Sashe 128
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yasmeen ita ka
ai ce ta gagara tafiya sabida yadda TAIMIYYAH ta ri
eta tana faman kuka tamkar ranta zai fita, hakan yasa Anty Safiyya da Anty Rady da suka rage basu tafi ba, sun tsaya sake kintsa ko'ina da bu
eshi da
amshin turaran wutar Traditional Nothern Incense, wanda aka yi ordern su daga wajen Northern Regalia sabida ha
uwar
amshinsu da ke
awata waje, tare da narkar da zukatan duk wanda ya sha
amshin.
Bayan sun kammala kintsa wajen ne ana daf da kiran Isha'i lokacin, sai suka ce da Yasmeen
in ta zauna tare da TAIMIYYAH har zuwa lokacin da Ango zai shigo, in ya so sai ya saka a mayar da Yasmeen
in gida.
Dama su ne suka so zama zuwa lokacin da Ango zai shigo
in, don ba zai yiwu dama a bar TAIMIYYAH ita ka
ai ba.
To ganin yadda TAIMIYYAH ta cukuikuye Yasmeen tana faman kuka me motsa zuciya, sai hakan ya sanya su Anty Safiya yi musu sallama suka wuce zuwa gidan Hajjah.
Aka bar Yasmeen da TAIMIYYAH su ka
ai a gidan, Yasmeen na faman rarrashin TAIMIYYAH akan ta tsaida kukan da take yi hakanan kada kanta ya yi ciwo .
yar TAIMIYYAH ta tsaida kukan tana faman jan a jiyar zuciya, Yasmeen ita ce ta sanya TAIMIYYAH ta shi ta
auro alwala, don gabatar da Sallar Magriba da bata yi ba har gashi ana kiran Isha'i.
A hankali TAIMIYYAH ta zuro
afafunta zuwa
asa tana me yaye lullu
in jikinta baki
aya ta aje bisa bed
in, take kayan jikinta suka bayyana na wani ha
an Embroidery lace dark gray da ta sanya,wanda akaiwa
inkin boubou na zamani da ya zauna a jikinta tare da yi mata mugun kyau.
Fuskarta da akaiwa light make-up ya gama
aci da ruwan hawaye sabida uban kukan da ta sha, ta dafe guiwar
afarta lokacin da take tsayuwa akan
afafunta, ta zube manyan idanunta da suka rine zuwa ja akan Yasmeen ta ce, "Yasmeen to ina ne toilet
in ya ke?"
Yasmeen da hankalinta ke kan wayarta suna chart da Anty Laurat da ta turawa vedio
in gidan TAIMIYYAH, ta
ago ido ta dubi TAIMIYYAH tana mata pointing
in hanyar toilet
in,wanda ya shige daga wani
an corridor da aka yi daga cikin bedroom
in.
TAIMIYYAH ta fara takawa cikin slow motion ta isa cikin corridor
in, idanunta ya sauka akan
ofar ban
akin da ke facing
inta, ta kai hannu ta bu
e tana sanya kanta cik tana karanto addu'ar shiga ban
akin.
Idanunta ya sauka akan tsaruwar ban
akin wanda ya ha
u kai ka ce ba don a yi bu
atuwa da sauke najasa da kauda
azanta aka gina shi dominsa ba, ta dinga bin ko'ina da kallo tana jinjina yadda ake narka dukiya a
asa.
Ta gabatar da uzurinta ta fito zuwa cikin bedroom
in don gabatar da sallolinta, idanunta akan Yasmeen wacce ita tana off shiyasa ta yi zaune tana faman chart abin ta.
TAIMIYYAH ta shagwa
e muryarta da har ta
an dishe sabida kuka ta ce, "Yasmeen Hijab please!"
Yasmeen ta
ago idanunta ta sauke akan TAIMIYYAH tare da sakin smile,sannan ta mi
e ta nufi wajen
aton wardrobe
in da ke manne jikin bangon
akin, ta bu
e ta zarowa TAIMIYYAH Hijab sabo dal daga cikin wa
anda ke jere tsaf a cikin drawer
in.
