Sashe 75
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iyah da Babah Ladi suka isa bakin gadon suna kallon TAIMIYYAH dake kwance,hannunta
aure da drip sai bacci take yi sadidan.Iyah ta sauke numfashi tana kai hannu ta ta
a goshin TAIMIYYAH tana cewa, "Sannu Allah ya baki lafiya Zainab." Ta cigaba da cewa "Nifa na ji shirun yayi yawa wallahi,sai na
auka cewa ruwan da aka yi yasa ta tsayawa bata koma gidan ba,tunani ma sai ya tafi akan cewa watakila daga gidan
awartata ce za a maidota a mota ashe tsautsayi ne ya gitta,Allah ma ya auna arzi
i babu karaya ko mugun buguwa dama gata da lalurar
afa dana shiga uku ni Iyah"
Iyah ta
are maganan cike da damuwa me tarin yawa,Hajiya Aysha ta sauke numfashi tana cewa, "Wallahi nima inda na godewa Allah kenan da babu wani mugun rauni data ji me
aga hankali,sai a godewa Allah buguwa ce ka
an da tayi a hannu sai kanta da take kukan yana mata ciwo,shima kuma likitan ya bada tabbacin tana samun bacci me tsawo zuwa lokacin da za ta farka za ta samu sau
i,sai kuma inda akai mata
inki da ta zubar da jini sosai amma
inkin ma bamai yawa bane bari ki gani."
Hajiyar ta
arisa da Iyah wajen gadon tana nuna mata inda akai
inkin daga gefen wuyar TAIMIYYAR an rufe da plasta.Iyah ta jinjina kai tana cewa, "To Allah ya bada lafiya ku kuma Ubangiji ya saka muku da alkhairy da kuka kawota asibiti baku gudu kun bar marainiyar Allah a titi ba."
Hajiya Aysha tayi saurin duban Iyah tana cewa, "Haba Hajiya wallahi babu komi hakkine akan mu ai kawo ta asibitin, tunda mune muka ka
e ta,maganan guduwa kuma ai wannan sai mutanen da basu san darajan
an adam ba,amma taya zaka yi sanadiyyan ka
e mutum kace kuma ka gudu ka barsa babu tsoran Allah,Allah ya yi mana tsari daga aikata hakan."
Iyah da Babah Ladi suka ha
e baki wajen amsawa da, "Ameen." Iyah na
aurawa da fa
in, "Duk da haka dai mun gode Hajiya Allah saka miki da mafificin alkhairy."
Hajiya Aysha ta murmusa tana jin zuciyarta na sake kwanciya da wa
annan mutane,kafin ta furta cewa, "Babu komi fa ki bar godia mu ne ya kamata muyi ta bada ha
ury Allah ya tsare gaba,sai dai ai mata fa
a ta ringa kula sosai lokacin da za ta shiga titi." Ta cigaba da sanar da su Iyah yadda tsautsayin ya faru.
Iyah ta jinjina kai tana cewa, " Ai matsalar TAIMIYYAH shine ru
ewa da zaran ta ga hadari in dai tana waje ne to shikenan hankalinta zai tashi,sabida bata son dukan ruwan sama ko ka
an tun tana
arama, yana sanya mata zazza
i da mura me zafi,shiyasa ina ga duk ta ki
ime har wannan tsautsayin ya faru,kuma dai Allah ma ya aiko da hakan ne amma da tunda ta ga hadarin tayi zamanta gidan
awar idan ruwan ya
auke ko Sani sai ya je ya
akkota."
Iyah ta kai
arshen maganar idanunta na kaiwa kan gadon da TAIMIYYAH ke kwance bata ma san me suke ciki ba.
Hajiya Aysha ta jinjina kai tana cewa, "Ai kinsan ance
addara ya rigayi fata,Allah ya riga ya rubuto hakan sai dai fatan Allah ya kiyaye gaba,ina ga ni zamu zo mu wuce zuwa goben da safe Insha Allah zan zo na sake duba jikin nata,nasa Shehu ya biya ku
in komi babu abinda za a nema Insha Allah,idan ta tashi a sake mata sannu Hajiya."
