← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 184

Sashe 97

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TAIMIYYAH ita ko
in kallon face
insa ta yi, sai ma ta du
ar da kanta
asa tana wasa gefen hijab
in da ta sanya,muryar Maleek ya ratsa kunnuwanta lokacin da ya ke fa
in, "Zaynab ina fata zuwa yanzu kin ji abinda kike da bu
atan ji akaina, sannan ina fata za ki bani dama don mu fahimci juna, sabida bana ji za a
auki dogon lokaci ba tare da na mallake ki ba.

Ko ke ba za ki iya auren me mata ba Zaynabb?"
Yadda ya kai
arshen maganar da jefa mata tambayar,ya sanya zuciyarta dokawa da
arfi,ta yi saurin dubansa cikin sa a idanunta ya sauka cikin na A.Maleek
in,dukkansu sai da zuciyarsu ta doka da
arfin gaske, kafin TAIMIYYAH ta yi saurin janye idanunta tana bashi amsa da cewa, "Eh! bana ji zan iya kam, sabida ban san meyasa sai ni ba,duk lafiyayyun matan da ka ke gani meyasa sai ni gurguwa?"
A.Maleek zuciyarsa ne ta yi wani irin ka
awa da jin kamalan da suka fito daga bakin TAIMIYYAH,karon farko kuma da ya ji zafin kalmar gurguwa da ta kira kanta da shi kai tsaye,ba tare da damuwa akan fuskarta ba, ya sake miskile fuskarsa da tsuketa tamau, kafin ya yi magana a dake yana cewa, "Zaynabb da kanki ki ke kiran kanki da wannan sunan ?

Please kar ki sake fa
a min hakan,kuma da ki ke tambayar meyasa sai ke?

Sabida ke
in na gani na ji ina
aunar kasancewa da ke, don haka ni ban damu da zaki iya ko ba za ki iya ba,ba zan damu da cewa za ki so ni ko ba za ki so ni ba, in dai har an amince za a bani ke hakan ya wadatar dani,daga lokacin dana mallakeki zan koyar da ke yadda za ki
aunace ni kin ji wife."
Maleek ya yi maganar idanunsa har lokacin akan fuskar TAIMIYYAH,wacce ta
ago kai ta dubesa,gaba
aya kalamansa na ratsa jijiyoyin jikinta,suna aikawa da wani irin sa
o zuwa zuciya da gangar jikinta.

Kalmar
arshe da ya kirata da shi na 'wife' yasa ta
aga idanunta a hankali ta sauke akan kyakykyawar fuskarsa,wanda sam babu
igon fara'a akai,sai ta yi gaggawar sauke kanta
asa,wani abu na motsawa a zuciyarta.

Ta kasa cewa komi kamar yadda shi ma Maleek bai sake magana ba, sai kallon side face
inta da ya cigaba da yi,tare da kallon cikin
akin nata da yake a tsare fes.

Sun
auki tsawon lokaci a haka,babu wanda ya sake magana a cikinsu,shi Maleek ji ya ke yi ko za su shafe awanni a hakan, ba tare da ta yi magana ba hakan zai wadatar da shi.

Muryar Iyah TAIMIYYAH ta jiyo daga falo tana
wallo mata kira,wanda ta tabbatar shi ma Maleek ya ji hakan,sai ta
aga kanta ta sauke manyan idanunta akansa, tana me shagwa
e murya ta ce, "Iyah na kira na zan je na amsa kiranta please!"
Maleek ya tsurawa cute mouth
inta ido, siririyar muryarta na ratsa zuciyarsa,tare da haifar da wani zazzafar feeling akanta,ya sauke
aramar ajiyar zuciya kafin ya furta, "Okey zan kira zuwa dare, saura kuma in yi ta kira ba za ki picking ba Zaynab."
TAIMIYYAH ta shagwa
e fuska tana cewa, "To don Allah kar ka kira ni vid call please!"
Ta yi maganar cike da shagwa
ar da ya sake haifar da wani zazzafan yanayin a zuciyar Maleek,wanda idanunsa ke kanta.Ya sauke wani zazzafan a jiyar zuciya yana cewa, "Ba zan miki promise ba wife,cox ganin idanunki kawai shi ke haifar da nutsuwa a cikin zuciyata,tun daga randa idanuna suka sauka akan na ki idanun,ki ka tafi da dukkanin nutsuwar da ke zuciyata,don haka ki ma daina ro
ona akan kar in kira ki vid call, in ba so kike a gobe in baro matata da tarin ayyukan da zan yi in dawo Zaria ba, don in sake ganin idanun da ke rikita dukkanin nutsuwata,ko hakan ki ke so babe!?"
TAIMIYYAH ta yi saurin girgiza kanta tana
in sake duban face
insa,kiran da Iyah ta sake yi mata yasa ta saurin yin cuting call
in,tana me aje wayar daga kan gado ta amsa kiran da
arfi,yadda Iyah za ta jiyo ta daga can falon.

