← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 132 OF 184

Sashe 132

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TAIMIYYAH ko da take takowa zuwa cikin falon in da Maleek ke tsaye, kallo
aya ta yi masa ta sunkuyar da kanta
asa, tana cigaba da takowa a hankali don gabaki
aya jikinta na motsawa ne, tana jin
an ciwo daga can
asanta.

Hakan yasa ta ke tafiyar a hankali gashi kuma yanayin tafiyar nata, na taimakawa wajen sanya ta jin ciwon daga ciki, a haka ta
ariso ta gaban Maleek za ta wuce, ya yi saurin ri
o Hijab
in jikinta, tare da janyota zuwa jikinsa a bazata.

Hakan ya sanya TAIMIYYAH bu
e baki za ta sakar masa kukan shagwa
a, amma sai ya yi gaggawar
aura hannunsa
aya akan bakinsa ya ce, "Shishhhhh!

Baby bana son jin wannan kukan, idan ba so ki ke yi in maimaita abin jiya ba.

Dama daurewa kawai na ke yi Zaynabb amma sam ban
oshi ba ina da bu
atar
ari, oya mu je in rakaki zuwa
akin tunda kin gudo daga
akin miji."
TAIMIYYAH sai ta shigar da kanta cikin
irjinsa
amshinsa na dukan hancinta, ta yi magana cikin zallar shagwa
ar da ke narkar da zuciyar Maleek ta ce, "To don Allah ka sake ni zan iya tafiya zuwa
akin ai."
Maleek ya sake mannata da jikinsa yana bu
e baki ya ce, "No wife ni zan
auke ki, don wannan tafiyar da kike yi ina ji ajikina kina jin pain, so ki barni na yi aikina kawai, sai ma na duba na ga anya ko ban ji miki ciwo ba?

Dauriya ce kawai ki ke nunawa."
Ai jin abinda ya fa
i ya sanya TAIMIYYAH sanya masa kuka, cikin kukan ta ke cewa, "Don Allah ka yi ha
ury Yah Maleek ba sai ka duba ba, ni bana jin wani ciwo sosai ka
an ne, shi ma sai na yi doguwar tafiya na ke ji wajen na min ciwo."
Yadda ta yi maganar tana kuka kuma cikin muryar shagwa
a,ya sake kunna zuciyar Maleek, ya
auke ta cak!
inta ba tare da ya yi magana ba ya wuce da ita zuwa bedroom
inta.

Bai yi mata masauki a ko'ina ba sai cikin bathroom
akinta, ya aje ta daga bakin tube yana me ha
a mata ruwan da za ta sake shiga ciki.

Lokacin da ya waiwayo kanta ne ta bashi dariya, sabida yadda ta ke faman ha
e fuskarta da tayi jajir sabida yawan kukan da ta ke yi.

Sai ya saki murmushi yana isa daf da ita ya mi
a hannu zai raba ta da Hijab
in da ke jikinta, amma sai ta yi gaggawar ri
ewa cikin narke murya ta ce, "Please!

Zan yi da kaina Yah Maleek ba ma sai ka tsaya ba don Allah!"
Maleek ya saki
ayataccen murmushi kafin ya ha
e gaf
in da ke tsakaninsu gaba
aya ya ce, "No wife ban son gardama aikina ne na kula da ke , so please!

Ki bar ni na yi aikina yanzu mun riga mun zama
aya, babu wani abinda zamu
oyewa juna, wanka kuma tare ma za mu dinga yi sai na ga
arshen jin kunya."
Yadda ya yi maganar fuskarsa a miskile ya sanya TAIMIYYAH matso hawaye, gaba
aya tana jin cewa ta gama shiga uku da wannan rigimammen mutumin da Allah ya ha
ata da shi.

Wanda sam ita bata ga alamun yana fahimtar irin kunyar da take ji bane, idan yana mata wasu abubuwan.

Babu yadda ta iya da shi haka ya sake gasata ya yi mata wanka, ya na
ota cikin towel suka fito zuwa cikin bedroom
in nata, sai faman no
ewa TAIMIYYAH ta ke yi ta kasa ha
a ko idanu da shi amma shi ko a jikinsa.

Abinda ya ga dama kawai ya ke aiwatarwa, don shi bai ga abin da za ta dinga jiwa kunya ba, tunda babu daren da jemage bai riga ya gani ba, sai dai daren mutuwarsa da ya rage, so shi bai ga abinda za ta dingawa wannan no
ewar ba.

Da kansa ya nufi wajen kayanta ya fito mata da wasu english wears riga da wando, rigar
aramace
warai sai wandon ne ke da fa
i sosai daga samansa har
asa.

TAIMIYYAH duk yadda ta so ya barta ta yi komi da kanta ya
i bari, hatta da Bra shi ya sanya mata da kansa bayan ya gama yin yadda ya so da wajen, wanda suke matu
ar gigita zuciyarsa da kunna wutar sha'awarta a zuciyarsa.

Daurewa kawai ya ke yi amma ba
aramin sake kunna kansa ya yi ba, shiyasa bai barta sun fito cin abinci ba sai da ya
an sake rage zafi, sai faman hawayen shagwa
a TAIMIYYAH ta ke yi.

Hannunta cikin nasa suka fito suna faman zuba
amshi, shigar da ya yi mata na
ananun kayan ba
aramin kyau sukai mata ba.

Fuskarta babu kwalliya sai powder da kwalli kawai da ta sanya, lipstick
in da ta gogawa lips
inta ma Maleek
in ya tsotse kayansa, ya kuma hanata gogo wani don ya ce ko ta sake gogawa ma shanye abarsa zai yi.

