Sashe 60
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abu
aya kawai ta sani shine Allah haka yaso ganinta,kuma babu wanda zai fi ta son ta kasance cikin lafiyayyu marasa nakasa,amma bata da yadda zata yi tunda haka Ubangiji ya jarabceta ya so ta da kasancewa.Kuma tana masa godia tunda ya bata tarin baiwa da ni'imomi, wanda zata iya alfahari da kanta a hakan.
Ta kai hannu ta share hawayen dake saukowa daga idanunta, zuciyarta na sake shiga
unci a duk sanda ta tuno cewa masu
inta duk sabida kasancewarta gurguwace suke gudunta.Ta tuno da irin cin fuskar da Mummyn Nass tai musu a asibiti, wani irin
unci ya cigaba da danne zuciyarta har bata san sanda ta sanya kuka ba.
Ta cusa kanta a cikin pillow tana kuka sosai har sai da ta gaji don kanta,sannan ta
ago kai tana share hawayenta.
A kuma dai-dai lokacin Yasmeen ta shigo
akin,kallo
aya tai wa TAIMIYYAH tayi saurin
arisowa cikin
akin tana fa
in, "Lafiya TAIMIYYAH kika kunshe ke ka
ai a
aki kina kuka,meke faruwa ne?"
TAIMIYYAH tai
asa da kanta tana yamutse fuska take fa
in, "Yasmeen kaina ne da cikina ke ciwo,ina ga sabida yadda na wahala a gidan kunshinnan ne banci abinci ba,ni kinsan ciwan kai na
aga min hankali dana nemi magani ban gani anan
aki shine nayi ta kuka abina."
Baki sake Yasmeen take duban TAIMIYYAH tana jinjina shagwa
arta.Don ita har ga Allah ta kama da gaske hakan ne,tunda dai tasan babu kowa da zai
ata ran TAIMIYYAN a gidan, bare ta kawo cewa ko wani abin akai mata.Ta bu
e baki tana fa
in, "Eh!
Lallai ke wannan matar shagwa
arki har ta yi yawa,kawai ki fita kiwa Mamie magana abaki magani shine sai ki wani zo ki kunshe a
aki kina kuka,bari inje in samo miki maganin a
akin Abbah ki sha." Daga haka Yasmeen ta juya don zuwa
akkowa TAIMIYYAH maganin,ita kuma TAIMIYYAH sai ta mi
e dafe da guiwar
afarta ta fara takawa ta nufi toilet don wanke face
inta,idanunta har yaji-yaji suke sabida kukan data sha.
Lokacin data fito daga toilet
in har Yasmeen ta kawo mata magani ha
e da table water ta aje akan bedside.
Hakan yasa TAIMIYYAH zama daga bakin gadon, tana
aukan paracetamol
in ta
alli guda biyu ta kai baki tana korawa da ruwan ta shaye.Ta aje goran ruwan tana cewa, "Yasmeen gobe kuma me zaku yi,hala dai Angon ustaz ne shiyasa ban ji kince za a yi wani bidi'a a bikin ba?"
Yasmeen ta murmusa lokacin da take aje wayarta akan madubi.Ta juyo tana fuskantar TAIMIYYAH sosai kafin ta fara fa
in, "Aiko dai babu abinda za su yi daya wuce walima gobe da
arfe hu
u za a tafi MIEMAH a can za a yi walimar.Ina fata dai zaki mana tunda walimace dai a ci a tashi ba wani abu za a yi ba."
TAIMIYYAH ta
an ta
e baki ka
an tana fa
in, "See ur mouth like kece walimar,to bari mu gani kila in je kila kuma ba za ni ba,nifa ban son shiga mutanene kema kin sani."
"Sai aljanu kike son shiga ko?" Cewan Yasmeen tana ballawa TAIMIYYAH harara.
TAIMIYYAH bata san lokacin data kwashe da dariya tana cewa, "Ki rifa min asiri da jinnu,Allah yai mana tsari dasu abar zancen zani Insha Allah shikenan ko?"