Sabida kaf an kammala kintsawa TAIMIYYAH duk wasu kayanta a ciki, cikin tsari da jera kowani kalar kaya a muhallin da ya dace da shi.
Lokacin da TAIMIYYAH ta idar da sallar ta kammala yin azkar,sai ta mi
e tare da zare Hijab
in jikinta ta koma bakin ha
an gadonta ta zauna.
Zuciyarta da jikinta gaba
aya a sanyaye suke tana jin wani irin kewar gida dana Iyah na danne zuciayarta, ta
aga kai ta dubi Yasmeen ta na cewa, "Yasmeen don Allah ki kwana anan kar ki yadda a rabamu please!" Yasmeen ta saki murmushi cikin son kwantarwa da TAIMIYYAH hankali ta ce, "Kar ki damu Baby kwana zan yi tunda ga
akuna nan birjik sama da
asa, kin ga ba sai kawai in yi branching a
asa ba, in bar ki ke da Angonki a sama ku sha Amarcinku."
TAIMIYYAH ta gya
a kai cike da gamsuwa hankalinta na kwanciya ta ce, "Yauwa Yasmeen i luv u."
Yasmeen ta sake sakin murmushi ta ce, "Luv u too Mrs.Maleek Ado, yanzu dai bari in zo in
an sake gyara miki wannan fuskar da ki ka ko
ar da kuka, kada Ango ya iso ya ga fuskar Amaryarsa a
uje."
Daga haka Yasmeen ta
auki jakarta da ke ma
are da tsadaddun kayan kwalliya, ta nufi wajen TAIMIYYAH ta gyare mata fuskarta tsaf!
Nan da nan TAIMIYYAH ta sake fitowa a Amaryarta ras!
Fuskarnan na haskawa da wani irin sihirtaccen kyau, ga fitinannan
amshin da dukkanin jikinta ke fitarwa me asalin narkar da zuciya.
Yasmeen ta mi
e ta isa wajen da aka danka wasu Aromatic Scented Candles masu a zabar kyau da
amshi, ta
akko guda
aya ta kunna shi ta aje bisa gefen side drawer na gado.
Nan da nan wani irin dadda
amshi ya sake cika bedroom
in, ta lumshe idanunta ta bu
e akan TAIMIYYAH tana cewa, "Wow!
Gaskiya wannan Scented Candle
in abin saye ne TAIMIYYAH, ke kinji wani
amshi me natsa zuciya da ke tashi, gaskiya Hajjah ba
aramin son ki take yi ba,matar ta kashe dukiya akan ki tamkar ke ta haifa ba Maleek
in ba.
Don Allah TAIMIYYAH ki baiwa marar
a kunya wajen yi wa
anta biyayyah tare da bashi kulawar da ya dace."
TAIMIYYAH ta gya
a kai tana jin
aunar Hajjah da
anta me tsanani na ratsa zuciyarta, ta yi maganar cikin sanyin murya ta ce, "In sha Allah Yasmeen."
Kafin Yasmeen
in ta ce komi wayar TAIMIYYAH da ke aje bisa bed
in ya fara ringing, wanda salon Ringing tone
in ka
ai ya shaida mata ko waye me kiran.
Ta mi
a hannu ta
auki wayar tana me yin receiving ta kai kunni, cike da shagwa
a ta yi masa sallama tana maida bakinta ta tsuke, lokacin da Maleek Ado ke amsa sallamar tare da jefa mata tambayar cewa ita da waye a gidan?
TAIMIYYAH ta sake shagwa
e murya kamar me shirin yin kuka ta ce, "Ni da Yasmeen ce." Daga haka ta sake yin shiru tana sauraren abinda ya ke gaya mata,kafin ta shagwa
e fuska tana
an turo baki ka
an ta ce, "Okey tuh." Bata sake fa
in komi ba bayan hakan ta yi hanging up tana maida wayar ta aje in da ya ke, Yasmeen da ta zurawa TAIMIYYAH ido tana kallon yadda ta ke zubawa Maleek shagwa
a a cikin waya ta ce, "Kai TAIMIYYAH wannan irin shagwa
a ai sai ki sanya ya kore ni in fasa taya ki kwanan da nayi niyya."