Lokacin da ta fito falon ta samu Hajiya Aysha a tsaye ne, alamun cewa tafiya za ta yi,sai ta
arisa cikin falon tana faman sunkuyar da kanta
asa,sabida wani irin nauyi da kunyar Hajjah ta ji tana ji.Hajjah da ta fahimci hakan sai ta saki murmushi,tana jin wani
arin
aunar Yarinyar da tausayinta,musamman da Iyah ta gama bata labarin yadda uwar Nass ta
i TAIMIYYAR,sabida kawai kasancewarta me lalura.
a ta ni zan wuce sai kun zo ke da Iyah har gida ko?

Amma don Allah ina so kar kisa wani tunani a zuciyarki game da maganar Maleek,ki tsaya ku fahimci juna idan har kin ji bai kwanta a zuciyarki ba, ki sanar da Iyah sai ta fa
i min kin ji ko Zaynab?"
TAIMIYYAH sai ta sake jin wani kunya ya lullu
eta,ta yi saurin gya
awa Hajjah kai ba tare da ta iya kallon fuskarta ba.

Iyah wacce ta fito daga
aki ta dubi TAIMIYYAH tana cewa, "Zainabu sai faman kiranki nake yi, kina mene ne baki fito ba sai yanzu?"
TAIMIYYAH ta dubi Iyah tana fa
in, "Ina amsa waya ne Iyah."
Hajjah ta murmusa tana ji ajikinta cewa Maleek ne ya kira TAIMIYYAH,sabida ta ga missed call
insa har hu
u a wayarta, kafin TAIMIYYAH ta fito,sai ta dubi TAIMIYYAH tana cewa, "Hala Maleek ne ko?"
A kunyace TAIMIYYAH ta gya
a kai alamun tabbatarwa, Hajjah ta saki murmushi tana cewa, "Ai tunda na ga missed call
insa na san yana son jin ko na zo
in ne.To Zaynabb sai na ga zuwan ku, Allah ya yi miki albarka ya tabbatar da alkhairy, Allah ya ha
a zuciyoyinku ko burina zai cika akan son ha
a jini da ke TAIMIYYAH,ina kwa
ayin hakan zan fi kowa murna,idan Maleek ya sake mallakar mace kamilalliya kamar ki."
Ita dai TAIMIYYAH ta yi
asa da kanta sosai tana jigine da jikin kujera,wani irin kunya take ji na ratsata,da
yar ta iya
aga kai ta dubi Hajjah, lokacin da Iyah ke mata rakiya don fita daga falon ta ce, "Hajiya sai anjima mun gode."
Hajjah ta waiwayo tana sakin murmushi ta ce, "To Zaynab sai anjima,ina nan ina zuba ido Iyah ta ce za ku zo cikin sati me zuwa."
Daga haka Iyah tayi wa Hajjah rakiya har waje,ita dai TAIMIYYAH ta kasa yi wa Hajjah rakiya sabida nauyi da kunya,sai ta juya ta koma zuwa
aki tana jin gaba
aya jikinta ya mutu.

Iyah ta yi wa Hajjah rakiya har zuwa wajen mota,suka gaisa da Shehu ya yiwa Iyah godian abinci da abun sha, da aka fito masa da shi waje.

