isa yasa ki nutsu ki barwa Allah ikon sa,mu jira mu ga abinda Allah zai hukunta kinji ko?"
TAIMIYYAH ta dubi Iyah a sanyaye tana me gya
a kai, ba tare da tace komi ba.

Iyah ta cigaba da yi wa TAIMIYYAH
arin bayani, akan labarin Maleek
in da Hajjah ta dinga bata, da irin yadda tun ganinsa da TAIMIYYAH ya kasa nutsuwa.Ita dai TAIMIYYAH jin Iyah kawai ta ke yi ,tana kallon komi kamar mafarki ko almara,tunaninta ya hasko mata yadda suka kwashe da shi
azu a waya,da yadda har ya fara kiranta da wife
insa, kamar wanda akai wa albishir da cewa an basa ita,wani ba
on yanayi ya doka acikin zuciyarta,idanunta na hasko mata kyakykyawar miskilalliyar fuskar Maleek Ado
in,da yadda yake furta kalamansa cike da
asaita.

Har Iyah ta gama bayananta ta tashi ta fice daga
akin,zuciyar TAIMIYYAH bata huta daga tunanin Maleek Ado ba..........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*60*
TAIMIYYAH na isa
aki ta nemi bakin gado ta zauna,tana me dafe kanta da hannu bibbiyu,tunani da tarin ru
ani ya yi wa zuciyarta
awanya, don bata san ta yadda za a yi ta iya son wannan miskilin mutumin ba.Wanda bashi da fara'a sai tarin kwarjini da yake mata a ido, ko a cikin waya ta kalli fuskarsa sai ta ji kwarjininsa ya cika zuciyarta.

Ta zame ta kwanta tana me jingina jikinta da makarin gadon,dai-dai kuma lokacin da kira ya shigo wayarta,sai ta mi
a hannu ta
auki wayar,wanda ta barshi a
akin tun
azu.

Ganin numbar Yasmeen ce yasa TAIMIYYAH saurin
aga wayar, ta kai kunni tana fa
"Hello!

Yasmeeni how far?"
Yasmeen daga
angarenta ta furta, "TAIMIYYAH ina ki ka bar waya ina ta kira tun
azu bakya picking?"
TAIMIYYAH ta gyara kwanciya tana cewa, "Sorry Sis,a
aki na bar wayar muna tare da Iyah ne, da Hajiyar nan a can falon Iyah."
Yasmeen ta furta, "Okey dama zan ce ne ki hau online, ki ga ashobi
in da Zuhurah suka fitar,don na san da wuya sun nuna miki."
TAIMIYYAH ta ta
e baki kamar tana gaban Yasmeen
in, sannan ta furta, "Okey zan duba zuwa anjima Yasmeen,ke ma kin san ba za su nuna min ba ai,amma sun fitar da wuri ba saura 2 month bane bikin?"
Yasmeen ma ana ta
angaren bakin ta ta
e, tana baiwa TAIMIYYAH amsa da fa
in, "Eh saura 2 month mana, kawai gan
oki ne irin na su,idan kin duba ki min magana don sun ce ne idan bai yi ba za a sake, ni kuma kin san ba wani iya za
e nayi ba."
Daga haka Yasmeen su kai sallama da TAIMIYYAH,ta aje wayar tana sauke a jiyar zuciya,tana shirin tashi ta nufi toilet kira ya sake shigowa wayarta,sai ta maida idanunta kan wayar tana kallon numbar A.Maleek,wanda bata yi saving ba na yawo akan screen
in.

Ta tsurawa wayar ido zuciyarta na doka mata da wani yanayi, sai daf da kiran zai tsinke ta iya
arfin halin
aga wayar ta kai kunni.

"Hello!

Zaynabb."
Kalaman A.Maleek kenan da suka shiga kunnuwar TAIMIYYAH, wacce ta sake gyara zamanta da kyau akan gadon,ta bu
e baki murya can
asa ta ce,
"Na'am ina yini ya aiki?"
Memakon Maleek ya amsa gaisuwarta sai ya jefa mata tambayar da ke addabar zuciyarsa, "Zaynabb Hajjah ta zo gidanku ko?"
Take TAIMIYYAH ta gane wacce yake nufi
in, sai ta gya
a kai kamar yana ganinta ta furta, "Eh ga ta can ma tare da Iyah a falo."
"Ke kuma kina ina kenan?" A.Maleek ya sake jefa mata tambayar,zuciyarsa na wani irin dokawa da jin sassanyar muryarta.

TAIMIYYAH ta
an lumshe ido,muryar Maleek Ado me cike da
asaita da da
in amo na ratsa zuciyarta,cikin
an shagwa
e murya ta bashi amsa da fa
"Ni ina
akina ne."
Maleek bai sake magana ba,illah cuting call
in da yayi ya kira ta vid call.

TAIMIYYAH ta ware idanunta lokacin da ta fahimci vid call ya kira,sai ta yi saurin mi
a hannu ta janyo hijab
inta ta sanya,sannan ta yi receiving vid call
in, tana me cuskule fuska tare da zun
ure baki ka
A.Maleek kuwa lokacin da kyakykyawar fuskar TAIMIYYAH, ya bayyana masa cikin allon screen
in wayarsa,har wani a jiyar zuciya ya sauke yana me sake
uwarawa idanunta da ke da wani irin tasiri akansa ido,yadda ta zum
uro baki ya sanya shi gane Yarinyar
ar shagwa
ace ta gaske.

TAIMIYYAH ita ko
in kallon face
insa ta yi, sai ma ta du
ar da kanta
asa tana wasa gefen hijab
in da ta sanya,muryar Maleek ya ratsa kunnuwanta lokacin da ya ke fa
in, "Zaynab ina fata zuwa yanzu kin ji abinda kike da bu
atan ji akaina, sannan ina fata za ki bani dama don mu fahimci juna, sabida bana ji za a
auki dogon lokaci ba tare da na mallake ki ba.

Ko ke ba za ki iya auren me mata ba Zaynabb?"
Yadda ya kai
arshen maganar da jefa mata tambayar,ya sanya zuciyarta dokawa da
arfi,ta yi saurin dubansa cikin sa a idanunta ya sauka cikin na A.Maleek
in,dukkansu sai da zuciyarsu ta doka da
arfin gaske, kafin TAIMIYYAH ta yi saurin janye idanunta tana bashi amsa da cewa, "Eh! bana ji zan iya kam, sabida ban san meyasa sai ni ba,duk lafiyayyun matan da ka ke gani meyasa sai ni gurguwa?"
A.Maleek zuciyarsa ne ta yi wani irin ka
awa da jin kamalan da suka fito daga bakin TAIMIYYAH,karon farko kuma da ya ji zafin kalmar gurguwa da ta kira kanta da shi kai tsaye,ba tare da damuwa akan fuskarta ba, ya sake miskile fuskarsa da tsuketa tamau, kafin ya yi magana a dake yana cewa, "Zaynabb da kanki ki ke kiran kanki da wannan sunan ?

Please kar ki sake fa
a min hakan,kuma da ki ke tambayar meyasa sai ke?
Chapter 98 · 0% Book details