TAIMITYAH ta
ago manyan idanunta da sauri ta dubi Yasmeen, cike da magiya ta ce, "Please!
Yasmeen kar ki fasa kwana don Allah, wallahi tsoro na ke ji ba zan iya kwana daga ni sai shi a wannan gidan ba,please!
Kar ki tafi ki bar ni Sis!"
Yasmeen ta saki murmushi tana jinjina wautar TAIMIYYAH ta ce, "Na ji Babyn Maleek kar ki damu zan kwana."
Daga haka Yasmeen ta cigaba da ribatan TAIMIYYAH suna hiransu, har zuwa lokacin da Maleek Ado ya iso gidan.
Yusuf driver da ke janye da motar shi ne ya yi saurin fitowa daga side
insa, yana bu
ewa Maleek
in murfin motar
angarensa.
Maleek ya zuro
afafunsa ya fito daga cikin motar, yana sanye cikin farin shadda me asalin nauyin ku
i, wanda akai wa
inkin riga da wando babu Malum-Malum, amma duk da hakan ya yi kyau sosai ya fito a Angonsa sak!
Sai tashin
amshin turarensa na AMOUAGE ke tashi.
Yusuf shi ne ya kwashi manyan ledojin da ke zube a cikin motar,ya rufawa ubangidan nasa baya har zuwa bakin
ofar shiga falon gidan.
Maleek ya waiwayo ya amshi ledojin da ke hannun Yusuf
in, ya shige zuwa cikin falon bayan Yusuf ya juya ya bar wajen.
Wani irin qamshin turaren wutar da ya bu
e falon ne ya doki hancinsa, wanda hakan har sai da ya sanya shi lumshe idanunsa da sake bu
esu, yana sake sha
amshin me narkar da zuciya.
Ya cigaba da takawa zuwa wajen da aka aje center table da ke tsakiyar falon ya aje ledojin hannunsa,ya juya yana nufan hanyar da zai sada shi da matakalan benan da zai kai shi zuwa upstairs.
Lokacin da ya isa zuwa saman direct
akin da ya ke jiyo muryar Yasmeen ya nufa, ya yi knocking
ofar Yasmeen ta amsa daga ciki tana cewa ya shigo.
Ya tura
ofar a hankali tare da sanya kansa cikin
akin, wani irin ni'imtaccen
amshin da ya fi na wanda ya sha
a a
asa da
i da kwantar da zuciya ya bugi hancinsa.
Idanunsa ya sauka akan Amarya TAIMIYYAH wacce ta yi saurin jan mayafi ta lullu
e jikinta har zuwa fuskarta, tun lokacin da ta ji ya yi knocking
ofar
irjinta ya yi wani irin doka mata.
Maleek ya cigaba da takawa zuwa cikin
akin yana amsa gaisuwar da Yasmeen ke masa, kafin ta sulale ta baro musu
akin ta sauka zuwa
asa.
Maleek ya cigaba takawa har zuwa bakin gadon da TAIMIYYAH ke kai, ya zauna daga gefen gadon yana me kai hannu ya yaye lullu
in da ya rufe fuskarta.
Kyakykyawar fuskarta ta bayyana a idanunsa, ya saki wani
ayataccen murmushi tare da yin
asa da muryarsa sosai ya ce, "Welcome to my world wife!
Ina fata za ki bani cikakkiyar kulawar da ta dace?"
TAIMIYYAH ta sake yin
asa da kanta wani abu na motsawa cikin zuciyarta, ta gya
a kai a hankali ba tare da ta yi magana ba.
Hakan yasa Maleek ya kai lallausan hannunsa ya
ago fuskarta baki
aya, cikin bazata ya kai bakinsa ya mannawa TAIMIYYAH sumba a saman goshi.
Ta lumshe idanunta jikinta na
aukar rawa,
amshin jikinsa na sake haifar da wani abu me
arfi a zuciyarta.
Maleek ya sake
asa da murya ya ce, "Wife bari in sallami Yasmeen in dawo please!