Wani hararan Yasmeen ta sake aika mata tana fa
in, "Eh shikenan kin tsira tunda kin mi
a wuya za ki
in." Daga haka suka dasa hiran bikin har aka kira sallah kowacce ta
auro alwala don bada faralinta.
Da daddare
ememe TAIMIYYAH ta
i fita falo zaman hira yadda suka saba zama dasu Yah Anas.Abincin ma nan
aki tasa Yasmeen ta kawo musu suka ci tare.
Guggo Bilki data shigo tana tambayan dalilin da zasu
i fitowa falo,sai Yasmeen ta bata amsa da cewa TAIMIYYAH ce bata jin da
i,amma ta sha magani,sai Guggo Bilkin tai mata sannu tana juyawa ta bar
akin.
Washegari
arfe hu
u da rabi su TAIMIYYAH suka isa wajen walimar.
TAIMIYYAH ta gama ha
uwa cikin wani ubansun Abaya kalar Dark Gray da yaji adon zane da cream colour.
Duk inda ta wulga
yalli take yi cikin kayan,fuskarta babu kwalliya komi amma tayi mugun kyau.
Tana ji mutane da yawa na gulmar kyawunta a wajen,suna kuma tsegumi akan kasancewarta gurguwa.Shiyasa tunda ta samu waje ta zauna bata kuma motsawa ba har aka tashi daga walimar.
Lokacin da suka iso gida ana ta kiran sallar magriba.Suna sanyo kansu cikin gidan kenan sukai arba dasu Yah Anas zasu fita zuwa masallaci.
TAIMIYYAH ta ja baya don basu hanya lokacin da Yah Anas ke fa
in, "Wow!
Kin ga yadda kika zama wata balarabiya kuwa Sis,gaskiya shigar Abaya tana miki kyau Sister."
TAIMIYYAH ta saki murmushi tana fa
in, "Kai Yah Anas banda ziga fa."
Anas ya saki dariya yana cewa, "Ba wani ziga fa,da gaske shigar yai miki kyau TAIMIYYAH."
TAIMIYYAH ta
ago face don yiwa Anas magana, sai idanunta suka shige cikin na Yah Emran da yai tsaye yana faman
are mata kallo.
Tayi saurin fara takawa don barin wajen tana cewa Anas , "Thank u Yah Anas sai kun dawo."
Tuni Anas yayi gaba abinsa ba tare da TAIMIYYAN ta sani ba.
Emran daya tsaya kaman wanda aka dasa.Yabi bayanta da wani irin kallon
urilla yana sake jinjina baiwar kyawu da Allah yayi wa TAIMIYYAN.
amma
Sai dai kasancewarta gurguwa yasa yake jin bazai ta
a iya bata zuciyarsa ba.Wani tunani ne ya haska cikin kwanyarsa sai ya juya da sassarfa don fita daga gidan, jin za a tada sallah a masallacin dake kusa dasu inda suke sallah anan.
TAIMIYYAH dai bata san ma yana yi ba,don ita haushin kallonta da ya tsaya yine ma ya kamata.Ta dinga mita a zuciyarta ita ka
ai akan me zaisa ya tasata da kallo haka kaman wani
an iska.
A fili ta furta, "Mutum sai shegen girman kai da ba
in hali,ga shegen kallon matan tsiya kaman maye."
asa-
asa tai maganan iya kunnuwanta,shiyasa Yasmeen da ke gefe tana cire Abayar jikinta sam bata ji me TAIMIYYAN ta fa
i ba.
Yau
inma da lokacin yin Dinner yayi TAIMIYYAH
in fita tayi.Sai ta fake da cewa Yasmeen zata
an yi tilawa ne sai zuwa can anjima zata ci abincin.
Hakanan Yasmeen ta fita ta bar TAIMIYYAN a
aki wacce ta
akko Qur'ani ta fara karantawa.Bata bar karatun ba har sai da Yasmeen ta shigo hannunta ri
e da ledan gasasshen nama ta ajewa TAIMIYYAH tana cewa, "Gashinan inji Yah Anas kuma Guggo Bilki tace kiyi maza ki bar karatun haka ki fito kici abinci,don ta kula da gangar kike
in fita falo yanzu."