Basmah ce ta fito daga sasansu za ta fita,sai idanunta ya hango mata dan
areriyar motar Hajjah,wanda ke fake a cikin compound
in gidan nasu, ta cigaba da takowa don nufan hanyar gate,idanunta na kan Hajjah da Iyah da ke sallama da juna.

Kamar Basmah za ta daure ta wuce sai zuciyarta ya addabeta, akan ta
arisa don ganin wace hamsha
iyarce Iyah ta samo haka?

Lokacin da ta
ariso kusa da su Iyah ne, ta gane cewa Hajiyar da Iyah ta sa suka je sasanta suka gaisar ce ranar walimar TAIMIYYAH.

"Barka da zuwa Hajiya, ina yini,an zo lafiya?"
Basmah ta dur
usa ta gaida Hajiya Aysha,Hajjah ta dubi Basmah da fara'a tana amsa gaisuwar Basman.Iyah ta dubi Basmah tana bin ta da wani kallo, don ta san babu abinda ya iso da ita wajen sai gulma,amma sai ta danne
acin ranta har Basmah ta bar wajen, tana wa Hajjah sallama,Hajjah ta tsaida Basmah tana
alle bakin jaka, ta irgo sabbin ku
in da bata rabo dasu cikin jakar hannu, ta irga 5k ta mi
awa Basmah tana fa
in, "Ungo kya sayi credit, ki gaida
ar uwarki da Mamarku."
Basmah ta mi
a hannu ta amsa ku
in tayi godia, tana duban Iyah da ke faman doka mata harara ta ce, "Iyah ki taya ni godia."
Iyah sai ta saki murmushin ya
e, tana takaicin halayyar jikokin nata da suka gada wajen uwarsu,ta dubi Hajjah tana cewa, "Hajiya har da wani
awainiyar bata ku
i,to an gode Allah saka da alkhairy ya
ara arzi
"Haba Hajiya Fatima miye na godia,ai jikata ce itama inda kara."
Cewar Hajjah lokacin da Basmah ta juya don komawa zuwa sasansu,jikinta har
ari yake yi don
osawa ta isa ta kaiwa su Umma gulma.Iyah su kai sallama da Hajjah ta shiga mota, Shehu ya ja suka nufi gate.

Hajjah ta sake zuge bakin jaka ta baiwa Tukur dubu biyu,ya amsa yana ta godia da yaba kirki da mutuncin matar, har suka fice daga gate
in gidan.

Iyah ta juya don komawa cikin gida, zuciyarta cike da tunanin wannan abin alkhairy da Hajiya Aysha ta zo musu da shi,don me
aunar ka ne zai so ha
a jini da kai,ba tare da ya duba fifikon
aukaka da ratan da ke tsakaninka da shi ba,don daga labarin da Hajjah ta basu ta gane cewa sama da
asa,su Hajjah sun yi musu rata me tarin yawa,duk da cewa su ma suna cikin sahun masu rufin asiri ne kawai,amma arzi
i na wajen su Hajjah idan har za a duba fifikon da ke tsakani kuwa,za ta iya cewa Maleek ya fi
arfin ajin TAIMIYYAH ko ta wani fanni.Sai dai daga labarin da Hajjah ta bayar,na irin mafarkin da ya dinga yi yasa jikin Iyah yin sanyi,har take ji a zuciyarta cewa,addu'a shine kawai abinda lamarin ke bu
ata,don ba su san me Ubangiji ya
oye ba.Har ta isa cikin sasanta tunane-tunane kawai take yi a cikin zuciyarta.
__________
"Yah Zuhurah!

Yah Zuhurah!

Kina ina ne?"
Basmah ta dinga
walla kiran sunan Zuhurah,lokacin da ta sanya kanta cikin falon na su,Zuhurah ta fito daga
aki tana cewa, "Basmah lafiya wannan kira haka?"
Basmah ta zauna tana ka
awa Zuhurah sabbin
an 500 da ke hannunta tana cewa, "Zuhurah kalli ki ga, wannan Hajiyar da muka gaisar ranar walimar TAIMIYYAH,ita ce ta bani su.

Ke kin ga dan
areriyar motar da take hawa kuwa?
Chapter 97 · 0% Book details