Shi ya yi serving
insu chips wanda akai wa wani ha
in liver sauce da plantain, sai farfesun kan rago da aka dafosa sai tashin
amshin spices, ka ke ji na tashi tunda ya bu
e coolar.

Yana cikin ha
a musu tea a cups wayarsa da ke gaban aljihunsa ya fara ringing, sai ya dakata daga abinda ya ke yi don
aga wayar, wanda daga salon ringing
in kawai ya gane cewa Hajjah ce.

Ya
aga wayar yana sanya shi a speeker daidai lokacin da Hajjah ta doka sallama, Maleek ya amsa yana me gaidata tana amsa cike da kulawa,tare da tambayarsa TAIMIYYAH.

Maleek ya saki murmushi ya ce, "Hajjah ga ta a kusa da ni tana jinki ma."
Hajjah sai ta ce, " To madallah bata wayar mu gaisa."
Maleek ya turawa TAIMIYYAH wayar kusa da ita yana faman tsareta da wani sassanyar kallo, ta bu
e baki a hankali ta gaida Hajjah cike da tsantsar nuna ladabi, kai kace Hajjah na gabanta ne, hakan sai ya sake birge Maleek Ado.

Hajjah ta amsa gaisuwar TAIMIYYAH da kulawa kafin ta
aura da cewa,
" Zainabu ba dai wani matsala ko?

Zuwa can anjima idan za a kawo muku lunch za a taho miki da
an aikinki biyu, wa
anda za su dinga taimaka miki da aikin gida zuwa share-share.

Allah ya yi muku albarka ya baku zama lafiya, sai ai ta ha
ury da juna kin ji, Allah ya kawo rabo me anfani.

A kwai
aramin cooler da za ki gani farfesun kaza ne a ciki don ke ka
ai aka dafa shi, sai ki yi
ari ki cinye shi duka ki kuma shanye romon kin ji ko Zaynab?"
TAIMIYYAH dai kunya ya hanata amsawa Hajjah addu'arta, sai Maleek ne ya amsa, ita kuma TAIMIYYAH ta ce, "To Hajjah In Sha Allah zan yi hakan, sai sun zo
in mun gode Allah
ara girma." Daga haka sai ta turawa Maleek wayarsa gabansa, tana me
in ha
a ido da shi, don sosai ta ke jin tasirin idanunsa akanta.

Maleek ya wani shagwa
ewa Hajjah murya kamar
aramin yaro ya ce, "Yanzu Hajjah har za ki fara nuna wariyar launin fata, meyasa ni ba a dafo farfesun da ni ba,sai aka ha
oni da na kan rago bayan an san nima nafi son na kazar,gaskiya ni dai ban yarda ba tare zamu ci da Zaynabb."
Hajjah ta yi murmushin da har suna jiyo sautinsa kafin ta ce, "Sam!

Ban amince ka ci mata abunta ba Maleek, zan sa a dafa maka naka daidai da kai, wannan don
iyata kawai na sa aka dafa shi.

Badai wani damuwa ko, ina fata baka yi abinda ka saba ba?

Allah ya yi albarka ya baku zama lafiya, don Allah Maleek ka bi komi a sannu ka dai ga yanayin ta please!"
Hajjah ta yi maganar tana cike da son jin amsar da Makeek zai bata, don sam hankalinta ya gaza kwanciya tana tsoron kada ace ita ma TAIMIYYAH, Maleek ya yi mata
arna kamar yadda ya yi wa Suhailah a daren farkon su.

Maleek da tuni ya gane in da maganar Hajjah ta dosa sai ya saki murmushi ya ce, "Hajjah babu abinda ya faru, wancan lokacin ma ai
uruciyace da kuma rashin man kai,amma yanzu ai yaron naki ya
ara hankali."
Hajjah sai ta saki ajiyar zuciya kafin ta ce, "To madallah rasa kunya, duk da haka dai a kula abi ta a hankali."
Maleek ya amsa da cewa, "Tuh Hajjah In Sha Allah!

Suhailah za ta koma gida yau ne ko kuna nan tare da ita anan gidanki?"
Hajjah ta yi saurin cewa, "A'a gida za ta koma yau
innan zuwa yamma zan kora ta, kowa ma yau zai kama gabansa ai taro ya watse Maleek, sai dai fatan Allah Ya baku zama lafiya, Ya kuma baka ikon yin adalci a tsakaninku, ya ha
e maka kansu ku zauna lafiya."
Maleek ya amsa da cewa, "Ameen ya hayyu ya qayyum Hajjah, zan shigo zuwa anjima ita ma Inna Dije yau za su wuce kenan?"
Hajjah ta bashi amsa da cewa, "Eh gata nan ma har ta fara shiri, Safiya kasan ta bar yara tuh duk hankalinta ya koma gida."
Maleek ya jinjina kai ya ce, "Okey!

Tuh sai na shigo
in Hajjah, zan yi waya da Safiya
in da Innar kafin su wuce mun gode." Daga haka ya yi sallama da Hajjah yana maida hankalinsa katsokan zuwa kan TAIMIYYAH, wacce ke sauraren wayarsu da Hajjah.

Sai ta ji hankalinta gaba
aya ya koma kan Iyah, tana son jin muryarta su gaisa amma sai ta daure, har zuwa su gama karyawar don yunwa ta ke ji da gasken-gaske.

Maleek shi ya dinga bata abincin a baki har ta
oshi,amma sai dai bata sha tea
in da ya ha
a mata ba sabida ya zuba madara, ita kuma bata shan madara a cikin tea.

Hakan yasa shi shanye wannan ya ha
a mata zallar ruwar Milo, ko sugar ta hana shi sakawa a ciki, ya dinga kallonta lokacin da ta ke shan abin ta hankali kwance.

Tashi ta yi tsam!
Chapter 132 · 0% Book details