← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 184

Sashe 21

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Baby mutum goma meyasa ba zaka sa ai order kawai daga Restaurant ba?" Suhailah ta jefa masa tambayan tana sake narke fuska,sam bata ji zata iya wannan wahalan duk da cewa akwai Ameena,sannan jiya ma an sake kawo mata wata sabuwar me aikin me suna Salima,yai mata wani kallo da ita ka
ai tasan ma'anansa kafin yayi magana cikin kausasa murya yana fa
in "Ai baki fini sanin da Restaurant
in ba,idan bazaki shiga ke da masu aiki ku shirya komi ba,sai na sauke su gidan Hajiya inyi waya ita sai su ha
u da masu aiki suyi komi,tunda ke ba'a isa ace kiyi abu ki amsa kai tsaye baki gardama ba."
Duk wannan maganan yana yinsa ne can
asa-
asa,babu ta yadda za'ayi Yusuf Driver yaji me yake fa
i illa Suhailan ka
ai da ke ra
e da jikinsa,ta ko zun
ure baki gaba tana kwantar da kanta bisa kafa
ansa,tana fa
in "Allah ya baka ha
ury Sweet,abun bai kai Hajia ta ji ba."
Yai mata banza bai kuma sake magana ba har suka isa gidan,ta riga shi fita fuu!...Tana wani irin cika da batsewa,ta cika tayi fam cike da jin haushin yadda sam Maleek
in baya son ta da hutu,irin ita yadda take so ya kasance tana daga kwance za'a dinga mata komi,sai dai kawai ta dinga bada umurni,ita sam matan aure masu zagewa suna hana kansu sukuni wajen bautawa miji da ayyuka,a wahalallu take kallon su sai dai duk yadda ta so burinta ya kasance,indai Maleek
in na gari to fa duk yadda ta kai ga son hutu sai ta zage tayi hidimansa ko bata so,indai tana son ganin farin cikinsa yadda ya kamata.
akinsa ya wuce kai tsaye shi ma da ya shigo,yana aje wayoyinsa ya rage kayan jikinsa yana maida
ananun kaya,zama yayi yana
aukan wayansa yai kira,ya da
e yana magana kafin ya aje wayan yana tashi ya fito ya nufi
akin Suhailah,tsaye ya sameta tana cire kayan jikinta,idanunsa ya sauka akan Milk Push-up Bra da ke sanye a jikinta,ya
auke kai yana takawa zuwa gare ta,idanunsa cikin nata yake fa
in "Duk wannan cika da batsewan sabida nace muna da ba
i zakiyi aikin tarban su?"
Suhailah ta
aga ido tana kallonsa itama,lokacin da ya
arisa ha
e gaf
in dake tsakaninsu yana kai hannu ya mannata da jikinsa,ta sauke ajiyan zuciya lokacin da hannunsa ya ratsa ta jikinta zuwa bayanta yana
alle ma
allin Bra
in ya sake shi zuwa
asa,murya can
asa cikin marairaita Suhailah ke fa
in "Ni fa ba fishi nake ba Baby,kawai dai aikin girke-girken nan ne ban faye so ba."
Memakon yayi magana sai kawai ya
auke ta cak! ya aza bisa Bed,yana yin abinda zai fisshesa don a matu
ar matse yake da ita
in,cikin disasshiyar murya yake fa
in "Kinyi wanka ne?"
Suhailah da tai luff tana amsan zafafan sa
onninsa ta gya
a kai tana fa
in "Yanzu ne zan yi wankan."
Bai iya cewa komi ba ya kai bakinsa kan
irjinta yana sake mannata da jikinsa sosai,ya shiga birkita duk wani lissafinta sai daya gama jagulata son ransa kafin ya zare ta daga jikinsa yana fa
in "Oya jeki ki wankan ki je ku fara aikin ayi komi me kyau please,na saka Fahad ayi ordering Snack's daga Apple white zai kawo nan ba da jimawa ba." Daga haka ya juya ya bar
akin ba tare da yaji me Suhailan ta fa
i ba......
_Salamu alaikum!

My luvly fans,kaman yadda na ji
orafin ku akan cewa Free Pages da na bayar 1to11 an ce yayi ka
an,to na duba zan
ara mu ku yakai zuwa iya 20 Pages for Free daga nan sai ko wacce ta biya ta shiga Payment Group,don jin cikakken labarin da ya zo da Zazzafan salo.Kada ku bari a yi ba bu ku Readers._
*Littafin TAIMIYYAH paid book ne akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".

Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 14 to15*
________A washegary kaman yadda A.Maleek suka rabu da Doctor Saiff cewa Suhailah zata same sa a Hospital,hakance ta kasance
arfe takwas da rabi ta gama shiryawa,cikin wani tsadadden lace Cream Colour da akai masa adon zane da golden
in zare,sai touch
in Mint Green wanda ya
awata kyawun lace
in,ya kuma yiwa lafiyayyen fatanta kyau sosai,da
yar ta iya tashi daga jikin Maleek tai wannan shirin,don a cike take da fargaban me zai je ya dawo,domin a fuskansa kawai take ganin yadda ya
auki lamarin da mugun girma,
an kunnaye ta saka ta zuba zabban Gold guda biyu hagu da dama,kyawun da tayi kai kace wani wajen zata ba Asibiti ganin Likita ba,gyale ta
auka irin wanda ake yayi na zamani me sharan-sharan da baida maraba da babu,kalan da zai shiga da kayan jikinta ta fesa turarukanta na MISS DIOR ha
e da COROLINA HERRERA,
akin ya bu
e da wani irin qamshi me ratsa zuciya,
aramin Hand Bag ta
auka ta jefa wayoyinta a ciki,ta fito kai tsaye ta nufi
akin A.Maleek
in wanda ta same sa na
e cikin Duvet,ta saki wani irin murmushi tana takawa zuwa bakin gadon,tare da
osana mazaunanta daga bakin gadon,ta kai hannu ta
an janye Duvet
in,kyakykyawan fuskansa ya bayyana idanunsa arufe da alamun bacci yake sosai,hannu takai tana shafa fuskan a hankali tare da manna masa kiss a saman goshi, ya bu
e idanunsa dadda
an qamshinta na gama cika hancinsa,ya sauke ganinsa akan fuskanta da taiwa kwalliya matsakaici,sai dai lips
innan sun sha janbaki ra
au me asalin tsada,sai
yalli lips
in suke yakai hannu zuwa kan lips
in ya shafa,yana me yin
urawa ya tashi zaune sosai,manyan idanunsa zube akanta babu ko
iftawa,cikin wani irin murya na wanda ya taso a bacci yake fa
in "Suhailah biki zaki ko suna ki kai irin wannan kwalliyan?Sannan sabida kin raina ni kuma shine zaki fita da wannan abun abakin ki,sau nawa zan sanar da ke bana so,wai ke bakya kishina ne bare guje ma
acin raina?
Chapter 21 · 0% Book details