Hajiya Aysha tayi maganar tana mi
ewa tsaye tareda
aukan jakanta dake kan kujera,hakan yasa Iyah ita ma tashi tana sake mata godia sosai.
Iyah ta raka Hajiya Aysha har waje sannan sukai sallama da juna, Iyah ta dawo ciki tana jinjina kirki da karamcin matar har cikin zuciyarta.
"Ladi gaskiya matar nan akwaita da kirki na yaba
warai da karamcinta,Allah yasa da alkhairy ya tsare gaba."
Iyah ke wannan maganar lokacin da ta sake isa bakin gadon da TAIMIYYAH ke kwance,Ladi ta furta, "Gaskiya Hajiya nima na ga karamcinta,da wasu ne guduwa zasu yi abinsu musamman da suka ga ruwama ake yi sanda tsautsayin ya faru."
Iyah ta kai hannu tana ta
a jikin TAIMIYYAH don taji ko da zazza
i tana cewa, "Hmm!
Ke dai bari kawai Allah ne ya duba yadda TAIMIYYAN take ya taimaketa suka dubeta da idon rahama har suka kawota asibiti me inganci kuma."
Daga haka suka cigaba da tattauna abinda ya farun.Sai daf da kiran magriba sannan Iyah tace Babah Ladi ta zauna ita Sani zai maida ita gida ta
akko musu abubuwan bu
ata ta dawo,sai ita Babah Ladin ta koma Iyah ta kwana da TAIMIYYAH.
Bayan Iyah ta koma gida ne ta
aga waya ta sanar da Baba Sani da ke gari tsautsayin da ya faru da TAIMIYYAH,tare da sanar da shi cewa yanzu haka TAIMIYYAN na can asibiti sai zuwa gobe za a sallameta.
Baba Sani ya jinjina lamarin yana faman fa
an cewa a daina barin TAIMIYYAH kwata-kwata tana fita ita
aya a motar haya.Sai dai idan za ta dinga
aukan drop duk inda za ta adinga kaita ana komawa a
akko ta idan shi Sani na da uzuri lokacin,Iyah dai dake sauraransa har ya gama maganar sai cewa tayi, "Kai dai kawai mu doge Allah da abin yazo da sau
i,amma duk yadda muka kai da kiyayeta bamu kai Ubangijin da ya halicceta ya kuma jarabeta da lalurar ba,ni a kullum bana so ta dinga ji a ranta tana da wani nakasan da zai hanata kai kawo yadda kowa ke yi,tunda dai ba a nanna
e take ba Allah yasa tana takawa da
afafunta da taimakon dafa guiwar da take yi,idan muna nuna mata cewa komi sai an mata zata dinga jin babu da
i cikin zuciyarta tunda ita me
arice da son yin komi da kanta a hakan."
Baba Sani da ke sauraren Iyah daga
angarensa sai ya jinjina kai cike da gamsuwa da bayanan Iyan yake cewa, "Hakane kuma Iyah to Allah ya kyauta gaba,bani gida na fita amma da zaran na dawo zuwa bayan sallar Isha zan
auki Zuwairah mu taho asibitin."
Daga haka sukai sallama da Iyah bayan ta sanar masa gata ma a gida tazo
aukar musu kaya,Babah Ladi ta bari da TAIMIYYAH kafin ta koma asibitin ita.
Cikin sauri-sauri Iyah ta kammala ha
a musu duk abinda za su bu
ata waje
aya,ta nufi kitchen ta dafa ruwan zafi cikin
aton flask
inta,sannan ta zuzzuba abinci cikin kuloli ta dama kunun gya
a ta ha
a da kayan shayi, duk ta zuba cikin
aton kwandon
aukar abinci.