TAIMIYYAH sai ta aje Qur'anin tana duban Yasmeen take fa
in, "To sarkin kara
i ai dama yanzu zan fita
in don na fara jin yinwa,
akko naman muje dashi can
in sai muci kilama shi kawai zan ci in sha madara ya wadaceni."
Yasmeen ta saki dariya tana cewa,"Ai nan kika fi kauri dama, kwa
ayi da son cin nama kamar wata kura,duk Iyah ce ta sangartaki haka wallahi,yarinya sai shagwa
a kamar wata babyn goye."
TAIMIYYAH ta juya ta bankawa Yasmeen harara tana fa
in, "Na dai ji wani ma ya koyi shagwa
ar idan zai iya mana." Daga haka suka jera da juna zuwa falon.Sun samu babu kowa su Yah Anas
in sun kama gabansu zuwa part
insu.
Guggo Bilki kuma da alamu tana
angaren Abbah,sai kawai su TAIMIYYAH suka baje naman suna ci a tsakiyar falon saman carfet.
Yasmeen ce ta
akko musu kwalin Hollandia milk cikin fridge ta ha
o da cup suka zuba madaran suna korawa da shi,suna cin gasasshen naman da yaji kayan ha
i sai qamshi kawai ke tashi.
Koda suka kammala TAIMIYYAH ta riga Yasmeen isa
aki don kwanciya bacci,ita Yasmeen ta tsaya kallo sai wajen 11:30pm ta shigo lokacin tuni TAIMIYYAH ta jima da yin bacci.
Washegari ya kama
aurin aure da yini baki
aya.Duk iya yadda Guggo Bilki ta matsama TAIMIYYAH akan ta tashi ta shirya su fita zuwa gidan bikin tare amma ta
i,dama ita Yasmeen tun safe ta bar gidan bayan ta tashi TAIMIYTAH su wuce tare ta
i tashi.
Hakanan Guggo Bilki ta fice zuwa gidan bikin ita ka
ai.Sai ta bar TAIMIYYAH da masu aiki dake can baya suna hidimansu.
Ita kam TAIMIYYAH ko ajikinta ta gwammaci tayi zamanta ita
aya, data je gidan biki ta shiga taron jama'a daga me cewa Allah sarki dubi gurguwa sai masu yaba kyawunta.
Ko wanka bata tashi yi ba sai wajen 12 na rana.Gidan yai tsit babu kowa don har mazan duk suna wajen reception tunda
aurin auren sha
aya na safe ne,shiyasa babu motsin kowa sai su Ramma masu aiki kuma duk suna ta can baya.
Lokacin da TAIMIYYAH ta fito wanka tana
aure ne da towel da tsayinsa ya zarce guiwanta.Ta nufi wajen madubi tana jan stool ta zauna don fara shafa mai.
Tana tsaka da shafa man aka turo
ofar
akin aka shigo.Sam ita bata damu ba ta cigaba da shafanta tana cewa, "Yasmeen kin dawo
aukan wani abu hal....."
Maganan ta ya katse ne a lokacin da idanunta suka bango mata wanda ke tsaye daga bakin
ofa ta cikin mirrow.
Yah Emran ne ta hango tsaye ya zubo mata manyan idanunsa yana kallonta babu ko
iftawa.
TAIMIYYAH take ta ji wani matsanancin fa
uwar gaba da takaicin yadda ya risketa babu kaya ajikinta.Ta rintse idanunta tana rasa ma me zata yi,ita dai ba zata iya tashi a haka ta nufi wajen da Hijaban sallansu yake ba.Sai ta gwammace ta cigaba da zama a hakan tunda a zaune take da a ce ta tashi neman abun rufa ya ganta daga ita sai towel.
Ta bu
e idanunta a lokacin da ya gama sanyo kansa cikin
akin tare da maida
ofan ya rufe.Ya murza key yana zaresa daga jikin
ofar ya cilla a aljihun dakakkiyar farar shaddar gezner dake jikinsa.
Ganin hakan yasa TAIMIYYAH dubansa a firgice tana fa
in, "Lafiya Yah Emran zaka shigo
aki babu neman izini,baka ga a halin daka sameni bane?