Sai bayan sun yi sallar magariba daga ita har Sani sannan Sanin ya shigo ya kawashi kayan zuwa mota,Iyah ta fito ta kullo sasan ta nufi sasan Ummi ta sanar mata abinda ke faruwa.Ummie tayi ma Iyah Allah ya sau
e ita da Inna Larai,kafin Inna Larai
in ta tashi tana sanar da Iyah cewa bari ta
auko mayafi su koma tare ta dubo jikin TAIMIYYAN,sai su dawo tare da Babah Ladi tunda Iyah ta dage ita zata kwana da TAIMIYYAN.
Lokacin da su Iyah suka isa asibitin har lokacin TAIMIYYAH bata farka ba,a haka Inna Larai ta isa bakin gadon ta dubata tare da yi mata fatan samun sau
Sun
an ta
a zama ka
an kafin su yiwa Iyah sallama ita da Babah Ladi suna ma TAIMIYYAH fatan samun sau
i cikin gaggawa,Iyah ta raka su har wajen barandar fita
akin sannan ta juyo zuwa ciki.
arfe takwas da rabi su Baba Sani suka shigo asibitin,Iyah ce ta fita ta zo dasu zuwa
akin da aka kwantar da TAIMIYYAH.Har kuma lokacin TAIMIYYAH bata farka ba likitan kuma yace kar a tasheta, abarta ta samu isasshen hutu ta yadda idan ta tashi ciwan kan da take kuka da shi zai tafi.
Umma da Baba Sani suka isa bakin gadon suna duba TAIMIYYAH tare da yi mata fatan samun sau
i,Umma sai wani yatsina take yi tana kallon Iyah a fakaice tana ta
e baki.
Duk kuma abinda take yi Iyah na kula da ita sarai, tare da jinjina halayyar Umman da sam ba masu kyau bane.
Iyah sai ta maida kai wajen baiwa Baba Sani labarin duk yadda abin ya faru,da karamcin Hajiya Aysha na yadda suka kawo TAIMIYYAH asibiti.
Baba Sani ya ji da
in shi ma yadda su Hajiya Ayshan suka nuna kulawa, basu gudu a lokacin da abin ya faru sun bar musu marainiyar Allah a titi ba.
Sun
an ta
a zama ka
an kafin su tashi tafiya Iyah ta rakasu bakin
ofa sukai sallama,ta juyo ta dawo cikin
akin tana
auke ledojin fruit da gasashshen naman kaza da Baba Sanin ya kawo.
TAIMIYYAH sai wajen tara da rabi na dare ta farka,tana bu
e idanunta ta sauke akan Iyah dake zaune saman dadduma da ta shinfi
a.Ta yin
ura tana son tashi bakinta na furta wash...!!!
Hakan ya jawo hankalin Iyah tayi saurin tashi tana nufowa wajen TAIMIYYAH tana fa
in, "Sannu TAIMIYYAH kin tashi,ina ke miki ciwo yanzu ?"
TAIMIYYAH ta
ata fuska cikin sanyin murya take cewa, "Kaina ne Iyah amma yayi sau
i yanzu hannuna ne ya yi min nauyi."
Iyah ta taimaka mata ta tashi zaune tana jin yadda hannunta ke mata ciwo sosai,Iyah ce ta fita kiran likita ba a jima ba suka shigo tare da likitan ya cire drip
in,yana tambayar TAIMIYYAH inda ke mata ciwo ta sanar da shi.
Sai ya juya ya fice daga
akin ba a jima ba ya dawo yana sake gwada BP
in TAIMIYYAH,ganin komi normal yasa shi juyawa yana ma Iyah bayani akan yadda zata bata magungunan da ke aje daga gefen drawern kusa da gadon da TAIMIYYAH ke kai.
Bayan likitan ya fita ne Iyah ta nufi toilet ta ha
awa TAIMIYYAH ruwan zafi sosai,sannan ta dawo tana ri
e da hannunta zuwa bakin toilet
in, sannan ta barta ta shige don ta yo wanka ta gasa jikinta.
Sosai TAIMIYYAH ta gasa jikinta da ruwan zafin tayi wanka tare da
auro alwala ta fito,tana jin da
in jikinta sosai don duk inda ke mata ciwo ya saki,hatta da hannunta da ada yai nauyi yanzu da ta gasa shi da ruwan zafi taji da
insa.